Sashe 61
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Ba dai miskilancin naki kika gwadawa mijina ba?" Majeederh ta harareta ta ce "The train at six o'clock in the evening will drop me off, I don't want to miss the train"
hulud ta ce "Ki rasa mana, sai a
ara neman wani" Kafin Majeederh ta ce komai
hulud's ta shige ha
an Bedroom
in Mai martaba Ajlaal Sultaan, komai na bedroom
in white colour ne, the furniture, bedsheet, Curtain, everything da ake zubawa a bedroom ba
akin Ajlaal fari ne, ga wani irin
amshi mai sanyi dake tashi.
hulud tayi tsaye tana kallonsa ya fito daga toilet yana tsane ruwa akansa ta ce "Ba dai wanka kayi ba?" Shi dai bai ce komai ba, har ya nemi saman kujerar dake kusa da tafkekekn royal bed
insa ya lumshe idanunsa tare da ri
e kansa da hannu bibbiyu, Fulani
hulud ta
arasa kusa da shi tare da zama a hankali ta le
a fuskarshi suka ha
a idanunsa taga idanunsa jajur "Takawa lafiya kake?" Ya yi shiru sai kallonta da yake tasan kuma ba magana zai yi ba ta
ara da cewa "Kun gaisa da Malama Majeederh?" Sai a lokacin ya
auke yana mi
ewa tsaye tare da nufar wajan mirror ta ce "Ran Takawa ya da
e ina ta magana?" A hankali cikin kasala ya ce "Wa fa?" Ta ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, baka ganta ba?" Yana nufa wajan clothes
insa ya ce "Gaskiya, bamu ga kowa ba nan ta zo?" Ta ce "Wai da gaske naga har tsakiyar parlour fa ta shigo, daman Majeederh
oyewa ta yi haka last time kuka mini fa ku baku san zumunci?" Shi dai bai ce komai ba ta ce "Ina nan saka kaya kawai ka fito" jin haka yasa ya fasa
aukar Jallabiyar da zai saka ya dawo kusa da ita ya zauna yana
an tur
une fuska ya ce "Haka zamu zauna" Ta gwalo ido ta ce "Ba kaya?" Ya jinjina mata kai kafin tayi magana ya sunkuceta sai zuwa other bedroom
in nasa dana zare idanu ta ce "Ajlaal cikina ya tsofa please ka rufa mini asiri" Ya direta yana binta da wani irin kallo kallo
aya tayi masa tasan ba zai ji ro
an ba ya ce "Me?"
"Nothing" Nan da nan Mai martaba Ajlaal Sultaan ya sanya
hulud yin baccin dole ya shirya cikin wata golden
in Alkyabba mai masifar kyau da
aukan idanu yana fidda
amshin LONG BOARD.
Wayarsa daya da
e bai
auka ba ya
auka tare da kiran wani Digits, a nutse cikin izza da gadara ya ce "Follow her" Yana fa
in hakan ya kashe kiran ya juya ya tsorawa fuskar matarsa
hulud da kallo sai kuma ya
an shafa kai ya ce
Harnarn
........
Majeederh ce tsaye tana kallon kanta a madubi ganin irin sauyin da tayi, tana mamakin yadda take zama tamkar wahainiya, yau
irjinta ya cika sosai gobe kuma taga ya koma yadda yake, duk da irin ciwon idanun dake damunta wanda ta same shi sanadin nacin karatu a Egypt, bai hana nuna asalin zubi da tsarin halittar
wayar Idanunta, duk inda ake neman cikakkiyar mace wayayyiya, mai hankali nutsuwa sanin ya kamata, educated one za a sanyata a ciki, duk inda ake neman mai ma tsarin diri na
aukan hankalin
a namiji nan take dole ka sanya Majeederh, takai ta cika bata bu
atar a rayuwar yanzu wanda ya shige ta ganta a
akin mijinta, when?
Sai kawai ta
an yi murmushin takaici a fili ta ce "Bani da rabo ba" Ta sauke li
in tare da jan trolley
inta zuwa waje, ta shiga mota suka nufi airport, tana zuwa ta samu an fara shiga saura few minutes ya rage jirgin ya tashi, ta shiga ta zauna a mazauninta tana mai sauke numfashi bata jin da
in komai, dauriya kawai take da nuna jarumtarta a fili.
Tunda ta shigo Jirgin idanunsa yake kanta, bai
auka zai sake ganinta sbd tun a hall
in musaba
ar ya nemeta ya rasa, muryarta kawai tabar masa wacce take masa amsa kuwwa a cikin kunne!
Duk wani juyi da harabar da
o zuwa sakanni, da juyewarsu zuwa mintuna har kawo su zama awa guda basa ta
a tafiya ba tare da amon muryarta ba da bugun zuciyarsa, jin muryar a cikin lokaci
aya ta wargatsa masa lissafin shekarun da ya yi na bayyana ta mantar da shi ainahin abinda ya kawo shi Saudiyya.
Ganin kamar zata bu
e idanu ya sanya ya
auke kai yana mai da dubansa ga Hammad dake masa magana
asa
asa amma baya ji, tunaninsa ya yi
aura daga masarrafar dake sarrafa nutsuwarsa ta
walwa...
Hammad ya ce "Meke damunka wai?" Ya ha
e fuska ya ce "Da aka yi me?" Hammad ya yi shiru sai kuma ya ce "Tun jiya da muka bar hall
in nan naga sauyi a tare da kai, babu shiru kasa muka shirya dawowa Naija wai meke faruwa?"
Abuturab ya
ago kansa baki
aya ya zubawa Hammad ya ce "Stop Interrupt!" Hammad ya ce "Oh tambayar ya kake shi ne
atsalandan?" Abuturab ya ha
e fuska ya ce "Ban so"
"To Ubana, wallahi sai na tambaya ai kasan ba ishasshiyar lafiya gareka ba, yanzu idan ka mace mini a nan ai na shiga uku wajan Maysoon" Annurin fuskar Abuturab ya
auke nan da nan, ya kasa cewa komai a hankali kuma ya juya ya
ara kallon direction
in da take zaune, yana mmkin yadda tunda ta zauna ba tayi motsin kirki ba.
Ana haka jirgin ya fara juyawa a
asan kwalta kafin a hankali ya shila sama cikin sararin samaniya....
Mai martaba Ajlaal Sultaan ya sauke numfashi yana jin zufa na karyo masa all over himself, ya
ara fitar da wani irin
oyayyan nunfashi a nutse ya
aga kai ya dubi yadda jirgin ke nutsuwa cikin gajimare can
asan ma
oshi ya ce "Nigeria
in kalamar Nigeria sai ya ji nan da nan ransa ya
aci kansa a shiga sarawa da sauri ya ce "Palace please"
Misalin 10:7 jirkinsu ya sauka a airport
Malam Aminu Kano, a hankali suka dinga fitowa, can ta ta fara tako steps
in jirgin hannunta
auke da trolley, idanunta rufe tana sha
ar iskar dake ka
awa, idanunta kuma ta bu
e sosai a harabar wajan bayan ta fito daga can wajan da akai iyaka da jirgi mmki ya ishe ta babu wanda ya zo da sunan tafiya da ita, Ya Allah wacce irin rayuwa take ciki me ya sa kowa ya juya mata baya a dangi sbd kawai ba tayi aure ba?
Ta duba ha
an agogon hannunta taga dare ya yi ta nufi tafiya daga bayanta ta ji an ce "Hawwa'u" Ta yi cak ba tare data juya ya
ara so cikin nutsuwarsa ya tsaya gabanta yana zuba mata Idanu ya ce "Ba sai saukarki kenan ba?" Ta
an kallesa tana kame kanta fuska ha
e duk da ba ganinta yake ba ta ce "In sha Allah" Aliyu ya shafa kai ya ce "Oh wlcm, na yi dropping Papa ne zai je Brazil" Ta jinjina kanta ya ce
"Can i help you?
By dropping off?" Ta
an yi shiru sai kuma taja trolley nata zuwa gaba ya yi saurin shan gabanta ya ce "Please Malama Majeederh, it's my responsibility to do that" A
an ta
aice ta ce "No thank you" Ya marairaice ya ce "Don Allah, ki yi mini alfarmar nan" Bata da wani option daya shige shiga motar ta shi....
Tunda ya fara driving ta rufe Idanunta ta samu kanta da fa
uwar gaba sun jima suna tafiya ta ji ya tsaya bai da
e ba ya dawo hannunsa ri
e da leader alamar takeaway.
"Sorry, Yunwa nake ji sosai kamar n ci babu tun safe da na ci abinci a wani restaurant" Sai a lokacin ta masa
ar duguwar magana ta hanyar fa
in "Restaurant?
Da aurenka?
Akwai adalci ga Latifa anya?" Aliyu ya dai kalleta sai kawai ya girgiza ya ce "Bata jin da
i, shi ne nayi takeaway" Ta ce "Allah ya sauwa
a" Parking Aliyu ya yi a
ofar gidansa bayan ya kashe motar ya fito yana zube hannu a aljihu wani irin baiwar kyau Ubangiji ya zubawa Aliyu, domin ko Ajlaal sai dai ya nuna mana hasken fata da suma mai yawa da kuma launin idanu, gashi da wani irin ha
uri da kawaici amma idan ransa ya
aci kamar Mahaukaci haka yake yana da
ulafuci da saka abu a rai.
Ya ce "Kamar an rufe gidan ko?" Ta yi masa shiru yana mmkin yadda Majeederh ke feeling kanta da yawa, tsayin shekaru bai ta
a ganin munafukar fuskar da ake rufewa ba.
Jin shiru ta
ago kai suka ha
a idanu ta kame fuska tana jan jakarta zuwa hanyar gate domin tuni gatekeeper ya bu
e tana jinsa yana magana amma ta yi shiru a gareta haramci ne babba da
aukar
aton zunubi ga yin magana da namiji baligi sai ya zama dole.
Tana shiga cikin gidan taga Abbu tsaye a Balcony ta zube har
asa ta gaishesa ya amsa a wannan karan ta yi mamaki da ya ce mata "Congratulations" Ta nufi cikin gidan tana shiga Aaliyah ta rungumeta tana ihun murnar ganinta, Majeederh ta cire li
inta bayan ta tsuguna ta ce "Barka da dare Mami" "Yawwa" Ta ce tana binta da ido, Raihana ta ce "Allah mai iko!
Ana ta shiga rigar Muslunci ana ci da addini" Aaliyah ta kalleta ta ce "Idan fitsari banza ne kaza ma ta yi mana" Raihana ta watsa mata harara tana cewa.
"Ji sa
arya, ana maganar kan giwa wake jiyo
amshin zomo?