Sashe 7
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MALAMA MAJEEDERH ABDUL'AZIZ KHAN SHE'S INNOCENT I STAND BY HER SIDE._
#Mrs No name
Wani murmushin jin da
i Aaliyyah tayi 5 minutes da yin posting
in amma comments wajan 1k hakan ya tabbatar mata da Mrs no name yana da followers kuma babban mutum ne tunda har ya iya
oye sunan shi, kai tsaye profile ta shiga ya rufe komai da komai ko message ba za a iya yi masa ba, dole sai dai tayi magana ta comment section.
Har aka kwana aka tashi Bar Aliyu Sufyan Alhassan bai farka daga suman da ya yi ba, hankalin Hajia ya tashi tana da Papi tare da Almustapha, hatta korar da aka yi masa wajan aiki bai sani ba.
Misalin 8 na dare wahala tayi wahala jikin jaririn ya yi zafi kamar wuta, a yanzu ji take ko jama'ar gari za su kasheta babu abin da zai hanata fita ta nemi ruwan da zata bawa babyn nata, ta mi
e da
yar kusan gaba
aya kayan jikinta sun
aci tana bin gefen hanya harta isa wani wajan da ake siyar da tsire kanta
asa tayi sallama, gaba
aya mutanen da wajan suka dubeta wani ya ce "Baiwar Allah lafiya?" Ta jima kafin ta ce "Ruwa nake nema, zan bawa yarona" wani saurayi ya dinga kallonta kafin ya mi
e tsaye ya ce "Mene na rufe fuskar?" Ta
auke kai cikin sa a ya gano rabin fuskarta da jaririn hannun da
arfi ya ce "Masi
a la'ananniyya mazinaciyya ku je feta ita ce Malama Majeederh" yana fa
in hakan ya sauke mata wani dutse a
oshinta ji ka ke tauu!!
Nan take ya fashe jini ya dinga zuba, kafin ka ce me mutane sun cika kowa ya
akko duwatsu suka fara jifanta ta ko'ina ta dur
oshe ta rungume jaririn da jikinta, jama'a sunfi ashirin idan wannan ya jefa mata dutse aka sai Wannan ya jefa mata a baya...
Na'ima Sulaiman Shu'aibu
Nimcy sarauta
08119237616
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
_*Follow my account
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
African Queen products
Sabulun matsi
Garin matsi
Humra
Turaren wuta
Maganin Infection
Ga number wayata...08130269641
*5.......*
Ta ko'ina suke jifa mata duwatsun jikin
aramin lokacin suka farfasa mata jiki.
Wani saurayi wanda kana ganinsa kasan criminal ne yana da dakakkiyar zuciya ya
auki wani dutse tare da fa
in.
"Fasi
a, mazinaciyya, duk yadda akai kema ba
ar halak ba ce, shi yasa tsayin shekaru talatin da biyar ki ka sa yin aure kina bin mazan aure da samari" yana fa
in haka ya sakar mata dutse a goshinta nan take ya fashe jini ya wanke mata fuska,ta fara gani dishi.
Sunayen Allah take kira da neman
aukinsa, tsoro ya kamata jin babyn nata ya daina motsi da kukan da yake fatan
aya Allah ya sanya jifan bai same shi ba, balle ya yi sanadin mutuwarsa.
"To, wai me muke jira ne? daga ita jar jaririn mu sanya musu fetur a
ona mazinaciyya mai ci da musulunci, a kuma
one mugun iri!"
Wani wanda yake da
an hankali ya ce "Amma kana ganin ba muyi kuskure ba?
Ai ba jifeta ya dace ayi ba, tunda ba matar aure ba ce, budurwa ce bulala ne ya dace da ita" cewarsa.
Saurayin ya ce "A to mene martabarta da matar aure?
Ai auren ne ba tayi niyya ba shi ya sa take ta gantali ta shiga rigar addinin musulunci ta ci zarafin Musulunci da musulmai, ita fa yankata ya dace ayi"
Kafin kowa ya sake magana hasken wata dalleliyyar mota ya haske wajan duk da irin fitilar da suke kan hanya.
Gaba
aya suka kalla motar mai
irar Mercedes-AMG G63 Ash colour, slowly yake driving har ya
ara su wajan, ta cikin motar yake
are mata kallo ganinta dur
oshe har yanzu ko motsi ba tayi, ya ja idanunsa ya lumshe wani abu ya daki zuciyarsa zafi da ra
i yake ji sosai abinda yake ji tsayin shekaru ya
ara yawa a
irjinsa.
Ya fesar da numfashi tare da sanya hannu ya
an danne gefen zuciyarsa, gently ya gyara Bluetooth na kunnenshi speaking calmly ya ce.
"Meet me at my house right now" Yana fa
a ya
auki face mars ya sanya tare da
aukan Glasses ya saka a idanunsa, cikin tarin nutsuwarsa da kamewarshi wacce ta riga ta zauna a jikinsa musamman yanzu da izzar mulki ke
awainiyya da shi.
Ya fito daga motar fuskarsa ha
e duk da babu wanda ya san waye, bai kula kowa ba ya nufeta tare da sanya hannu zai kama nata a firgice ta
ago idanunta tare da girgiza kai cikin wata murya mai rauni da tausayi ta ce
"Kuyi mini komai, ban ta
a jikina" "ji banza shashasha, uwar mene ya yi saura a jikin banda najasa...,"
Marin da aka sauke masa ne ya sanya ya yi shiru da bakinsa domin har tsakiyar kansa ya ji marin shatin yatsun His Excellency ya fito ra
au a fuskar.
ara kai hannu zai ri
e nata hannun domin taimaka mata tayi saurin
auke hannu kamar bai son magana murya can
asa ya ce "Please Hawwa'u, akwai jama'a"
Ta girgiza kai numfashinta na fita da
yar ya
ara rusunawa shi kansa kamar wanda ya yi jinya ya ce "Haba Jiddo" ganin da gaske take ya sanya ya tattara
arfinsa waje guda tare da sunkutar ta gaba
aya har jaririn sai cikin mota, ya kwantar da ita a baya ya sanya hannu ya zare jaririn tare da
aukarsa ya nufi
angaren diver.
Yana shiga ya yi wa motar key da hannu
aya ya fara driving cikin sauri
aya hannun kuma ya rungume jaririn, ke
antaccen gidansa ya nufa da ita direct.
Wani tsohuwo ya ce
"To ba ga irinta ba,
aya daga cikin kwarton abokin alfashar nata ya zo ya
auketa, ai ni duk wani
an shege na daina tausyainsa tunda ana sane ake haifarsa"
Haka suka dinga surutu, suna fa
in duk wata mace mai irin shekarun Majeederh wacce ba tayi aure ba to kawai iskanci take tana aikata zina.
Lokacin da His Excellency Abu-turab ya isa gidansa P.a
insa na tsaye yana jiran zuwansa, Hammad ya nufi Abu-turab wanda yake
auke da jaririn yana zuwa ya mi
awa Hammad jaririn shi kuma ya koma wajan motar, lokacin Majeederh ta gama sumewa jikinta ya
auki zafi sosai a ransa yake istigifari kafin ya tattara ya
auketa cak, sanin halin Abu-turab yasa tuni Hammad ya shige ciki da jaririn wani
angare ya nufa da ita ya kwantar kan bed, bai tsaya jan aji ba ya samu ruwan zafi da showel ya danna duk inda aka fasa mata tare da yi mata allurar kashe zafi data barci, ya yi mata dressing yana yi yana
auke kansa, raunin jikinta bai hana shi ganin asalin kyanta ba, asalin kyawun Fulanin Usul.
Zuciyarsa kamar tayi tsalle ta fito ya razana da kyanta sosai shi ya sa ko Hammad bai bawa damar shigowa ba sai da ya gama komai ya sanya mata driving tana ta barcin wahala.
After ya gama ya duba babyn.
A hankali ya fito yana dafe kansa sbd ciwon da yake masa yana zuwa ya fa
a saman kujera idanunsa rufe.
"Amma yana da kyau ka huta Your Excellency" ya ware Idanu tare da tsiyaya black tea a cup sai da ya shanye ya ce
"P.a, kana tsaya iya aikin ka" "Am sorry sir, bayan p.a you're my best friend hak
ina ne na fa
a gaskiya kuma na kula da kai, idan kana son hak
in Majeederh tana bawan Allan nan kada ya kama mu yana da kyau a bata wasi
ar ta karanta"
acin rai wanda Hammad bai ta
a gani ba ya bayyana kan fuskar Abu-turab, idanunsa da suke a ri ne ya ware akan P.a cikin kakkausar murya ya ce
"Kasan me hakan ke nufi?" Ya shiga ka
afa a duk sanda ransa ya
aci kafin can ya ce
"She never choice me, ba zata ta
a za
ata a matsayin miji ba, she most go back to him ba zata gane shekarun da nayu ina jiranta ba" ya mi
e yana kai kawo
"Sunanta na sanya jinina, sunanta na sakawa
ata Jiddo, ko sunan mahaifiyata ban sanya ba sai nata, shi ka
ai ya isa yasa ka gane, zan iya adalci a mulkina al'ummata, amma ba zan iya adalci akan soyayyar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ba, duk hanyar da zan bi na raba ta da kowa zan yi"
Hammad zai magana Abu-turab ya daka masa tsawa ya ce
"Get out" dole ya fita amma shi a ransa ya san babban kuskure ne su ri
e wasi
ar nan.
"Ya Allah!" Abu-turab ya furta yana
aukan gorar ruwa mai sanyi, sai da ya shanye tas kafin ya yi cilli da Robber.
Babyn daman yana wajan wata maid yana ta barci ya ji ruwan zafi da kaya masu kyau ga madara da aka bashi sai numfashi yake saukewa.
Yadda Majeederh ta kwana kan gado haka ya kwana a parlour, lokaci zuwa lokaci yana zuwa a cikin daren sai da ya sanya mata drip uku kansa cewar ruwan na tafiya da sauri.
Kiran sallar Subhi ya sa ya nufi bedroom
insa farar singlet
in jikinsa ya cire ya sakarwa kansa shower ruwa na saukar masa, alwala ya yi ya shirya cikin ash
in jallabiya masallacin dake gefen gidansa ya shiga lokacin ana kuraye kirayen Assalatu....
Assalatun ya yi daidai da farkawar Bar Aliyu Sufyan Alhassan a gadon asibiti ya motsa a hankali yana dafe kansa dake masa ciwo kamar ya rabe gida biyu, dishi dishi ya fara gani kafin ganinsa ya daidaita idanunsa ya sauka akan Hajia ta ce "Zakina, sannu ka ji" ya yi ta kallonta kafin ya juya ya kalli Papa shi ma ya ce "Sannu Haydar, ya jikin?"
"Ba sau
i Papa" Papa ya ce "Meke maka ciwo?"
Ya mutsa fuska ya yi yana rufe Idanu "Meke damunka?
Almustapha kira Dr"
"Babu abinda zai iya"
Almustapha ya ja tsaki ya ce "To ai kun ji, shi fa sam baya tausyain kansa ina can gidana tare da matata ku kirani wai jikinsa ya tashi kamar shi ka
ai kuka haifa?