← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 106

Sashe 55

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko ya ke so?"
Latifa ta ce "Shi wa?"
Majeederh ta watsa mata harara tana
auke plate
in data wanke ta ce "Nasan ciki ne dake"
Latifa ta ce "A'a ba ciki ba, baya ne dani" Ta fa
a tana tofar da yawo a bakin kitchen
in har sai dai Majeederh ta runtse idanu a
oye.

"Ni dai zuba mini breakfast yunwa na ke ji" Da mamaki Majeederh ta ce "Idan na baki mijinki fa?" Latifa ta jima tana kallon Majeederh can ta ce "Na yi fa, idan ni nayi bana iya ci sai na kwa
ayi" Bata ce mata komai ba, ta ha
a mata breakfast fal cikin warmer hadda kunun gya
a mai kyau, tana bata tayi godiya ta fita a hanya taci karo da Raihan tana shigowa cikin compound
in a ha
iyar motar ta, bata kulata ba ta fita tare da shigewa nata gate gidan...

Lokacin da Raihana ta shiga gidan duk suna parlour suna breakfast ta cire mayafinta tare da ajjiye hand bag
inta tana zama saman dining ta ce "Ki ce nazo a daidai" Aaliyah bata ce komai ba haka ma Majeederh, sai da Raihana ta kai abinci bakinta ta ce "Majeederh ba gaisuwa?" Da sauri Aaliyah ta ce "Wakike so ta gaisheki Anti Raihana?" Kai tsaye ta ce "Majeederh?" Baki bu
e Aaliyah ta juya ta kalli Majeederh kana ta kalli Raihana ta ce "Anti Jeederh ce zata gaisheki?

Bama ke ki gaidata ba?" Raihana ta ce "Ai ni ya dace ta gaisar" Aaliyah da ranta ya fara
aci ta ce "A sbd kin haifeta?

Shekaru nawa Anti Jeederh ta baki?" Raihana ta saki dariya hadda buga dining
in dake gabanta ta ce "Ji banza wake ta
ama da shekaru?

Ai tunda nayi aure to yanzu ni ce gaba da ita, bayan nayi aure haihuwa zan yi Kinga dur
osawa wada ba gajiyawa bane ko?

Ai aure shi ne martabar ko wacce mace, kiyi
ari ki aure sai mu iya ha
a kafa
a dake"
Aaliyah ta mi
e tsaye itama tana sakin dariya ta ce "hehehe, matar na tuba bata rasa miji aure, ai dake da Anti Jeederh da ke kwaryar sama ce take dokan ta
asa, mene marabarki da ita?

Sunan kinyi aure amma kullum kina hanyar barba
a na zuwa gida ana
arar da albarkar aure akan titi, Anti Jeederh da izinin Ubangiji ba zatai auren barba
a irin naki ba, zata auri miji wanda yake kishinta yake sonta wanda zai jure duk wani
alubale nata wanda zai sota fiye da yadda take son shi zatai aure inda aka san darajarta, ba zata ta
a auren wanda zai sallamawa duniya matarsa ba" Aaliyah ta ri
ugu ta ce "Mema kika ce haihuwa?

Ai sai dai kici ki haifi kashi ba dai
an mutum ba, domin juma'ar da zatai kyau tun daga laraba ake ganeta....,"
Hannu Raihana takai zata kifawa Aaliyah mari tayi saurin ja baya, Raihana na huci ta ce "Zan yi maganinki dan uwarki idan ni sa'arki ce" Aaliyah ta zare idanu ta ce "Ni na isa na ha
a kaina da uwar mata mai aure?

Wlh wani ya kalleki sai ya
auka kin yi shekaru 20 da aure duk kin rakwa
e kamar tsohuwar mota" Wani ba
in ciki ya turnike Raihana ta ce "Ni kike fa
awa haka?" Sai a lokacin Majeederh ta tashi ta zabgawa Aaliyah mari ta ce "Ya zama
arshe" Aaliyah saka kuka sosai ta ce "Na gaji Anti Jeederh na gaji da abinda suke miki, su basu da aiki sai gorin aure?

Kamar ke zaki aurar da kanki sun manta komai lokaci ne?

Ita Anti Raihana da take yin
ari ta ta
a zama ta tambayi kanta me yasa cikin baya zama?

Da aure da haihuwa da arzi
i duka na Allah ne, wani jinkirin alheri ne kuma da aure irin nasu wallahi gwara mutum bai aure ba, mata nawa suke aure amma baya zuwa ko'ina auren ke mutuwa" Majeederh na
arin yin magana suka ji gyaran murya a tare suka juya Alpha ne tsaye hannunsa har
e a
irji fuskar nan kamar an aika masa da sa
on mutuwa, yana sanye cikin wani jeans da Racing jersey ya saka p.cap a kansa sai
amshi yake.

Gaba
aya sukai shiru jikin Aaliyah da Raihana ya
auki rawa musamman Aaliyah domin tasan Alpha baya son raini da rashin kunya ga babba bakinta na rawa ta ce "Ya...yaya A.b don Allah....,"
Hannu ya
aga mata, idanunsa akan Raihana ya ce "Ke dan kan uwarki Majeederh sa'arki ce?" Raihana ta yi shiru ya
ara sakar mata tsawa ya ce "Shegiya munafuk za kici ubanki daga ke har mijin da kike tunanin kin aura wanda yasa kikewa wata gori akan haka, duk sanda na
ara ganin
afarki a gidan nan without any reason wlh sai na kusa karya ki" Ya nuna mata
ofa ya ce "Bar nan wajan kafin na karyaki na karya banza, shi ma mijin naki bashi da tunani bai san ciwonki bane" Ganin ta juya zata shige part
in Mami yasa ya nufeta ta kwasa a guje tana kurma ihu ta fa
a part
in Mami, tsayawa ya yi yana shirin komawa kan Aaliyah yaga wayam babu ita sai Majeederh dake tsaye.

Bai ce mata komai ba ya juya zuwa part
in Abbu.

Mami ta kalli Raihana dake haki duk tayi wujiga-wujiga ta ce "To shi haka ake bai ji ta bakin kowa ba sai ya hau fa
a?" Raihana ta ce "Shi daman baya son mu ai, ya fi son Anti Jeederh da Aaliyah he's so selfish" Mami ta ce "To ai shi ba Allah bane, kuma ke matar aure ce yana dokanki Shari'a ba zata barsa ba, yabar ganin shi soja ne wlh gar
ame shi za ai a bayan canter" Raihana tayi shiru Mami ta kalleta ta ce "Kema bana son rashin ta ido, ina ke ina zabgawa Majeederh wannan maganganun?

Kar na kuma ji balle ki ja mini zagi" Raihana ta tura baki Mami ta
ara cewa "Yau kuma me ya kawo ki?" Ta ce "Jiya da daddare ya dawo, ya kuma da asubar fari a ha
a kayansa wai wani aiki ke ya taso masa" Mami ta zabga tagumi ta ce "Shi kuma
addararsa kenan tafiye-tafiye?

Wai aikin me yake ne?" Raihana ta ce "Ni ban sani ba" Ta ce "To Allah ya kyauta"......

Kwana biyar kullum sai Alpha ya zo wajan Abbu ba tare da sanin meke kawosa ba, da yamma li
is Anti ta shigo gidan
arta Sona bayan sun gaisa da Mami ta ce "Ina Majeederh?" Mami ta ce "Ta le
a gidan Latifa daga nan ance sun fita" Kafin Anti tayi magana Majeederh ta shigo bakinta
auke da sallama Anti ta amsa "Daga ina kike?" Majeederh ta ce "Mami gidan Latifa" Cikin fa
a Mami ta ce "Ji munafukar
arya ba ance kun fita ba?" Majeederh ta ce "Oh na rakata asibiti na sameta tana ta amai ne ashe
ari za tai" Mami ta ce "Au ciki ne da ita?" A hankali ta ce "Eh" Mami ta
ara cewa "Yanzu ya
are cikin?" Nan ma Majeederh ta ce "Eh" Mami ta jinjina kai ta ce "Ikon Allah, wannan
arinta na uku kenan, mahaifarta ce bata da
auri ina zato" Babu wanda ya yi magana tsakanin Anti da Majeederh, Mami ta gyara zama ta ce "To me Likitoci suka ce kuma" sai a lokacin Anti ta ce "Haba Asabe wannan tambayoyi kashi da kashi ita yanzu Majeederh me zata ce?" Mami ta
an yi murmushi, Anti ta ce "Daman abin alheri ya same mu" Mami ta ce "Ma sha Allah" Anti ta kalli Majeederh kana ta ce "Alpha ne yake son Majeederh yana son ya aureta" Da wani irin Shock mai kama da mamaki Mami ta ce "Shi Alpha
in?

Kuma Abbu ya amince?" Anti ta ce "Shi ne ma ya saka ranar auren ai" Da wani irin Scorned expression Mami ta ce "Ikon Allah bani da labari Allah ya sanya albarka" Majeederh ta yi shiru She couldn't say a word sai bin Anti da idanu take.

"Majeederh kin amincewa da yayanki kuma
an-uwanki Alpha?

Kin aminci ya zama mijinki?" Buri Majeederh ta auri wanda ya san kima darajar ta, wannan yasa take yawan kallon Alpha matsayin crush
inta take jin inama ya aureta?

Ganin bashi da interested akanta yasa bata ta
a sanyawa ranta ba, Majeederh ta tsinci kanta cikin tashin hankali sbd babban burinta ta zama matar A.b Alpha Bello, It's her dream tun sanda ta bu
e idanu ta gansa yana kula da ita, She can't afford to lose him, her life will be incomplete without him, She's felling scared and restless me yasa take jin tsoro?...

"Majeederh"
Anti ta kira sunanta.

Ta
an kalleta kana ta sunkuyar da kanta
asa ta ce "Kina son auren Alpha?" Majeederh ta ce "Anti ai za
i ba nawa bane kamar taimakona ya yi" Anti tayi shiru sai kuma ta ce "Shikenan jeki Allah yasa haka ne alheri a rayuwarki" Mi
ewa tayi ta shige bedroom amma deep down na zuwarta mamaki take anya shi yace zai aureta?

Mai yasa bai fara neman Soyayyarta ba?

"Ke da za a taimakawa ina ruwanki da neman soyayya?" zuciyarta ta bata amsa.

Da daddare bayan Majeederh ta gama dinner tayi sallar Magriba tana zaune tana azkar wayarta ya yi ringing ganin sunan Alpha yasa gabanta fa
uwa har kiran ya katse bata
auka ba, wani kiran ya sake shigowa ta yi bismillah ta
auka a hankali ta ji ya sauke ajjiyar zuciya ya ce "Me kike?" A hankali ta ce "Azkar" Ya yi jim ya ce "Shi ne baki picking kiran farko?" Ta
an marairaice ta ce "Kayi ha
uri" Ya share maganar ya ce "Majeederh" Ya kira sunanta ta kasa amsawa ya ce "Wannan shi ne hukuncin dana yanke mana, ina fatan banwa rayuwarki Shisshigi ba, idan kuma baki so na baki son aure let me know first" Ta yi shiru Ya ce "Kina son Aurena?
Chapter 55 · 0% Book details