← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 106

Sashe 32

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Katin dake kusa da gidansu Majeederh ta
arasa cikin muryarta mai da
i da sanyi ta ce "Indomie zaka bani
ar 170 sai egg guda biyu 60" ya ce "Malama Majeederh ku
in ya kama 290 ne, kuma 250 kika bayar ta yi jim kafin ta ce "Ok bani
ar 150" ya bata indomie
aya da
wai guda biyu.

A ranta tana cewa sai dai na je gidan Yaya Bilkisu a
afa idan ya so sai na goya Little a baya.....

MIJIN MALAMA
Paid book ne
Book 1 and 2 (1k)
08119237616
Nimcyluv
[6/8, 10:04 PM] Maman Aslam: Tafiya suke a nutse duk da ya yi mata nauyi a baya shekarun shi biyar a duniya amma yana da girma jiki ga shegen wayo.

Ya
ara shigewa bayanta ya ce "Mamina"
"Little babe" ya le
o ta gefen fuskarta ya ce
"Mamina ke baki da mota?

Me ya sa baki zo wajena ba, me ya sa kike mini fa
a ai nayi
arfi duka nakewa yara, I will fight, and I will win"
Murmushi kawai ta yi masa a zuciyarta tana mamakin yadda da yawan lokaci turanci ke zama a bakin shi, bai ci ace daga fara karatun shi ya fara turanci har haka ba.

Jin ta yi shiru ya ce
"Get me down, Mami"
"No, little ba zaka iya tafiya ba" ya fara buga
afa a bayanta tare da
arin sakin kuka.

A hankali ta tsaya tana mai da numfashi kana ta sauke shi a
asa ya yi mata murmushi yana rufe Idanu tare da su
e baki na da
in ice-cream.

Gani tayi ya dur
osa a gabanta ya ce "Ni ma zan rama muki, haka muke a school"
"What! wa zaka goya?'
Ya tura baki gaba ya ce
"Ke
ar madara, ai duk wanda ya goyaka kai ma kai masa haka ko Mami?" Ta tsora masa idanu surutun shi na bata mamaki
warai ta sunkuya daidai tsayin shi ta shiga ka
e masa gasar jikinsa tana shata samar kan shi daya hana a aske ta ce "To ai uwa duk abin da ta yi wa
anta daidai ne"
"Kyautatawa nada da
i kin ce Mami?" Ta jinjina masa kai cike da jin da
i tana fa
in "Shikenan ka bari idan ka sake girma ka goyani" ya dinga tsalle da murna zai goya Maminsa
ar madara.

"Promise?" Ta mi
a masa hannu ta ce "Promise" ta kama hannunsa suka cigaba da tafiya tana jin zuciyarta da
i ga wani farin ciki yau zata kwana da Little daman sabgar shagalin musaba
a ya sanya ta kai shi can tunda ba kowa yake kula da shi a gidan nasu ba.

Tun daga can har gida suka
arasu a
afa suna tafe yana mata surutu wasu ta gane wasu kuma kamar wani yare nada ban haka yake.

A daidai
ofa Majeederh taci karo da Latifa taja baya tana
ara ri
e hannun Little dake
arin tafiya wajan daya hango yara age mate
in shi suna fa
a.

"Yanzu na shiga ake ce mini bakya nan" cewar Latifa.

Ta lumshe Idanu cike da gajiya ga azumi don ma rana ta fara sanyi a gajarce ta ce "haka ne" Latifa ta ce "Ki ce
an rigima kika
akko daman tun da mu ka yi waya nake son tambayarki shi sai kuma naga you're not on the mood na share" Majeederh ta ce "Ayya, muje" suka shiga cikin gidan a tare tana shiga ta jiyo muryar Uncle Isma'il ta fa
a murmushinta tana sakin hannun Little ta shiga parlourn Abbu.

Uncle Isma'il ne da Uncle Bello suna zaune suna tattaunawa akan maganar Widad da kuma ku
in Ruma da za a kawo.

Ya Uncle Bello ya dubi Majeederh ya ce
"Hawwa'u an dawo?

Yanzu ake ce mana bakya nan" ta sunkuyar da kanta
asa cike da ladabi ta ce "Eh Uncle, an yini lafiya" "Allahamdu lillahi" ya bata amsa yana mai jin tausayinta har ranshi sbd zurfin ciki da take da shi ga yadda duk al'amarin rayuwa yake jirkice mata.

"Uncle..," Uncle Isma'il ya yi saurin
aga mata hannu cike da
acin rai da damuwa ya ce "Kin kyauta tunda tsarin da ki kaiwa kanki kenan, ba bu abin da zamu iya ikon ki ne ke kike da kanki Hawwa'u" zuciyarta ta buga tsoro da fargaba suka risketa a wannan lokacin idan aka tsaga jikinta ba lallai a samu jini ba sbd tsabar fargaba.

Amma sam fuskarka ko yanayinta bai nuna hakan ba.

Cikin sanyin murya ta ce "Me nayi Uncle?" A hassale kamar zai daketa ya ce
"Ni kike tambaya me kika yi ko Hawwa'u?

Yanzu yaron nan Imran kwanaki yazo yana son ki har iyayensa ya fara yun
urin turawa, ban san mene ya faru ba naji maganar shiru, yanzu kuma na samu labarin zai kawo ku
in Rumana na tambayi Abdul'aziz ya ce da kanki kika cewa Imran bakya son shi kada ki sake ganin
afar shi?"
Duk da sanyin shigewar hadari bai hana Majeederh jin wata zufa ta yanko mata ba, daga ina wannan al'amarin ya bayyana waye ya shirya mata maganar da bata san da ita ba, waye yake shirin wargatsa burinta?.

Ta kasa cewa komai yawun bakinta ya ma
ale ga
ishin azumi ganta ya shiga juyawa.

Uncle Isma'il ya gyara zama domin ya fi kowa zafi akaf familyn Khan.

"Duk abin da ya faru ki kuka da kanki, ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka, itikafi rayuwa ka
ai zai sanya ki kai kanki tubalin tundun mun tsira, idan ba sukike rayuwar duniya ta baki naki kason ba, ina cewa akan idanunki aka haifi Widad?

Sa'ar Aaliyyah ce amma aurenta za ayi, akan idanunki aka haifi Du'a Yaronta
aya ciki ne da ita yanzu, shi ne kin samu mijin aure zaki wasa da damarki akan wani karatu?

Anya lissafi da burin zuciyarki da kwa
ayin ganin kin samu wadatacce ilimi ya miki adalci?

Hawwa'u aure da haihuwa da arzi
i na Allah ne, kuma lokaci ke wanzar da samuwar su kada ki rufe idanunki akan wani abu wanda bashi da wani muhimmaci, ke ba a bin kunya bane ace saurayin da yake son ki ya koma wajan
anwarki, baban abin takaici ma wai ke ce da kanki kika lamumce masa auren Rumana, Goodness what noises?

Meke damunki ne?" Majeederh ta fara shiga ru
ani da fara kokwanto anya ana sonta a gidan?

Me ya sa ake shirya mata abin da bata sani ba?

Ta
ago kai a hankali tare da zare li
in kanta, fuskarta ta yi jajur cikin muryarta mai sanyi kamar wacce take shirin yi musu shagwa
a ta ce "Uncle ka yi ha
uri, ka za
a mini mijin ko a gobe ne" Rashin sani ya fi dare duhu, rashin sani ba
o ya sha ruwa wanka, sun kasa fahimtar ita kanta a
ukace take da yin aure, babu abin da take sha'awa irin ta ganta gidan mijin babu abinda ke birgeta irin ta juya taga nata mijin a gefenta.

Uncle Bello ya numfasa a lokacin ya ce
"A'a ba ayi haka ba, ai darajarki da kimarki ta shige a nema miki mijin aure, kaf yaranmu ba wanda muka sadakar ko za
awa miji ba zamu fara a akanki ba, kin yi kuskure tun farko sai ki gyara ki je Allah ya za
a mafi alheri" Uncle Isma'il ya ce "Wallahi kin
ata rawarki da tsalle Majeederh iliminki bai amfana miki da komai ba....." "Uncle Mami na kakewa fa
Siririyar Muryar yaron ta tsayar da Uncle Isma'il daga yin magana.

Sai a lokacin Abbu ya
aga kai ya ce "To rasai yanzu za a san ka dawo, ko zaka rama mata?" Little ya dinga kallon Uncle Isma'il yana huci idanunsa suka ka
a tare da yin jaa wata kalar zuciya ce da yaron kamar kuturu ya shiga surutu a ranshi bakinsa kawai ke motsawa.

Cikin sauri Majeederh ta kama hannun shi ta ce "Say sorry to him" ya yi shiru idanunsa
uri akan Uncle Isma'il ganin yadda ya sanya Maminsa a gaba yana mata fa
a gashi har fuskarta tayi jaa daman ta haka yake gane kukan zuci take.

Majeederh ta finciko Little ta ce "Ka bawa Uncle ha
uri" ba tare daya kalleta ba ya ce "He is shouting at you"
"He's my Father, am i your mother, na ce ka bashi ha
uri, say sorry to him" ya kafe ya
i cewa hannu Majeederh ta
aga hannu ta zabga masa mari nan take yatsun hannunta ya bayyana a fuskar shi duk da kasancewar fatar shi ba
a.

Cikin
acin rai ta jawo shi har gaban Uncle domin gani take idan bata hukunta shi ba a haka zai tashi da rashin kunya da shiga sabgar da babu ruwan shi.
....Say sorry to him..

"Uhm, Allah ya shirya ya kyauta, tun baki haifi naki ba kin fara dakon wahala Majeederh?" Cewar Uncle Bello Abbu ya ce
"Hankaka mai da
an wani naka kenan, kin kyauta kina ri
e wanda yake zagine yayyina"
Idanunta ya ka
a sosai ta ce "Don Allah Uncle ka yi ha
uri ba zai sake ba"
Ta mi
e tana kama hannunsa lokacin Latifa ta gaji da jiranta har ta tafi gida.

Ta samu Aaliyyah ta dawo daga makaranta tana shirya abincin rana lunch.

Raihana na zaune ana waya da saurayi.

Babu wanda ta kula sai Aaliyyah dake cewa "Sannu da dawowa Anti Jeederh" ta shige
aki tana jinjina kanta alamar "Yawwa" suna shiga ta saki hannun Little tare da
akko bulala ta waya ta kama hannunsa ta zirara masa guda
"As form today na
ara jin kayi magana da babba sai jikinka ya fa
a maka" ta
ara zirara masa hannun ya taro jini amma bai motsa ba sai cewa ya yi "Fa
a ya miki
ar madara" Majeederh ta ware Idanu tama rasa me za tayi sai kawai ta mi
e tare da shigewa Bathroom tayi wanka da Alwala ta wanke fuskarta sosai har jan fuskar ya daidaita domin ta fahimci sauyin fuskarta yake sawa Little ya fahimci halin da take ciki, bata ta
a ganin yaro mai fikira da shegen wayo kamar shi ba ga
an banzan wasa da shiga fa
an da bana shi ba.
Chapter 32 · 0% Book details