Sashe 86
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya yi mata Fya
e ya tuzarta ta a idanun duniya shikenan yaga komai da komai nata duk irin killace jikinta da take, takaici ya sanya ta
ara runtse Idanunta ta nemi hawaye ta rasa.
Anti ta ce "Kuma da kike ta tsinewa Abraham akan me?
Sbd baki yadda
addara ba?
Kada ki tsawaita
iyayyarki akan shi domin abin da ka tsana watarana shi kakewa mugun son da ba zaka iya controlling kanka ba,I am advising you as a mother and not your uncle's wife, ko da wasa kada ki fa
awa kowa matsalarki sai wanda kika yarda da shi, Abuturab
in nan ya fi Abbu a wajanki, Abbu ya kureki shi ya amsheki hannu bibbiyu da
addara data fa
a miki yanzu ne lokacin daya dace ki kwantar da hankali ki samu nutsuwa da mijinki Majeederh" Ita dai Majeederh was speckless ta kasa cewa komai.
A hankali ta ce "Anti Abbu ya tsine mini, kada na lalace" Anti ta girgiza kai ta ce "A'a in sha Allah ba zamu ga wannan rana ba, zai sakko ne, naso Abuturab
in ya bari an
an gyaraki amma ina, ko arba'in ma kiyi sai ki tare" Da wani irin sauri ta ce "Kamar bani da gata Anti?
Yau
in nan zan wani bisa" Anti ta ce "Hakan ma ce Allahamdulillah, gata kowa kina da shi gaba da baya" Tana fa
in hakan ta mi
e bayan ta amshi Khalil daya koma bacci tana cewa "a sauya masa suna, uba Khalil
a Khalil?" Majeederh ta ha
e rai ta ce "Uwa kawai yake dashi" Anti bata sake cewa komai ba ta fice daga bedroom
in.
Grandpa na zaune a parlour shi da wasu manyan mutane, ya
aga kai a hankali idanunsa ya sauka akan Abraham dake tsaye kamar kurarre ya zubawa gefe
aya jirkitattun idanunsa wanda sukai wani kala.
Grandpa ya kalli mutanen ya ce "This discussion has come to an end.
We will meet tomorrow morning at the office" Suka mi
e tare da kwasar ducoments sukai waje, Grandpa ya mi
e yana isa inda Abraham ke tsaye frm head to toe yake kallonsa ganin gaba
aya ya sauya kamar bashi ba, ya yi sanyi ba zafin ran nan, shi ya
auka da gaske ya samu matsala a
walwar shi, shi ya sa bada shawarar kai shi can asibitin mahaukata ashe depression ne kawai.
Zai kama hannunsa ya ji ya ce "I want a plane that leaves in an hour to Germany" Grandpa ya yi murmushi, so Finally ya ha
ura da Majeederh kenan?
Ya ha
ura da auren Mamin tasa?
Ya ce "Right now my grandson" Wayarsa ya
auka ya yi danne-danne na wasu da
o kafin ya ce "Done, nan da 30 minutes jirgin zai tashi daman" Abraham bai kula Grandpa
in nasa ba ya nufi upstairs kai tsaye, Grandpa na zaune ya ganshi ya fito cikin sabuwar shiga nrml shiga ya yi ba wacce ya saba ba, Camouflage-print cargo trousers da Gymashark sports t.shirt kansa na nan a hargitse har gefen goshinsa duk ya cukurku
e amma hakan bai hana wani irin
amshin perfume
in Boadicea The Victorious fita daga jikinsa ba, ya shiga sakkowa daga upstairs
in fuska kamar ya ce ya shiga uku, hannunsa zube cikin Aljihu sai ka
auka wani babban mutum ne he just 20yrs ko gama rufata bai ba.
"Ka shirya tafiya wajan Denial kenan?" Ya yi masa banza, murmushi Grandpa ya yi tare da mi
ewa yabi bayansa, back seat suka shiga baki
aya driver ya jasu zuwa airport sai da sukai nisa ya ce "Grandpa" Ya ce "Yes dear" Ya
an yatsuna fuska sosai ya
auki seconds bai ce komai ba sai da sukai nisa sosai ya ce "About the Gang team, Where's Taj?" Grandpa ya yi shiru sai kuma ya watsa hannu yana
aga shoulder's ya ce "I don't know where he is, after you left the country, the Gang team was gone" Abraham ya yi shiru yana bu
atar ganin Taj, ya ji ina yakai al'
awarin da ya yi masa na wasi
a?
Ina yakai envelope
in?
Har suka isa airport Abraham bai sake ko bu
e ido ba balle magana, suna isa jirgin na shirin rufe
ofa bai tsaya jin me Grandpa zai fa
a ba, da sauri sauri ya shiga taka steps
in benen har ya shiga yana shiga
ofa ya rufe, Grandpa ya yi murmushi yasan Abraham fushi yake da shi, yana kuma fatan this time around ya samu daidaito da mahaifinsa Denial.
Yana tsaye har jirgin ya tashi kana ya shiga mota yabar wajan shi ma...
Maman Alpha ce zaune ita da Anti sai Yaya Bilkisu a hankali ta ce "Daman komai ya yi farko yana da
arshe, gwara Majeederh muna ganinta munga Irin
addarar daya fa
a mata,amma
an uwanta ba?
Babu wanda yasan duniyar da Alpha ya shiga" Ta fa
a cike da damuwa.
Yaya Bilkisu ta ce "Allah ba azzalumin bawansa bane, sai dai bawan daya zalunci kansa da kansa, Allah kuma baya
orawa bawa abinda ba zai iya da shi ba, sai dai bawa ya ribaci
addarar daya jawa kansa, mu duka muna addu'ar Ubangiji ya dawo da hankalin Alpha zuwa gida kullum da shi nake kwana nake tashi ki duba shekara nawa yanzu?" Maman Alpha ta yi shiru tana wani irin murmushin takaici Anti ta ce "Haka ne, In sha Allah yana nan lafiya ma" Kafin su yi magana suka ji sallama da mamaki Anti ke kallon Latifa Omar wacce ta shigo
auke da damuwa bayan sun gaisa ta ce "Anti don Allah ku yi ha
uri dan gane da reported
in da na yi a gidan jarida, raina ne ya
aci duk yadda na yarda da Majeederh nake kareta a gaban jama'a da iyayenmu amma hakan bai hana taci amanata ba, na
auka Majeederh tana sane da cikin jikinta ta rufe ni shi yasa raina ya
aci, Apparently I a made misunderstanding, without stopping to research the matter, ku yi ha
uri plx" Yaya Bilkisu ta ce "Allahamdulillah, tunda kin gane kuskure ne, kuma ke
in aminiyya ce ta gari ga Majeederh" Ta
ara basu ha
uri kafin ta shige bedroom
in da Majeederh take ciki.
Ta sameta zaune ri
e da Baby Khalil da idanunsa yake bu
e ta
ura masa idanu, tayi murmushi ta ce "Mai jego" Majeederd dai bata ce komai, Latifa ta shiga bawa Majeederh ha
ura Exlty yadda ta bawa su Anti hadda kukanta, ganin Majeederh bata ce komai ba ta ce "Plxx Bestie let by gones be by gones sharrin shai
an ne" A hankali tana rufe ido ta ce "No bad" Tana jin a ranta tabbas sharrin shai
in ne, tunda ta yarda da Latifa ita
awar arzi
i ce wacce samun kamarta zai wahala musamman idan ta tuna har mijinta ta bata opportunity na aura, ta
ara lumshe idanunta damuwarta biyu ce a yanzu yadda abu ya tsine nata ya kureta kuma ya cireta daga cikin yaran daya haifa ya sadaukarwa da duniya ita yafi komai
aga mata hankali, idan ta tuna wai little
an data raina da hannunta shi ne ya yaga rigar mutuncinta sai ta ji zuciyarta ta mata nauyi bata jin da
in komai a duniyar, tana fatan mutuwarta ta risketa amma da alama kamar yanzu ta saka hannu a fata na rayuwa, suna
aki su Anti kuma na parlour suna jiran har dare ya yi Abuturab ya zo tafiya da matarsa....
Zaune take tayi wani irin zama kamar zatai sujjada ta yafa wani jan mayafi akanta, mutumin dake gabanta ya ce "Ke la'ananniyya ce, ke muguwa ce, yake azzaluma me kuma ya kawo ki yanzu bayan shara
in da nayi miki?" Ta
ara sunkuyar da kai tana shakkar ha
a idanu da mutumin sbd muninsa bakinsa har wani haya
i yake ta ce "Kamar yadda ka sani tun farkon zuwana wajanka akan Aminiyyata ne, ta hannun damana, bana bu
atar duk wani cigaban ta tunda na fahimci ta fini komai na rayuwar duniya, tana da kyau tun muna raya ta tashi da farin jini duk da baa ganin fuskarta, wannan dalilin yasa na da
ushe wannan farin jinin nata, danginta na sonta tana kare mutuncinta, ta fini ilimi nesa ba kusa ba, har tazo taci gasar Kur'ani ta duniya, na mayar da ita mujiya a wajan maza, ban san tana da ciki ba kai ne ka fara ankarar dani, a sanda na koma gida bayan na bar nan sai dana kashe dubu
ari biyu na maganin da zai zubu mata da jinin al'ada duk dan kada ta gane, sannan ka
ara yin aiki da jinin zai dinga fita duk wata, kai ne ka sanya Aljanu kwantar da jiki, kuma kai ne kasa Aljanu suka tashi cikin kuma suka ha
an cikin motsi duk da yana cikin
oshin lafiya, kai ne ka hana likita ganin cikin Majeederh, kullum results zai nuna she's good...." Da sauri mutumin ya ce "Tsinanniyya la'ananniyya dai na yi mana turanci a nan ko na tur
eki ki zama toka ko
an akuya" Jikinta na rawa ta kwaso wata ashar ta maka alamar ban ha
uri ta ce "Kuma ni na
ara rura wutar son da takewa Abraham har take sake masa jikinta, kada ka manta kafin aikin yanan ya ci sai dana zubar da
an cikina babu adadi, kai ne ka sanya na fara bin mata
an uwana sbd duk aikin da kake mini akan rusa rayuwar Majeederh, kai ne kace na sanya mijina ya aureta yadda zan fi jin da
in dur
osar da rayuwarta kai ne....," Ya yi saurin dakatar da ita da fa
in "To cikakkiyar azzaluma Ubangiji ba zai barki ba, lallai zaki girmi abinda kika shuka yanzu na haka wani cikin ne dake gashi nan ina Kallonsa a
asan mararki kuma ya zama dole ki zubar da shi" Gaban Latifa ya fa
i ta sha cikinta tana lumshe idanu ta ce "Zan zubar idan zaka mini abinda nake so" Ya ce "Bayan mugwayen abubuwan da kikai mata me kike bu
ata yanzu?" Ta ce "Kada ka ta
a bari Abuturab ya kusance ta balle ta haihuwa har
an ya samu gadu, kada ma su ha
a gado har abada sannan ina son sanin waye MIJIN MALAMA na gaske??