Sashe 28
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Majeederh ta mi
e tare da shigewa bedroom tana zuwa wayarta ta
auka ta kasa zama ta shiga lalubar number waya da
yar ta iya gano number kira uku ba a
auka ba, ta
ara kira ana biyar aka
auka.
Ajjiyar zuciya ta sauke mai
arfi kafin a hankali ta ce "Assalamu alaika"
auki tsayin da
o kafin ace "Wslm, lafiya?" Ta zare wayar ta duba number data kira.
Imran dai tasa sani wanda yake mutuwar son ta shi taga sunan shi ra
au a saman screen
in wayar.
Jin shiru ya sa Imran ya ce
"Majeederh ina da abin yi please, lafiya?
Me ki ke da number ta?" A diriri ce sbd rashin sabo da magana ta ce "Uhm Abbu ya ce ka turo wai"
....
Na turo me...
ya fa
a was abin da ta ce.
Ta san ya gane rainin hankali ne, ko kuma har yanzu yana jin zafin kurar karen da Abbu ya yi masa.
"Am listening"
"Magabata" Imran ta tuntsire da dariya sosai ya ce "Goodness, ni aurenki?
For God sake?" Ya tsaya da dariyar da yake ya ce "Majeederh ai ni bana da burin auren mace mai shekaru ashirin ko sama da haka, kwanaki ma da na ce zan aureki sbd kina cikin age
in da nake son amaryata ta kasance, amma gsky yanzu kin mini tsofa" tunda ya fara maganar Idanunta akan Madubi yake kasancewar ba a jima da kawo nepa ba, tana jiran taga ta ina ta fara tsofa a shekaru ashirin shi ne har mace ta fara tsofa?.
Imran ya ce "Oh baki samu labarin Raihana nake so zan aura ba?
Ko
oye miki suke?
Ai kullum sai na zo wajanta zan ce kuma ina gab da shirin turo iyaye, am sorry Majeederh Abdul'aziz Khan, amma akwai solution idan zaki amince muna ha
uwa tare da
aukewa juna sha'awa da kewa sbd wallahi jikinki ba
aramin ru
ata yake ba, ina aurar
anwarki ke kuma ina ke
ewa dake.....
MIJIN MALAMA
Paid book ne.
Book 1 and 2 1kne
08119237616
Maganganun Imran su ka yi wa Majeederh dirar mikiya a kunne.
Duk yadda take so tayi shiru ta kuma daure amma har zuciyarta ta kasa yin hakan gani take da zarar Imran ya fasa aurenta babu wanda ya yi saura zatai ta tabbata a gida.
Majeederh ta runtse Idanunta a hankali cikin muryar dake nuna zallar abin da zuciyarta ke bu
ata ta ce "Imran ba tsofa na yi ba, am just 20, na fi kowa kyau a gidanmu" ta
are maganar tana sanya duka hannunta tare da dafe kanta dake juya mata tana ganin komai bibbiyu.
Imran ya mi
afafuwan a saman office
in shi idanunsa bu
e cikin isgili ya cewa Majeederh.
"Tsari na ne haka, ina son auren macen da bata haura sha bakwai zuwa takwas ba, lokacin da na zo neman aurenki wanne irin rashin mutumci ne ba a nuna mini ba?
Ko an fa
a miki ke ka
ai ce mace Majeederh, ki je kici karatu daman ni wayewar ki tsoro take bani karatunki ya yi yawa" ya juya ka
an sbd ya
ara sanyawa zuciyarta dafi, dafi irin wanda ta sanya masa, domin har ranshi yana
aunar Majeederh a shekaru biyun da suke shige "Ki ro
i Allah kada ki tsofa a gida, domin darajar mace gidan mijinta gadai
annenki....,"
....Stop it, ya isa..
Ta kashe wayar da sauri tana zubewa a gefen gado, ta kasa tantance wanne kalar yanayi zuciyarta ke ciki, da gaske ta tsofa ko kawai fa
ar Imran ce? mene abun iliminta na addinin?
Ta kifa kanta a tsakanin cinyoyinta tana ambaton sunan Allah.
Aure take so da gaske yanzu ta fahimta kuma shi ne dalilin da yake sawa tayi azumi domin ri
e kanta.
Tana jin wayarta na
ara ta shareta domin babu wanda zai kirata idan ba Latifa ba, mai kiran nata al'amuran bikin Widad ya sha kanta.
Sai da ta kwashe adadin mintina kusan goma kafin ta ji sau
in zuciyarta, ta mi
e a hankali tana cire kayan jikinta kai tsaye bathroom ta nufa ta yi wanka tana fitowa ta goge jikinta tare da zura night wear masu
an kauri sbd sanyin hadarin dake fusawa, ciwon Limoniyarta yana
arin tashi, bata jin da
in komai rayuwar tayi mata juyin wainar tan da wannan shi ake kira da gwara na yi bara a bulayi yin bara a kofai.
Jikinta sai fitar da
amshin Nivea men active clean shower Gel yake.
Ta juya ka
an tana jan pillow
arar
ofar da ta ji ya sa ta yi saurin rufe Idanunta tana jiran ta ji wannan karan kuma mene?
Waye kuma?.
Mami ta dubi Majeederh tana sakin murmushi ta ce "Hawwa'u shiru ke
aya?
Sau zan fa
a miki ki daina zama haka, bakya gudun abin da zai ta
a lafiyarki 24hrs kowa na shira banda ke rayuwa za tayi haka?"
Majeederh ta lumshasshun Idanunta kamar tana jin bacci so romantic domin gaba
aya idan bata yanayi na jin da
in zuciya shagwa
ewa take kamar ba ita ce babba ba, bata ta
a ri
e da nuna shagwa
arta ga abin da take so.
"Ina magana ki na ji?
Oh!
Ni Asabe Allah ya ye miki wannan miskilanci maza tashi ki kwashe kayan dinner
in can" da tsananin mamaki wanda Majeederh ta kasa shanyewa ganin ita ko hannu bata saka cikin abinci ba.
A hankali cikin jan idanunta tana lumshewa ta ce "Kaya?
Dinner?" Ta furta cikin sanyin murya wacce take always cool and so romantically.
"Eh, abincin da su Rumana da Raihana suka ci, naga gaba
aya suna wajan fira sun yi ba
i ke kuma babu abinda ki ke sai zaman banza, to tunda suna wajan mazajen da za su aura ai ke sai ki yi aikin gidan"
Tunda Mami take magana Majeederh ta zuba Idanunta wanda suke farare tas kamar madara.
Rayuwa kenan!
Zamani riga duk shekaru data bawa su Ruma amma yau ita ake cewa ta kwashe kayan abincin da suka ci sbd suna wajan samari duk sanda su kai aure bata san mene zai iya faruwa da ita ba.
Bata ce komai ba ta mi
e tare da
aukan hijabi ta saka Mami ta ce
"Allah dai ya yanke kazar wahalar nan, ya kawo
arshen zamaninki bana iya bacci sbd tausayinki yanzu ke babu wani daya ta
a cewa yana son ki da aure?" Ba tare data kalli Mami ba tayi gaba tana cewa "Babu"
Washegari da wuri Majeederh ta tashi sbd daman tun Subhi idanunta biyu dalilin azumin data
auka ta gyara gidan baki
aya, tana cikin ha
a breakfast Aaliyyah ta fito tana murza Idanunta ta ce
"Good morning Anti Jeederh" bata kalleta ba sai data gama ha
a kunun gya
ar ta juya tana har
e hannu a
irji tana juya idanunta da suke
auke da ruwa kamar mai shirin kuka.
Sai kawai ta girgiza kai tare da juyawa tana fa
"Ki ha
a a parlour" she said.
"Ok Maah"
A parlour Majeederh ta samu Ruma na waya tana ganin Majeederh ta ce "My Imran ga Anti Jeederh ku gaisa"
"Antynmu, ok give her the phone" Imran said.
Ruma ta mi
e tana bawa Anti Jeederh wayar ta ce "My Imran zai magana da babbar yaya, yama ce mini wai zai ha
aku aure da
anninsa idan Muzayyid ya amince"
Majeederh tayi jim she was so speechless.
Sai kawai tabar parlourn Idanunta rufe zuciya babu da
i.
Kaya ta sauya cikin Nidha abaya dark blue tayi rolling da babban vail kafin ta
auki kyakkyawan li
inta ta sanya, gaba
aya yau ta kasa jurewa dole ta isa gare shi, shi ke
auke mata kewa.
Ta samu Abbu a parlourn shi ta tsuguna har
asa ya amsa yana cewa.
"Ya maganarmu dake?" Ta yi shiru ta kasa cewa komai.
"Zan iya
aukar shirunki matsayin amsa"
"Abbu ka za
a mini ko waye, na amince zan aure shi"
.
Karatu na za
a miki, ki je nan da shekaru uku zuwa hu
u sai ki aure kafin nan kin kammala karatu"
Ta runtse Idanunta bata san amsar data bawa Abbu ba sai tsintar kunnenta tayi ta jin yana cewa "Allah ya yi miki Albarka, su dai bar su suyi auren tunda shi suka za
Fitowa tayi bayan tayi sallama da mutanen gidan kanta a
asa tana rungume da
irjinta tafiya take a hankali mai cike da nutsuwa da kamala, ilhamarta ta gama bayyana gidan karamcin data fito, tare da tarbiyyar da take da shi.
Napep ta tsayar ta shaida masa inda zata, tunda suka shiga kanta ke sunkuye lokaci zuwa lokaci mai napep
in ke kallonta ta cikin madubi har ya isa bakin gate
in data shaida masa.
"Mun iso" ya ce yana karka
e kujerar da yake kai da dosta.
Shirun da ya ji yasa ya juya mamakin yadsuta zuba tagumi Idanunta rufe yake yatsun hannunta kawai ya kalla yasan za a zuba kyau kuma Ubangiji ya gama tsara halittar shi a jikinta.
Ya ce "Malama mun iso" Majeederh ta yi saurin bu
e Idanu, domin sunan da
alibanta na makarantar Ahlul Madar suke fa
a mata kenan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!
Ya saki murmushi ta cikin li
ab tare da fitowa tana
aukar jakarta ta bawa mai napep
in guda
ari biyu.
Ya
auki hamsin ya bata ta kalli hamsin
in ta ce
"100 ne" "Tab,Yoo maganar da kike wazai kawo ki nan a
ari inda aka
arawa litar mai ku
i" bata iya musu ba ta juya tare da nufar gate
in da aka rubuta.
*"An orphanage for young children"*
Ta fa
a murmushinta tare da
arawa tafiyarta sauri zuciyarta sai janta take Idanunta ya kwa
aitu ta son ganin abin da su kayi kewa.
Kewarta ya yi mata jagora har zuwa office
in Akeeth.
Yana ganinta ya mi
e tsaye with so much respect na tarin iliminta bawai don ta girme shi ba ya ce
"Your wlcm Majeederh-khan" ta jinjina kai tare da zama kan kujera tana rarraba Idanunta dake cikin li
ab, Akeeth ya ce.