Sashe 34
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Latifa ta yi dry ta ce "A'a fa yadda kike takura kanki da zafi cikin duguwar riga da li
ab ni ba zan iya ba, shi imani a zuciya yake" Majeederh ta ce "Wane ya yi maganar imani?" Latifa ta
aga kafa
a ta ce "yanzu zaki fara fa
ar na bayyana tsaraici ki shiga kawo fatawa kala-kala, ke dai ka san ko a malamai tsaurin ra'ayi zaki" Ita dai Majeederh bata ce komai ba Latifa ta sake cewa "Sai ina?"
"Gidan Uncle Isma'il" "mu je na rakaki" tafiya suka fara a hankali Latifa ke surutu ita
aya domin Majeederh idan ka ji maganarta Little ne ya ce wani abu ko da Aaliyyah da suke Uwa
aya Uba
aya bata fiya hira da ita ba, sai dai fa
a idan ta yi kuskure akan abu.
Tun da ya karyo kan motar shi idanunsa ya sauka akanta, wani irin magana
isun abu ya shiga fisgarsa zuwa gare ta.
Ya tsorawa yatsun hannunta idanu wanda suke
auke da Little dake kafa
arta a hankali yake lura da juyawar Idanunta tana bubbuga bayan yaron tafiyar a hankali mai cike da
aukan hankali wani abu ya ratsa zuciyarsa irin abun nan da ake kira da soyayyar fari, har suka zo daidai motarshi bai kula ba sai da suka gilma ka
an ya sauke numfashi tare da bu
e motar shi ne ya fito.
Kyakkyawan matashin saurayi mai fama da rufin asiri daka gani yanzu yake ji da samartakar shi.
Fari ne kyakkyawa mai matsakaicin jiki nutsuwa da ilhama a tare da shi, yana sanye cikin kyakkyawar shigar dake nuna kamalar shi.
Amy green
in shadda ce a jikinsa ya murza hula saman kansa zai
amshin turaren (Thierry mugler).
amshin dake narkar da dukkan wata zuciyar
a mace.
Ya
arawa tafiyarsa sauri harya tarar da su tunda ba wani sauri suke musamman tafiyar Majeederh wacce take kamar an zare mata laka.
"Assalamu alaikum" Cak suka tsaya tunda sun san darajar sallama babu cancantar suna tafiya kuma wani na binsu.
amshin Thierry mugler bai firgita Majeederh ba, deep down na zuciyarta addu'a take Rabbil izzati ya sanya wa'adin zamanta a gidan Abbu ne ya zo
arshe, addu'ata take Allah ya sa mai rusa zuwanta karatu ne ya bayyana, Al-hakkamu sarki kowa da kowa ya
addarta masa ikonsa a yanzu nan, Allah ya da mai yaye mata damuwar dake sanyata azumi ne ya zo.
Ta rufe Idanunta tana jiran
ar manuniyyarsa ta tsaya akanta.
"Wassalam" cewar Latifa tana duban matashin wanda ya amsa komai na kamalar mutum.
Ya dinga kallon Majeederh ba zai ce ga kalar kyan fuskarta ba, amma yatsunta sun bayyana wace ita abubuwa da yake ji game da ita sai ya ji sun ninku ainun kamar zubar ruwan sama ya yi da hadari ya
ara kankame.
Cikin wani irin al'amara da gilamar wasu sabbin
addarori masu wahalar fasaltasu ba tare da sanin abin da yake fa
a ba ya juya gaba
aya kan Latifa ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ma'abociyar kyau da kwarjini, fatan san samu number wayarki ganin akan hanya kuke" a ba
ini kalamar direct domin Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!
Ya zayyana su amma a zahiri tubalin ginin maganarsa da yadda ya zayyana su ya nuna mai fahimta da ganin komai cewa da Latifa Omar yake.
Latifa ta yi jim ta ce "Ni, ko ita?" Ya
an tafe baki ka
an ba tare sanin ainahin abin da yake ba ya ce "No, dake nake kyakkyaw" Dam!
An koma.
Zuciyar Majeederh ta bada sauti ta
ara rufe Idanunta Allah ya sa zalamarta bata fiyi ba balle ta kunyatar da ita.
Majeederh ta
ara lamuncewa zuwa karatun nan nata na daga cikin
addarorinta masu girma.
Latifa ta ce "Amma sauri muke" "Kuyi mini alfarma ba don na isa a yi mini ba, sai dai ta yaku kare mutumci ku shiga na
arasar daku" ya fa
a yana ha
e hannu bibbiyu.
Latifa ta juya ta kalli Majeederh ta ce
"Malama Majeederh ke ce me matsala Kinga Little har ya yi bacci ki zo mu je" Bawai fuskarta suke gani ba,amma ta
ara kame kanta bata da wani kuzarin yin magana.
Ya juya a hankali da
an sauri kuma ya bu
ewa Majeederh
ofa ta shiga a nutse da addu'a bakinta.
Ya bu
ewa Latifa Omar gaban motar ta shiga.
Tafiya suke a nutse ya gyara zama ya ce "Sunana Barrister Aliyu Sufyan Alhassan" "Nice" Aliyu ya shafa gemu ya ce "A gida more especially Hajia suna ce mini Zaki, am the second born of my parents, ina da babba yaya Almustapha, mahaifina sunan shi Sufyan Alhassan yana nan tare damu, ya su nayi aikin jarida na
i, to ya na iya abincina yana ga Shari'a, sai mahaifiyata we call her Hajiya, I love my mother more than anything dake duniyar nan tamu, na yi karatu mai yawa akan Shari'a now an working with Shari'a court of appeal ban jima da fara aiki ba" Tunda ya fara magana Latifa ta rufe Idanu sosai har cikin zuciyarta Aliyu ya kwanta mata irin mijin da take so daka gani zai yi ha
uri sosai.
Har suka isa gidan Uncle Isma'il Majeederh ko tari ba tayi ba ta rungume Little kamar zata mayar da shi ciki, lokaci zuwa lokaci Aliyu ya dinga kallon Majeederh ta madubi, duk sanda ya kalleta sai ya sauke numfashi a
oye.
Suna tsayawa ta bu
ofa ta fita ta shige ciki, da sauri kamar wacce wani abu ya biyota.
Innati dake ma
ale a bayan labule ta buga tsalle tana fa
in "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, wahala haula wala
uuwata, uban waye a wannan wajan?" Majeederh ta shiga tana sauke numfashi Innati ta ce "Amma dai Allah ya isa Kululu, Allah ya isa saura ka
an na saki gudawa
aukan hak
in nan har ina?
Ashe
atuwar jahila muke zaune da ita kinsan alhakin da kika
auka?
To wallahi ba wani yafewa nayi
ar banza da fuska kamar karas" Majeederh ta tura baki tare da kwa
e fuska ta ce "Ki barni" Innati ta ri
e ha
a ta ce "Na barki ba?
Idan na barki a duniyar nan Kululu na kama ubanwa?
Wa kike da shi daga duniya har lahira wanda ya shige ni?" Majeederh dai ba tayi magana ba ta
aga li
in fuskarta Innati ta zabga sallati ganin yadda fuskar Majeed ta yi jajur kamar jini ya kwanta.
Innati ta kwasa a guje zani na fa
uwa ta shiga fa
in "Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama, Isma'ila masifa ta fa
o mana uban kowa ya yi ta kansa Aljana mai kama da Kululu a
akina....
*A yi karatu a nutse, a fahimta a ilmance, a nisha
antu.
Muna nutsawa a labari zaku kasa bacci da sukuni.
Soyayya ce mai wahalar gogewa,
addara ce mai wahalar fahimta.
Babu batun sadaukarwa fa
a ne akan Soyayya!*
Allah ya nuna mana Monday Lafiya, a yi weekend cikin farin ciki.... 08119237616
Nimcyluv
"Masifa da bala'i, Kamarni har wata Aljana ta isa ta firgita?
Ina Isma'ila ya zo ya yi mini iyaka da wannan Aljanar tun kafin raina ya
aci" Innati ta fa
i hakan jikinta gaba
aya rawa yake na fargaba da tsoro, tuni ta yi wurgi da zanin jikinta sai
an tofin daya rage mata banda haka tsirara za ta yi.
Uncle Isma'il daya fito a hargitse sbd jin kiran shi da
Innati ke yi ya sa yana zuwa ya ce "Innati lafiya dai?
Mene ya faru?"
Ta girgiza kai ta ce "Lafiyar kenan, maza maza a ha
a mini kayana yau sai gidan Bello, ba zan zauna matarka da kasheni ba, ina sane ita take tura mini Aljanu" Uncle Isma'il ya kusan tuntsirewa da dariya amma babu hali duk abin da ya kuro
era da ga wuta, ya fi wutar zafi.
"Majeederh ta
arasu?" Ta zare idanu ta ce "Wata abace haka?
Ka je dai kaga turan da akai mini da wata Bafullatanar Aljana" Uncle Isma'il ya bar Innati a tsaye, tare da nufar
akinta.
Yana shiga ya samu Majeederh dur
oshe a saman gwiwoyinta ta dafe kanta da hannu bibbiyu wanda yake bazaranar rabe mata gida biyu sbd tsananin ciwon da yake mata, ta rufe idanu sosai sbd komai bibbiyu take ganinsa a cikin idanun nata.
Uncle Isma'il ya zuba mata ido cike da tausayinta yasan duk abin da zai sanya Majeederh cikin wannan yanayin ba abu ne mai sau
i ba.
Ya dubi Little dake tsaye ya
ora kansa a bayanta ya sa
alo wuyanta tare da yin lamo, yanayin Mamin tasa ya ta
a kuzarin yaron.
Ya nemi waje ya zauna saman kujerar dake
akin na Innati, cikin kulawa ya ce
"Hawwa'u!" Ta yi sauri ta
ago kanta tare da
aro murmushi ta
orawa fuskarta matsayin dole.
Cikin sanyin murya kamar kullum ta ce "Ina yini Uncle?" Ya ce
"Lafiya" ya yi jim kafin ya
ora da "Ke kika firgita mini uwata ko?" Ta
ara yin murmushi kamar ba za ta yi magana ba ta ce
"Da Aljana take ha
ani fa" Ya yi murmushi ya ce "Dole ta ha
aki da Aljanu, ni kai na mamakin kyan da Ubangiji ya yi wa
ata nake, sai yanzu nake
ara ganin cancantar suturta fuskar da kike"
"To ALLAH ya isa, Allah ya isa shi ka
ai zai isar mini idan ka yafe Allah ya tsine" Innati dake bakin
ofa tana le
owa ta furta hakan lokacin data tabbatar Jikarta ce Majeederh Abdul'aziz Khan!
"Ki yi ha
uri Innati"
Innati ta fashe da kuka sosai tana face hanci ta ce "Wallahi ba dani kike ba, ba kuma ni ki kaiwa ba, Ubanki mai fa
in ran nan da manyan Idanu Audil azizu shi kika tsoratar" Majeederh dai bata kulata ba, domin tunaninta baya wajan gaba
aya zuciyarta tana wani birgire wanda kullum take ganin kanta acan, a cikin mafarkanta na kullum.
"Majeederh wa kika bari a waje?
Na ga mota" Uncle Isma'il ya fa
i hakan cike da zumu
in jin Majeederh ta ce wani ne ya kawota, addu'a yake Allah ya sa nata rabon auren ne ya zo.