Sashe 98
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Komai ya yi farko yana da
arshe, for now ya kamata ka gane
arfin
addara da imani da ita, ba
in ciki baya dauwama, haka farin ciki,
addara bata dauwama tana amfani da lokaci ne, shi kuma lokaci mai shigewa ne yabar tarihi" Ya yi mata shiru yana jin kansa na sara masa, yana fama da nightmares a kullum Mami ta zauna ta ce "Pls sbd Allah ko sau
aya ka sawa rayuwar auren yarinyarka albarka" Da sauri Abbu ya juya ya kalleta sai kuma kamar mai koyan magana ya ce "Wacce
a?" Ta ce "Majeederh" Tsam ya tashi a hankali tare da
arin barin wajan tayi saurin tararsa tana fashewa da kuka ta ce "Fisabilillahi ya ake so na yi?
Dangin ka zargina suke, gani suke ko wacce kishiya azzaluma ce, bayan ba haka bane kowa zuciyarsa daban, ba kuma ko wacce stepmom bace take kasancewa macuciyya, bani da wani kusanci da Majeederh tunda baka barina shiga al'amuranta balle na saita mata zana na nuna mata gaskiya, idan ka riga ka yanke shawara no one's can stopped you akan abinda kake so, Majeederh
addara ce wacce ta riga fata kuma bakinka da kalamanka...." Wata razananniyyar tsawa ya daka mata ya fito a Abbu sosai asalin colour nasa ya ce "Stop interfere" Yana fa
in hakan ya shige
aki yana jin duniyar na juya masa.
Mami ta juya tare da ficewa zuwa main parlour tayi tsaye tana kallon Raihana ta ce "Ke meye haka?" Raihana ta ce "Mami me?" Ta zauna ta ce "Yaushe kika tafi har kika kwaso jiki kika dawo?
Wai ke meke faruwa da gidan mijinki ne kuma ra
e ra
e kina tafe kamar bazawarar kaza?
Wanne irin aure ne wannan ni Asabe tunda aka yi shi a gantale yake ba wani ci-gaba, abinci ne babu ko me?" Raihana tayi shiru kanta a
asa Mami ta sake cewa "Dan malafar ubanki ba dake nake magana ba kikai mini kunnen uwar shegu, wanne irin gantalallen miji kika ha
u dashi bara kishin ki kamar ba auren soyayya ba Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level.
Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here" Raihana ta ce "Mami plx ki daina mini fa
a akan abinda baki sani ba" Mami ta ce "To dan ubanki ba tambayar dalili nake ba?" Kafin tayi magana Aaliyyah ta fito hannunta ri
e da waya Raihana ta ce "Aaliyyah dear sis" Aaliyyah ta ce "Yes Maa?" Ta ce "Wai waye Abraham, i mean his parents" Aaliyyah ta watsa hannunta ta ce "Goodness, how can i knw his parents, i don't even who's balle iyayensa ma" Raihana ta ce "Ask him" Aaliyyah ta mi
a mata waya ta ce "Kira shi, ask him by yourself" Ganin yanayin Aaliyyah kamar bata cikin hayyacinta yasa Mami cewa "Are you okay dear?
Lafiya kike?" Tayi kamar zatai kuka ta ce "Ina ta kiran Yaa Nurr yana saka mini line busy, yanzu kuma wayar a kashe yake".
P.a Hammad ne tsaye sanye da wata black
in Suit a hankali yake waya yana cewa "Stop kidding me Ur Excellency, it's an over between u and her, abinda ya dace ka bawa Majeederh envelope
in nan ya domin ta samu sakewa a gidan mijinta,kuma ta fita daga zargin da take masa, u have no reason na ri
e envelope
in nan" Ta cikin wayar His Excellency Abu-turab ya ce "I am still loving her, noting changed sai destiny ina saka ran zata dawo gareni don haka
ona envelope
in zan" Kafin ya yi magana Jawaad ya fito ya ce "She's coming, shi ne 2days shiru" Hammad ya yi dariya yana dukan shoulder
in Jawaad.
A hankali ta fito cike da nutsuwa tana sanye da Nidha
in abaya blue black
afarta cikin Catwalk shoe tana
amshin Adidas ice dive shower gel, domin bata jima da fitowa daga wanka ba, sai fuskarta tayi wani irin fresh looking forward and takeaway, lip's
inta jajur sai gashin idanunta da sukai wasu zara-zara suna ha
ewa da juna ba
e su
ik, dake rolling tayi sumar kanta har gaban goshi ta kwanta ruwa na
an zuba, tayi wani irin kyau cikakken mai kwantar da nutsuwa bata da wani jiki sai masifaffen shap daidai da ita, ta
arasa fuskarta
auke da murmushi P.a ya
an rusuna cike da girmamawa na bata shekarunta ya ce "Ina yini Maa?" Ta
auke kanta tayi shiru can ta ce "Kana lafiya?" Ya ce "Allhamdulillah, daman congratulations nazo nayi miki" Motar data shigo ce ta sanya Majeederh yin shiru, Jawaad da P.a suka kalli motar wacce aka gama yin parking nata, tunda ya shigo idanunsa ya sauka akanta har ya gama parking ya juya ya kalli Jawaad da yake can gefe, ya
ara kallon direction
in Majeederh da mutumin dake tsaye in front of her, tana masa murmushi, a hankali Khalil ya bu
e motar ya fito hannunsa ri
e da key yana ka
awa, sai a lokacin ta
an kalle shi, ta kusan neman nutsuwarta ta rasa, wani irin masifaffen jaa taga idanunsa ya yi har wani kwanciya ruwa yake a ciki, jiyoyin kansa sun yi kwance saman goshinsa sai harabawa suke, yadda yake tunkaro su yana wani irin murmushin gefen baki yasa P.a ya
an tsorata domin ba zaka iya gane asalin murmushin mene ba, yana sanye da Brown
in suit ta Slim fit suit
afarsa sanye da leather shoe black colour, ga Rolex ma
ale a hannunsa wacce gargasar hannun duk ta mi
e komai na jikinsa designers ne expensive classic one.. sumarsa Duk a cuccure sbd salon ta sakko har goshinsa, tunda ya taho Malama Majeederh tayi
asa da kanta P.a ya yi shiru, a hankali ya
arasa bayan Majeederh idanunsa akan P.a gently ya saka hannu
aya ya zagaye waist
inta, sai kuma ya jawota sosai ya manne waist
inta da nashi yana baya tana gabansa, ya manne
irjinsa sosai she couldn't feel yadda zuciyarsa ke bugawa kamar zata tsaga
irjinta ta fito, Khalil ya zame rinannun idanunsa daga kan P.a ya
ora kansa a shoulder
in Jee Beard
in shi mai sanyi yana shafar naked neck skin
inta, tayi saurin runtse idanu wata kunya ta mamaye ta wai
an cikinta ne haka?
Ga takaici yadda Jawaad ya zuba musu idanu, muryarsa bata fita sosai can ciki iya
irji ya ce "Why?" Ya fa
a yana manna lip's
insa a wuyanta in a romantic style, Jikinta ya
auki rawa sosai ganin ko kunyar mutanen da suke entrance bai ji ba, a hankali ya saketa yana yin baya sai koma ya zagayo ya nufi wajan Hammad da sauri Majeederh ta shiga tsakiya ta ce "U just misunderstanding" Ya ware idanunsa a kanta ya
ara zagayawa ya shige tayi saurin cewa "Listen to me plz littl..." Tayi shiru tana runtse Idanunta, hannunsa guda
aya ya saka ya
agata cak zuwa gefensa ya ri
eta gam, Hammad ya ce "Am sorry i..." Wani irin mahaukacin mari Khalil ya kifa masa, yana
arin sake magana ya
ara
ora masa wani marin har sai da Hammad ya yi
asa da sauri Jawaad ya
arasu wajan zai magana shi ma aka sauke masa nasa
yawan mari, Khalil idanunsa kwance da ruwa yama kasa cewa komai sbd wani mahaukacin kishi da
yar ya ce "My wife?.." Hammad zai magana Khalil ya daka masa tsawa ya ce "Kai dilla, ba zaka gane bana son jin muryarka ba?
Wannan warning na maka akan
ar Madara, kaso gantsameme dakai kake karkace wuya yana ta
i da matar wani, sbd baka da lissafi zan maka hauka..." Majeederh ta ce "But...," Ya daka mata tsawa tsoran da taji yasa tayi saurin
ame shi tana rufe fuskarta a
irjinsa sai ya kasa cewa komai ya girgiza kai tare da dam
ar hannunta ya shiga janta zuwa cikin gidan, lokaci Uncle Bello da Uncle Isma'il suna zaune suka bisa da kallo Uncle Isma'il zai magana Uncle Bello ya girgiza masa kai, tsoro ya kama Jee ta ce "Uncle..." Tuni Khalil ya cillata a bedroom ya murza key yana kallonta ya nufeta Gadan-gadan tayi baya bakinta na rawa ta ce "Sorry" Ya ware idanunsa yana wata kalar dariya ya ce "Sorry?
Ke waya fa
a miki ana bani ha
uri, sbd ke bakisan darajar aure ba, kika je gaban wani kina kashe masa murya kina juya mazaunai?
Idan so kike a kalle ki what u have to do shi ne ask, kiga idan ban zauna kin juya mini mazaunai na kalla ba, kije kina ka
a masa wasu tuma-tuman abu" Duk ta gama tsorata magana yake idanunsa na
ara jirkicewa yana ya mutsa fuska sbd tsayin maganar ta ce "To wai ban baka ha
uri ba, nifa bana son isa" Ya girgiza kai kawai kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "Ban san wanne rantsuwa ne daidai ba, amma wlh yau yanzu yanzu sai kin cire wannan rigar na
are miki kallo ta tas shi ka
ai zai sanya na yafe miki zunubinki, and daman ni ke da hak
in gani" Ta runtse Idanunta sosai ta dur
oshe a wajan ta ce "Wai kai wanne irin tsaurin idanu ne haka?