Sashe 43
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna zaune har bacci ya
auke shi a cinyarsa Hajia yana sauke numfashi a wahale..
Har gari ya waye bacci baiga idanun Majeederh ba, ana kiran sallah ta tashi tayi wanka tare da yin Sallah ta jima tana addu'a sosai kafin ta shirya cikin wata duguwar riga Maroon tayi rolling kanta.
Tana tsaye Latifa Omar ta shigo idanunta ya yi jaa taci kuka son ranta ta ce "Wai ki fito ba lokaci" Murmushi Majeederh ta yi ta ce "Haka aka damu dani?
Irin wannan kuka" Latifa ta sake fashewa da kuka, bata hanata ba don dai itama taiwa kanta al'
awarin daina kuka ne, da babu shakka sai tayi nata kafin ta tafi, safiya ce amma
an-uwa sun cika gidan Abbu kowa yana son ganin tafiyar Majeederh, tafiya ce wacce ba lallai a sake ganin juna ba, inma ita ta mutu inma su, kanta a
asa ta fito daga nan suka rankaya airport, anan sukai ta ganin
alibai masa da mata, kasancewar a makare suka
arasu wajan yasa ta shiga sallama da mutane ta
arasa wajan Abbu ta ce "Abbu na tafi ka yafe mini don Allah" Ya ce "Babu komai, Allah ya bada sa a" haka ta dinga bin mutanen wajan tana zuwa wajan Aaliyah ta rungumeta, a can gefe ta hango Alpha yana tsaye rungume da hannunsa, uniform
in sojoji ne a cikinsa amy colour ta nufi inda yake ya kalleta bai ce komai a hankali ta ce "Na tafi" Ya gyara tsaiwa ya ce "All The best, ki kula" Za ta yi magana ya yi saurin shigewa mota, sai a lokacin hawaye ya taro a Idanunta ta nufi cikin wajan har tayi nesa da su kai tsaye jirgin ta shiga sai da ta zo matattakalar
arshe ta
ago kanta ta kalli
an-uwanta kamar ance ta kalli gefe idanunta ya sauka akan Aliyu hannunsa ma
ale da carnoner...
MIJIN MALAMA
08119237616
Uhm get ready......
Yanzu zamu fara
Majeederh ta sake kallon Aliyu, she saw that he had changed from the way she knew him, duk da ba wani mugun sani ta yi masa ba, ta
auke kai ganin yadda ya kafeta da idanunsa da suka janye, a hankali ta juya idanunta cike da hawaye ganin Khan's family maza da mata yara da manya suna
aga mata hannu.
Jikinta na
yarma da
ari na rashin sabon tafiya ita
aya ta
arasa kujera ta zauna tare da kifa kanta a tsakanin cinyoyinta, wani rauni ya mamaye dukkan zuciyarta fargaba da tsoran abin da zata tarar a
asar daba tata ba ya wanzu a zuciyar Majeederh Abdul'aziz Khan.
Ya za ta yi a garin da babu uwa ba uba?
Garin da ba wa ba
ani?
Garin da babu idon sanin?
Garin da babu mai kwa
arta?
Ya za ta yi idan abu ya faru da ita wa kuma zata tunkara?
Rashin sanin wanda zai bata amsar tambayoyinta ya sanya ta
ara tura kanta wani mahaukacin kuka na kwace mata ta yi saurin rufe bakinta.
"Assalamu alaiki" Wata murya ta sauka cikin kunnenta a hankali ta goge hawayen idanunta tas ta
ago kanta bayan ta gyara zaman li
in fuskarta.
A hankali ya daidaita tsaiwar shi ya
ara cewa "Assalamu alaiki" Su take ta amsa amma harshenta ya yi mata nauyi ta
aga kanta suka ha
a idanu, yana tsaye ya rungume hannu
aya a
irjin fuskarsa ma
ale da face mars, ya
ara zuba mata idanu ganin yadda take ta sauke ajjiyar zuciya ya ce "Ki duba number seat
in ki" Sai a lokacin ta duba taga a number 35 take zaune number ta kuma 34 ne, ta langwa
ar da kai alamar ban ha
uri kana ta tashi a hankali ta zaune a number dake window.
Ya nemi waje ya zauna yana danna airplane mode a wayarsa tare da ware jarida ya shiga dubawa, yadda Majeederh ke sauke numfashi a wahale ya sanya ya juya ya kalleta tare da cewa "Are you okay?" Ta jinjina kanta.
"Are you sure?" Ta
ara jinjina kanta ya bita da kallo kafin ya ce "Okey"
Sanarwar aka fara kowa ya shirya jirgi zai ta shi, a hankali ta jawo ballet ta
aura a jikinta.
Jirgi ya fara juyawa a
asa tsayin wasu da
o zuwa mintuna, Majeederh ta rufe Idanunta tare da
ame jikinta waje guda, lokacin da jirgin ya yi katantanwa zai tashi ji tayi kanta yana sarawa amai na shirin zubo mata.
A taushashe ya ce
"Sorry" tana cikin wannan yanayin jirgin Emirates Airplane ya
aga da
arorun
alibai.
Ta sauke ajjiyar zuciya ya
auki ruwa ya mi
a mata ta girgiza kai, har lokacin bai ji maganarta ba.
"Please bear with the interruptions, is this your first time on a plane?"
"Uhm" ta furta a yanayin da ba zai iya haddace muryarta ba.
"I see, sorry" Ya mai da hankali zuwa ga jaridar dake hannunsa deep down na zuciyarsa he was thinking ko dai bata jin magana, kurma ko bebiyya?
Only God knows...
Majeederh ta rufe Idanu yayinda da dukkan wani farin cikinta ta barshi a jihar Kano,
asar Nijeriya.
Aliyu ya zame idanunsa daga kan jirgin su Majeed wanda ya gama shigewa cikin gajimare, ji ya yi kamar da zuciyarsa ta tafi tare da nutsuwarsa ya sauke numfashi yana
arin bu
e murfin motar shi ya ji an ce.
"Hi"
Ya tsaya ta bu
e motar ya juya idanunsa ya sauka akan Alpha wanda baya jin zai iya mance yanayin daya gansu shi da Majeederh.
Bai ce masa komai, Alpha ya gyara zama ce ya ce
"Alpha Bello khan my name, Captain, It is the highest rang in Tactical troops organization"
"Good" Aliyu haydar ya ce murya kuma can
asa, Alpha ya gyara tsaiwa ya ce "Sunanka Aliyu Sufyan Alhassan,
an Jarida a matakin farko na fara aiki, Kayi karatu a Al'
alam University, daga nan ka shige Cairo ka
ora da karatu, a gida anso ka karanci
angaren politics Democracy, kai kuma ka ce Law ka ke so, mahaifinka Alhaji Sufyan Alhassan shi ne Commissioner for education, ku biyu iyayenku suka haifa, yayanka Almustapha shi ne Manager a Bua campaign, mahaifiyarku tana ji daku sosai shi ya sa bata jure dukkan
acin ranku, wannan dalilin ya sa bata takura ku akan maganar aure duk da akwai
an mata a familynku amma kuna jin kun girmi ajin su" Alpha ya yi murmushin gefen baki ya zuba hannu a aljihu ya ce.
"Idan har a kwana
aya zan iya sanin waye kai, to karantar zuciyarka ba zaiwa Alpha wahala ba, bayan kasanceweta soja ina aiki a hukamar fikira ta jiha ka kiyaye, kada ka fara abin da ba zaka iya ba, kada ka sanya zuciyarki cikin ramin da zata kasa fitowa, kada ka yi
ullin da zaka saka cikin kejin kaza, kasan kaza uwar tune-tune ce, stay away from her, Ina nufin Majeederh Abdul'aziz Khan she's my sister"
Bar Aliyu Sufyan Alhassan dake jingine da jikin lafiyayyiyar motarshi ya
an mi
e hannunsa mai
auke carnoner ya
aga ya shafa kansa ya ce "Anzo wajan"
Ya dubi idanun Alpha dake kwance cikin nasa idanun kai tsaye ya gane me launin idanun yake nufi domin a yawan karatun English Novels da yake da literature daya karanta yasa fahimtar hakan bai masa wahala ba "Uhm"
Sai kuma ya ce "Me ya sa zaka nuna maitarka a fili?
Kada ka manta nan fa ba filin ya
i bane ko dajin sambisa Captain Alpha Bello khan, a tsare rayukan jama'a kafi
arfi, amma ba zaka nunawa Babba lauya fahimtar waye mutum ba, by the way, who are you talking about?
Stay away name?
Please open your heart
ilan na fahimta sosai"
"Ka janye jiki daga gare ta, baku dace ba?" Cewar Alpha.
Cike da rainin hankali irin na Lauyoyi Aliyu ya ce "Wai wa kake magana? stop bitting around the bush, just go to the point" Ya fa
a da muryar marasa lafiya.
"Na hango soyayyar Majeederh a cikin
wayar idanunka, shi ne nake maka garga
i kada ka sanya son abin da ba naka ba, ku dan muhimmancin rayuwarka ga wanda suka damu da kai" Alpha Said, ya na bu
e ido.
Aliyu ya ware idanunsa ya ce "Soyayya?
Ni
in?
Kuma wai da sister naka?
Goodness, to an fa
a maka halin Lauyoyi da Sojoji
aya ne?
A cikin gari muke fa ba wai barrack ba, balle ka ce zakai kishi akan kilaki, and ka yi kuskuren fahimta zatonka ya sa
a lissafinka"
Aliyu ya taka a hankali har gaban Captain Alpha ya ce "Yes Am in love, amma da
awar Hawwy ba ita kanta ba, bani da tabbaci da zuciyata, ban yi kuma al'
awari ba, domin shi kayana ne, zuciyata ba sansanin sojoji bane wanda a koda yaushe za a cillaku duk garin da aka so, zuciyata ba rigar sawa ba ce, balle a cire sanda aka so a kuma saka sanda aka so, Shi kuma so a makaho ne, baya ji baya gani baya kuma fahimta balle a garga
e shi, shi ne kamar dukiya ne wanda maganar mai shi kawai take ji, Ni bana soyayya domin So tsuntsune yana iya tashi daga kan wata ya koma kan wata, abun da zuciyar Barrister Aliyu Sufyan Alhassan ta sani shi ne _
KAUNA
_ irin ta har abada,
auna wacce zan iya mutuwa akan ta, ban san sacrifice a cikin
auna ba, Cikakken namiji shi ne mai fa
a domin cimma nasara, nasara bata tabbata sai da tarin
alubale,
alubale a rayuwa shi ke nuna yarda da
addara, yadda da
addara ke nuna yarda da Allah Ubangiji ma
aukakin sarki" Ya yi shiru yana sauke numfashi kafin ya daki kafa
ar Captain Alpha ya ce "My friend, fight for your love"
"And you too Barrister Aliyu Sufyan Alhassan, kada ka manta ko a kasancewata Cousin zan iya yi maka illa"
Alpha ya sake fa
a a siga ta ya zama dole ka bar abinda zuciyarka ke so.