Sashe 53
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tasan weakness na Majeederh da zarar ka ha
ata da Allah magana ta
are, Majeederh ta ja gajeren tsaki kamar wacce akai forcing nata wajan magana ta ce "Kitchen"
A tare suka nufi Kitchen
in, Latifa na nuna mata ta dawo tare da zama kusa da Aliyu ya
an ja gefe da sauri ta ce "Me kuma?" Ya dubeta yana girgiza kai ya ce "Baki jin kunya?" Ta juya masa idanu alamar "Kunya?
Akan me kuma"
Ya ta
e baki yana fa
in "Rayuwarki abar tausayi ce, ban yi zatonki haka ba gaskiya" Latifa ta ware Idanu akan Aliyu ta ce "Kayi mini bayani, bana fahimtar wannan zancen" Ya ce
ina nufin
azantarki"
Latifa ta ce "Sbd ka ganta?" Cikin rashin fahimta ya ce "Wa kenan?" Ta yi masa shiru ya ce "Yanzu ke baki ji kunyar Hawwa'u ba?
Riga daban, zani daban, abin kanki daban?
amshin parlourn daban da warin da yake fitarwa daban?
What exlty wrong with you Latifa?
Haka zaki haifi yara kina wannan
azantar su tashi da abinda suke ganin kina yi?" Bakinta cike da yawo ta bu
e zatai magana ya yi saurin
auke kansa zuciyarsa na tashi.
"Oh!
Daman fa haka ku maza kuke bazan kasan dalili banda cikin dake jikina har zaka ce haka?" Aliyu ya
ata fuska ya ce "Sbd Allah duk matan da mazan su ke musu ciki haka suke wannan azababbiyar
azantar?
Parlour warin yawo, part
inki haka nikam na shiga uku" Zata bu
e baki sai ga wayo zarara Aliyu ya yi saurin tashi ta juya kanta bayan kujera ta zubar da yawo ta ce
"Nikam ina yin iya bakin
arina, baka da godiyar Ubangiji" Aliyu ya kasa cewa komai dan takaici can ya ce "Tun satin aurenmu ai haka kike, matsalolinki nada yawa idan zasu zan yi a zuciyata tsaf zata buga tunda na kawo abokaina suka ci abinci suka dinga amai na sare miki, ciki kuma wannan shi ne na biyu wancan ya zube wannan kuma sai ki kula zan kawo
ar aiki kawai" Ta yi saurin mi
ewa ta ce "Kan uban nan a wanne gidan zaka kawo
ar aiki?
Ai wallahi baka isa ba, tsohuwo ko yarinya bana mara ba da su, haka kurum a aure mini miji, matan yanzu da basu da mutumci kamar mayu haka suke akan mazajen wasu musamman yanzu da za a saka
an candy marriage, ina son ka ina Mahaukacin kishinka kai ka sani kuma......," Shiru tayi ganin Majeederh na shigowa cikin parlourn hannunta ri
e da wani kyakkyawan warmer wanda Latifa bata ta
a amfani da shi ba, Kullum a warmer
aya take zuba masa abinci idan tayi ma kenan.
Latifa ta yi murmushi ta ce "Thank you Bestie sannu da aiki" Majeederh ta
ora warmer
in akan table tana nuna tamkar bata jin Conversation
in su ba, Aliyu ya dinga satar Kallonta Majeederh na
arin mi
ewa Latifa ta ce "Ina zuwa"
Ganin ta nufi part
inta yasa Aliyu shafa cikinsa ya ce "Zuba mini please" Ta cikin li
ab ta harare shi sarai ya gani sai kawai ya shafa kansa yana jan plate tare da zubawa a ciki, sosai Superghgett take tashin
amshi gashi ta sha sadin, kasancewar ka
an ta dafa kuma gas ne ga komai a zube ya sa cikin
aramin lokaci ta gama dafawa.
Idanunsa ya rufe lokacin da da
in abincin ya ratsa cikin kunnuwansa Gaba
aya jijiyoyin da suke amsar sa
o zuwa
walwar sun
auka tuni sun kaiwa tasa ziraya, cin abincin kawai yake hannu baka hannu kwarya har ya mance Majeederh ce gabansa, ya da
e bai ci abincin mai da
insa ba.
Ya goge bakinsa da tissue a hankali yana kallonta ya ce.
"Kin ceci rai" Ba tayi magana ba, ya saita murya ya ce "You're the best cooker Hawwa'u thank you" Mi
ewa tayi bata jira zuwan Latifa ba tayi gaba abinta tare da ficewa daga parlour baki
aya...
Shigowarta compound
in ya yi daidai da fitowar Abbu daga cikin mota, har zai tafi sai kuma ya tsaya yana Kallonta har ta
arasu, Majeederh na zuwa ta zube a
asa ta ce "Barka da dawowa Abbu, ina yini?" Ya dinga Kallonta kafin ya ce "Lafiya, daga ina?"
"Gidan Latifa..." Ta bashi amsa kanta a
asa tana wasa da yatsun hannunta ya numfasa ya ce "Ki sameni a part
ina" Yana fa
in hakan ya juya cikin gidansa nasa wanda ya zama sai mai hannu da shuni ne kawai iya gina gida kamarsa, iya compound na gidan abin kallo ne balle kuma ciki wanda duk sanadin
ar cikinsa Majeederh ya same su ta tara masa ku
i na ban mamaki.
Lokacin data shiga main parlour tuni Abbu ya shige
angarensa Mami ce kawai zaune tana kallon shirin Mata a yau, ta shiga da sallama tana cire li
in fuskarta tare da zama, Mami ta kalleta ta ce.
"Sai yanzu?" Ta ce "Eh" Ta
ara cewa "Zaman me ki kai a gidan ma'aurata?" Kamar zatai shiru sai ta ce "Latifa bata jin da
i shi ne naiwa mijinta girki" Da mamaki sosai Mami ke kallon Majeederh ta rasa ma me zata ce kafin ta ce
"Ba kiji nauyin cewa Aliyu ki kai abinci ba?
Ba kiji nauyin furta kalmar nan ba?
Mijin Aminiyyarki ki kai girki?
Ban ta
a jin haka ba ko da wasa na Asabe" Mami ta
ara tafa hannu ta ce "Sai kika shige madafa kika bar miji da mata a parlour suna jiran abinci" Majeederh kanta a
asa ita sam ba taga aibun hakan ba, tunda taimako ta yi Mami ta ce "To li
ab kika cire?" Ta girgiza kai ta ce "A'a" Sai a lokacin Mami ta sauke
oyayyiyar ajjiyar zuciya kafin ta ce "Na gode Allah" Mi
ewa ta yi ta nufi part
inta, bayan ta shiga ta nufi toilet tare da yin wanka ta
aura alwala wata jallabiya ruwan toka ta saka mai yafin farin duwarwatsu bayan ta idar da sallar Asr tayi azkar idanunta rufe ta shiga tilawar Alkur'ani ta yi hakan ne sbd rashin abin yi kuma bata son yin baccin Asr, tana nan zaune Mami ta mur
a handle
in bedroom
in Majeederh ta shigo daga tsaye ta ce
"Zaki mana dinner" A sanyaye Majeederh ta ce "Mami kai na ciwo yake, tunda na dawo ban yi bacci ba, can ma ba bacci nake ba" Mami ta saki
ofar ta shigo tare da zama saman gado ta kalli Majeederh ta ce
"Kenan Raihana ko Ruma zan kira daga gidan mazajen su suyi mana ko?"
"Sun tafi ne?" Cewar Majeederh, Mami ta ce "Da ke zasu tsaya su taya zaman gida bayan su Allah yaye musu wannan
addarar?
Majeederh shekarunki nawa yanzu ne?" Kanta a
asa zuciyarta na bugawa ta ce "28"
Mami ta ce "To da kyau tunda har kina lissafe, Sahar a gabanki aka haifeta yanzu yaranta hu
u cif, Widad a gabanki aka haifeta haihuwa ta uku ta biyu za tayi a hakan ma don Allah bai bata da wuri bane, Raihana, Ruma duk akan idanunki aka haife su ita Ruma cikin ne baya zama, ita Raihana Allah ne bai bata ba, duk wannan ba zai sanya kiwa kanki karatun tanatsu ba Hawwa'u?
Me kike nema a duniya, kina da kyau, kina da iliminki, kina da ku
i mene ya yi saura?"
Majeederh ta kalli Mami jin ta ce tana da ku
i, bayan ko
wandala bata da shi da sunan mallakinta, komai data mallaka a Misira ta sallamawa Abbu.
Mami ta gyara zama ta ce
"To na fara gajiya nikam, gashi nan jama'ar gari sun fara zagina da
ana nan gulmace-gulmace akan wai an tura ki neman ku
i ba wani karatu da kike, wasu ma cewa suke neman maza kike gashi nan baki aure ba, kuma bama ta kuraki akan aure kina neman tsofe mana a gida" Tunda ta fara magana Majeederh ta kafe Mami da manyan idanunta wanda gefe
aya ya yi ja sbd ciwo Kallon nata kawai take amma tunaninta yana wani waje guda, kalmar neman maza ta girgiza Majeederh ta kasa fahimtar wake neman mazan?
"Kina jina?"
"Wake neman maza?" Majeederh ta fa
a muryarta na rawa Mami ta bata amsa da "Ke mana, kuma dai bani da shaida akan ki
ana ne ka haifa baka haifi halinsa ba, tunda gashi sam baki damu da rashin auren naki ba" Kalma
Zina
babbar kalma ce wacce a duniya ta tsaneta balle mai aikata yinta amma ita ake
arin la
abawa wannan muguwar kalmar?
Bayan data aikata zini gwara
ta kashe kanta kawai ta huta, da zina zatai ko yawan bin maza ai tun kafin tabar
asar zata fara sbd abinda ke damunta, sai yanzu ne da Allah ya ye mata dukkan wani abu da take ji zata fara zina?
Bayan shi isn't interested at all!
igon sha'awa yanzu babu a tare da ita, ta wannan
angaren har mancewa take ita
iya macace?...
Kai ta
ago ta ce "Allah ne shaidata"
"To Allah ya rufa asiri, kin tabbatar kafin shekarar nan ta
are kin kawo mijin aure, idan ba haka ba wallahi sai ranki ya
aci kinfiso muna jerawa a gida muna ha
a kafa
a?
Kuma daga yau duk wani aiki na gidan nan ke zaki nama sallami
ar aiki, Aaliyah makaranta take zuwa" Tana fa
in hakan ta mi
e tare da ficewa daga
akin tana zuba kumfar baki...
Majeederh ta bi bayanta da kallo, to ita yanzu za ta yi da ranta?
Tallan kanta za tayi kenan?
Ko kuma dai photo nanta zata raba masallatai?
Wata zuriyar ta ce mata.
"Kin manta kenan ko Majeederh?
Bayan mazan gudunki suke babu wani wanda zai ce yana son ki balle aure" Zuciyarta tayi mata nauyi da
yar ta samu ta ja numfashi kafin ta mi
e jiki a sanyaye ta nufi part
in Abbu.
Yana zaune saman ladduma gabansa cike da kayan marmari hannunsa ri
e da jarida ya dubawa ta yi sallama, bai amsa ba sai gyaran murya da ya yi mata alamar ta shiga.
Ta zauna a gefe cike da tsoransa ta ce "Ina yini Abbu?