Sashe 103
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babban lawyer ne ba, uban mijinta kuma wani babban
osa ne a gwamnati kai da baka da kowa daga mu sai Allah da Manzonsa shi, yanzu me tayi maka wacce kalar wahala aminiyar Majeederh ce fa?" Maman Alpha ta ce "A bar maganar kawai Yaya" Uncle's
in kasa magana sukai, Khalil ya koma bedroom Uncle Bello ya ce "Me zakai?" Silently ya ce "I'll be back" Ya shiga da sauri yana saka key ya duba agogon hannunsa yaga it's too late, what should I do?
Ya tambaya a zuciyarsa, ga babansa alrdy yana Naija rufe zuwan nasa kawai sukai a tunaninsu gobe zai zo, ga Uncle's da suka hana shi matarsa da sun bashi ba zai ta
a yarda Dad ya same shi a
asar nan ba, Majeederh tayi saurin tashi kanta a
asa tana tsaye taji ya kama hannunta ya zura mata hijabi har
asa, ya jawo flat shoe
inta ya saka mata, ya juya har zai bar wayarta ya yi tunanin tana da muhimman abubuwa a ciki ya
auki wayar ya saka cikin Aljihu, wayarsa ya
auka ya turawa Joshua Dm, ya shiga toilet ya kunna shower ya saketa tana zuba ita ka
ai, ya yi kamar wanka ake, ya
auki jotter da pen ya yi short note da sign
insa ya ajiye saman bed Majeederh Kallonsa kawai take ganin yana abu cikin gaggawa ta ce "What are trying to do?" Ya
arasa inda take kamar zai magana sai kawai ya saka hannu ya sunkuceta ya bu
aton window ta zare idanu tana
ame shi jin kamar zata fa
a ta ce "Plx ka barni" Ya cillata ta window
in ya kama shi ma ya dira yana sakkowa ya kama hannunta ya ri
e gam cikin nasa a ransa yana jin gudawa da itan shi yafi kawai bai tsaya
aukan mota ta can
ofar baya suka fita yana fita ya samu wata lafiyayyiyar mota parke tana jiran shi ya bu
ewa Majeederh motar ganin tana neman juyawa ya
auketa cak ya sata cikin motar ya shiga motar ya rufe, Majeederh ta fara kokawa ya jawota da
arfi ya rungumeta a
irjinsa kamar zai kuka daidai kunnenta ya ce "sacrifice this for me plz" Joshua ya ce "Yanzu ina zaku?" A hankali ya ce "Saudiyya....
*#Good player*
Juya peper
in kawai take a hannunta tana
ara bin bedroom
in da kallo, a hankali ta bu
e sa
on ciki Alpha's mother is looking at the paper with a kind of nervousness and anxiety, zufa ta shiga yanko mata a dukkan jikinta ta ware idanunta sosai akan handwritten
in Khalil idanunta ya sauka akan short note
in tayi baya zata fa
i sai kuma ta zauna tana dafe kanta a fili ta shiga karantawa;
_We didn't run away forever, one day we will come back to you with a blessed offspring, idan na fa
awa waye babana you couldn't believe me, ba zaku yarda ba, kun hanani matana, shi kuma yana son rabani da ita?
What do you want me to do?
Wanda kuke bu
atar gani zai zo, ba zamu dawo sai sanda kuka neme mu, my wife is with me zan kula da ita_
Ya yi sign da sunan shi, rubutun kuma wani Hausa wani turanci ba zai iya magana da complete na sentence
in Hausa ba, duk yana iya
arin shi wajan ganin ya iya, shi ne dalilin daya sanya yake zama cikin jama'a a
an yi magana da shi yanzu.
Maman Alpha kasa motsi tayi, tasan tana nemawa Khalil mafita but not this way, bata wannan hanyar ba, kallon paper
in kawai take with shock ta kasa tashi, a hankali ta mi
e ta nufi bathroom ta kashe shower
in dake zuba sosai, ta le
a window taga ring ya fa
i ta dinga kallon ring
in babu
iftawar idanu, ina ta ta
a ganin irinsa?
Sai ta juya ta nufi parlour, Tunda ta fita zuwa main parlour Uncle Bello ke kallonta ganin yanayinta duk a zabure take duk da dauriya irin ta Barrister.
"Lafiya?" Mijin nata ya tambaya ta mi
a masa paper
in ya amsa yana gama karantawa ya
aga kai ya kalli Uncle Isma'il dake kallon su ya ce "Meye kuke ta zare ido?
Ina shi Khalil
in?" A hankali Uncle Bello ya ce "He ran away with her, he was already gone, Ya gudu da ita" Da wani irin sabon tashin hankali Uncle Isma'il ya bu
e idanu ya ce "Waye?
Dawa aka gudu meye kuma wani Ran away?" Uncle Bello ya ce "Kalmar turanci ce Yaya, Mijin Malama ya tafi da matarsa" Uncle Isma'il ya ce "Daman akwai wata Ran away kalman turanci" Ya fa
a fuskarsa cike da tashin hankali domin da gaske sam bai fahimta, Uncle Bello kallonsa kawai yake kafin ya ce "Eh, ai past tense na Run ne, we can check by yourself Yaya, amma dai Mijin Malama ya tafi da Malamar shi" Uncle Isma'il ya mi
e tsaye yana zaga parlourn ya kasa fahimtar komai sbd tashin hankali ya ce "To ya akai hakan ta kasance?" Maman Alpha ta ce "I didn't realize they weren't in the house until now, na shiga naji shower na
auka wanka take ina
arin fita naga peper, ina da tabbacin ta window ya
auketa suka fice daga cikin gidan" muryarta a sanyaye domin ta girgiza da al'amarin Khalil, Uncle Isma'il ya ce "Bari na bisu" Yaya Bilkisu ta ce "Where?
They're already left, kuma ina da tabbacin ba a Kano zai tsaya ba
asar zai bari" Uncle Isma'il ya ce "
asar?
Da wanne ku
in zai tafi?
Yaushe ya samu National ID card
inta?
Ko ana barin country ba shi?" Yaya Bilkisu ta ce "To bana ce ba, batun ka tambaya da wanne ku
in bai tashi ba ko ka
an, kasan kakansa pasto ne kuma baka san kalar arzi
in shi ba" Cikin
acin rai ya ce "Nabi pasto da gudu ba wando" Yaya Bilkisu ta ce "A'a gwara kasa dai Isma'ila" Ya yi
wafa yana kallon Uncle Bello da matarsa ta ce "Daman nasan za a rina an saci zanin mahaukaciya, barewa tayi gudu
anta ya kasa rarrafe?
Ai tunda Majeederh ta dawo gidan nan nasan zai biyota ai taurin kai ne dashi baya da zuciya akanta, kuna can kun saki baki da
yar idan bai hakke mata ba" Nan ma Yaya Bilkisu ta ce "Da sau
i ai tunda kafi kowa sanin matarsa ce" Uncle B kowa gyara zama ya yi sosai ya ce "Ni dai ba zan ga abin kunyar nan a gidana ba" Uncle Isma'il ya juya ya kalli Maman Alpha ya ce "You're the reason behind all this Barrister, ni ban yarda dake ba kece kika bashi opportunity na
auketa shi yasa kika shirya dawowarta gidanki, kin muna furuci mijinki dani kai na kuma kinci amanar yarda da kuma zumuncin Allah" Za tayi magana Uncle Bello ya girgiza mata kai, Yaya Bilkisu ta ce "Sai ihu kake da kumfar baki kamar mijin bazawara, ai tunani zakai ina za'a same su, domin daya tafi da ita gwara an tarkata an bashi matarsa wlh" Bai
ara magana ba ya
auki key
in motar ya yi waje hankali tashe.
Yaya Bilkisu ta juya kan Maman Alpha ta ce "Kuma da gaske baki san inda suke ba?" Maman Alpha da idanunta sukai jajur damuwa ta mata yawa, tana jin zafi da ra
i a zuciyarta ta ja wani numfashi mai wahala ta ce "Haba Yaya Bilkisu, taya kike tunani zan bashi damar tafiya da ita?
Wlh i knw nothing akan wannan abin, Majeederh is like a daughter to me ba zan su abinda zai sanyata cikin wahala ba, idan na cutar da ita
ana da ya yi shekara da shekaru baya nan ban san ina yake ba ban san kuma zai cutar dashi ba" Sai kuma ta fashe da matsanancin kuka ta ce "Yana raye baya raye babu wanda ya sani,kamar an danni bakin jama'a babu wanda ya damu daya tofa tashi akai even his family haka wajan aikinsa" Kuka take sosai wanda daman ya jima yana cin ranta, tsakanin Yaya Bilkisu da Uncle Bello aka rasa me yin magana.
Suna zaune Jawaad ya shigo da Baby Khalil dake ta kuka Maman Alpha ta mi
e ta amshe shi tana jin temperature
insa na sake high.
"Ga result
in da akai masa, sun ce bayan wata uku a koma but suna zargin ko Sikila ce dashi babu tabbaci dai" Da wani Expression take Kallonsa ta ce "Sikila wacce iri ni
ar nan?
Genotype na Majeederh AA ne, haka kuma Khalil AA ne, ina tunanin ba zasu ta
a samun sikila a zuri'ar su ba" Jawaad ya ce "Haka dai Dr ya ce" Ta kalli Baby Khalil yaron gwanin sha'awa amma 2days duk ya rame kasa magana tayi ta nufi bedroom tana goya shi a bayanta.
A hankali yake kai komo cikin katafaren
akin, babu wanda zai iya fahimtar yanayin da zuciyarsa ke ciki da yadda al'amarin ya riske shi, gently ya juya idanunsa ya sauka akan Joshua daya sha wani mahaukacin duka kamar bugun lugudan shekararriyyar dawa duk an sa
a masa kamanni "Oh tunda ba zaka fa
a ba, kuje ku harbe shi" Jikin Joshua na rawa ya ce "I am sorry sir, zan fa
a" Yana hakki ya ce "Yes Abraham called me, kan nazo na
auke shi so daman ina hanyar gidan da yake ina zuwa ya fito tare da matarsa wacce hankalinta yake a tashe domin kamar ma dole ya yi mata, bata da wani option kuma, daga nan nace ina zashi bayan nayi dropped nasa a airport ya ce Saudiyya" Kallon bakinsa kawai Dad keyi yana fahimtar maganganunsa ya fahimci gaskiya yake fa
a wani daga cikin mutanen wajan ya ce "Kana ganin jirgin su zai iya tashi yanzu?" Ya girgiza kai ya ce "I don't think so sbd whether akwai damina ga hadari, amma naji ance ba zai shige 30 minutes ba" Calmly Dad ya ce "Daga matar har shi ku kawo mini su nan do so immediately" Gaba
aya suka fice wasu manyan motoci suka shiga daga dakarun Jamani har na Nigeria kuma Kano suka nufi airport da wani irin azababben gudu.