Sashe 47
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malamin ya yi gyaran murya ya ce "Majeederh ga jakadan
asarku Nijeriya dake zaune a nan Misira, bayan zaman tattaunawa da manyan
asar ku kama daga shugaban
asar, gwamnan sauren jihohi da naku, shugaban malamai na
asa dana jiharku daga
arshe sun bada sunanki matsayin wacce zata wakilci
asarku Nijeriya a gasar musaba
ar Alkur'ani ta duk duniya" Majeederh ya zaro idanu waje ta shiga girgiza kai a raunace ta ce "Ba zan iya ba, ba zan iya ba ni
aliba ce"
Jakadan Nigeria ya ce "Zaki iya Majeederh, Malamin daya baki ilimi ya shaida hakan, mahaifinki ya shaida" Muryata na rawa ta ce "Duk duniya fa?
Ba zan iya ba please a sauya wata" Ta fa
a a shagwa
e Ajlaal Sultaan ya
ago kansa dake na
e da hirami ya
an kalleta kana ya ta
e baki yaci gaba da abin da yake.
"Ki nutsu wannan dama ce da ba kowa Allah ke bashi ba, abin alfahari ne ko da baki nasara ba ace kina cikin jerin
aliban da suka shiga, Nijeriya yanzu ke ya zubawa idanu, jikarki, unguwarku, Malaminki, mahaifinki ke ce hope
in su, sun yarda dake don haka ki basu mamaki" Majeederh ta yi shiru ta ce "Ina tsoran rashin nasara" Wani dake zaune ya ce "Good, than sai ki mi
e ki tashi tsaye ki saka ya
ini sai Ubangiji ya tabbatar, kuma sai nan da wata biyar za ayi kafin nan kin samu hurarwa" Ta
ara yin shiru tabbas dama ce a gare ta ta bawa Abbu abin da yake bu
ata.
"Zan yi" Suka sauke ajjiyar zuciya kana suka sanya mata albarka ta mi
e a hankali ta fice Ajlaal ya
an saci kallonta yana
auke ido.
Tun daga ranar Majeederh bata da lokacin kanta, manyan malamai suka sanyata a gaba, karatu safe, rana, dare.
Daman tuni haddar Alkur'ani sittin
in suna zaune a kanta daram, Tajwid da mukarijin hurum ake tisa mata, da saita
ira'a daman Ubangiji ya bata murya kamar haihuwar Larabawa.
Ya zamana a tsaye bacci take sbd karatu,
hulud Arzaan ganin Majeederh ya yi mata wahala idan tana bita da rigima Ajlaal baya ce mata kanzil.
Majeederh ta goge harsu malaman mamaki kawai suke idan tana karatu, hakan ya
ara sa musu hope mai girma akanta...
*5 Month later.....
The day*
Ranar Musaba
ar Alkur'ani ta
asa ya tashi ranar watan tafiyar alhazzai, watan zul-hajj.
Tun ana sati
aya gaba
aya
aliban ko wacce
asa ta Muslunci suka sauka a
asar Misira, daga nan kuma manyan mutane, shugaban
asar ko wacce
asa, da gwamnoni, hatta Sarkin Saudiyya Sarki Sultaan ya halaccin Misira ana kwana
aya da shi da Mahaifiyarsa Zaytoon, hadda.
Babban hall
in ya cika da jama'a fal,
abila da yare daban daban farar fata da
aka, jami'an tsaro kamar me.
Saura minti ashirin a fara
aliban duk suka shigo ko wanne da tambarin
asar shi a jikinsa, kowa aka nuna masa wajan zama kana zama computer zata nuna sunanka da kuma
asar da kake, gaba
aya kuma ya kasance mata ke namiji
aya ne daga Qatar.
Majeederh kanta a
asa sbd jiri da fa
uwar gaban dake riskarta na rashin sanin su waye a wajan.
Zagaye biyar ne masu zafi, da kayi kuskure Computer zata tsayar da kai.
Aka fara da
asar Saudiyya ta tayi karatu yadda ya kamata, a zagaye na hu
u dana biyar ta samu matsala.
Abun kamar abin mamaki Majeederh ce ta zamo ta
arshe ma'ana Nigeria, Computer ta nuna mata farkon shafin suratul Yusuf, kana malamin ya ja.
Kanta a
asa ba tayi kuskuren
ago kan ba, lokacin da tayi Basmala shiru wajan ya
auka ya zamana kamar ba a ji
ira'ar kowa ba sai nata, sbd za
i da sautin muryarta daya zaga ko'ina na hall
in, a tare Sarki Sultaan da Zaytoon suka
ago kan su, tare da kallon inda Majeederh take zaune fuska rufe, Zaytoon ya dubi computer gaban Majeed taga ansa. _
Majeederh Abdul'aziz Khan, from Nigeria
_ Karatu take mai
auke da zallar
a'idoji na Kur'ani.
Tunda ta fara karatun idanunsa akanta ya kafeta da wani irin rikitaccen kallo yana mamakin yadda a
asar su Nigeria aka samu mai da
in murya da ilimi kamar Majeederh.
Tunda ta fara karatun babu gyara ko tuni, wa
afi, aya ko wasali har zuwa zagayen
arshe.
Computer ta nuna mata Suratul Maryam tsakiyar surah.
Cikin rashin sa a ta
ago kanta da nufin sauke numfashi nan take komai nata ya kunce dalilin ganin dubban jama'ar da suke gabanta tare da kallonta suna kuma saurarenta.
Ai gaba
aya neman duk haddar Alkur'anin dake kanta tayi ta rasa kaf, a tare kuma Aliyu-haydar, Captain Alpha, Prince Ajlaal Sultaan da wani matashi dake kusa da Gwamnan jihar Kano suka ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!....
MIJIN MALAMA
Paid book
08119237616
ALLAH ya nuna mana ranar Monday Monday Lafiya....
Have a nice weekend
Da sauri Aliyu ya juya tare da fita daga hall
in, Alpha ya har
e hannu a
irji zuciyarsa na harbawa, Ajlaal Sultaan kowa numfashi ya sauke yana mai lafewa a bayan matarsa tunani fal a zuciyarsa, kyakkyawan matashin dake zaune kusa da Gwamna ya runtse idanunsa.
Tsoro da fargaba ya cika zuciyar ko wanne haifaffen
an Nijeriya dake zaune a hall
in.
Idanun dubban jama'ar wajan ya sauka akan Majeederh da jikinta ya fara rawa
walwarta ta tsaya cak kamar wacce akaiwa formatting.
Malaman da suke lura da musaba
ar suka dinga kallon Majeederh cike da mamaki da tu'ajujji tunda ta fara babu gyaran da akai mata, babu shakka mu'ujizarsa Alkur'ani ce ta sauka akanta, hakan ya sa ta mancewa komai.
A hankali ta kifa kanta cikin rauni ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!
Ubangiji ka taimakeni kada na kunyata a idanun
asata" Da sauri wani malami ya yi mata alama data
auki ruwa ta sha, kasa yin musu ta yi ta
auki ruwan ta sha ta cikin li
in fuskarta, a daidai lokacin kuma computer ta Ka
a wanda yake alamanta mata cewa ta fita daga cikin lokacinta.
Jikinta jama'ar wajan duk ya yi sanyi domin kowa ya
addara Majeederh matsayin wacce za ta yi nasara ganin har zuwa zagaye na biyar
in ba a cita gyara ba, makinta ya fi na kowa sa
anin sauran da duk zagaye aci su gyara wajan biyu ko uku.
Akai sanarwar tafiya break bayan an dawo za ayi Finally round wanda shi ne zagaye mafi wahala aka umarci gaba
aya
aliban da suje su sha ruwa su huta.
A sanyaye Majeederh ta tashi juwa na
aukanta
hulud na ganin haka ta mi
e cikin sauri ta
arasa ta ce "Mu je ki huta" Majeederh ta tsorawa
hulud Arzaan idanu kasa magana tayi sai jikin
hulud data fa
a ta
ame tana sauke numfashi, da ace taga idanun wani ahhali nata da babu shakka ta ji sau
in abinda take ji a zuciya, amma
addara ce haka babu kowa nata a wajan da zata iya ra
ar shi ta ji sanyi.
"Ba zan iya fa, I alrdy told them"
hulud ta ce "Zaki iya, kina da cikakken lokaci"
Ta fa
a tana rungume Majeederh.
Daga gefe suka ji an ce "Daman dai Nijeriya ai ta saba samun failing, bata ta
a winning ba ko sau
aya, babbar matsalar sun
auki da
iya matsayin wacce zata wakilce su" Ya ta
e baki ya ce "Goodness, please Maa step down for Juwaira ki barwa Qatar domin baki da ilimin cin gasar Alkur'ani ta duniya, actually baki da shi, baki cancanta ba"
Ba Majeederh ba, hatta
hulud ta girgiza da jin maganar kai tsaye ta fahimci mamallakin muryar ta juya suka ha
a idanu da Ajlaal ta ce
"Kalb, Majeederh ce fa?
Ita ce Da
iya??
Duk ciki ita ka
ai ce ba aiwa gyara ba, me ya sa?" Ajlaal idanunsa akan Majeederh da kanta ke
asa ya fahimci yadda maganarsa ta yi tasiri a zuciyarsa musamman da yaga jikinta na rawa
"Ita fa, ni muryarta ce ma ta firgitar dani wallahi, karatu sakaka kamar zubar ruwan sama, Asstagafirullah gaskiya Nijeriya akwai saura gashi sun saka hope kuma za su yi failing" Ajlaal Sultaan ya sake fa
a yana lumshe idanu.
hulud ta kafe shi da idanu ta kasa fahimta yanayinsa, bata ta
a jin ya yi magana mai tsayin haka ba, a rarrabe yake yinta.
"Me ta yi maka da zaka jefe ta da wannan maganar Ajlaal Sultaan?
Da zaka wula
anta ta?" Ya watsa hannu irin ko a jikinsa ya ce "I don't know what comes over me, amma na ji kamar bata yi mini ba, ina bala'in son mace mai tsayawa akan nasara wacce bata yarda da fa
uwa ba, Sorry Nigeria" Ya yi gaba
"Meke damun Ajlaal?"
hulud ta furta tana binsa da kallo ganin yadda yake tafiya kamar bai so.
Majeederh kasa motsi ta yi maganganun Ajlaal suka zauna daram a zuciyarta tare da yi mata amsa kuwwa!
Ta ji jarumta ya zo mata, komai na kanta ya dawo fresh,
hulud za ta yi magana Majeederh ta girgiza kai tana
an yi murmushi "Babu komai"
Majeederh ta fa
a a taushashe tana nufar wani corridor, duk abinda yake faruwa akan idanun Captain Alpha daya jingina yana kuma jin komai deep down na zuciyarsa godiya yakewa Ajlaal yasan Majeederh ta tsani ace bata da ilimi ko a jefata da kalmar _
Kasawa
_ Ya yi murmushi kawai yana
auke kansa gefe guda.
Majeederh ta bu
e bottle water mai sanyi ta shanye tas, a hankali ta shiga safa da marwa idanunta rufe, idan ta ja numfashi sai ta sauke.
Tana tsaye Wani malami ya ce "Ki nutsu, tunda kin fahimci weakness na ki sai ki kiyaye kallon mutane, mu je lokaci ya yi" Ta jinjina kai har yanzu idanunta rufe yana gaba tana binsa a baya.
Cikar da hall
in ya yi har yafi na baya, kanta a
asa ta nemi wajan zamanta a hankali girgiza cinyarta idanunta rufe.
Rabin jama'ar wajan idanunsa yana kanta mamakin yadda sauran
aliban aka rufesu malamai da jagororin
asar su, ita kuma ba kowa.
aya bayan
aya aka fara gabatar da final round babu
asar data tsallake sai da suka sha gyara, gyara kuma na ban mamaki har aka zagayo kan Majeederh.