← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 106

Sashe 14

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"dare ya riga da ya yi, gashi His Excellency
in ma baya
asar da nayi masa waya ina so contact nasa kai tsaye ba shamaki"
"Liar, yana nan infact shi ya sa a kai ni prison, a gabansa Jee ta mareni" Uncle ya yi shiru yana son fahimtar wani abu kafin ya ce "Me kayi mata?" Abraham ya ce
"Wai don na ce ni na bata ciki, am the father of her son, am the one who raped her, na rantse" maganganun Abraham su kayiwa Uncle girma a kunne ya fahimci akwai bu
atar neman Majeederh domin bai ta
a ji Abraham ya yi
arya ba, He is a man who stands by his words.

Uncle Isma'il ya ce "Amma me ya sa kayi haka Maminka ce fa?" Ya ha
e rai sosai yana
ata fuska ya ce "Ni yanzu ban son Mamin, she's my wife to be pls Uncle I need your help, Dadyna baya understanding my feelings, Jee bata duba feelings nawa" ya fa
a cikin damuwa da murya mai rauni..

"Ka aikata babban kuskure acikin tsarin addininmu na Islam, wanda ya sha bamban da naku Addinin na Christianity mabiya Yesu, a tsarin dokokin Muslunci role and regulations ga duk saurayin daya aikata Fya
e bulala ake masa, mai aure kuma jefe shi ake, wannan abin
azanta ce ma fi muni, ba zan goyi bayan haka ba Abraham, Maminka?"
Uncle ya fa
a rai
ace.

Abraham was just looking into uncle's eye's ya kasa bambance fari da ba
i, yana son fahimtar mene abin kuskure a tarayya da mace?

Koda yake shi addinin musulunci ya sha bamban da sauran, komai nasu sai sun kawo hujja, A strong argument.

Ya dubi Uncle a lokacin baka iya gane mai idanun Bad boy ke fa
a sbd launin da suka sauya a taushashe ya ce.

"....

I Just gave her i kissed, i Little kissed on her neck, duk abinda ya faru it was a mistake"
"Mistake?" Uncle asked.

"I....

I...

I am sorry Uncle"
Was the first time daya bawa wani ha
uri sa
anin Jee, yana mata abu immediately yake cewa "Sorry Malumana"
"Help" "Sai nayi bincike, idan ya tabbata dole ka amshi hukuncin Islama, bi ma'ana bulala, kuma na kafa maka sharu
"Accepted alrdy"
Uncle ya ce "Tashi muje, zan kira Dr ya duba ka"
Sai a lokacin
arfi yazo masa, da
yar ya mi
e kansa na juyawa.

Cikin gidan shiru kowa ya yi barci Uncle ya nunawa Abraham wani bedroom, ya shiga ya ha
a masa warm water kana ya
akko masa wata jallabiya tare da barin bedroom.

A daren Uncle ya kira Dr, kana ya kira Uncle Bello akan yana neman sa gobe by 11Am, daga nan ya turawa Abbu message akan umarni yake bashi gobe yazo yana nemansa.

Daga nan zama ya yi tare da bu
e system nasa ya shiga Gmail ya turawa zuwa ga email
in Governor Abu-turab Al
asim na sirri akan yana bu
atar magana tare da full address da muhimmacinsa wajan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan.

Washegari Abraham na zaune watching TV daga shi sai 3gauter da Armless mara nauyi wacce ta haska ba
ar fatar jikinsa, gashin kansa sai ya yi kamar an gyara shi yadda ya cukurku
e kamar indomie, duk wajan ciwon anyi dressing nasa, idanunsa wanda suke always a haka He is so genius, and so romantic.

Kana ganinsa kasan bashi da ha
uri zafin rai da taurin kansa, musamman physquie.

Ba komai yake
auka ya zuba a brain nasa ba, amma
walwarsa ta kasa mance ranar, komai ya faru cikin tsautsayi.

Unconscious happenings, It is still fresh in his mind, he remembers it every day.

Tsaki ya ja, babu abinda yake so a yanzu kamar barasa ita ce kawai zata
auke masa nauyin zuciyarsa.

Jawaad ne ya shiga hannunsa zube cikin Aljihu sai Sona dake bayansa tana cewa "Yaya Jawaad ka fiya ruwa, wallahi ko matarka sai tayi da gaske zata ci ku
inka, ni mamakin
an matan da suke nace maka nake tunda ba komai za su samu ba" Jawaad ya yi murmushi yana zama kusa da Abraham ya ce "Yarinya ai mu akwai kalaman soyayya, mun san ta kan mace da kalma
aya take nake sace zuciya, ku
i kuma ai Abba na zuba miki acct" Sona ta ce "Ni dai ba haka bros kewa sister's na su ba"
"A'a, ba zan goyi bayan
arnatar da ku
i ba, bayan baku san ciwonsa ba" Was abinda ta ce.

"To don Allah ka bani, just 50k" "Yarinya ko
wandala, na aure nake ha
awa" Ta kumbura fuska duk abinda suke Abraham na jin su..

"Yaa Abraham kai bani"
Ya bu
e idanunsa ya kalli Sona, kallon
aya kafin ya lumshe idanu ya ce
"Nawa?" "50k"
"Done" ta buga tsalle ta ce "Yes, thank you Yaa Abraham" Jawaad ya kalli Abraham sosai ya ce "Ni ma Yaa Abraham ka bani na siyi new car"
Abraham ya watsa masa harara ya ce "Bana
arawa mai....."
Ya yi shiru yana zaro idanu alamar bai san
arshen karin maganar ba.

Jawaad ya buga dariya ya ce "Ba a
arawa mai
arfi,
arfi Anji Hausa fa, wai bayan kayi hijara garin Katsinawa ka je ka koyo mana wasa"
"Mene ga hausa, Sometimes there is difficulty in pronouncing some words"
"Ni dai a bani ku
in" ya juya ya kalleta ya yi shiru sai kuma ya mi
e yana ri
e kansa he's trying to recovering something, kallonsa suke gaba
aya ya yi ta zaga
akin ya ha
a zufa sosai idanunsa sukai jajir da sauri ya ce
"Joshua" Ya
ara yin shiru for some seconds kana ya ce "Call this phone" Sona ta
auki wayarta ya shiga fa
a cikin sauri in a low voice.

Yana gama fa
a ta danna call, ringing
in farko Joshua ya
auka yana fa
"Hey, who's on the line?"
Sona ta mi
awa Abraham waya ya amsa tare da sanya handsfree sbd yanayinsa ya fara juyewa, Joshua ya yi ta magana shiru can Abraham ya ce "GANG"
"Bad boy" Joshua ya fa
a mi
ewa da sauri yana cewa "Bad boy where are you?

Gang team need you"
"Ka ha
a mini Gang team, right now" ya fesar da numfashi cikin murya mai sanyi ya ce "I'll send you a acct number, kayi dropping 500k ciki" daga nan yare suka sauya kana ya kashe wayar ya ce Sona ta tura acct number.

Daga nan kuma ya fara losing mind.

Uncle Isma'il ya kalli Abraham ya ce "Go and change your dress, before nan let's talk"
Abraham ya dai kalli Uncle bai fiya gane wasu kalaman ba ya ce.
a mini duk abinda ya faru a can gidan His Excellency" ran Abraham ya
aci ya ji tamkar yanzu abin ke faruwa in brief ya fa
awa Uncle Isma'il everything.

Ya jinjina kai ya ce.

"Ina son ka saurara, ba zanwa Majeederh dole ta so ka kota aureka ba, kuma ina bayan tayi maka hukunci daidai da laifukanka."
"....No please Uncle, I'll die idan ba Malumana"
"Kasan mene matsalarka ta farko, kai ba musulmi ba, ga team na
an iska, ga shan barasa, babu halarci a aurenka da Majeederh, amma I'll Adviser you duk da cewa akwai wahala ta samun ha
in kanta, ka zama mutumin
warai kuma ka zauna a gidana har sai lokacin dana amince da gyaruwarka, Kai Kiristan ita Musulma, kuma babbar malama wacce ta girmemaka, ta baka zatarar shekaru goma sha biyar Abraham,ta raineka ta ci kashi da fitsarinka akwai girma, akwai nauyi ko da ace kai Musulmi ne Majeederh nasa izza da kame kai bata
aukan raini, babu shakka ko auren akai zata rainaka".

Abraham ya ce "Raini?

A sbd ba zan iya bata ciki ba?

Ina da ishasshiyar lafiya inma yara 100 zan bata cikin dare
aya....,"
"Stop it, what noises ni wan mahaifin Majeederh ka ke fa
awa haka ba kunya?

To
abi'ata data Majeederh data Addinin musulunci tasha bamban da taku, akwai alkunya tsakanin surukai"
"Mene surukai Uncle?" Shi Abraham bai
auka laifi ya yi ba ya kuma kasa gane mene kuskuren shi a cikin maganarsa.

Ya suruna cikin raunatacciyar murya ya ce.

"I am sorry, amma mene ya sa zata raina ni wallahi kullum zan iya bata ciki.,,"
"Get out Abraham Denial David, out tunda ba zaka nutsu ba" "Ka yafe, forgive me please, zan zama Muslunci ka taimaka" Uncle Isma'il ya ce "Mene ya ja ra'ayinka?

Bayan iyayenka basa su"
"Shi ne first and simple way da zai mallaka mini Malumana" Uncle ya girgiza kai ya ce
"Ka fara tsarkake niyyarka, ba a ta
a musulunta sbd wani dalili ko neman yardar wani, ka musulunta sbd ka yarda addinin Musulunci shi ne addinin na gaskiya, ka musulunta sbd ka yarda da Allah da Manzonsa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, ka yarda da su babu abokin tarayya, ka mance littafin injila ka
auki Alqur'ani da hannu bibbiyu"
"Ta zan yarda?" "Ka fara nutsuwa kasan mene ya sa ka ke son Musuluncin yanzu ka je ka shirya, kuma babu kai babu yiwa Majeederh magana, balle uzzura mata ko kai hannu zuwa jikinta yadda ta ce ka barta ta tsaneka to barta, ka
aura cewa ganinta, yanzu ne za ka yi fa
a, fight for your love, ka je bata da bazata, bazata ta sabon sauyin da kayi ka zama tsarkake" Abraham ya yi shiru yana tunanin ta ina zai iya all this, ba zai iya ha
a waje da Majeederh ba tare daya ta
a ta ba.

Ya mi
e tare da shigewa bedroom.

Babban parlourn a cike yake, Uncle Isma'il, Uncle Bello, Abbu, Mami.

Gefe guda kuma Bar Aliyu Sufyan Alhassan ne zaune cikin wani lallausan yadi, Sai Hajia da Papa iyayen Zaki.

Daga
aya barin Masu garin ne baki
aya, Governor Abu-turab Al
asim da Mama sai Haseenatou wacce ta
arasu.

Abu-turab cikin wata dakakkiyar shadda fara tas sai
aukan Idanu take
inkin jamper da babbar riga, he was so looking anger na jin meke faruwa.

Daga tsakiya Malama Majeederh ce zaune cikin wata blue black
in Abaya mai kyau tayi rolling kanta gefen fuskarta a rufe hannunta ri
e da Khalil.
Chapter 14 · 0% Book details