Sashe 5
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matan aure su aikata zina,
an mata su aikata zina, zawarawa su aikata zina, mijin aure ya nemi matar wani, matar aure ta nemi mijin wani? ga Fya
e daya ya waita, ga matsalar tsadar abin duniya, ga rashin nefa ga rashin ruwan sha, albashi wannan sai a shige wata ba a biya, wani lokacin ma a rage albashin, ga yawan aibata Musulunci yanzu Fisabilillahi a kaf garin nan waye bai san Malama Majeederh Abdul'aziz Khan babbar malamar musulunci ba ce? waye bai san irin tallafin da take bawa Muslunci ba, waye bai san wa'azin da ta kewa masu aikata alfasha ba, sai gashi ana zaton wuta ma
era sai gata a masa
a, shi ya sa ake cewa kayi amfani da fa
ar Malam kada kayi amfani da abin da yake aikatawa, wallahi ko ki aka bani dama sai na jefe wannan shai
aniyyar" Lawan ya girgiza kai ya ce "A'a Bala, amma dai Allah ya kyauta!" Bala ya ce "Amin, shi ya sa ta
i aure tana ta zuba alfasha, kasan daman duk wani mai aikata zina aure bai dame shi ba, kuma ko ya yi aure ba zai daina yin abinda ya saba ba"
Malama Majeederh bata tsaya neman ruwan ba, ta juya da sauri tare da barin wajan a lokacin ji take kamar ta shiga duniya, kamar ta zama
aruwar da suke danganta ta da ita, ji take kamar ta zama sanadin lalata sunan mahaifinta dana familyn da yake nesa ta da shi gudun kada ya
aci, zuciyarta ta
ashe duk damuwarta ta tsaya, lokaci zuwa lokaci take jan numfashi ta sauke sbd abinda ya tsaya mata a saitin zuciya da ma
o shinta.
Tayi tafiya mai nisa sosai kafin ta samu wani waje kusa da wata bola ta zauna ta rungume yaron wanda ya yi shiru, jikinsa ya
auki zafi.
Ji take kamar ta rataye kanta, ga jinin haihuwa daya gaba
ata mata jiki a haka barci ya
auketa.
Tsaye suke gaba
aya a parlour Hajia ta girgiza kai ta ce "Me kayi haka Zaki?
Me ka aikatawa kan ka haka Aliyu?"
Almustapha ya kalli news paper
in ya
ara ware idanunsa akan photon Bar Aliyu Sufyan Alhassan da kuma photon Malama Majeederh Abdul'aziz Khan dake zaune fuskarta rufe da li
ab.
Almustapha ya shiga karanta headline
in jaridar.
"Bar Aliyu Sufyan Alhassan shi ne ya aikata zina da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, tare da saninta domin su wula
anta matar Aliyu wato Latifa Omar kasancewarta aminiyar Jeederh" ya karanta a fili cikin zafin nama da fa
a Almustapha ya ce "Wanne shirme da hauka ne haka Aliyu?
Zina?
an shege?" Aliyu ya kalli yayan nasa ya ce..
"Ba shege bane" "To uban mene?
Aurenta kayi?" Aliyu ya ce "Ko
aya, ina son ta am ready to marry her,
a kuma ba shege ba ne" Almustapha ya
auke Aliyu da mari ya ce
"Mahaukaci, to kayi gaggawar zuwa gidan jaridar nan ka
aryata rubutun su, ina da tabbacin kuma matarka Latifa Omar ce tayi wannan aikin ai a gidan jaridar take aiki"
"Tayi dubun su, ba zai sauya mini ra'ayi ba"
Cewar Aliyu.
Almustapha ya
ara
aga hannu zai mari Aliyu,cikin sauri Aliyu ya ri
e hannu ya ce
"Kasan Allah ka
ara marina zan karya hannunka,ka bar ganin kai yaya na ne, idan kun shirya korata kamar yadda Mahaifin Majeederh ya koreta fine I'll leave the house" abu kamar wasa dambe ya sar
e tsakanin wa da
ani cikin
acin rai Hajia ta zabgawa Aliyu mari ta
ara zabga masa mari ta ce "Ka nutsu Zaki, ka nutsu" Aliyu ya fashe da kuka ya rungume Mahaifiyarshi ya ce
"What should I do Hajia?
Dame zan ji ne?
Wallahi idan kuka matsa mini zan iya aikata komai, Hajia I love Majeederh don Allah ki nemo mini ita, hajia hajia....,"
Da Hajia da Almustapha su kayi kan Bar Aliyu Sufyan Alhassan wanda ya fa
i a
asa sumamme...
Government House
Labarai ake ta ko'ina gaba
aya kuma akan Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ne, Human rights sun shiga maganar,
ungiyar mata ta shiga maganar, shugaban
an hisba.
Ya sauke
oyayyiyan numfashin tare da juyawa ka
an ya kalli tulin jaridun da aka wallafa, gefe guda kuma yana mamakin gidan Jaridar Hausa lastest News, domin sun fi ko wanne gidan jarida
aukan zafi da kuma aibata Malama Majeederh.
Sama sama yake kallon photon ta, bai ta
a ganinta ba amma muryarta kullum tana yi masa amsa kuwwa a kunne.
"Ham...mad" Hammad ya yi sauri ya rusuna ya ce
"Your excellency" "Waye me wannan Shirman?" Hammad ya
ara yin
asa ya ce "Wata
ar Jarida ce, Latifa Omar"
Abu-turab ya ce.
"A dakatar da gidan jaridar" with so much respect Hammad ya ce
"With pleasure Your excellency" ya jinjina kai kawai, Hammad ya juya cikin sauri.
Kai tsaye akai sanarwar da yawun Gwamna tare da bada umarnin rufe gidan Jaridar.
Abu-turab ya kasa komawa gida, tun safiyar yake jiran ya ji ance an samu Malama Majeederh Abdul'aziz Khan amma shiru har biyar na yamma ya yi.
Tajju ne ke driving hannunsa ri
e da Envelope yana ta yawo amma bai samu Majeederh ba, gashi har an kwana wani daren na shirin yi kamar ance masa ya juya idanunsa ya sauka akanta tana nan zaune bakin bolar ta
ame jaririn kamar za a kwace mata shi, ta fita hayyacinta duk jini ya
ata jikinta, cikin sauri Tajju ya gangara gefen titi tare da yin parking yana Hammadala a ransa ya fito,bai san mene a envelope
in ba amma yasan dole yana da ala
a da wannan jaririn babu ko tabbata musamman yanzu daya tuna wata rana.
Yazo daidai tsakiyar titin yana
arin tsallakawa wata
atuwar tifa tayi awon gaba da shi....
#Bar Aliyu Sufyan Alhassan
#Dr Jamal
#Abu-turab
Na'ima Sulaiman Shu'aibu
08119237616
Not editing
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*_Please kuyi following Acct
ina a arewabooks
https://www.arewabooks.com/u/nimcyluv
*AN SAMU MISTAKE, WANNAN SHI NE FULL PAGE NA 4 KUYI SHARING, A GOGE WANCAN
*4......*
Mummunan hatsarin ya ja hankalin mutane da yawa, hatsari ne wanda za a iya cewa tsautsayi ne da kuma gangan cin driver da yake driving yana waya.
Da gudu babbar mota tayi gaba bayan tayi wurgi da Tajju zuwa gefe guda, nan take kan Tajju ya fashe jini ya fara zuba hannunsa guda
aya ya fita fit daga jikinsa ko shurawa bai ba rai ya yi halinsa.
Motar dake bin bayan babbar motar data buge Tajju ce ta tsaya, cikin sauri driver da wanda yake gefen mai zaman banza suka fito bakinsu
auke da sallati "General kira mana Ambulance" cikin sauri General ya
akko wayarsa tare searching asibiti mafi kusa da kuma motar asibitin.
Hammad ya ce "Allah sarki, haka rayuwa take Allah ya ji
ansa ya yi masa rahama" General ya amsa da "Amin" da sauran jama'ar wajan suka amsa.
Har Hammad zai juya idanunsa ya sauka akan Envelope dake can gefe guda iska na ka
ata a hankali ya
arasa tare da
auka, a ransa yana tunanin maybe a samu wani bayanai akan mamacin.
Ya ware Envelope
in first abin da ya gani shi ne ring irin na al'
awarin nan, ya juya ring
in sosai sai kuma ya zura acikin aljihu, gently idanunsa ya sauka akan headline na wasi
ar kamar haka.
*_BAD MAN, THE STUBBORN BOY, CRIMINAL, GANG BOY, THE LEADER_*
Daga wannan rubutun idanun Hammad ya sauka
asan headline
in inda aka rubuta
The memories, was going on my mind, har abad, nasan ni mahaukaci ne da gaske kamar yadda ki ke fa
a Jee
jikin Hammad ya shiga rawa ganin General na
ara suwa ya tura wasi
ar Aljihu "Lafiya?"
"Actually, good"
Kafin suyi magana Ambulance ta
ara su aka
auki gawar Tajju tare da sanyata ciki, Hammad ya bu
e ya
auki wata number da yaga ana ta kira anyi saving da "Bad boy"
"His phone" cewar Hammad bayan kammala komai Ambulance suka tafi asibiti da shi.
Suma su Hammad mota suka shiga driving kawai yake amma tuni ya yi losing mind
insa, fatan sa kawai ya isa Gov.
Abu-turab Al
asim, ya san cewa yanzu ya koma gida kasa jurewa ya yi ya
auki Wayarsa tare da kiran ke
antacciyar number Abu-turab kusan kira uku kafin ya
auka cikin nutsuwa ya ce.
"Uhm" Hammad ya ce
"Your Excellency, akwai damuwa" a ta
aice ya ce
"Kace komai, banda rasa Majee" cikin ladabi ya ce "Am very sorry for that, amma bamu sameta ba, amma mun sami maganin matsalarta,
an waye, cikin waye, yadda aka samu cikin duk yana ciki" Abu-turab ya mi
e daga zaunan da yake ya shiga zagaye ha
an parlourn nashi fuskarsa tayi jajir.
"Ok, meet me at my house" yana fa
in haka ya kashe kiran.
Tafiya ka
an ce ta
ara su da su cikin gidan Abu-turab wanda yake zaune tare da iyayensa, sojoji birjik ta ko'ina daka nuna rashin gaskiya zaka ji maza akan ka.
Girman gidan ya zarce tunani, motoci kala-kala na kamfani daban-daban.
Ko a jerin masu ku
i ba kowa zaka samu da wannan ha
an gidan ba, gida ne 200by 200 iya compound na gidan zai ja hankalinka balle ciki.
Kasancewar ba wanda bai san Hammad ya sa ba wani wahala ya nufi cikin gidan, a Main parlour ya samu Mama na sakkowa daga bene ya yi murmushi ya ce
"Sannu da gida Mama" kallonsa kawai take fuskarta kwance da annuri amma kana ganin sanyin jikinta kasan akwai damuwa, kyakkyawar dattijowa mai nutsuwa da sanin ya kamata,ga ilimi na iya zama da ko wanne mutum ga kyakkyawar mu'amala.
"Na
auka mun yi laifi yau ne" cewar Mama bayan ta zauna.
"Laifi kuma Mama?" Ta dubesa kafin ta
auke kai ta ce "Naga babu ko mai kama da kai, hala wani aikin ka ke" ya shafa kai yana rusunawa ya ce.
"Haka ne kam, ina Yake?"
aga kai zuwa part
in dama da yake upstairs ta ce.
"Ina son tambayarka dama, meke damun shi?