← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 106

Sashe 4

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Yhh, Ina tare da
ana da matata, Majeederh is my wife....
08119237616
MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*_Arewabooks@Nimcylub_*
*3.....*
Maganganun Aliyu suka kusan tarwatsa mata zuciya, idanunta ya rufe kafin tayi magana ya ce "Ko a lokacin da nake yaro, ban ta
a kuka saboda wahala ba, ba kuma zan yi kuka saboda abin da zaki aikata ba, ki sawa ranki ba a haifi Aliyu domin sadaukarwa ba, amma an haifi ni domin bautawa Ubangiji da kuma cimma burukana, bana da burin daya shige zama da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!" Ya fesar da numfashi ya ce
"Ban ta
a neman abu na rasa ba, kin san yadda nake zama mahaukaci akan abin da nake so....," Da
arfi Latifa ta ce "And so what Aliyu?

Ni kuma zan tabbatar a wannan karan na zama sanadin da zaka rasa abin da ka ke nema, ka yi ta farauta wacce bata da amfani har zaki ya yi gaba da abin farautar taka, zaka san kuma kaci amanar matarka ni Latifa Omar zaka sani" tayi hanging off na kiran.

Tsakanin ita da Aliyu ba a san wanda ya fi wani shiga damuwa da ba
in ciki ba, shi yana jin ba
in ciki idan ta shegenta
an gidan Jeederh, yana jin tamkar gudan jininsa ta shegenta.

Latifa Omar tana ganin Majeederh ta munafurceta tayi mata kyakkyawan zato ta ci amanarta, Allah ka
ai ya san lokacin data
auka tana bin baza, ko komai nata zai
are ba zata ta
a barin Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya kasan inuwa guda da Jeederh ba.

Ta dun
ule hannu tare da kaiwa iska naushi cikin zafi ya juya yana fa
"I can't take it any longer Majeederh, dole kiyi ha
uri mu zama abu guda" shiru not respond.

Ya ri
ugu cikin sauke numfashi yana son ya saisaita kan shi ya kasa ya ce.

"Ina son na je wajan Dr Jamal, i have something to discuss with him" nan ma shiru sai a lokacin ya juya zai sake kiran sunanta yaga wayam! sai gado da drip yana
iga a
asa.

Baki bu
e ya tsaya cak yana
arewa room
in kallo kamar
ungi.

"What?" Cikin sauri ya bu
ofa ya fita suka ci karo da wata nurse ya ce
"Heee Nurse" "Yes, Sir how can i help you?"
Ya juya idanunsa ya yi ta kallon wajan yana son yaga ta ina zai gano Jeederh.

"Sir!" Kiran ya dawo da shi hankalinsa ya ce "Kinga wata yanzu da baby a hannu ta fita?" Ta shiru alamar tunani sai kuma ta ce.

"Yanayinta?" Ya ce "She's beautiful, fara tas yar yellow take tana da jiki zata kai 35 yrs going to 36" Ta kalli hanya ta ce
"Oh Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Ya
aga ya ce "Exlty, where she's?" Ta ce "She Left, alright"
Ya yi baya a fili ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, why? why Jeederh mun shiga uku daga ni har ke" da gudu kuma yabar world
in ya nufi reception har zuwa parking lot na hospital
in amma babu ko mai kama da ita.

Motarshi ya shiga tare da yi mata key kamar zai tashi sama haka yabar cikin asibitin baki
aya wanda ya yi kwana Uku ciff a cikinsa.

Dr Jamal na zaune a office
insa yana operating system sai gumi yake duk da sanyin A.cn dake office
in.

Bell aka danna ya ce "Come in" bu
ofar akai tare da shigowa.

"Dr Jamal wai meke faruwa da kai ne, kwana uku baka cikin hayyacinka" ya share zufa ya ce "Tajju ina cikin damuwa"
"Problem?" Tajju ya maimaita.

Dr Jamal ya gyara zama ya ce "Ka san Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?" Gaban Tajju ya fa
i hakan ya tuna masa da wasu memories ya ce "Uhm, ina jinka" kai tsaye Dr Jamal ya ce "Ta haihuwa, kuma yanzu an nemeta an rasa, kwana kenan bana barci kullum sai na duba all scanning da na ta
a yi mata, wallahi tsayin shekara biyu result bai ta
a nuna mini Majeederh nada ciki ba ko da wasa, infact results
in na nuna she's Good, sai a satin nan dana sake mata wani ya nuna mini
ari ne a cikinta shi ne ya haddasa kumburin Cikin, sai gashi kuma wai ta haihu harta gudu" cikin wata kalar hausa Tajju ya ce
"Innalillahi, subuhana"
Ya yi ta maimaita wa kafin ya ce "Amma tayi aure?" Dr Jamal ya ce
"Ko engagement ba tayi ba balle aure, bata ta
a aure a zahiri ma babu wani
a namiji daya ta
a cewa yana son ta"
Tajju ya mi
e ya shiga kai kawo cikin office
in da sauri kuma ya fice yana cewa "ina zuwa"
Yana fita mota ya shiga ya nufi gidan shi dake cikin Nassarawa.

Tun da ya shiga bedroom yake tunani,akwai muhimmin abu da yake son tunawa amma ya rasa mene?

Dr Jamal abokin Tajju ne gaba
ayansu likitoci ne.

A hankali ya ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan?

Ya Allah!"
Kwanciya ya yi nan take barci kuma ya
auke shi.

Can cikin barcinsa ya ci wasu maganganu na tashi a kunnenshi a firgice ya farka yana ha
a zufa jikinsa na rawa ya ce.

"Gang" ya mi
e ya ce "Gang team!" a haukace Tajju ya dinga fito da kayan wardrobe nasa cikin sa a wata envelope ta fa
o ya
auka da sauri yana dubawa, har yanzu wani sassan yan
amshi ke tashi jikin envelope
in, ya duba da kyau idan har ba zai manta ba shekaru biyu kenan da bashi sa
on ya bawa Majeederh, shi kansa ba zai iya tuna abin da ya mantar da shi ba.

A hankali ya duba jikin envelope da aka rubuta.
*_No words to explain, no words to describe, no words to as your forgiveness, Wait for me, I'll be back sooner or later, Please Jee_*
Tajju na gama karantawa ko gyara bedroom
in bai ba ya zari key
in mota tare ficewa daga cikin gidan, tana ina zai fara?

Ina zai
ga Malama Majeederh har ya bata wannan sa
on?

A fili ya ce "Allah na tuba, ban san me ya mantar dani ba" haka yaci gaba da driving.

Tun safe Majeederh take tafiya fuska rufe babyn ya yi shiru a jikinta, kamar mahaukaciya haka ta zama bata gane komai bata bambance komai, kiran sallar Magriba ya yi daidai da tsayuwarta a gefen wani shago a lokacin kuma babyn ya kama kukan yunwa, ta samu waje ta zauna ta shiga kallon fuskar jaririn ko Allah zai sanya ta gane dawa yake kama, amma abin mamaki komai nata ne, kamarsa
aya sak da ita idanunsa ne kawai da bai fiya bu
ewa ba yasa bata gama gane
wayar tawa ba, ganin kukansa zai sanya hankalin jama'a ya dawo kanta ya sa ta zura shi cikin hijabi bata san me zatai masa ya daina kuka ba can ta tuna abincinsa yana jikinta ta
aga rigar asibitin dake jikinta tare da sanya masa nono a baki, babu ruwa ko ka
an zai azabar zafi, haka ya dinga jan fata jin baya shan komai ya cika ya dinga tsala ihu.

Sai a lokacin ta fashe da kuka take rungume shi ta ce.

"Asstagafirullah Ya Allah, ba san komai, na yarda da
addara, Allah ka kawo mini
auki albarkacin Annabin rahama" a hankali ta dinga tattaro yawun bakinta tana bawa jaririn yana sha, tun tana bashi har yawun ya
afe bai kuma daina kuka ba.

Ta mi
e ri
e da shi tare da
ara sawa wajan shagon tayi sallama can
asa kafin tayi magana ta ji saukar muryar Abbu a kunnenta ta juya da sauri ta kalli T.v dake shagon, fuskar mahaifinta tar a t.v yana yi wa
an jarida bayani ya ce.

"Me kuke son sani?"
an jaridar ya ce "Shin da gaske ne
arka Malama Majeederh Abdul'aziz Khan kan ta haihu? bayan duniya ta san bata da aure?

Ko dai tayi aure a
oye ne, ko kuma zargin da ake a kanta ya tabbata?" Abbu ya yi dariya sosai yana kallon
an jaridan ya ce.

"Ina da
a Majeederh, amma tawa yarinyar ta zama gawa tun tuni bata raye, ban kuma san yarinyar dake amfani da sunana da kuma sunan familyna ba, zan yi amfani da wannan damar wajan yi mata Allah ya isa har abada, zan kuma shaidawa duniya duk inda suka samu yarinyar nan mai amfani da sunana su jefe ta ko kuma suyi mata bulala akan laifin aikata zina, su kuma
auki mataki akan amfani da rigar Muslunci tana aikata alfasha"
an jaridar ya kalli Abbu sosai, da alama ya firgita da maganganun shi ya ce.

"Kenan Malama Majeederh ba
arka ba ce wacce muke tunani?"
Cikin tsawa Abbu ya ce
"Yara biyar ne kaf duniya, tawa Majeederh ta zama gawa tun da jimawa bana son wata tambaya bayan wannan" a firgice Majeederh ta dafe
irjinta da yake wani bugawa jajirin ya nemi su
ucewa ta shiga kokawa da numfashinta, wani abu mai nauyi ya tsaya mata a
irji Idanunta suka tsaya
am akan fuskar mahaifinta tunani take ko dai da gaske bashi ya haifeta ba?

Mai shagon ya girgiza kai ya ce.

"Kai duniya, kai duniya wai yanzu aikata zina ya zama ruwan dare?
Chapter 4 · 0% Book details