Sashe 30
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uncle Bello ya numfasa a lokacin ya ce
"A'a ba ayi haka ba, ai darajarki da kimarki ta shige a nema miki mijin aure, kaf yaranmu ba wanda muka sadakar ko za
awa miji ba zamu fara a akanki ba, kin yi kuskure tun farko sai ki gyara ki je Allah ya za
a mafi alheri" Uncle Isma'il ya ce "Wallahi kin
ata rawarki da tsalle Majeederh iliminki bai amfana miki da komai ba....." "Uncle Mami na kakewa fa
Siririyar Muryar yaron ta tsayar da Uncle Isma'il daga yin magana.
Sai a lokacin Abbu ya
aga kai ya ce "To rasai yanzu za a san ka dawo, ko zaka rama mata?" Little ya dinga kallon Uncle Isma'il yana huci idanunsa suka ka
a tare da yin jaa wata kalar zuciya ce da yaron kamar kuturu ya shiga surutu a ranshi bakinsa kawai ke motsawa.
Cikin sauri Majeederh ta kama hannun shi ta ce "Say sorry to him" ya yi shiru idanunsa
uri akan Uncle Isma'il ganin yadda ya sanya Maminsa a gaba yana mata fa
a gashi har fuskarta tayi jaa daman ta haka yake gane kukan zuci take.
Majeederh ta finciko Little ta ce "Ka bawa Uncle ha
uri" ba tare daya kalleta ba ya ce "He is shouting at you"
"He's my Father, am i your mother, na ce ka bashi ha
uri, say sorry to him" ya kafe ya
i cewa hannu Majeederh ta
aga hannu ta zabga masa mari nan take yatsun hannunta ya bayyana a fuskar shi duk da kasancewar fatar shi ba
a.
Cikin
acin rai ta jawo shi har gaban Uncle domin gani take idan bata hukunta shi ba a haka zai tashi da rashin kunya da shiga sabgar da babu ruwan shi.
....Say sorry to him..
"Uhm, Allah ya shirya ya kyauta, tun baki haifi naki ba kin fara dakon wahala Majeederh?" Cewar Uncle Bello Abbu ya ce
"Hankaka mai da
an wani naka kenan, kin kyauta kina ri
e wanda yake zagine yayyina"
Idanunta ya ka
a sosai ta ce "Don Allah Uncle ka yi ha
uri ba zai sake ba"
Ta mi
e tana kama hannunsa lokacin Latifa ta gaji da jiranta har ta tafi gida.
Ta samu Aaliyyah ta dawo daga makaranta tana shirya abincin rana lunch.
Raihana na zaune ana waya da saurayi.
Babu wanda ta kula sai Aaliyyah dake cewa "Sannu da dawowa Anti Jeederh" ta shige
aki tana jinjina kanta alamar "Yawwa" suna shiga ta saki hannun Little tare da
akko bulala ta waya ta kama hannunsa ta zirara masa guda
"As form today na
ara jin kayi magana da babba sai jikinka ya fa
a maka" ta
ara zirara masa hannun ya taro jini amma bai motsa ba sai cewa ya yi "Fa
a ya miki
ar madara" Majeederh ta ware Idanu tama rasa me za tayi sai kawai ta mi
e tare da shigewa Bathroom tayi wanka da Alwala ta wanke fuskarta sosai har jan fuskar ya daidaita domin ta fahimci sauyin fuskarta yake sawa Little ya fahimci halin da take ciki, bata ta
a ganin yaro mai fikira da shegen wayo kamar shi ba ga
an banzan wasa da shiga fa
an da bana shi ba.
Duguwar riga ta sanya ash ta saka hijabi a kan idanunsa tayi sallah har sallar Asr tayi Asstagafirullah na lattin da tayi kana ta fara azkar na yamma ta dube shi fuska a ha
e ta ce "Sallah" da sauri kamar zai kifa ya shige bathroom.
Babban abin da yake bata mamaki kafin ya yi sallah sai ya duba ko'ina yaga ita ka
ai ce a
akin yake yi jikinsa har rawa yake sbd tsoro ta rasa dalilin haka.
Yana idarwa ta dawo kusa da ita a hankali ya ce "Sorry Mami"
Tayi shiru fuska ha
e sosai ya marairaice ya
ara cewa "Sorry"
Sai a lokacin ta ce "Uncle zaka bawa" ya ma
ale ka fa
a ya ce "I hate him, fa
a yake miki" wata kalar tsawa ta daka masa tare da nuna masa waje ta ce "Out"
Dai-dai lokacin Aaliyyah na shigowa ta ce "Mun shiga wannan tsaiwar ai ta sa na kusa sakin fitsari a wando, wai little kikewa tsawa haka?" Idan Majeederh ta gini ya motsa Majeederh ta motsa.
Aaliyyah ta ja hannunsa suka fita yana tirjewa shi a wajan Majeederh zai zauna duk da tsawar da tayi masa.
Har akai sallar Magriba Majeederh ta sha ruwa tai sallah Idanunta bai
ara ganin Little ba, a wajan Mami take ji wai ko abinci ya
i ci ya fito waje sun yi fa
a an fasa masa kai.
Sosai tai mamaki babu yadda za a yi aci galaba akan Little a kullum ita take bada ha
uri ta tabbatar hakan baya rasa nasaba da fa
an da tayi masa.
Tana son ta tambayi yana isa amma girman kai da nauyin baki irin na Majeederh sai kawai tayi shiru.
Cikin dare wajan
arfe
aya taji saukar numfashi a jikinta, Numfashin mai
auke da zafi da bu
e Idanunta da suke ciki da bacci ganinta ya sauka akan Little dake rawar sanyi kayan safe ne a jikinsa har yanzu ta bu
e ido da kyau tare da ta
a wuyansa jikinsa zafi zau bakinta har
ari yake ta ce "Little, little" ya bu
e ido yana ganinta ya ce "Sorry Jee Mami" bata kula shi ba ta
auki paracetamol na ruwa tare da
ora shi a cinyarta zata bashi maganin ya girgiza kai ya ce "Ba zan sake ba
ar madara, na daina Jee" jin ana ce mata Anti Jeederh shi kuma ba zai iya fa
a baki
aya ba ya sa yake cewa Jee, sai watarana data bashi alawar madara ya ce da Maminsa da alawar madarar suna kama tun daga nan yake cewa
ar madara.
Ta
auke kai ya
ara sakin jiki yana kwa
e fuska ya ce "Zan sake ba Mami, zan sake ba" ta saki fuska tana murmushi ta ce "Ok good boy I forgive you" da sauri ya shige jikinta ya rungumeta jikin nan nasa zafi sosai ta shafa kansa taji ya saki ajjiyar zuciya da sauri ta ta
a cikin shafal ba komai da alamar yadda yunwa ke damunsa ta
ago shi za tayi magana taga har bacci ya
auke shi a hankali ta
auke ajjiyar zuciya tare da jansa jikinta ta rungume shi wani irin son shi na
ara ratsa zuciyarta...
MIJIN MALAMA
Paid book
Book 1 and 2 1k
08119237616
Nimcyluv
[6/8, 10:04 PM] Maman Aslam: Baccin Little ya yi nisa sosai kafin ta mi
e tare da rufe shi da bargo ganin iska sosai na
aga labulen bedroom
inta.
Wajan window ta
arasa tare da tsayawa ta sanya hannunta duka guda biyun ta
aga labulen Idanunta rufe a hankali iskar dake ka
awa ta tasuwar hadarin dake kwance tun safe ta shiga ratsa ta.
A duniya Majeederh tana so da
aunar taga ana ruwan sama, ko bata cikin yanayi na jin da
i sai ta samu kanta cikin farin ciki nutsuwa ta saukar mata a lokacin duk wata damuwar data samu gurbi a zuciyarta take yayewa.
ara tura kanta tayi wajan window
in tana rufe ido fresh air
in na ratsa ta tana jinta har
asan zuciyarta damuwa da tunanin maganganun Uncle Isma'il ya goge a zuciyarta.
Ta
auki wasu mintuna a wajan kafin ta ji motsi a bayanta ta juya da
an sauri tsaye ta gabashi daidai kafa
arta ya jawo locker tare da hawa kai idanunsa na waje ita kuma tana kallonsa.
Shi ma yadda ruwan zai sauka yake kallo yasan Maminsa indai ta tsaya a nan to ruwan sama za ayi, ganin ba ruwa sai gari take ta ihu da rugugi ga iska mai da
i yatsuna fuska ya yi looking damn cute.
Majeederh tayi masa murmushi taja baya ta ce "Ai kowa bani da abinci, waye yace ka kwanta kai kana fushi da Mami harda fita ai maka duka, thank God" kamar mai shirin rarrafe ya sauka daga kan locker tare da zubawa Majeederh Idanu yana kwa
e fuska domin da gaske yunwa yake ji, ita ka
ai ke sawa ya nutsu duk rashin jinsa, daga yunwa sai fa
an da zatai masa idan ya yi abu.
Ta
arasa kan gado tare da kwanciy
a tayi rigingine tana kallonsa tare da ganin zai ha
ura ya kwanta ko sai ya yi rigimar yunwar.
Bata kammala tunanin da take ba taji gaba
aya ya haye cikinta tare da sanya mata kuka yana yarfe hannu.
Ta zare Idanu da sauri ta mi
e da shi tare da
aukar shi a kafa
a ta ce "Ai yau fa babu kai babu cin abincin dare salon kayi girman da zan kasa goyaka" Little ya
arawa kukansa
arfi ya ce "Mami Indomie"
"Sannu baban Indomie" ta
arasa da shi main parlour tare da shigewa kitchen yana goye a bayanta ya sa
alo hannayensa ta wuyanta.
Ya dinga le
awa.
"Ok get down, zaka fasa mini
irji" ya saki dariya while hawaye na gangaro masa.
A saman sink ta ajjiye shi ta kunna gas-cooker indomie ta dafa masa ba tare data saka attarihu ba domin baya son ya ji.
"Mami egg fa?"
"Babu" ya ce "baki da ku
i?" Ta dube shi tare da girgiza kai ya
ara cewa "baki da ku
i?".
Ba zai ta
a barinta ba idan ba amsa ta bashi ba.
Tana juye masa Indomie a plate ta ce "Kayi addu'a zan samu
arshen wata ya kusa" ya yi ta kallonta ya ce "Me ake a
arshen watan?" Ta sauke shi daga kan sink
in tare da tsugunawa ya hau bayanta plate
in abinci a hannunta
aya kuma bottle water ne guda
aya ta ce "Idan end of month ya yi zan samu salari ku
in aiki kenan"
"To idan baki samu ba, ba zan
ara cin egg ba, kuma ba zaki sai mota kina kai ni school ba?"
Daidai lokacin ta bu
ofar bedroom ta shiga ta mayar ta rufe tare da sauke shi.