Sashe 49
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbu ya ce "To sai anjima aci gaba da
arin adana ku
i banda
arnatarwa" Kafin ta yi magana ya kashe wayar, sakin wayar ta yi tare da dur
oshewa ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita tana bu
atar sanya albarka ko sau
aya ne idanunta ya kumbura sosai da
yar ta iya kiran Uncle Isma'il ya yi mata addu'a haka Uncle Bello ta kira Anti da Mama kana ta kira Mami sai Aaliyyah ji tayi duniyar ta yi mata zafi komai ya jirkice mata bacci ya
auracewa idanunta......
Majeederh ta tattara komai ta ajjiye waje guda karatu take sosai, sha
uwa sukai sosai da
hulud Arzaan Ajlaal kuma basu ta
a magana ba tun ranar, duk wata sai ta turawa Abbu ku
i bata san me yake da su ba, Majeederh kullum cikin azumi take ta rame sai
an jiki fatarta ya goge sosai, zamanta da
hulud ya
ara sawa ta zama wayayyiya sosai rashin magana ya ninka nata, tun a lokacin da Abbu ya ja mata kunne ta cire batun aure a ranta, tun tana sha'awar yi har ta fice mata a rai, ta sanyawa ranta ba zata ta
a yin aure ba, duba da cewa tun a lokacin babu wanda ya
ara cewa yana sonta, a shekarar
arshe ta zanna jarrabawa mai kyau ta samu first class tayi farin ciki sosai ta zama cikakkiyar Malamar addinin Muslunci ga tarin magoya baya da take da shi a facebook ta fara fa
akarwa akan maza da mata kamar yadda taga Fauziyya d sulaiman tana yi....
*After 8 year's....
Nigeria*
Aminu Kano airport...Da sauri Aliyu ya juya tare da fita daga hall
in, Alpha ya har
e hannu a
irji zuciyarsa na harbawa, Ajlaal Sultaan kowa numfashi ya sauke yana mai lafewa a bayan matarsa tunani fal a zuciyarsa, kyakkyawan matashin dake zaune kusa da Gwamna ya runtse idanunsa.
Tsoro da fargaba ya cika zuciyar ko wanne haifaffen
an Nijeriya dake zaune a hall
in.
Idanun dubban jama'ar wajan ya sauka akan Majeederh da jikinta ya fara rawa
walwarta ta tsaya cak kamar wacce akaiwa formatting.
Malaman da suke lura da musaba
ar suka dinga kallon Majeederh cike da mamaki da tu'ajujji tunda ta fara babu gyaran da akai mata, babu shakka mu'ujizarsa Alkur'ani ce ta sauka akanta, hakan ya sa ta mancewa komai.
A hankali ta kifa kanta cikin rauni ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!
Ubangiji ka taimakeni kada na kunyata a idanun
asata" Da sauri wani malami ya yi mata alama data
auki ruwa ta sha, kasa yin musu ta yi ta
auki ruwan ta sha ta cikin li
in fuskarta, a daidai lokacin kuma computer ta Ka
a wanda yake alamanta mata cewa ta fita daga cikin lokacinta.
Jikinta jama'ar wajan duk ya yi sanyi domin kowa ya
addara Majeederh matsayin wacce za ta yi nasara ganin har zuwa zagaye na biyar
in ba a cita gyara ba, makinta ya fi na kowa sa
anin sauran da duk zagaye aci su gyara wajan biyu ko uku.
Akai sanarwar tafiya break bayan an dawo za ayi Finally round wanda shi ne zagaye mafi wahala aka umarci gaba
aya
aliban da suje su sha ruwa su huta.
A sanyaye Majeederh ta tashi juwa na
aukanta
hulud na ganin haka ta mi
e cikin sauri ta
arasa ta ce "Mu je ki huta" Majeederh ta tsorawa
hulud Arzaan idanu kasa magana tayi sai jikin
hulud data fa
a ta
ame tana sauke numfashi, da ace taga idanun wani ahhali nata da babu shakka ta ji sau
in abinda take ji a zuciya, amma
addara ce haka babu kowa nata a wajan da zata iya ra
ar shi ta ji sanyi.
"Ba zan iya fa, I alrdy told them"
hulud ta ce "Zaki iya, kina da cikakken lokaci"
Ta fa
a tana rungume Majeederh.
Daga gefe suka ji an ce "Daman dai Nijeriya ai ta saba samun failing, bata ta
a winning ba ko sau
aya, babbar matsalar sun
auki da
iya matsayin wacce zata wakilce su" Ya ta
e baki ya ce "Goodness, please Maa step down for Juwaira ki barwa Qatar domin baki da ilimin cin gasar Alkur'ani ta duniya, actually baki da shi, baki cancanta ba"
Ba Majeederh ba, hatta
hulud ta girgiza da jin maganar kai tsaye ta fahimci mamallakin muryar ta juya suka ha
a idanu da Ajlaal ta ce
"Kalb, Majeederh ce fa?
Ita ce Da
iya??
Duk ciki ita ka
ai ce ba aiwa gyara ba, me ya sa?" Ajlaal idanunsa akan Majeederh da kanta ke
asa ya fahimci yadda maganarsa ta yi tasiri a zuciyarsa musamman da yaga jikinta na rawa
"Ita fa, ni muryarta ce ma ta firgitar dani wallahi, karatu sakaka kamar zubar ruwan sama, Asstagafirullah gaskiya Nijeriya akwai saura gashi sun saka hope kuma za su yi failing" Ajlaal Sultaan ya sake fa
a yana lumshe idanu.
hulud ta kafe shi da idanu ta kasa fahimta yanayinsa, bata ta
a jin ya yi magana mai tsayin haka ba, a rarrabe yake yinta.
"Me ta yi maka da zaka jefe ta da wannan maganar Ajlaal Sultaan?
Da zaka wula
anta ta?" Ya watsa hannu irin ko a jikinsa ya ce "I don't know what comes over me, amma na ji kamar bata yi mini ba, ina bala'in son mace mai tsayawa akan nasara wacce bata yarda da fa
uwa ba, Sorry Nigeria" Ya yi gaba
"Meke damun Ajlaal?"
hulud ta furta tana binsa da kallo ganin yadda yake tafiya kamar bai so.
Majeederh kasa motsi ta yi maganganun Ajlaal suka zauna daram a zuciyarta tare da yi mata amsa kuwwa!
Ta ji jarumta ya zo mata, komai na kanta ya dawo fresh,
hulud za ta yi magana Majeederh ta girgiza kai tana
an yi murmushi "Babu komai"
Majeederh ta fa
a a taushashe tana nufar wani corridor, duk abinda yake faruwa akan idanun Captain Alpha daya jingina yana kuma jin komai deep down na zuciyarsa godiya yakewa Ajlaal yasan Majeederh ta tsani ace bata da ilimi ko a jefata da kalmar _
Kasawa
_ Ya yi murmushi kawai yana
auke kansa gefe guda.
Majeederh ta bu
e bottle water mai sanyi ta shanye tas, a hankali ta shiga safa da marwa idanunta rufe, idan ta ja numfashi sai ta sauke.
Tana tsaye Wani malami ya ce "Ki nutsu, tunda kin fahimci weakness na ki sai ki kiyaye kallon mutane, mu je lokaci ya yi" Ta jinjina kai har yanzu idanunta rufe yana gaba tana binsa a baya.
Cikar da hall
in ya yi har yafi na baya, kanta a
asa ta nemi wajan zamanta a hankali girgiza cinyarta idanunta rufe.
Rabin jama'ar wajan idanunsa yana kanta mamakin yadda sauran
aliban aka rufesu malamai da jagororin
asar su, ita kuma ba kowa.
aya bayan
aya aka fara gabatar da final round babu
asar data tsallake sai da suka sha gyara, gyara kuma na ban mamaki har aka zagayo kan Majeederh.
Ta runtse idanu jin computer na gabanta ya yi
ara kafin ta ji computer ta ce.
"
"Ma hukumu?" Ma'ana hukuncin kalmar Allahu.
Ta sauke ajjiyar zuciya a taushashe cikin sanyin murya mai da
i ta ce
"Tafkimun la
mun ismul jalala" Computer ta nuna blue alamar
Mumtaz" ta yi daidai aka ci-gaba da yi mata tambayoyi na Alkur'ani kafin daga bisani aja mata aya
Allah taziru wa
zirata
urrah" Ba sunan sura ba number aya kawai ita ce zatai tunanin wacce surah ce.
Ta yi shiru ta rufe Idanunta tare da dun
ule hannu exlty yadda take yi idan tana haddar Alkur'ani.
Ajlaal dake hakimce saman kyakkyawar kujera ya zubawa Majeederh Idanu, haka Aliyu da shigowar shi kenan sai Alpha daya kasa Kallonta, matashin saurayi kuma
ame jikinsa ya yi waje guda....
Daga can
asa Nijeriya gaba
aya Khan family ne zaune a babban parlourn gidan Uncle Isma'il, sun tisa plasma a gaba tsoro ya cika zuciyar kowa musamman Abbu.
Ba iya Khan family ba duk wani gida idan ka shiga kallon musa
ar suke live, wanda basu da t.v a rediyo suke saurara.
Abbu ya saka hannu ya share zufar data gangaro masa, ya kasa zama waje guda ya gama tsara plan
in yadda zai yi da duk wata kyauta da ku
in da Majeederh ta samu, amma da alama yarinyar ba
in ciki take masa yana da tabbacin ta iya mugunta ce kawai.
Ba zai iya zama ya ji wannan abun ba ya nufi hanyar fita daga parlourn daidai nan ya ji sautin saukar muryarta a cikin kunnenshi wacce ta wadatu da zallar
ira'a Tajwid mukarijil hurum, ta fitar da komai da karatun Alkur'ani yake bu
ata ta saka komai cikin muhallinta.
Cak Abbu ya tsaya yana washe baki farin ciki fal zuciyarsa.
Uncle Isma'il, Uncle Isma'il Bello, Maman Alpha, Anti, Mami, Aaliyyah, Ruma, Raihana, Widad, Innati...
E.t.c suka sanya kabbara.
Wata
oyayyiyar ajjiyar zuciya Ajlaal Sultaan ya sauke yana tasbihi a ransa, Aliyu ya yi
asa da kansa hall
in tsit sautin
ira'arta ne kawai yake tashi har computer ta tsayar da ita alamun lokaci ya yi.
Lokacin daya shiga cikin kundin dairy
in Majeederh Abdul'aziz Khan, ta kasa tashi a hankali ta dur
oshe a wajan jikinta na
ari rawa da
yarma wani irin raunataccen kuka ya
wace mata lokacin da al
alai suka tabbatar da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!
Ma
tsayin wacce ta zama Gwarzuwa a jerin
alibai sama da 100 wanda yake nufin Nigeria ta
wace kambon tarihi daga hannun
asar Misira wanda sune su kai na
aya a shekarar data gabata.
Shugaban
asar Nijeriya ri
e kai ya yi ashe kafin ya sauka da rabon a teniwarsa uwa Nigeria zata amsa wannan kambon?