← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 106

Sashe 75

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"What brought you into my house?" Gently Abraham ya taka har gaban Abbu ido cikin ido ya ce "
ar ka nake so" Hatta Mami ta jijjiga da wannan maganar ta Abraham, Abbu kuma ji ya yi zuciyarsa ta tsaya na wani lokaci cikin rashin fahimta ya ce "Me ka ce?" A takaice Abraham ya ce "Zan auri Mamina" Abbu ya ce "A sbd kai Mahaukaci ne?" Shortly ya ce "Akan ta, ni Mahaukaci ne Grandpa ya turo ni wajanka just to ask ur permission na aurenta" Abbu ya juya ya kalli Majeederh wacce kanta ke sunkuye sai numfashi take da
yar ya dawo kan Abraham ya ce "Ka zo gidana, a gabana ka kalli cikin Idanuna ka ce kazo auren
ata?" Abraham ya
an watsa kafa
a tare da fito da Teller ya ce "Daga 1m zuwa ko nawa ka fa
i ku
in da kke bu
ata yanzu ka bani ita mu tafi" Mami ta ce "Son ta kake?" Ba tare daya kalleta ba ya ce "I don't know, kawai ina son auren ta" Abbu ya ce "Mara addini kamar ka shine zan bawa auren
arta?

Wanda bashi da gata, Ahhali mai yawo da
an iska suke fashi da bindigogi zan bawa auren
ata?

Mai Shaye-shaye da yawo da mata wanda yake gidan kansa maimakon na iyayensa shi zan bawa auren
ata?" Abraham kallo Abbu kawai yake ba tare daya damu ba ya ce "Yanzu ma ku
in auren nata ai fashin su na yi" Majeederh dai ta kasa motsi zaka iya
auka bata cikin hayyacinta ne Abbu ya ce "Ban yi mamakin hakan ba, bari na fa
a maka abinda baka sani ba, wallahi tallahi dana aura maka
ata gwara naga gawarta, dana aura maka
ata gwara ni na mutu, dana aura maka
ata gwara duk me zai sameta ya sameta, dana aura maka
ata gwara naga ta zube mini shego gwara ko wacce
addara ta fa
a mata" Da wani irin tashin hankali Majeederh ke kallon Abbu sbd jin furucinsa wanda ya gigita ta ya sauya mata lissafi tunaninta ya tsaya, kalmar shego ta nemi tarwatsa mata zuciya da sanya wa ta jita kamar matacciyya.

Mami ta ce "Alhaji kasan me kake cewa kowa?

Kada ka jawa Majeederh masifa da bakinka" Abbu ya
agawa Mami hannu ya ce "Ki daina saka mini baki cikin maganata Asabe" Mami ta zaune tana rushewa da kuka.

Abraham jijiyoyin kansa suka fito tare da yin ra
a ra
a saman goshinsa silently ya ce "Ohk, ka shirya ganin babies" Yana fa
in hakan ya juya tare da ficewa daga cikin gidan a hanya suka ha
u da Latifa dake shigowa Murmushi tayi masa ta ce "Our son kana ta girma abinka wajan Mamin taka ka je?" Ko inuwarta bai kalla ba balle ya bata amsa shi duk duniya da Majeederh kawai yake duguwar magana.

Yana zuwa mota Taj ya bu
e masa ya shiga gidan baya, Salamon na gaba shi kuma Taj ya nufi mazaunin driver bayan sun fice daga cikin gidan Taj ya ce "Bad boy ya amince?" Abraham ya yi shiru Salamon dake danna waya ya ce "What did i miss?" Taj ya ce "Bad boy ya je neman auren Mami" Da wani irin sauri Salamon ya juya ya kalli Abraham dake bayan mota idanunsa rufe ya dun
ule hannayensa ya birkita sumar kansa ya dawo da ganinsa kan Taj ya ce "Shawarar wace wannan?"Taj ya ce "I, to me zai zauna jira kawai ya aureta" Salamon da wani irin yanayi yake kallon Taj kafin ya ce "Wai mene ruwanka da rayuwar Abraham ne?

Me yasa kake sawa ya aikata abinda bashi kenan ba?

Daman haka ake neman aure a musulunci?

Kawai ya tunkari mahaifin Mami ya ce he wants to marry his daughter ko me?" Taj ya
aga shoulder ya ce "Is just a suggestion, kawai na duba yanayinsa baya bacci cikin kwanakin nan kullum kiran sunan Mami ni kuma i can't take it anymore" Salamon ya ce "U can't take it a matsayinka na ubansa ko uwarsa ko kuma me?" Taj ya ce "A'a kada ka zageni bafa fini son Bad boy kayi ba, ina yin komai sbd farin cikinsa da kwanciyar hankalin sa ai shi ya sani idan kai baka sani ba" Tuni zuciyar Salamon ta fara kaiwa
arshe ya ce "Farin cikinsa ko kuma
ata shi?

Ka bashi
waya ya sha ka saka masa maganin felling da burin ya yi wa Maminsa Fya
e Allah ya ta
aita, ka kirata har gidansa ta da burin ta ganshi kwance da Debeka, ka ha
a plan da Engagement, yanzu ka sanya ya je wajan mahaifinta wai ya bashi aurenta are you mad....," Da
arfi suka ji Abraham ya ce "Stop the car" Taj ya tsaya bakin titi cikin
ara ji Abraham ya ce "Salamon get out of the car, bana son ganin fuskarka har abada" Murmushi kawai Salamon ya yi yana kallon Taj ya ce "Wannan shi ne abinda kake bu
ata?" Taj bai ce komai ba, Salamon ya bu
ofa ya fita tare da matsawa can gefe da gudu kuma Taj ya ja motar sai Club.

Wine yake tsiyayawa Abraham yana zubawa cikinsa sai da ya sha ya yi tatul kafin Taj ya ce "Bad boy ni zan tsaya maka ko kowa zai gujeka ka mini halacci a rayuwa, Salamon son Maminka yake" Sai a lokacin Abraham ya bu
e rinannun idanunsa ya kalli Taj wani irin kallo yake masa kafin can
asa ya ce "I'll kill you Salamon" Taj ya ce "Ganin yana son ta shi ya sa nace bari kawai mu fara da neman auren amma tunda Abbu ya
i kawai ka tafi gidan Uncle Isma'il yanzu kafin Abbu ya bata auren wani a daren nan" Cak yaga Abraham ya mi
e yana tanga
i daga shi da three quarter ya zari key ya nufi hanyar fita daga cikin Clun
in da
yar, murmushi Taj ya yi ya ce "Well-done Abraham Daniel David"
Uncle Isma'il da Uncle Bello sai Abbu na zaune a compound na gidan Uncle Isma'il su kaga an bu
e gate wata dalleliyar mota ta shigo, gaba
aya suka kalli motar banda Abbu da kansa ke
asa, Abraham ya bu
e murfin motar da
yar ya fito yana layi da tanga
i ko idanunsa baya iya bu
ewa sbd wine
in da Taj ya bashi mai
arfi ce, bibbiyu haka yake ganin su Uncle Isma'il, Uncle B ya gyara zama ya dinga bin Abraham da kallo har ya
arasu ya zube akan qiwwoyinsa ya lumshe idanunsa.

Uncle Isma'il ya ce "Khalil lafiya?" Abraham ya yi shiru, Abbu ya mi
e zai bar wajan Uncle Bello ya ce "Ka zauna plx" Ya koma ya zauna daman alrdy ya shaida musu everything daya faru.

Dafa shoulder
in Abraham ya yi ya ce "Khalil me kake so?" Kansa a
asa a hankali ya ce "Mami" girgiza kai kawai Uncle Isma'il ya yi ya ce "Mamin take kake so yanzu kuma?" A hankali ya ce "Yes, ina so Mami" Ya ce "Khalil bana jin ko ka kasance Musulmi Majeederh zata amince ka aureta, ta raineka da hannunta ta kula da kai da ace tayi aure babu mamaki ta samu
a kamarka, addininmu da naku ba
aya bane, babu yadda za a yi ka auri Majeederh, yau da ace kai Musulmi ne ita Christa to da sau
i, amma kana Christa tana Musulma kuma Malama?

Ba zai ta
a yiyuwa ba, ka yi ha
uri Ibrahim" Abraham baya fahimta bai kuma san ha
uri ba ya ce "Uncle Mami, ina son zama da ita" Ganin kamar zai basu matsala ya sanya Uncle Bello cewa "Ohk, ka turo iyayenka sai a saka muku date na bikin" Da
yar suka lalla
a shi ya shiga mota yabar gidan.

Uncle Bello ya kalli Abbu ya ce "Wai lamarin Majeederh ke damunka ne Alhji Abdul'aziz?" Abbu ya ce "Me ya sa ba zai daman ba?" Uncle Bello ya ce "Gaskiya bai kamata ya dameka ba, sbd komai ya faru kai ka siya da hannunka, akwai
addara amma tana zuwa da sanadi, tun Majeederh na da 20yrs a duniya ta nuna aure take so, amma kayi burus ka nuna kamar baka sani ba, kamar baka san meke damun
arka ba, Imran ya fito aurenta ta kure shi sbd kawai cikar burinka, bata san karatu amma haka ta daure ta maida kanta kamar namiji ta tafi wata
asar tsayin shekaru Takwas, ta dawo ka tilasta mata fara aiki, yanzu kuma ka samu abinda kake so shi ne zaka damu sbd ba tayi aure ba?

Allah zaka ma wayo ko ka nuna masa dabara kenan?

Muna rayuwa da
addararmu wacce Ubangiji ya tsara mana,
addarar jinkirin aure ta samu Majeederh sai ka tayata amsa kayi mata addu'a, kuma ka bar
addara ta yi aikinta" Abbu kallon Uncle Bello kawai yake, Uncle B ya
ora da fa
in "Yanzu da kake zargin Majeederh a matsayinki na mahaifinta mu kuma da jama'ar gari mu ce me?

Da Majeederh zata lalace to da tun a Misira hakan zai faru, ka gode Allah ka masa mubaya'a akan yadda ya tsara lamuransa, komai ya sameta a rayuwa kai ne sila, sannan daza ka yi wannan lalataccen furucin akan Abraham shi me ya yi masa zafi?

Mutumin da yake da zuciya na ci, da taurin kai ka zafin rai, baka tunanin kalamanka su haifar da wani abu?

Kai fa uba ne komai ka fa
a akan
arka Immediately Mala'iku za su amsa su rubuta, idan Allah ya
addara Abraham mijinta sai kaga ya musulunta kuma ya aure ta" Abbu ya ce "Har abada ba zan ta
a bawa lalataccen yaron can auren yarinyata ba" Uncle Isma'il ya ce "Idan da rabo mai zafi sai kaga ya kashe ka, rashinka a duniya babu abinda zai hana, ka kar
addara a yadda tazo domin allon lauhil mahfuz baya rubuta abin da ba daidai ba, komai ta faru da sanin Ubangiji, zanen
addararta kenan"
After 2 yrs.
Chapter 75 · 0% Book details