Sashe 6
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda ya shiga part
in sa bayan ya dawo bai fito ba, hatta wajan art
in da yake shiga yau shiru, lunch ma bai ci ba na kira phohe number sa na gida a kashe" ta tsare shi da idanu ya ce "Akwai wata tattaunawar sirri da yake da ita, maybe shi ne yake duba muhimman abu kasancewar tattaunawar sai 12 na dare"
Ta jinjina kai tare da fa
in "Allah ya taimaka, kasan
ar rigimarsa ta hanani sakat ita dai Abbi" Hammad ya yi dariya sosai ya ce "Jiddatul-khairi ai ya saba mata ne" kafin Mama tayi magana sai gata ta fito da gudu ta fa
a jikin Hammad ta ce "Uncle, Abbina" ya
auketa ya shiga hawa upstairs yana fa
"Daughter me, bari muje muga Abbi sai muje siyan chocolate ko?" Tayi murmushi dimples
inta soka loma tana ta masa surutu har suka isa ha
an part
in da kana ganinsa kasan Gov.
Abu-turab Al
asim ne a ciki.
Hannu Hammad ya saka cikin wani screen dake
ofar nan take ta fito da bayanan Hammad a hankali kuma
ofar ta bu
Jidda ta
wace daga hannun Hammad tayi cikin parlourn da gudu tana kiran sunan Abbi, yana zaune saman kujera daman alrdy ya san da zuwan Hammad
in, kayan shan iska ne a jikinsa fara Armless da black
in 3 gauter.
Hannunsa
aya ri
e da Black tea wanda aka sanya masa zuma a ciki, news yake kallo har Jidda ta fa
a jikinsa hankalinsa baya tare da shi.
"Abbina"
Ya ware idanunsa idanunsa da suke a
an lumshe ya dubeta "First love" sunan da yake fa
a mata kenan, duk da kasancewarta
ar shi guda
aya.
"Abbi"
Ya juya bayan ya gyara mata zama a cinyarsa tare da kallon Hammad yana son ya ji wanne labari ne da shi wanda yake da ala
a da Majeederh.
"Your Excellency barka da yammaci" jinjina kai kawai Abu-turab ya yi.
"Ga wannan wasi
ar, idan ka karanta sai ka
auki matakin daya kamata akai, ita kuma zamu nemota In sha Allah" hannu ya sa ya amshi wasi
ar tare da warewa zuciyarsa na harbawa, bai san mene ya sanya duk abinda ya shafi Malama Majeederh ya ke jinsa har
asan zuciyarsa ba, barci ya
auracewa idanunsa, ga ciwon kan dake
arin kwantar da shi.
Duk Yadda ya so ya daure da ri
e kansa ya kasa ya mi
e tsaye da sauri yana ware idanunsa akan paper
in, tsoro,fargaba damuwa da kuma firgicin rashin sanin makomarsa wajan Majeederh ya taro ya ha
e masa waje guda.
Ya sanya hannu ya share zufar daya yanko masa, lokaci
aya ya hargitse wani zazza
i na neman kawo masa farmaki.
"Your Excellency, lafiya dai?" Ba tare daya kalli Hammad ba ya ce
"Ham...mad" "Yes, Your Excellency"
Ya juya gaba
aya fuska a ha
e ya ce "Tun yaushe nake baka labarinta?"
Kai tsaye ya ce "Shekaru wajan biyar, tun ranar daka halarci musaba
ar da aka yi ta
asa"
Abu-turab ya jinjina kai, Elxty 5yrs kenan, a wannan musa
ar ya ji muryar Majeederh, muryar data sanya masa dafin so a zuciya ta zautar da duk wani tunaninsa, ya wanzu cikin muradinta a zuciyarsa, shi kansa ba zai iya sanin abinda ya sanya bai tun kare ta da wannan maganar ba, samun Majeederh Abdul'aziz Khan a garin nan ba wahala zai masa ba.
"Har abada Majeederh kada ta san da wannan wasi
ar" da mamaki fal fuskar Hammad ya ce "Your Excellency amma kamar ba a kyauta mata ba, wannan wasi
ar ita zata fitar da ita daga zargi, kuma ita ce zata gane waye ya aikata mata haka" Abu-turab ya koma ya zauna kawo yanzu yasan Bp nasa tuni ya hau cikin kamilalliyyar muryarsa mai tsafta ya ce "Me ka ke nufi?"
"Ba mu yi mata adalci ba" cewar Hammad.
"So baya bu
atar adalci, kansa kawai ya sani, ayi hakkan ya tsaya ni da kai" Hammad ya kalli Abu-turab yana girmama yadda yaso kansa a fili sbd soyayya,idan har son gaskiya ne ba zai ta
a bari Majeederh taci gaba da zama da zargi akanta ba.
"Shikenan, Your Excellency.
Maganar meeting naka an gama shirya tattaunawar a guest house
inka, da kai da Deputy Governor, Secretary to the state of Government, Chief of staff" hannu bibbiyu Abu-turab ya ri
e kansa kana ya jinjinawa Hammad kai ganin yanayinsa ya sa Hammad cewa "yana da kyau ka huta haka, Jidda zo muje" ta ma
ale ka fa
a jikin Abu-turab.
"Abbi baya jin da
i" Abu-turab ya ware idanuna ya ce "Go"
Ta kwa
e fuska cikin zafin zuciya ya ce "I said Go Hawwa'u Abu-turab Al
asim!" Tsawar ta gigita mata lissafi ta fashe da kuka tana
ame Hammad ta ce
"Uncle" ya
auketa yana girgiza yana mamakin sauyawar Abu-turab lokaci
aya.
Dukkan abinda ya faru akan idanun Malama Majeederh Abdul'aziz Khan ya wakana, kasancewar bata fahimta kusan tunaninta duk ya jirkice
walwarta na gab da fara daina aiki yasa bata fahimci su waye ba, motsi ka
an zata
ame jaririnta kamar zata bayar da shi ciki, wani zubin kuma tayi ta surutu ita
aya sbd tarin abubuwan da suka cunkushe mata, yunwa ba a maganarta jikinta ya fara tashi sbd jini da rashin wanka.. bata shagala azkar, istigifari da addu'ar neman samun sau
i wajan Ubangiji bai bar bakinta ba.
Washe gari Abbu ne zaune a parlour da Mami sai Ruma da Raihana wanda aka kira su daga gidan mazajen su, sai kuma Aaliyyah dake zaune tamkar marainiyya Idanunta a kumbure ko gani ba tayi sosai, sai Uncle Isma'il da Uncle Bello.
"Yanzu har a ranka kana jin kayi daidai?" Abbu ya dubi yayan nasa ya ce "Majeederh dai ni na haifeta, ni na samar da cikinta na kuma raineta, kuma na dawo na ce bani da ha
i da ita don haka a bar wannan maganar" Uncle Isma'il ya ce "An barta, amma ka bani mamaki a matsayinka na Uba kuma dattijon
warai har ka iya shafawa idanunka toka ka ce wai ka sallamawa duniya Majeederh, sbd kawai kada sunan family da naka ya
aci?
Familyn bazan sunanka
in banza, da rayuwar mace kamar Majeederh ta
aci ba gwara duka sunayenmu su
aci ba, wata rana dalilinta sunan namu ya samu
aukakar damu kanmu ba muyi zato ba, mai ya sanya mu iyaye idanunmu ya kan rufe idan tsautsayi ya samu yaranmu?
Yanzu Majeederh ko tana sane wannan abun ya faru ba zaka iya yi mata uzurin akan rashin auren da take da shi ya ja mata wannan
adsarar ba?
Ita
iya macace duk runtsi duk jimawa dole ta
ukaci
a namiji wata rana" Uncle Isma'il ya girgiza kai sbd tsabar takaici ya ce "taya
asa zata gyaru bayan mu da kanmu bamu gyara zamantakewar data yaranmu ba, fine ka kori Majeederh zan nemota na ri
eta a wajena....,"
"Yin hakan zai ja mana babban kuskure yaya, duk wanda zai so ta bayana yake bi, don haka a barni kawai" Abbu ya tari numfashi Uncle Isma'il da fa
in hakan.
Uncle Isma'il da ransa ya fara
aci ya ce "Zan taimaketa kamar yadda take taimakon addinin Musulunci, bawai sbd data kasance
arka ba Abdul'aziz Khan" Abbu rai
ace shi ma ya ce "Kana iya yin haka amma daga ranar babu ni ba kai, ka cire ni matsayin
aninka, ka yanke mu'amala ta dakai" murmushi sosai Uncle Isma'il ya yi wanda ya fi kuka ciwo yana girgiza kai ya ce "In sha Allah, idan kero na yawo zabo na yawo tabbas za a gamo Majeederh zata baka mamaki" Aaliyyah dake kuka sosai ta ce "Abbu don Allah ka bawa Yaa Nura dama ya kawo ku
in aurena, na ga ji da zaman gidan nan na tsani komai dake cikinsa" kai tsaye Mami ta ce "Fitowa za kiyi ki ce kin tsanemu, aure kuma dole sai kin kammala makaranta daman ke
aya ki ka rage cikin gidan.." sai a lokacin Uncle Bello ya ce "Aaliyyah aure ki ke so?" Duk kawaicin Aaliyyah ta shanye ta ce "Eh, Uncle"
"Ki fa
awa Nura ya zo ya saman a gida nan da sati mai zuwa In sha Allah zaki bar wannan gidan" yana fa
in haka ya mi
e tsaye ya kalli Uncle Isma'il ya kalli Abbu ya ce "Yaya taso muje, Allah ya bada ladan zumunci Sunan family kuma a rubuta a gaban
oshi ana yawo da shi"
Suka fice tare da barin gidan,Abbu ya nufi part
in sa zuciya babu da
i shi kam Majeederh ta zame masa annoba, Aaliyyah ta shige nata bedroom
in tana zuwa ta
auki wayarta ta kunna network ta shiga facebook inda labarin Majeederh da Bar Aliyu Sufyan Alhassan yake ta trending a media.
Ko photon Majeederh ta gani da gudu take skipping ta shige sbd tsaron zagi da mugun alkaba'in da ake mata, tana cikin dubawa taci karo da wani posting photon Majeederh ne sanye da abaya fara mai kyau fuskarta rufe hannunta ri
e da loudspeaker.
An yi rubutu a saman photon tare da saka.
*She's Innocent*
_Malama Majeederh Abdul'aziz Khan babbar malamar musulunci da muke da ita a wannan jiha, wacce ta samu damar zama za
ura wajan lashe musaba
ar Alkur'ani ta
asa, ita kuma ta
ara jawo kima da martabar jiharmu, wacce take taimakon marayu, marasa gata take nutsuwar da matan aure akan darajar da aure yake da shi, duk da kasancewarta budurwa.
Abin tambayar shin ta cancanci haka kowa?
Kai da ka ke zaginta ko ki ke zaginta kina da tabbaci akan abinda ya faru, ko kina da hujja?
Ko labarin
azan kurege aka baki har kike
orawa tare da aibatar
ar jama'a, ta haifi wasun ku da yawa, ta fiki ilimi tunani da sanin ya kamata, ta fika kusanci da mahalicci amma kazo media ko sallar kirki a rana baka yi ka
uge da zagin babbar Malama?
Ashe muna rayuwa da dabbobi bamu sani ba?
Ko masu aikata zina sai an same su turbi da ta
arya tare da shaidu 4 sannan za a
auki mataki.