← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 106

Sashe 33

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duguwar riga ta sanya ash ta saka hijabi a kan idanunsa tayi sallah har sallar Asr tayi Asstagafirullah na lattin da tayi kana ta fara azkar na yamma ta dube shi fuska a ha
e ta ce "Sallah" da sauri kamar zai kifa ya shige bathroom.

Babban abin da yake bata mamaki kafin ya yi sallah sai ya duba ko'ina yaga ita ka
ai ce a
akin yake yi jikinsa har rawa yake sbd tsoro ta rasa dalilin haka.

Yana idarwa ta dawo kusa da ita a hankali ya ce "Sorry Mami"
Tayi shiru fuska ha
e sosai ya marairaice ya
ara cewa "Sorry"
Sai a lokacin ta ce "Uncle zaka bawa" ya ma
ale ka fa
a ya ce "I hate him, fa
a yake miki" wata kalar tsawa ta daka masa tare da nuna masa waje ta ce "Out"
Dai-dai lokacin Aaliyyah na shigowa ta ce "Mun shiga wannan tsaiwar ai ta sa na kusa sakin fitsari a wando, wai little kikewa tsawa haka?" Idan Majeederh ta gini ya motsa Majeederh ta motsa.

Aaliyyah ta ja hannunsa suka fita yana tirjewa shi a wajan Majeederh zai zauna duk da tsawar da tayi masa.

Har akai sallar Magriba Majeederh ta sha ruwa tai sallah Idanunta bai
ara ganin Little ba, a wajan Mami take ji wai ko abinci ya
i ci ya fito waje sun yi fa
a an fasa masa kai.

Sosai tai mamaki babu yadda za a yi aci galaba akan Little a kullum ita take bada ha
uri ta tabbatar hakan baya rasa nasaba da fa
an da tayi masa.

Tana son ta tambayi yana isa amma girman kai da nauyin baki irin na Majeederh sai kawai tayi shiru.

Cikin dare wajan
arfe
aya taji saukar numfashi a jikinta, Numfashin mai
auke da zafi da bu
e Idanunta da suke ciki da bacci ganinta ya sauka akan Little dake rawar sanyi kayan safe ne a jikinsa har yanzu ta bu
e ido da kyau tare da ta
a wuyansa jikinsa zafi zau bakinta har
ari yake ta ce "Little, little" ya bu
e ido yana ganinta ya ce "Sorry Jee Mami" bata kula shi ba ta
auki paracetamol na ruwa tare da
ora shi a cinyarta zata bashi maganin ya girgiza kai ya ce "Ba zan sake ba
ar madara, na daina Jee" jin ana ce mata Anti Jeederh shi kuma ba zai iya fa
a baki
aya ba ya sa yake cewa Jee, sai watarana data bashi alawar madara ya ce da Maminsa da alawar madarar suna kama tun daga nan yake cewa
ar madara.

Ta
auke kai ya
ara sakin jiki yana kwa
e fuska ya ce "Zan sake ba Mami, zan sake ba" ta saki fuska tana murmushi ta ce "Ok good boy I forgive you" da sauri ya shige jikinta ya rungumeta jikin nan nasa zafi sosai ta shafa kansa taji ya saki ajjiyar zuciya da sauri ta ta
a cikin shafal ba komai da alamar yadda yunwa ke damunsa ta
ago shi za tayi magana taga har bacci ya
auke shi a hankali ta
auke ajjiyar zuciya tare da jansa jikinta ta rungume shi wani irin son shi na
ara ratsa zuciyarta...

MIJIN MALAMA
Paid book
Book 1 and 2 1k
08119237616
Nimcyluv
Lokacin data koma gida ta same su duk suna breakfast Mami ta ce "Majeederh dan
i baya cin
osai shi ya sa ban kira shi ba" Majeederh ta san babu abin da Little baya ci kawai dai bata ta
a gwada bashi
osai bane balle ta ce.

A hankali ta jinjina kanta kawai alamar "Eh" kana ta nufi cikin bedroom
inta.

Ta samu Little a tsakiyar gado ya yi
ai tare da langwa
e kai kamar mara lafiya ta yi murmushi tana
auke kai ya ce "Mami yunwa ina ji" a taushashe cikin sanyin murya ta ce "Na sani, bani 10 minutes"
aga mata ta fita wajan 15 minutes ta dawo hannunta
auke da plate
in Indomie gefe kuma ta soya masa
wai sai
amshi suke.

Yana ganinta ya mi
e tsaye yana kyakkyawan murmushi tare da tsalle ya ce "Idan na yi ku
i zan baki ku
i da yawa"
"Aikin me za ka yi" ya
aga kai sama alamar tunani kafin ya watsa hannu baya ya ce "Zan samu ku
i, naiwa duk wanda ya saki kuka duka" "Allah ya shirya ka ya yi maka albarka"
Ya yi murmushi da kyawawan ha
oran shi ta shiga bashi Indomie a baki yana zaune akan cinyarta.

Bashi abincin kawai take amma a zahiri tunanin yana wani wajan daban ita kanta ba zata iya lissafa inda tunanin nata ya je ba,idan ta tafi wazai kula mata da Little?

Wazai jure rigamar shi da
akko mata magana da yake?

Tana wannan tunanin ta ji yatsun shi biyar a cikin bakinta ya tura mata wainar
wan data soya masa, ta zare idanu cike da ma
aukakin mamaki ta kasa magana sbd ya yi mata yawa a baki Little ya dinga tun tsire dry.

Ta
aga hannu kamar zata dake shi ya yi saurin rungumeta yana cewa "Sorry Mami" hugging nasa back ta yi tana shafa kansa tana gama bashi ta mi
ar da shi tsaye akan gadon ta kama hannunsa ta marairaice fuska ta ce "Little" "Mamina"
"Za mu gidan Uncle Isma'il yanzu" nan da nan ya ha
e fuska kamar bai ta
a dry ba zuciyarsa ta motsa ya yi
asa da kansa.

Ta yi murmushi domin ta san za a rina an saci zanin mahaukaciya.

Ta le
a fuskarshi ya yi saurin rufe Idanu ta ce "Ba zaka ba?" Ya
aga kai da sauri ta ce "To ni zani, ka zauna a gida"
Ya ma
ale ka fa
a ya ce "Mami mu zauna a gida" "Dole za mu, ai Uncle Isma'il
in baya nan ka ji kuma a bayana zaka goyaka zan" ya yi saurin cewa "Baki da Ku
"A'a kawai tafiyar
afa akwai da
i" Ta tallafo fuskarsa ta ce "Don Allah banda fa
a ka zama nice har mu taho yau
in zan zan maka siyayya harda motar da ka ce"
"Har bindiga?" Ta kame fuska tana
auka shi zuwa toilet ta ce "A'a, ko soja zaka zama?" Ya yi mata shiru.

Ruwan wanka ta ha
a kana ta
aura masa towel ta cire masa kayan tayi masa wankan tana mamakin ba
ar fatarshi kamar
ara mata baki ake amma ba
in irin mai kyau
in nan da
aukan Idanu.

A wajan saka kaya ma fa
a sosai shi baya son manyan kaya dole ta saka masa wata brown
in t.shirt mai photon tiger a jiki sai wando 3gauter kayan su kayi masa wani irin sahihin kyau tare da amsar fatar shi.

Tana gyara masa sumar kai ta ce "Ka tsaya na shirya ko ka fita parlour" ya ce "to"
Tana shiga wanka ta ya fita parlour ya le
a yaga Aaliyyah ta ce "Big boy yau sai ina?" Ya lumshe idanu ya bu
e ya ce "Da Jee zamu" Aaliyyah ta ce "To daman ka isa ka fita kai
aya?

Zo na yi maka photo" ta tsayar da shi a gabanta ta shiga yi masa photo suna tsaye Raihana ta fito ta ce "A'a
an ba
i na Anti Jeederh, kaga yaro mai uwar rana" bai kalleta ba daman jininsa bai zo
aya da ita ba.

Little yana da wanne irin hali ga shegen wayon masifa kamar wassafa masa wasu abubuwan ake.

Duk wanda suke takura rayuwar Majeederh ya haddace su tar kuma baya kula su.

Raihana har ran
washin kansa tayi ta ce "Miskilin banza, daga gani uwarka fama tayi dakai kafin ya
ata" "Mamin?" Ta ce "Uwarka na ce, ko an fa
a maka MAJEEDERH ita ce Uwarka?" Ya yi shiru kawai domin baya fahimta gaba
aya.

Suna nan yana yiwa Aaliyyah surutu yana itama zai siya mota bayan ya siyawa Maminsa
atuwa "Wato dole sai ka nunawa kafi son Maminka, to ai Mamin taka tafi so na" ya ma
ale murya ya ce "A'a" Aaliyah ta yi masa gwalo ta ce "Ohho, wooo Mami ta fi so na akan ka" nan da nan ya ha
e fuska duk da yaro ne amma ya tsani ace Mami bata son shi.

Aaliyyah za ta yi magana ya ji an sakar mata ran
washi akanta.

Ta kwa
e fuska ta ce
"Kai Anti Jeederh akan Little zaki dakeni" Little ya yi tsalle sosai ya ce "Mamina" Majeederh dake tsaye sanye cikin shigarta as usual abaya ce mai kyau da
aukan hankali ta yi rolling kana ta
ora li
ab.

Cikin wani sabon yanayi data samu kanta ta ce "Ki kiyayeni Aaliyyerh" Aaliyyah ta tura baki ta ce "To Anti Jeederh ai da gaske kin fi so na" Little ya kalli Majeederh yana jiran ya ji me zata ce.

Sai bata ce komai ba ta kama hannunsa zuwa bedroom
in Mami ta sameta zaune ana ta buga waya ana fa
awa
an-uwa an kawo ku
in Rumana Dubu
ari biyu cif.

A sanyaye ta ce "Mami na ta fi" Mami ta ce "Zuwa ina?" "Gidan Uncle Isma'il, Yaya Bilkisu na kirana" Mami ta ce
"To to na ji, yanzu Ruhuma zata wajan Widad maganar ankon biki Imrana ne zai kaita na ji ma ta ce yana hanya ki bari ku ta fi tare, kici arzi
ar-uwarki ko?"
Bata son musu sai kawai ta ce "To" tana fitowa ta ja hannun Little su ka yi waje.

A bakin
ofa taci karo da Latifa cikin shigarta riga da skirt na atamfa ta yafa mayafi ta kalleta sosai sai bata ce komai ba.
Chapter 33 · 0% Book details