Sashe 41
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Compound na gidan ya zama kamar hall event yadda aka tsara akai komai, ga manyan mutane
awayen amarya da sauran family.
Bugawar ki
an ya yi daidai da bugawar zuciyarta, ta sako
afa a hankali kanta
asa musamman da taga mutane kamar furanni sbd tsabar kyau da iya matching colour na dress, Hajiya Luba ce ta shige Majeederh tana sauri ganin Latifa ya sa ta tsaya ta ce "A'a zuwan yaushe Latifa?
Ina babar taki?" Latifa ta ce "Yanzu na zo, wallahi bata jin da
i ta ce ayi muku Allah ya sanya alheri" Hajiya Luba ta ce "Allah sari, Allah ya bada lafiya Majeederh bata zo ba ko?" Latifa ta ce "A'a, gata nan tare muke" Baki sake Hajiya Luba take bin wacce aka ce Majeederh ce da kallo with shocked ta ce "Malama Majeederh tamu nake magana, wannan ai na
auka wata mata ce mai ta
in hankali dake kusa damu" Latifa ta zare idanunta ta ce "Wallahi Malama Majeederh ce Anty, kalli cikin Idanunta zaki yarda" Hajiya Luba ta ri
e ha
a ta ce "Jama'a mun shiga uku, Majeederh lafiyarki
aya kuuwa?
Kinga kalli kanki" Ta
are ha
e rai ta ce "Shawarar wace a cikin ku?
Yin kwalliyyar?" Da sauri Latifa ta nuna Majeederh ta ce "Ita ce"
Sosai ran Anti ya
aci ta ce "Tsaya a nan ina zuwa" Tana barin wajan sai ga amarya Widad da friends
inta suka gaisa da Latifa tana ta mata complain bata zo da wuri ba, gashi Anti Jeederh ita ko zuwa ba ta yi ba.
Ta juya ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, wacece wannan waye ya
ara barin wannan mahaukaciyar ta shigo?" Majeederh ta runtse Idanunta ganin yadda ake ha
ata da mahaukaciya bata ji ba bata gani ba, kafin Latifa Omar ta yi magana ta sulale da sauri tabar wajan.
Tun daga nesa wasu tawagar maza suke dariya
aya hadda
akko waya yana danna vedio yana cewa "Lallai bikin Widad da Mansur ya yi albarka, hadda su mahaukaciya a wajan?" Ta
arawa tafiyarta sauri harta shigewa bayan
ofa ta shiga gidan Uncle Isma'il tana dafe
irjinta.
Her heart broke, she hugged her knees even righter.
She felt warm tears running down her cheeks, nothing hurts like they words, ta wula
anta kanta akan neman mijin aure sai gashi bu
ata bata biya ba mazan ma kallon mahaukaciya ce suke bata, a wancan karan ance Aljana yanzu kuma suna kiranta da mahaukaciya.
Ba abinda ke bata tsoro ganin hatta Aaliyyah da suke ciki guda bata ganeta ba.
Ta
ara
ame jikinta waje guda.
Hannunsa duk biyun ya sa ya rufe kunnenshi wanda sautin ki
an ke neman fasa masa dodon kunnen, a hankali ya juya yana bu
e idanunsa cikin sauri kuma ya sakko daga kan gadon yana jan tsaki, gaba
aya
addara ce ta kawo shi gidan Uncle Isma'il ya
auka a gidan Uncle Bello za su yi Shirman abun nan, gashi daga dawowarsa garin ba a bar kunnenshi ya wuta ba, idanunsa sun
ance sbd bacci ya bu
ofar ya fito daga shi sai wani 3gauter, tunda ya fito ta tsora masa idanunta da suke
auke da ji
un hawaye tana mamakin yaushe ya dawo shi kuma?
Harya gama watannin kenan, yana zuwa ya fice ta gefen
ofar kai tsaye kuma wajan M.c
in ya nufa "Hi" M.c ya ce "Hi" Ya kame fuska sosai ya ce "Kwashe kayanka kabar wajan nan yanzu, duk wanda ya yi magana ka ce Alpha Bello khan ya saka ka ok" Yana fa
in hakan ya juya, Ruma ce ta fara magana ta ce "Kai Dj ya haka?
Yanzu fa abokan ango za su zo, kawai sai ka shiga kwashe kaya" M.c bai magana ba sai Dj ne ya ce "Wa nine ya ce mu kashe yanzu" Ruma ta ce "Kan uba waye?" Ya ce "To gashi nan dai, amma kamar Soja yanayin jikinsa" M.c ya ce "Sunansa Alpha Bello khan" Da sauri Ruma ta rufe baki tana zare idanu daidai nan Widad ta zo tana complain me ya sa ta ji shiru, Ruma ta fa
a mata Alpha is back, wani irin rushewa da kuka ta yi shikenan ta shiga uku, yanzu dinner
in gobe hanata zai yi ta dinga kuka, Anty ta zuwa ta ce "What did i miss?" Sahar ta ce "Captain ya dawo, Alpha" Anty ta ce "Na gode Allah, ya dawo a daidai"....
Majeederh na zaune ta ji an saka hannu tare da mi
ar da ita tsaye da sauri ta bu
e ido ganinsa tsaye a gabanta ya har
e hannu a
irji yasa ta ha
iye sauran hawayen, ya dinga kallonta frm head to toe ya girgiza kai ya ce "Follow me" Ya juya zuwa bedroom
in daya fito, a hankali ta tura
ofar ta shiga yana zaune hannunsa ri
e da waya yana magana a hankali ya nuna mata toilet "Clean your face, now" Za ta yi magana ya ha
e dole ta shige, ya da
e zaune kafin ta bu
ofa ta fito a hankali take takawa zata bar bedroom
in ta ji ya ce "Come, Jiddatul-khairy" Ta juya tare da zubewa a
asa ya ce "Meke faruwa?" Ta girgiza kai, ya ajjiye wayar tare da juyawa gareta baki
aya ya saka hannu ya tallafo ha
arta ta yi saurin ja baya zai
ara ta
ata ta marairaice fuska cikin shagwa
a wanda daman ita halittace a jikinta ta ce "Don Allah Yaa Alpha kar ka sake ta
ani" ta fa
a har zuciyarta domin daya ta
ata ji tayi kamar an watsa mata wani abu, tsigar jikinta ya mi
e, ya nuna mata
ofa ya ce "Out" ta fice da sauri....
Bayan gama bikin Widad aka zauna family meeting amma rawar bata sauya zani ba, har su Uncle Isma'il suka zare hannunsu daga kan al'amarin Abbu, har lokacin Alpha bai san meke faruwa ba, shi ne babban
an Uncle Bello, daman jininsa bai ha
u da Mami ba shi ya sa bai damu da zuwa gidan Abbu ba, Ranar monday aka gama komai na batun tafiyar Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, daman tana yin dashi kuma ita ce
aukan
arshe aka bata ku
i ta siyi kayan sawa sabbi da taimakon Latifa, sosai ta yi mamakin yawan Abayas
in data tambaya sukai mata shiru kawai, ta siyawa Abbu buhun shinkafa, katan na tafiya dana makaroni, ta siya musu masara ta Tuwo, ta bawa Aaliyah ku
i ta ce ta ri
e a hannunta kana ta bawa Abbu ya dinga murna yana cewa "To gashi
aramin albashi ya yi rana, ina ga idan ta fara aiki a Misira ai shi Allhamdu lillahi, Majeederh ta wanke masa zuciya" Kanta a
asa, a daren ta shiga sallama da
an-uwa Innati kuka sosai, Majeederh na zaune a gaban Anty tana mata fa
a suka ji an shigo
akin ganin yadda yake huci kamar an maciji yasa Anty jin tsoro ta
auka ko wani abun ya faru domin tasa duk wani soja kullum cikin shiri yake ta ce "Alpha lafiya??" Idanunsa jajur bai kalleta ba, ya saka hannu ya dam
i hannun Majeederh tare da janta zuwa
aya bedroom
in yana shiga ya juya ya sakawa
akin sakata tare da har
e hannu a
irji ya shiga takawa zuwa inda take tsaye.....
MIJIN MALAMA
Paid book
08119237616
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv sarauta
Ba posting weekend, mai bu
ata mu ha
u a arewabooks da special grp
Huce ta ya yi tare da neman waje ya zauna, a hankali kuma ya sake mi
ewa cikin
asa da murya Alpha ya ce "Why Majeederh?" Majeederh ta yi shiru ya sake juyawa a fusace kamar zai daketa ya ce "Don't let me to repeat myself Jiddatul-khairy" Ya fa
a yana hargitsa sumarsa.
Majeederh ta
ago kanta suka ha
a idanu ta yi saurin yin
asa da nata idon, ya san halinta da kafiya da rashin son magana ga shegen zurfin ciki, ya saisaita murya ya ce "Yanzu kina jin tafiya wata uwa duniya ya dace dake a matsayinki na mace?
Duk ilimin da kika samu baki gode Allah ba?
Idan karatun kike so me makarantunmu suka rasa?
Bakya tunanin aure Ke??" Baki ta bu
e za ta yi magana ya daka mata tsawa yana
aga mata hannu ya ce "You have nothing to say, Ai na je wajan Abbu ya fa
a mini komai everything, bai san lokacin da kika nemi scholarship ba, sai form kawai ya gani kina kuka kika bashi uzurin tafiya karatu wannan dalilin ya sa kika kuri wancan that stupid Imran, akan karatu?
Me kika rasa?" Tunda Alpha ya fara magana Majeederh ta yi
asa da kanta amma jin abinda ya furta Abbu ya shaida masa ya sa ta
ago kanta da sauri ta shiga kallon bakinsa dake motsawa yana mata fa
a da ihunsa na sojoji.
Baya ta yi tana ri
irjinta tare da nufar hanya zata fice daga cikin bedroom
in duk da ya sa key amma ita ta riga data mance, kafin ta
arasa wajan
ofa Alpha ya
ara yi mata wata mahaukaciyar tsawa wacce bai bata ta
a jin irinta ba, hakan ya sa ta rikice ga
irjinta da ya yi mata nauyi a hankali ta fara gani dishi dishi, sama-sama kuma take jin muryar Alpha daya ri
e kafa
unta yana girgizata tasan ta fa
a jikin mutum kuma ya rungumeta daga nan bata sake sanin komai ba....