← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 106

Sashe 91

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan ya
aga waya da niyyar kiran Uncle Isma'il ko Uncle Bello sai ya fasa, Majeederh ya sha trying digit nata sai ya fasa so yake ya yi mata bazata....In the one month that Khalil spent with the king of Saudi Arabia, he changed completely, he became a kind of perfect and full of character, kwarjini da tarin nutsuwa ga wani girman kai daya
ara baya
aunar maimaita magana sau biyu zafin zuciya ne dai na nan daram.

Suna zaune shi da Mai martaba Sheykh Ajlaal Sultaan ya ce "Yaushe jirgin..

" Sai ya yi shiru ba tare daya
arasa cewa komai ba, Abraham yana sane shi ma ya
i cewa komai, can Ajlaal ya ce "Uhm" Calmly Abraham ya ce "At half past four the plane will leave for Nigeria" Silently Mai martaba ya ce "Sunanka Abraham right?" Da wani irin yanayi Abraham yake kallon Ajlaal sai ya ce "Maybe" ya
ara cewa "Oh, You want to change your name from the one you are called to another" Abraham ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce "Why would I need that?

I like my name Ibrahuml-Khalil in short Khalil or Heemu" Ya gyara zama yana kallon Ajlaal ya ce "Abraham and Ibrahim all mean the same thing, right?" Ajlaal ya jinjina kai a nutse ya ce "stimulating, idea generator, talkative, and charismatic, that's all your characters Khalil" A karo na farko Khalil ya yi dariya sosai yana girgiza kai ba zaka
auka zai magana ba sai can ya ce "No! banda talkative" Daga cikin gida suka shiga Zaytoon da
hulud Arzaan da Ajlaal da marar lafiyar da wasu wanda Abraham bai sani ba, hira suke sosai shi kam Khalil abincinsa kawai yake ci damuwarsa
aya idan yana jin yunwa, lokacin da suka isa Airport sosai Abraham ya yi mamakin ganin private jet musamman da yaga Sheykh Ajlaal da
yawar shiga ga trolley, bai ce komai ba ya shiga ya zauna Ajlaal Sultaan ya shiga tafiyar 4035 km. tsakanin Saudiya to Nigeria wanda ya kama 5 hours 7 minutes...

Majeederh na zaune looking so worries dawowarta kenan daga gaida Mama uwar mijinta bata da matsala hannu bibbiyu ta amsheta, amma kwana biyu bata san mene yake samun Abuturab ba, kullum dai tana addu'a duk abinda zai sameta ya zo mata da sau
i ta siga mafi alheri.

Wayarta ce ta shiga ringing wacce Abuturab ya bata da safe ganin sunan besty wato Latifa yasa ta
auki kiran kuka ta ji tana yi ta ce "Latifa are you okay?" Tana kuka sosai ta ce "how can i be okay?

Majeederh na yi
ari cikina ya sake zubewa Bestie i lost my unborn" Majeederh ta ce "Subuhanallah!

Sorry Dear Allah zai kawo wani" Latifa ta ce "Ykk?

Yanzu dai lafiya kuke da his Excellency?" A hankali ta ce "Allhamd" ta ce "To ma sha Allah" suna gama wayar Latifa ta mi
e ta nufi bedroom
in Aliyu ta same shi yana bacci a hankali ta shiga
aukan shi photo da sauri ta fice daga
akin, zata yiwa Hassenatou sending sai ta fasa ta ce "Bari idan na dawo na tura" Kai tsaye wajan Turzum ta nufa ta same shi kamar kullum ya ce "Me kike so?" Ta ce "Kawai a raba auren nan, tana can hankalinta kwance maganar da nake maka gidan jaridar da nake aikin sun kureni, to akan me zata na jin da
i ni ina wahala?" Ta
ara girgiza kai ta ce "Impossible, ni burina ka san duk yadda kayi ka aura mata wannan gantalallen yaron, tunda shi ne wula
antacce tun da babu wanda ya san asalin shi wasu cewa suke
an bashi ne wasu kuma kidnaping" Turzum ya sakin wata dariya sosai kafin ya ce "To uwar azzalumai, mene sunan yaron?" Ta ce "Wai Abraham Denial David" Turzum ya ce "An gama, shi ne wannan?" Tayi saurin kallon
waryar ta hangi Abraham zaune shi
aya a gefen titi ya yi jigum bakinta na rawa ta ce "Shi ne, wallahi shi ne" Turzum ya ce "Ki
auka ya zama MIJIN MALAMA" Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Yanzu zan fara bacci da yawo nasan watarana abincin da zasu ci sai ta fita bara" Bayan ta gama ta fito tana
arin tura tura pictures
in wasu mutane suka taho da gudu akan babur tare da fisge wayar da jakar sukai gaba, wani irin ihu Latifa tayi tana binsu amma ina sai ihu take ita ka
ai tasan mene a cikin jaka da wayar, wani tashin hankali ya
aru tana zuwa ta samu Aliyu ya babar mata latter ya tafi Cairo for 3days...

Uncle Isma'il ne ya kalli Abbu wanda tunda suka shigo parlourn bai ce musu komai ba, Uncle Isma'il ya gyara zama ya ce "Nura ya kawo ku
in auren Aaliyyah na amsa, a matsayinka na uba nake fa
a maka domin zan sanya ranar auren" Abbu ya kalli yayan nasa cikin
asa da murya ya ce "To" Uncle Bello ya ce "Yanzu kana nan akan bakan ka na tsinewa Majeederh?

Akan wanne dalili?

Sbd gudun abin duniya wanda kuma mugun kalamanka suka jefata cikin wannan yanayin" A hankali Abbu ya ce "Please Bello bana son hayaniya bana gane komai for now" Uncle Isma'il ya ce "Ko dai ka gane ko baka gane ba matsalarka ce, tunda ka za
a mata miji Abuturab akan ya zama MIJIN MALAMA ba tare da sanin tana so ko a'a ba, kana hana matarka zuwa wajanta, ba komai watarana sai labari" Yana fa
in hakan ya fice Uncle Bello ma ya bi bayansa, a entrance na gidan suka ci karo da Raihana ri
e da trolley tana ya Uncle B ya ce "Ke kuma fa?" Ta ce "Uncle ya yi tafiya ne wai wata uku zai ni kuma ba zan iya zama ba gsky" Ya jinjina kai ya ce "Ohk ai Ruma ma na ciki" A hanya Uncle Bello yake fa
awa Uncle I yana ta sakawa ai masa ro
an Allah akan Alpha....

Da asubar fari bayan idar da sallah Majeederh na zaune tana azkar kamar daga sama taga mutum ya shigo hankalinsa a tashe ta yi saurin mi
ewa tsaye kafin tayi magana ya mi
a mata envelope ya ce "Idan gari ya yi haske ki je gida na miki saki
aya, ki yi ha
uri amma wallahi Allah ina son ki, Allah da Manzonsa su ne shaidata i don't even know what comes over me, ina abu madly kawai na ji bani da nutsuwa idan ban sake ki ba, i don't mean to hurt you anymore, wlh ina son ki kuma ki saka a ranka watarana zan dawo" Tunda ya fara magana take kallonsa jikinta sai rawa yake da kyarma lura da yanayinta ya sanya ya jata jikinsa ya rungumeta sosai idanunsa cike da hawaye ya ce "I so much loves you Jiddo, i love you with all my heart and soul amma wallahi idan ban sake ki ba zan samu salama a raina ki yafe mini" Sai a lokacin kuka ya
wace mata ta ce "Me ya sa?

Wacce irin
addara ce wannan Abuturab?

Me ya sa zaka wula
antani gaba
aya watanmu nawa da auren, zaka sanya na shiga jerin matan da za'ana lissafin yawan auren su, me na yi maka haka don Allah ka yi ha
uri kace wasa nake Innalillahi wa'inna ilahir!" Wani irin kuka take kamar zuciyarta zata fita jiya ta gama waya da Uncle ta ce lafiya lou suke amma yanzu ta koma ta batun saki?

Jikinta har jijjiga yake shi kansa Abuturab kukan yake ya rungumeta sosai a jikinsa Allah taga zuciyarsa na son Jiddo
insa Ubangiji shi ne shaidar shi "I am sorry, please Hawwa'u ki yafe mini" Kamo fuskarta ya yi trying to kiss her for the first time tayi saurin janye jikinta, babu abinda ta
auka sai wayarta ta yi waje, securities basu hanata fita ba, tana zuwa titi ta samu napep ta shaida masa inda zai kaita, tayi shiru sai ajjiyar zuciya take saukewa har suka
arasa gidan Uncle Isma'il
in mai napep ya dinga magana firgigit ta ce ta dawo tunaninta tana sakkowa ya ce "Ku
in fa?" A hankali ta ce "Bari na amso" Ganin yanayinta ya ce "Kiyi sadaka da su sbd Manzon Allah" Ta ce "Ngd" Uncle Isma'il na zaune shi da Anti da Jawaad da Sona daman sun saba kullum da sanyin safiya sai sun ha
u waje
aya, da sauri ya mi
e tsaye ganin Majeederh kamar an cillota Ya ce "Hawwa'u lafiya?" Ta kasa cewa komai sai jan numfashi da take ya amshi envelope
in hannunta, wani irin baya ya yi zai fa
i Jawaad ya ri
e shi ya zube yana fa
in "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!

Abuturab ya cucemu amma babu komai kansa ya cuta, laifinmu ne da muka bashi
ar mu bayan bai cancanta ba, laifinmu ne da muka bashi ke bayan baki dace dashi ba, wlh tallahi zai san ya yi da
an halak" Ya kalli Majeederh ya ce "Da zarar kin yi idda ki sanar dani" zuciyarta tayi mata nauyi sosai da
yar ta ce "Bani da idda" Uncle Isma'il da Anti suka kalli juna, tuni Jawaad ya fice daga cikin Parlourn shi da Sona da mamaki Anti ta ce "Kina nufin tunda kika je babu abinda ya ha
aku?" Majeederh tayi shiru Anti ta jinjina kai ta ce "Ya cika tantiri a
an iska shi no 1 ne, kenan bai yarda dake ba all this day's?

Kenan
yamin ha
a jiki yake dake" Uncle Isma'il ya yi murmushin takaici ya ce "Wallahi wallahi a gobe zan
aurawa Majeederh aure da duk wanda na yi niyya" Da sauri ta ce "Uncle please na ha
ura da auren" Ya wani kalleta ya ce "Ba zaki
are rayuwarki a haka ba, dole ki yi farin ciki kamar kowa dole ki rabauta da miji mai son ki da
aunarki, Majeederh bu
e kunnenki da kyau zan baki za
i, da Mai martaba Ajlaal Sultaan, da Barrister Aliyu Sufyan, da kuma
an abokina Junaid wakike so?" Da wani irin sauri ta ce "Ajlaal kuma Uncle?

Mijin
hulud?

Aliyu mijin Latifa?
Chapter 91 · 0% Book details