← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 106

Sashe 58

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ta ce "Da da
ewa, na raka Majeederh meeting ne a Tahir Quest Palace" Ya dinga kallonta sai kuma ya ce "Ohk" ta zauna a cinyarsa ta ce "Me kake yi kai
aya?" Ya ha
e fuska sosai ya ce "
aga ni" Ta
aga shi ya dinga kallonta up to toe kana ya ce "Exlty, tun jiya kayan nan ke jinki kenan baki wanka ba?" Ta yi shiru ya mi
e tsaye tare bi ta gefenta ya shige ciki, yana zuwa ya haura sama not too long ya fito cikin tattausan voyel fari tas sumarsa kwance luf hannunsa zube cikin Aljihu ganinsa haka ta ce "Ina zaka?" Ya dinga kallon parlourn kamar na mahaukata sai warin yawu yake, Aliyu ya rasa me ma zai ce can ya ce "Ki tabbatar kin gyara gidan nan, Hajia na hanya" Yana fa
in hakan ya fice, ya
auki good 20 minutes kafin ya shigo yana fitowa daga mota ya nufi cikin gida, yadda yabar parlourn tun jiya haka yake ya ajiye takeaway
in hannunsa cikin
acin rai ya nufi bedroom
inta yana toshe hanci, ganinta ya yi dur
oshe jini na zuba ta
asanta a rikice ya nufeta yana fa
in "Wife lafiya badai cikin ne ya sake zubewa ba?" Cikin mawuyacin hali ta ce "Aliyu shikenan yanzu ma mun rasa shi, na rasa babyna Aliyu cikin ya zube" Gaba
aya Aliyu ya rikice tashi
addarar kenan ya ce "Taya kika san ya zube?

Wife kada ki tarwatsa mini zuciya" Da
yar ta ce "Wallahi ya zube" Bai magana ba ya sunkuceta zuwa mota, suna zuwa likita ya tabbatar ya zube Aliyu har kuka ya yi domin wannan shi ne karo na uku....

Majeederh na zaune tana shigar da bayananta domin ta samu offer a B.u.k za tana koyarwa, da kuma gidan t.v akan yiwa mata wa'azi musamman da Ramadan ke gabatuwa.

Mami ce ta fito fuskarta
auke da murmushi ta ce "Yawwa Majeederh shirya yanzu ki je gidan Amani
ar wajan Hajiya Nusaiberh haihu tayi kuma babu wanda zai zauna mata" Majeederh ta kalli Mami ta ce "Mami kuma ni zan zauna mata?

Ina cewa ko Aaliyyah ta girmi yarinuaty?

Ina Hajja?

Kakar Amani
in?" Mami ta ce "Hajja tana Gombe, yayyun Amani kuma duka aure ne da su Kinga ai ba a ce suzo ba suna gidan mazajen su, Su Raihana ma haka, za a Turo Hajja na ce kawai ta zauna ke kyaci tunda kina zaune gida ke ba aure ba, ki je kiyi mata arba'in
an wanki da abincinta dana mijinta" Majeederh ta kasa cewa komai ga biyya da take da ita bisa dole ta shirya ta nufi Badalawa....

Daddare Majeederh ta gama abinci tsaf tana zaune a parlour Amani ta ce "Allah sarki ashe Alpha guduwa ya yi wai za a
aba masa ke kuma baya so?

Haka Raihana ta ce mini, ni dai don Allah ba ruwanki da mijina daya dawo ki shige bedroom kawai haka kurum yadda mata suke kwantai ki aure mini miji na shiga uku" Majeederh dai ta yi shiru Amani ta ce "Kema dai
uruciya ke damunki ina ke ina Alpha?

Yaran zamani kenan" Majeederh ta mi
e zuciyarta a
un ta ce wai
anwar
anwarta take fa
a mata haka?

Maybe
ar cikinta da auren wuri ta yi.....Majeederh ta fara koyarwa a B.u.k ku
i take samu sosai ta zama feminist
in dole, a cikin shekarar Abbu ya je makka arzi
i ya ci uban nada, tsakanin Majeederh da ku
i siyan suttura itama ba da yawa ba gudun kada Abbu ya ce ta kashe ku
in....
*After 3yrs*
Lokacin Majeederh nada shekaru 31 cif a duniya a lokacin ta
ara cin ta
ara cin gasar Alkur'ani ta duniya, Nigeria ta
ara
aukan award, ku
in data samu ba zai fa
o ba, wannan karan a Saudiyya akai murmushi kwance a fuskarta ta tarawa Abbu dukiya tana tsaye ri
e da Award idanunta ya sauka akan wani Matashin ko magidanci da yake ta kallonta Without blinking his eyes sai ta ji ta tsargu ta shafa fuskarta ta jita a rufe ta sauke numfashi, tana
arin barin hall
in musaba
ar ta ji an ce "Tagawa lafiya Meke faruwa?" Ta sauri ta juya idanunta ya sauka akan kyakkyawar fuskarsa sai ya motsata yake kamar yaro ga wata ilhama dake kwance a kanta, ta
ara ware idanu a ranta ta ce "
hulud's husband, Ajlaal?" Gaba
aya fadawa suka rufe shi ruf ganin sai zufa ce ke yanko masa jikinsa na wani irin
ari "Sannu Tagawa, Allah ya
arawa sarki lafiya" A ranta take Mamakin yaushe Ajlaal ya zama sarki?

Kuma ta san sarkin Makka ai bai mutu ba, tana tsaye a wajan aka shigar dashi wata
aramar mota mai azabar kyau aka nufi Palace da shi.

Ta
an ta
e baki ta nufi mota zuwa masauki domin a gobe zata koma
asarta Nigeria tabar Saudiyya
in, Majeederh ta zama kamar namiji sbd jajir cewa
ari da neman na kai, sai dai ba ruwanta da kowa magana sai ya zame dole ga bala'in ji da take a lokacin kuma gaba
aya dangi kowa ya shiga yar bata da habaici babu aure sai gantali Anti ce kawai ke bata baki Uncle Isma'il ma ganin laifinta yake aka juya mata baya ko taro ta daina shiga......

Titin Government house cike yake da abun hawa an tara uban go-slow manyan mototci da
anana, masu napep da barura hankalin kowa a tashe yake sbd ranar data
walle, an kuma rasa abinda ya haddasa go-slow
in...

Abbu ya gyara zamansa a bayan mota yana jan tsaki ya ce "Nigeria ba zata sauya ba" Driver ya ce "Wallahi Alhaji kamar fa
a ake a tsakiyar titin ma" Abbu ya
ara jan tsaki ya ce "Fita if there's any way sai ka bi" Driver ya fita, cikin sauri yake kutsawa har ya
arasu tsakiyar titin.

Wata ba
ar mota ce lafiyayyiya daka gani ba a jima da siyanta ba, ita ta tare kan titin, sai wasu
an matasa wajan su goma tsaye a wajan sun saka wani a tsakiya wanda bakinsa ya fashe jini na zuba, sai a lokacin ya
ara lura da sauran motocin da sukai blocked hanyar....

"Fouk You" Wani ya furta daga cikin samarin daga shi sai gajeren wando ko riga babu jikinsa kansa babu ko gashi sbd tabbatacce ne shi Ya nuna guy
in da suke doka ya ce "Kai dan ubanka sa'an ubanka ne ni?

How dare you talk to me like that?

He?" Taj ya saki dariya ya ce.

"You're just wasting your time, ka ci uban
an Shegiya muga waye ya tsaya masa a Nigeria, Legas ma babu wanda ya isa damu balle Kano"
"Exlty, We are Nigerians, we will decide, we will say whether it is heard or not, there is no one behind us.....

Tell them" John Ya fa
a yana murza gun
in hannunsa.

Taj ya
ara sakin dariya ya ce ya ce "Speak louder John, ba wani shege" Joshua ya ce "Mahaukata ne ku, wallahi kun sa
a ba haka bad boy ya ce ba, a karya masa
afar daba da hannun hango a zubar titi" Driver ya zare idanu.

A na kana wani police ya zo ya ce "who are you?

Waye uban a garin nan?

Dalla ku matsa akan titi.....,"
"What if we refuse?heeee?" Gaba
aya Gang team
in suka juya idanunsa ya sauka akan shi, fitowarsa kenan daga cikin mota, Matashin saurayi mai ji da
uruciya.

Police
in ya ce "I'll report, za ku yi prison for life" Guy
in daya fito daga motar yana wata iriyar tafiya majestic har ya
arasa gaban police
in a ta
aice ya ce.

"Ohhh" Ya fa
a yana hura masa yaha
in Cigarettes...

Police ransa ya
aci ya
aga hannu zai nuna shi da yatsa cikin zafin nama guy
in ya kama hannu tare da mur
ewa nan take hannun ya kare.......

"This is the first and last da za ki yi pointing nawa da finger, Dog!" Guy
in ya furta hakan a tsawa ce, mai da police
in ma ce ta hanyar fa
Za Ki yi
Saboda rashin cikakkiyar hausa maganar ta shi ma a gur
ace take.

Sosai Police yake jin azaba nan take hannun ya kumbura zufa na yanko masa ya ce "This is not fair, su waye ku?

You came and blocked the road and prevented the vehicles from entering"....

Your Father
Guy
in ya fa
a.

Yana ware kuma dara-daren idanunsa akan
an sandan, Kyakkyawan saurayi ne mai
arancin shekaru domin baifi 16yrs ba, kulawa da kwanciyar da jin da
in rayuwa ha
i da samun duk wani abun da yake so ya sanya jikinsa wani irin mahaukacin bu
ewa, domin gaba
aya cikin Gang team
in yafi kowa girman jiki, tsayi da kauri jikinsa a mur
e yake ga wasu six-pack da suka bayyana musamman saman
irjinsa, ba
i ne shi sosai irin ba
an America
in kana ganinsa kaga Ba'amurke ba
ar fatarshi mai kyau da she
i irin ba
in da yafi farar fata kyau da
an kan idanu.

Gaba
aya jikinsa zanen tattoo ne daga wuya har zuwa
irjinsa da hannaye ga wata
atuwar sar
a mai tabon Cross a jiki.

Sumar kansa a murmur
e kamar indomie wacce ta
ara fito da kayan fuskarsa da jajeyen la
ansa.... he is outstandingly handsome and robust, very masculine.

Cikakken namiji mai iko da tsayawa akan ra'ayinsa.

Police
in ya nuna kansa ya ce "Ni ka ke zagi?"
"An zage ka titin na ubanka ne?" Taj ya fa
a yana nufar kan Police
in ganin haka yasa ya yi saurin yin baya tare da barin wajan.

Taj ya ja tsaki ya juya ya kalli Guy
in daya karyawa police
in Hannu ya ce
"Abraham let's go" Da wani irin kallo wanda aka kira da Abraham
in yake bin Taj da shi cikin warning ya ce "Sai na ci Babarka, duk sanda ka sake ce mini Abraham" Ya fa
a cikin harshen turanci.

Da sauri drivern Abbu ya juya zuwa wajan mota yana isa jiki na rawa ya ce "Yalla
ai wallahi
an fashi ne, mun shiga uku" Abbu ya
ago kai ya dubi driver a hankali ya ce "No!
Chapter 58 · 0% Book details