Sashe 46
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke ce Majeederh?" Ta fa
a a fili wanda ya jawo hankalin su Aaliyyah, sosai muryarta ta sauya ta zama ta Larabawa.
"Ni ce Abbu" Abbu ya ce "Allahamdu lillahi shiru shiru har wata biyar?"
A nutse cikin tarin kamala ta ce.
Ma'ana "Barka da dare, fatan kana lafiya" Abbu ya ce "Wallahi lafiya, kina lafiya ya karatu?" Cikin Larabci ta ce "Allhamdulillah" Ta tambayi kowa na gidan duk ya basu suka gaisa Aaliyyah hadda kuka wurjajjen.
"Hawwa'u shiru ba kira ba sa
o?" Majeederh ta ce "Ka yi ha
uri Abbu" Ya ce "To na yi" Ta ce "Ma sha Allah" Jin shiru bata ce komai ba ya ce "Har yau dai gamo jiya iyau, ba wani abu" Sosai Majeederh ta ji babu da
i ta ce "Zan tura maka ku
i Abbu ta nita sai aje a cire" Abbu ya ce "Yawwa to nawa ne ku
in?
Daman an kusa bikin Ruma don ma anyi jinkiri ne" Majeederh ta
ara yin shiru domin rashin son maganarta ya
aru fiye da baya ta ce "
ilan su yi 200k fam ne ban san nawa za su tashi a Nigeria ba" Abbu ya ce "Dubu
ari biyu ya yi ka
an Majeederh ina laifin Miliyan
aya" Majeederh ta zaro idanunta da suke farare tas ta ce "Miliyan?
Abbu ina zan gan su wannan ma Albashin da gwamnatin Nijeriya ke bamu ne bana ta
a wa" Abbu ya ce "To babu damuwa amma duk wata idan aka baki kada ki ta
a ko ficika ko kwabo karki
atar" Mamakin mahaifin nata ya cika mata zuciya ya kira sunanta ya ce "Majeederh babu ke ba namiji, ko aurenki mutum zai yi ki ce ke ba zaki aure ba ki ce kina da miji kawai, Majeederh wallahi wallahi duk sanda na ji labari ko na ganki da wani namiji to Allah ya isa ban yafe ba, karatu kawai zaki a tsayin shekaru takwas
in nan........
Mijin Malama
08119237616
Majeederh was listening to her father with great surprise, her heart was pounding, A ranta tana jin cewa ko mahaifin nata bai ce kada ta kula kowa ba, babu wani
a namijin da zai ce yana son ta balle ya yi ji sha'awar aurenta, This is her destiny, and she answered with both hands as a complete Muslim.
"Majeederh" Abbu ya kira sunanta cikin kakkausar murya ta kasa amsawa sbd taraddadin rashin s
anin abin da zai biyu baya ya ce "Ni ne ubanki, mahaifinki jinina ke yawo a duka jijiyoyin jikinki,
wayar haihuwata ita ce ta samar da ke, idan kina zaton a zuciyarki kiyi gaggawar cire zaton, wallahi tallahi nine mahaifinki Allah ya shaidawa, Manzonsa ya shaida, Mala'iku sun shaida haka.....,"
Majeederh ta katse Abbu jikinta na rawa ta ce "Na sani, na sani bani da wanda ya fika duka duniya Abbu don Allah ka yi ha
uri kada ka aibata ni" Abbu ya ce "Kin yarda da hakan?" Ta yi saurin
aga kai sbd ba zata iya magana ba,
irjinta ya yi mata nauyi.
"Hawwa'u a matsayina na wanda ya haifenki wallahi wallahi idan kika kula wani namiji sau
aya tak da sunan soyayya Allah ya isa ban yafe miki ba, karatu kawai na yarje miki kiyi tsayin shekaru takwas
in nan" Maganar Abbunta ta sanya mata wata iriyar fa
uwar gaba mai tsanani da
yar ta ce "Na yi maka al'
awari Abbu, ka tayani da addu'a kuma ka yi mini alfarma
aya don Allah Abbu"
....
Alfarmar me?
Abbu asked.
Ta yi saurin cewa "Abbu ka duba halin da nake ciki idan da hanyar da zaka iya mayar dani jinsin namiji don girman Allah Abbu ka taimka ka mayar dani namiji,ni ma zan fi nutsuwa zan fi yin karatun yadda ya dace"
Abbu ya ce "A'a ba shakka, ni kikewa hannunka mai sanda?
Ni kike son nunawa ban isa ba, duk abinda
a namiji zai kema zaki iya, daga yau yanzu ki daina kallon kanki matsayin mace ki fara ganin kanki tamkar
a namiji, wanda zuwa nan gaba yake fatan zama babba a
asar, ta hanyar zama Gwamna, shugaban
asa, ko shugaban wani katafaren kamfanin, amma idan kina jin ban isa ba go ahead Hawwa'u kina da full right na yi duk mai kikeso haihuwa ce a haife dai mun haifa" Cikin hanzari Majeederh ta girgiza kai ta ce "Wallahi ka isa, ni ikonka ce ba zan sake cewa komai ba ka yafe mini na bi Allah na bika Abbuna" Ya yi shiru jin haka ya sa Majeederh runtse Idanunta zuciyarta na wani irin zafi da ra
i.
A takaice Abbu ya ce "Duk wata kina tura mini ku
in Albashin nan, kada ki ciri ko kwabo idan ku
i kike bu
ata ki nemi taimako wajan wani" A sanyaye ta ce "In sha Allah"
Kashe wayar ta yi tare tsorawa kanta idanu ta cikin madubi, ta jima tana kallon kanta kafin a fili ta ce "What should I do?" She don't know What to expect and kept thinking about how her father would react to seeing her after so long, yanzu ma ya aka
are balle ta ja lokaci, ta dafe kanta dake juyawa azumi ta kai babu komai a cikinta sai ruwa. _
Majeederh, pray ki fa
awa Allah komai
_ Wata zuciyar ta bata amsa.
She breathed out, trying to calm herself nerves.
Tana zaune har aka kira sallar Issha amma bata motsa ta yi nisa cikin tunani domin ko kiran ma Allah bai nufeta da ji ba, ta zama kamar zararriyya.
Kafa
arta da aka jijjiga da
arfin gaske ya sa ta sauke wani wahalallan numfashi tana mai bu
e idanu a firgice ganin
hulud Arzaan ya sa ta ha
e fuska sosai tana
auke kai,
hulud Arzaan ta ce "
arfe 10 na dare ke kam kina zaune?" Majeederh ta kalli
hulud Arzaan ba tare da ta ce komai ba "Ki zo ku gaisa da Kalb" Majeederh ta ce "Maimaita"
hulud ta ce "Kalb ya ce na kira ki ku gaisa" Majeederh ta girgiza kai ta ce "Kafin wannan, kin ce wani abu?"
hulud Arzaan ta dinga kallon Majeederh kana ta ce "
arfe 10 kina zaune?" Zumbur Majeederh ta mi
e ta ce "Asstagafirullah Ya Allah" ....
"Lafiya?"
"Ban yi sallar Issha ba" Ta fa
a a gigice kamar ta yi kisan kai.
hulud ta nemi waje ta zauna tana mai cewa "Eh to da sau
i, ai sallar Issha bata
aci Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce; da ba don kada na matsantawa al'ummata ba, dana umarce su da yin sallar Issha bayan sun farka daga bacci, Talatainin dare" Ita dai Majeederh bata ce komai ba,
hulud Arzaan sai bin Majeederh da kallo take zuciyarta fal tunani har ta iddar da sallah kana ta fara azkar.
Ganin Majeederh bata da niyyar ta shi yasa
hulud Arzaan mi
ewa ta koma part
inta, ta samu mijinta Ajlaal zaune yana danna waya hannunsa ri
e da Apple sbd yana
aunar dangin kayan lambu, ta zube a saman cinyarsa idanunsa akan wayar ya ce.
"Meke damun rayuwar Yarima Ajlaal Sultan?"
hulud ta kwa
e fuska ta ce "Allah daga kai har Majeederh baku son ku gaisa" Ya yi kyakkyawan murmushi kawai yana girgiza
afarsa alamar rarrashi can ya ce "Ga ni fa...
Call her" Ta tura baki ta ce "Gashi nan sai sallah take Allah don kar tazo ne" Ya saka hannu ya zame hular kanta yana cusa hannunsa cikin sumarta bai ce komai ba.
"Ka zo muke part
in nata, ka ji Kalb my prince"
Ya waro dara daren idanunsa cikin murya irin ta masu mulki ya ce "Prince
in Saudiyya da zo wajan wata?
Ni Ajlaal?
" Ta yi shiru tana kallonsa ya ce "Uhm, shi ya sa kike ta zubar mini da
wayaye a hanya
asa
asa, kin kasa ri
e ko
wai
aya balle Sultaan ya saka ran samun grandson?" Ta daki
irjinsa dake bu
e cike da yalwataccen gashi kafin ta ce "Ajlaal wayo zaka mini, idan ka fara haka" Ya tsorawa lip's
inta idanu kana ya saki wayarsa a gadon ya ce
"Damn it...!"
"Me?" Ya mi
ewa gaba
aya tana wutsil wutsil haka ya cillata gadon yana kashe hasken
akin gaba
aya muryarsa can ciki ya ce "Yarinya ina zama lafiya wajan aikina kika saka rigima ashe Allah ke sona da rahama".......
Cikin dare Majeederh ta kasa bacci sai juyi take saman gado tana ri
e cikinta a hankali take kiran sunan Allah, jin azabar ta yi yawa ya sa ta mi
e a haukace tana girgiza kanta tare da zubewa saman gwiwoyinta ta ce "Ya Allah ka
auke mini abin da na ke ji har gaban abada wlh ban so, Ubangiji ka karkatar da halitta jikina zuwa ta jinsin maza" Ta yi shiru duk da sanyin ac amma zufa take jikinta na
yarma da
ari, ta zari hijabi tare da sakawa ta nufi wajan part
in.
Lokacin data fito yana zaune saman kujera a daidai corridor wanda zai mayar da kai part
hulud, daga shi sai wata Jersey fara tas faffa
irjinsa a bayyane, ya
ora
afarsa saman table hannunsa ri
e da system yana dannawa, lokaci zuwa lokaci yake yatsuna fuska yana
aukan green tea tare da sha a hankali, sumar kan nan nashi har wuya, Prince Ajlaal Sultaan gaba
aya mahaifinsa ya
akko sak.
Yana zaune ya ji motsi ya juya kansa ya hango mace dur
oshe ta cure waje guda tana yarfe hannu, ta
e baki ya yi tare da kwasar system nasa ya na jan tsaki.....
Washegari dai wajan 11 ta shiga Al-Azhar University tun kafin ta nufi department
in su taci karo da babban malaminsu.
Cike da tsantsar ladabi ta gaisheka ya ce "Majeederh Abdul'aziz Khan?" Ta jinjina kai ya ce "Follow me" Yana tafe tana binsa kamar bata son takawa har ya isa office
insa, manyan mutanen data gani a office
in ya bata tsoro ta zauna gefe guda.