← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 106

Sashe 10

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abu-turab ya saka hannu ya tsige flower
in tare da zubar da ita ya ce
"Make sure baku sake sakaci ba, i hate noises"
"We're sorry Sir, Hakan ba zai sake faruwa ba, wallahi ta sama ya hauro mahaukaci ne daya kama hannun Captain sai da ya
arya shi,ya sha duka sosai wajanmu amma bashi da ha
uri yana da zuciya ban san wani abu giving up ba" His Excellency bai
ara magana ba ya bu
e bedroom
in har yanzu tana zaune sa
anin
azo Madara take bawa Khalil, Abu-turab ya jima yana satar kallonta da tayi
arin
ago kai sai ya janye idanunsa ya basar
"Jiddo, we need to talk please" yadda ta
ara nutsuwa ya san cewa ta bashi dama cikin nutsuwarsa ya ce
"Majeederh kina da hankali, ko ban girmeki ba zamu iya zuwa age mate don haka duk abinda zan fa
a miki ba zai zama cutarwa a gareki ba" ya sauke numfashi ya
ora da "Don Allah kada ki ji zafinki akan hukuncin da ya yanke miki, iyaye ba a ta
a fushi da su ki
auki hakan matsayin jarrabawa kuma
addara wacce babu yadda zaki iya dole sai ta kasance, ba zan miki nasiha akan yarda da ita
addarar ba domin kusan kin fini sani, sai dai na nemi ta barraki a wajanki" ya
ara yin shiru ya ce "I feel your pain, kafin na zama gwana na sha wahala,ina rayuwa da mahaifiyata after my father's died, dangin mahaifina they are so selfish sun
wace komai dana mallaka wajan Abbana, filaye, kadarori all the properties, mun fara yawo yawo a dangi kowa yana gudunmu sbd babu ran mahaifina sun manta alherin da ya yi musu, dangin Mamana basa kusa, na fara dako ina garuwa ban ta
a yarda ba zan iya ba, burina Mamana ta ji da
i na zama wani abu" ya
an sauke numfashi kamar lokacin abin ke faruwa kafin ya zuba mata Idanu ya ce "I was thinking mene ya sa mutane suke manta alheri?

Kuma da yawan mutane suke sawa ka zama mutumin banza, ko dana fito takarar House of assembly kin me ne ya faru?" Sai a lokacin ta
ago kai ta kalle shi some seconds kafin ta janye ganinta daga gare shi, tana
auke numfashi sbd abubuwan da suka tukare mata bata san ranar fa
awar su ba.

Abu-turab smile yana jan idanunsa zuwa sama kafin ya ce
"Cewa akai kada a sake a za
eni wai bani da uba, ba wannan ya daman ba familyna sune kan gaba wajan ganin na fasa kujerar da nake nema, kamar yadda suka so ban samu ba, gaba
aya deligate suka juya mini baya, cikin ikon bayan an cinye tenuwa hu
u cif na sake fitowa takara i won the election, nayi shekara hu
u a lokacin ne na ha
u da
addarata, wacce ta zame mini Dafi a zuciya, ta zame mini wani tabon da bana tunanin zai ta
a gogewa da jikin zuciyata sai dai idan zuciyar ce ta samu abinda take bu
ata, Jiddo ban fa
a miki haka domin ki tausaya mini zuwa gaba ba, shi ya sa ma ba zan baki labarin cikakkiyar
addara tawa ba, amma ki sani ko wanne mumini idan har amsa sunansa dole Ubangiji ya jarabce shi da jarrabawa, bafa don ya son mutum yake jarabtar shi ba, sau tarin wanda Ubangiji ya fi jarabta to ya fi samun kusanci da shi, kiyi ha
uri ki
auka haka zanen taki
addarar yake, babu mamaki mahaifinki ya fiki jin zafin abun da ya faru kiyi masa uzuri, ki addu'a cikin sau
i komai zai zama labari" ruwa ya
auka ya sha yana sauke numfashi.

"Thank you!" Ta furta cikin kamewarta da nutsuwarta a koda yaushe, da nuna cewa ita
in babba ce mai
iba da daraja wacce a yanzu ta rasa ko wanne daga ciki.

"It's my pleasure, an kawo Raguna na ra
in sunan baby" "ba bu
ata"
"Akwai" ya furta cikin tsare gida.

"Kada ki zama mai son kan ki Jiddo, kada ki zama mai musu after all this am elder than you na je 42 ke kina 35, kin ga akwai respect na girman dana baki" shi kansa mamakin surutunsa yake a yanzu ya manta rabon da ya yi magana mai tsayi, lallai zuciya bata da aji ga abinda take muradi da kwa
ayin zama da shi..

"Khalil na godiya"
"Mamin Khalil fa?" Bata ce komai ba ya watsa hannu ya ce "Alright, i don't need your thanks"
Ganin yadda take kallo agogo ya sa ya fahimci tana son kwanciya ya mi
e tsaye yana shafa sumar kansa ya ce
"Ya Rabb!

Good night"
Har ya je bakin
ofa ya sake juyawa ya zuba mata idanunsa ya ce
"Lailatan sa'ida" ta bisa da kallo har ya fice.

Majeederh Yaronta Khalil ta zubawa idanu wanda yake barci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, bata da sanya damuwa a rai, amma kunnuwanta sun kasa manta sautin Abbu da yake cewa
"Allah ya isa Majeederh"
Ta rufe ido da sauri ta bu
e data tuna kalmar "Tamkar gawa haka ki ke a waje na" "Fasi
irjinta ya fara
agawa numfashinta na tsayawa ta fara kokawa da iskar dake kaiwa zuwa hunhunta ta mi
e da sauri tare da shigewa Bathroom tana daga tsaye ta sakarwa kanta ruwa mai sanyi shower ta dinga ratsa tsakiyar kanta jikinta ya ji
e ta mance ciwonta sam, ita da ace ciwon zai zama sanadin tafiyarta lahira da wallahi sai tafi kowa murna da kan ta yarda ta koma wajan wanda ya halicceta ya bata ikon kare mutuncinta amma wani mugu azzalumi ya rusa wannan
imar, ya shiga gonar da bashi da ikon ko mallakarta bare ya yi tunanin yin noma ya zuba iri.

Ana cewa sai
a mace ta bada dama ake cin mutuncinta, kamar yadda kalamar sai bango ya tsage
adangare yake samun damar shiga.

"Wata bawa dama?" Zuciyarta ta tambayeta.

A fili ta furta "Ba zan yafe ba, ko waye na tsane shi Allah ya hana shi kwanciyar hankali"
Ta cire kayan jikinta tare da
aura towel jikinta sai she
i yake ko'ina yana glowing tunda hutu take samu.

Dirarriyar mace ajin farko, kyawun Majeederh na iya sanya ayi raped nata balle Mutum ya yi arba da surar jikinta.

Fitowa tayi ta
auki wata push pink
in abaya ta sanya tayi rolling kanta tare da tsayawa gaban window tana kallon waje tare da sha
ar fresh air, a hankali ta
ara bu
e Idanunta domin daga bayan
akin da take gate
in bayan gidan ne idon ba gizo Idanunta ke mata ba babu shakka mutum take hangowa zaune shi
aya ya zuba uban tagumi...

Washegari ta shirya tsaf ita da Khalil tana cikin wata blue black
in Abaya tayi rolling kanta da babban mayafi fuskar nan fara fat kamar wacce jini ya
arewa ga yawon jiri da take yi da ciwon kai duk dare, ta ajjiye cup
in hannunta Mama dake zaune ta ce
"Ko ke fa, ai jego ba zai yiwu babu cin abinci ba, shi ya sa babu ko ruwan nono a jikinki, ina tunanin zan yi wa Haseenatou magana ta zo ta tayaki zama kyafi sakewa"
"Na gode sosai Mama, am ina son tafiya"
"Tafiya zuwa ina?

Kina kallon yadda jama'a suke fakon ki kamar kin kashe rai wani bai san meke faruwa ba, kawai jita jita zai ji ya kama ya
orawa kansa,
ata duk wata daraja mace gidan mijinta idan babu shi ne ake rayuwa cikin gidan iyaye, yanzu an shige zamanin da idan
addara ta fa
awa
an ka zaka gujesa, a lokacin ma zaka jawosa jikinka, Malama Majeederh baki da wajan zuwa sama da nan kiyi zamanki ki raini
an ki har ki samu mijin aure" Majeederh jin Mama kawai take domin ita ba aure yanzu a shafin rayuwarta, babu ma namijin da zai iya sha'awar zama da ita matsayin miji.

Suna zaune aka bu
ofa wata kyakkyawar yarinya ta fara shigowa da gudu hannunta ri
e da teddy tana zuwa ta haye jikin Mama ta ce.

"Uncle ba ni"
"To
ar gatan Uncle"
P.a Hammad ya shigo da murmushin tare da zubewa ya ce "Ina kwana Mama" Mama tayi murmushi ta ce "Allhamdulillah ya mutum gidan" ya amsa da "Suna lafiya" ta mi
e tsaye ta ajjiye Jidda ta ce
"Bari na shiga na kalli labarai" ya yi mata adawo lafiya cike da ladabi da girmamawa domin yana da tabbacin Malama Majeederh ta girme shi ya ce
"Barka da Safiya Anti Majeederh" idanunta akan Khalil a kullum shi ne abokin wasanta, ya zame mata t.v
Ta jima tana kallon Khalil kafin ta ce "Kana lafiya?"
"Allahamdulillah ya baby" ta juya idanunta kawai bata ce komai ba.

"Jidda ce Mami good morning" ta kalli Pa.

Hammad ta ce "Mami ce?" Daga bakin
ofa aka ce "She's your Mother, jeki gaidata" His Excellency Abu-turab ya furta yana shigowa cikin wata dakakkiyar shadda mai kyau sai zabga
amshi yake sosai nutsuwarsa ta gama bayyana kamalar shi.

Jidda tana tsalle da murna ta ce "Mamina"
Ta fa
a tana le
a fuskar Malama Majeederh.

Jeederh ta yi wa Jidda murmushi tana shafa kanta, P.a Hammad ya yi waje ya bar daga His Excellency sai Malama Majeederh da Jidda.

"Is my daughter, mun rasa mahaifiyarta wajan haihuwarta honestly sunanki na saka mata" da mamakin sosai Majeederh ke jin abun ina ya santa har ya sanyawa yarinyarsa sunanta?

Lallai karamcin Abu-turab daban yake, kamar yadda ya ce haka aka yanka rago tare da
ara yiwa Ibrahimul-khalil hu
u ba da sunan daya samu.

Tun daga nesa yake danna horn cikin sauri mai gadi ya bu
e masa ya shigo, a hankali ya sako kan motar cikin harabar gidan nasa, mamakin ganin motoci daban daban a parking lot ya kama shi.

Ya bu
e ya fito yana sanye cikin wani tattausa brown
in yadi mai laushi ya
ora hula jaddara, hannunsa
aya ya saka cikin Aljihu har zai tambayi mai gadi ba
i akai ne?
Chapter 10 · 0% Book details