Sashe 22
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya juya zuwa ga P.a Hammad "Hammad kai abokin Abu-turab ne na
warai, kasan halayyar shi mai kyau da akasin haka, ba ina doubting akan shi ba ne, ina son sanin mene halinsa wanda ya dace ace ko wane Uba ya sani a matsayin wanda zai bada aure?"
Hammad ya yi shiru kai a kai a
asa.
"Ka ji tsoran Allah, a maganar aure ba wasa ba batun ku
i da mulki babu wanda bashi da zuciyar da zata iya kai shi zuwa wani bigirin na sauyin hali, fa
a mini gaskiya" Ya
ago kai tare da zubawa Uncle Isma'il idanu kafin ya ce.
"No!, actually no, he's innocent bashi da matsala" Uncle Isma'il ya yi murmushi ya ce "Allhamdulillah" shugaban Jam'iyya da Dattijon su kayi godiya sosai, tare da nuna farin ciki na auren Malama Majeederh Abdul'aziz Khan, da Governor Abu-turab Al
asim.
Sai Hammad motoci suka shiga kai tsaye kuma Government house sukai.
Tsaye Ya samu matar shi Hajiya Luba sai masifa take,ya ja ya tsaya tare da yin shiru yana son jin wannan masifar ta mece.
"Fisabilillahi duk kin cika kunnen jama'a?
Hala ke da Sona ne?"
"A'a, ni da Uban Sona da Jawaad ne, yanzu abinda ku ka aikata ya yi daidai kenan?
Kamar kuna neman kai da Majeederh sai a
aura mata aure sama taka without her permission?
Meke damunka tana da iko na za
awa kanta wanda take so take
auna kuma ai a bari ko yaye yaron tayi?" Uncle Isma'il ya ce "Tab
in, wannan masifar taki bata da gurbi yanzu, zuciyar fulani ta motsa kyaci kanki to" ta yi saurin tarar shi da
"Muci kan mu tare dai, naga alama shi His Excellency
in ka kewa ba
in cikin gyaran Fulanin Gombe, yadda ka susu ce a kaina ka ke takaicin ya ji haka?" Ya hangame baki tare da ri
e ha
a ya ce "Haba ko da na ji, cewa zaki Soyayyar da nake miki ba banza ba, to maza maza karya asirin da ki kaiwa zuciyata ina bu
atar
arin aure" ta maka masa harara irin ta wasan miji da mata sam bata ji da
in hawan
awarar da su ka yi wa rayuwar Majeederh ba.
Tana bu
atar hutu da nutsuwa tana bu
atar sanin waye zai so ta, so na gaskiya waye ba zai gorantawa
addararta ba.
Uncle Isma'il bai tsaya da maganar ba ya ce "Ki ji tsoron Allah Hajiya Luba, ashe shi ya sa kullum ki ke zaune daram a zuciyata, shi ya sa kullum nake ganinki tamkar alawa mai tsinke a leda, Oh!
Ni Alhaji Isma'il Khan, Allah na tuba ka yafe mini ina da arzi
in yin mata hu
u amma sharrin matan fulanin Gombe ya hana"
Duk yadda Hajiya Luba ta ha
e rai bai hanata yin murmushi ba ta ce "Stop kidding me, ban ji da
i ba, ban ji da
i ba kuma still ban ji da
i ba, yarinyata nada gata a bari ayi mata auren gata mana?
Kuma batun ta tare yau babu shi" Uncle Isma'il dariya yake sosai he's so friendly
"To me
a, ai sai dai ayi ha
uri aikin gama ya gama kada ki manta daman ita ba mai son bidi'a ba ce, ki yi ha
uri ko wacce mace darajarta
akin mijinta, a yanzu babu abinda Hawwa'u take bu
ata irin aure ta zama cikakkiyar matar aure, damar data rasa a baya ita ta samu yanzu, ki dubi Allah ki yafe mini amma ki janye batun cewa sai tayi yaye ai daman ba shayar da shi take ba" Hajiya Luba ta ce "Idan da
in baki ne ba daga nan ba"
"Da shi na siye zuciyar
ar mutan Gombe" su kai dariya ya bata side hug ta zaro ido waje irin ya haka?.
A tsaye ya samu Abraham wanda ya kasa zama har yanzu yana ri
e da Ibrahimul-khalil, haka kawai zuciyarsa ke fa
a masa something bad was gonna happen to him, babban damuwar shi yadda a karo na biyu daya hango tashin hankali akan fuskar Maluma Jee.
Gaba
aya Uncle Isma'il ya mance da Abraham gabansa ya fa
i, musamman daya tuna shi Abraham bai san
addara ba balle ya yarda ya kuma yi Imani da ita, cikakken mabiyin addinin Yesu ne na Injila.
Ga Grandpa
in shi cikakken Pasto ne, zuciyar su a gur
ace take.
Ya nisa tun kafin ya yi magana ya ji saukar muryar Abraham ya ce
"What's going on?
Uncle?" "Nothing"
"Malumana, she's crying" "She most" Abraham ya ware idanu yana
ara rungume babyn a
irjinsa yana jin tamkar ya tsaga jikinsa ya mayar da shi sbd tsananin son da yake masa.
Ganin kallon tuhumar da yake masa ya sa Uncle Isma'il ya ha
e rai, ya ce "Ba zamu shirya da kai ba, kuma ita Maminka ba dole tayi kuka ba acikin jama'a akan idanun manyan mutane dana mahaifinta ka sanya hannunka ka
auke ta?
Sbd kai baka jin nauyin aikata abin kunya daman ka saba, ka ji ma da sanin bakwai jituwa da mahaifinta yadda ka mayar masa gida kamar wani muzuru duk sanda kayi niyya sai dai ka haura, to a hir
inka ba zan zuba idanun hakan ba, ko da wasa na sake ganinka inda Majeederh take sai na sa
a maka, banda abin kunya ba taci kashi da fitsarinka ta goyaka a bayanta ta yi maka wanka amma sbd....,"
.....
She's not my mother
Unclu ya ce "Ba shakka" Abraham ya zube gaban Uncle kansa a dur
oshe ya ce cikin turanci "Na maka al'
awari sauya, zan zama yadda addininku yake son ya zama"
"It is too late to cry, Abraham" Abraham ya
aga gajiyayyun idanunsa kamar wanda ya sha ya yi tatul da basara ya ce "You're kidding me, right?" Uncle ya yi shiru Abraham ya
ame Ibrahimul-khalil yana jin tamkar shi ya rage masa a rayuwa, daman tuntuni ya ha
ura da mahaifina.
Tausayinsa ya kama Uncle Isma'il ya ce "Kawo a kai mata
an?"
....
No!
Uncle help me kayi saving rayuwata, I love Mulumana, and am ready to convert to Islam ba zan
ara ta
a Jeena ba sai ta zama halak a gareni" ya fa
a cikin turanci.
Gaba
aya ya rasa me zai ce.
"Ok, I'll think about that" zan yi tunani akan hakan.
Ya
ara da "Kai mata babyn, ask her forgiveness sai ka je ka fara tunani idan kana son musulunta da gaske"
Ya mi
e cikin takunsa na isa kai ka ce cikakken Muslim ne yadda yake tafiya, yana tafiya arms
insa na motsawa yana yin jikinsa har Mmk yake bawa Uncle Isma'il, ya yi kusan ukun Abuturab ba
ar fatar jikinsa irin wacce ake so
in nan, so romantic and classic.
Abraham is always stronger when he has Majeederh by his side, knocking ya yi ya da
e kafin ya sanya hannu ya tura cikin kamo kalman da suka rage masa na Hausa ya ce "Salamu...
Alayk" tana zaune saman kujera cikin abayar dake cikinta tun safe ta zura hannunta a tsakanin cinyoyinta sai girgiza
afa take slowly slowly, fuskarta tayi jajir kamar wacce ta ji ciwo haka ke tabbatar da ranta.
" I can't believe this" Abraham said quietly.
Da sauri ya ajjiye Ibrahimul-khalil ya zube gabanta tayi saurin
auke kai, girman Abraham tsoro yake bata, musamman idan ta tuna sanda yake yaro yana binta yana Mamina, gashi da son jiki da taurin kai baya jin magana bashi da tsoro.
Ya jima da sanin rauninta ya san me sanyata magana ya san abinda zai sanya ta ji sanyi a ranta, but she hate him yana ganin
iyayyarsa a
wayar Idanunta.
Ya rasa ta ina zai fara sbd sometimes bai wani iya rarrashi ba, One thing daya iya idan zai rarrashi mutum shi ne ya rungume shi, he just give a tight hug
in nan.
Gently ya mi
e daga tsugunen da ya ke tare da fara zagaya
akin yana nutsa hannunsa cikin hargitsatsiyyar sumar kan shi.
Da sauri ya yi kamar zai fita sai kuma ya sanya
afa da
arfi ya rufe
ofar bedroom
in Majeederh tare da zura key
in cikin wandon shi....
MIJIN MALAMA na ku
i ki biya ki karanta....If you read for free
08119237616
Abraham ya zubawa Maminsa Malama Majeederh barkanmu idanuna, a hankali ya
ara tura hannunsa cikin sumar kansa cikin huci ya sa
afa ya daki frame
in gadon ya ce "Ki daina" ya furta yana
ara matsawa inda take zaune.
Ta
aga Idanunta da yanzu su ka yi farare tas babu alamun tashin hankalin sai jaa da fatar fuskarta tayi.
Ciki nutsuwa ta kame kanta da kyau ta kalli yatsun
afafuwan shi da suke dogwaye masu tsari da fasali, da sauri ta
auke Idanunta jin tsigar jikinta na ta shi ba tare da sanin dalili ba.
Ta mi
e a hankali zata bar wajan ta ji ya yi saurin tare ta
amshin Boadicea The Victorious ya daki hancinta cikin ranta take furta "Asstagafirullah"
"What?
Magana kina yi?"
Still tayi ignore na shi
A yanzu gani take kallonsa ma Haramcin ne a gare ta tunda da igiyar wani a kanta, wanin data rasa ta
amaimai abinda take ji a gare shi, So ne ko tausayi?
Ko kuma karamcin taimakonsa a gareta?. she did not want her marriage with Abuturab to be a marriage of mutual help,bata son aurenta da Abuturab ya zama auren taimakon juna.
Tana son ya zama auren da zai kafa tarihin rashin abokin rayuwa da ta yi tsayin shekaru talatin da biyar, tana ta samu nutsuwa, nutsuwa tare da mijinta Abu-turab, It is a very difficult thing.
Ciki yanayi na jin tausayin kansa na irin tsanar da Maminsa tayi masa ya kama hannunta ya ri
e cikin nasa, ta runtse idanu Muryata a
an rarrabe sbd faruwar wani al'amari daya shu
e mata ta ce "Kada ka bari tsanarki ta fi t da, bana son ganinka ka rabani da Mahaifina" Ya ware idanu yana sakin hannunta ya ce "Wow, that's the reason?
I'll Tajju before I leave na bar masa wasi
a" ya zura hannunsa a aljihu ya ji ba wayar shi.
Da hannunta ta nuna masa
ofa tana rufe jikinta.