← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 106

Sashe 9

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

His Excellency ya bu
e ido ya ce
"No, wa zai kashe Jiddo, na samu ba
i ne da zamu yi meeting koma ciki ko?" Haka kurum ta ji ta yarda da shi kuma ta san waye shi yana kyakkyawar mu'amala ta juya shi kuma ya bi bayanta, tana
aga
afa zata shiga
ofar ta ji an ce "Malumana" cak ta tsaya
irjinta na bugawa zuciyarta na harbawa a ranta ta ce "Little Son"
Zata juya ya yi saurin fa
in "Meke faruwa?"
an yi jam can ta ce
"Na ji murya" ya ce "A voice?" Bata saurare shi ba ta juya shi ma ya juya har ya sha gabanta ya ce "Akwai jama'a, mu koma ba wata murya, ba wanda ya san kina ciki" ya lalla
ata tayi cikin gidan tana shiga ya rufe
ofar ya sanya securities a jikin door
Yana komawa ya samu ana dambe da shi ya yi jina jina da jikinsa "Duk sanda ya
ara zuwa shoot him, kuyi masa duka" shigowar wata mota ya sa suka tsaya wasu ma'aikatan asibiti suka fito da wani dattijo wanda yake sanye da
atuwar sar
a mai zanan kurus.

David ya ha
e hannu alamar apologies ya ce "Sorry" Abraham sosai ya gane David domin shi ne babban Pasto ya jinjina kai kawai.

David ya ce "His name is Abraham Daniel David, My grandson ya samu depression har ya zama ta
in hankali, na yi mamakin yadda na'urar jikinsa ta nuna mana nan, duk yadda akai akwa abinda yake nema, baya zuwa waje babu dalili duk haukansa" Pasto David ya fa
a yana sawa a kunce Abraham tare da sanya shi a mota.
a akai sosai kafin daga
arshe aka danna masa Allura nan take ya fara barci.

Majeederh ta zubawa jaririn nata idanu tana son
ara fahimtar kamanninsa amma abun ya kwanta mata gashi kullum
ara juyewa yake kama da ita.

"Kin sanya masa suna ne?" Mama ta tambaya tana mi
awa Majeederh ha
in tea a cup ta lumshe idanu ta bu
e a hankali ta girgiza kai.

"To ai yana da kyau ayi masa hu
u ba, wanne suna ki ke so?" A hankali ta ce
"Ibrahimul-khalil"
"Ikon Allah, Sarkin zuciya da fa
a kenan, ga
wazo shi kuma ba rago ba halin su
aya da Aliyu Haydar Allah ya raya mana Ibrahimul-khalil" Majeederh ta saci kallon Mama so take ta
an saba da ita amma yanzu gaba
aya zuciyarta na garga
inta da
ara yarda da wani, tunda Latifa Omar ta riga ta sanya mata tsoro ainun a zuciya ta gane babu Aminiyya, Abbu ya sama tabo na har abada wanda ya sa ta fahimci babu wani masoyin
warai ko true love.

"A beautiful name, but why Ibrahimul-khalil?" Ba tayi masa magana ba ya zauna saman kujera kafin ya ce.

"P.a a shirya tsaro na musamman a gidan nan, a duba motsin kowa" Hammad ya rusuna ya ce "In sha Allah, Allah ya taimaki Your Excellency"
Fita su kayi gaba
aya ya rage daga Mama sai Majeederh da Kalil dake barci.

Aaliyyah na zaune a parlour farin ciki ya kamata gobe za a
aura aurenta kamar yadda Uncle Isma'il da Uncle Bello su kayi al'
awari.

Abbu taga ya fito
auke da tarin takardun Majeederh na makaranta, da shaidar zamuwarta mace ta farko data fara lashe gasar musaba
ar Alkur'ani ta
asa da duk wasu ducoment da Award nata da tarin littafanta.

Ta mi
e da sauri ta ce "Abbu me za ka yi da wannan?"
Ya yi mata banza tabi bayansa har zuwa tsakiyar compound gani tayi ya zuba musu fetur ta cilla Ashana ta zare Idanu ta ce.

"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, me kayi haka Abbu" ya dubeta ya ce
"Har na koma ga mahaliccina ba zai ta
a daina yi wa Majeederh Allah ya isa ba, da haihuwarta gwara
arinta Allah ya sanya ta
arasa lalacewa har abada,ta
akko cutar
anjamau Hiv har tayi silar mutuwarta a wula
ance" Aaliyyah kuka take sosai ta ce "Abbu kana sanya mini tsoro anya kai ka haifi Anti Jeederh?" Ya yi murmushi ya ce "Kowa zai yi zaton haka, wallahi wallahi ni ne uban Majeederh ni na haifeta amma yanzu kaf duniya ba Wacce na tsana sama da ita, a kullum idan na ce ta fito da mijin aure sai ta ce Allah bai kawo ba har cewa take ba wanda ya ta
a cewa yana sonta na za
a mata, na sha ha
ata da maza daga
arshe su gudu ashe su sun riga sun halinta sun gane Fasi
a ce, Mazinaciyya ce, la'ananniyya ce, Allah ya isa Allah ya isa Ubangiji ya tsine miki Albarka Majeederh" ya fashe da wani irin kuka Aaliyyah ma kukan take.

Bar Aliyu Sufyan Alhassan yini ya yi yana neman Malama Majeederh amma ko mai kama da ita babu, yana dawowa gida zazza
i mai zafi ya rufesa...

Misalin 1:23 na dare tana zaune rungumeta da Ibrahimul-khalil da ya
i barci yana ta rarraba Idanu gashi so Ma sha Allah sbd kyau daman ance shegu masu iya kyau ba.

Sai ya zame mata abokin hira ta ce "Ina son ka Kalil, yadda na ri
a amana Ubangiji ya kawo sanadin da gaskiya za tayi halinta, ina jin kamar na shiga duniya na kama hotel....," Gilmawar inuwa ta gani kamar an shige ta
an kalli wajan ta juya ta duba lokaci taga
aya da rabi na dare saura kafin ta san abin yi an fara buga
ofar bedroom
in da
arfi ana fa
in "Jee Jee Malumana...

Na kusa ending free pages.

Contact to subscribe.... 08119237616 Whatsapp only.

MIJIN MALAMA
Nimcyluv Sarauta
*7.......*
_Complete story Arewabooks
https://arewabooks.com/chapter?id=6219d7896c0de838cd360960
Duk yadda Jeederh ta kai da son kamewa waje guda da ri
e kanta amma ka sawa tayi ta mi
e tsaye hannunta ri
e da Khalil, amma ta kasa motsawa sbd bata
ara jin saukar sautin da kunnuwanta suka jiye mata ba.

Shiru shiru sai kawai ta juya zata koma saman bed ta
ara jin ance "Jee, Jee Malumana" a wannan karan muryar da aka kira sunan bata fita sosai kamar bai kiran yana cikin wani hali,
irjinta ya yi kyakkyawar bugawa, bugawar da sai data runtse Idanunta, me ya sa muryar ke yi mata tsananin kama data Little Son?

Me ya sa hatta sunan ya zo
aya da wanda ya la
aba mata sbd bashi da hausar da zai iya kiran complete sunanta Majeederh kamar yadda kowa ke fa
a, iya
arinsa da fa
ar sunan sai dai ya furta kalmar _Jee_ a sau
"Yaa Allah" ta furta domin tasan har abada har gaban abada idan akwai he never comes to her, amma meke damunta har haka me ya sa muryar ke mata amsa kuwwa a kunne?

"Jeeeee!!!" Ya sake furtawa muryarsa bata fita sosai kamar wacce aka tsikara tayi wajan
ofa tare da sanya hannu ta mur
a handle, tsaye ta gashi yana zabga
amshi daga shi sai wata kyakkyawar Arabian jallabiya brown kallo wacce tayi masa kyau sosai, ya
an sakar mata kyakkyawan murmushi kafin ya ce
"Kina bu
atar wani abu ne?" Tayi masa kallo ta
auke kai ba tare data amsa shi ba, domin bata da yawon magana Majeederh nada matsanancin aji sosai, wanda kuma halittar ta ce hakan.

Gani ya yi tana le
a waje shi ma ya le
a yana cewa "What are looking for?

Me ki ke kallo?" A raunane wanda kuma ba kowa take son yaga raunin nata ba ta ri
e kanta sosai tana sake rufe jikinta da hijabi ta ce "Allow me to go"
"Where?" Ya amsata da sauri.

"Ban son zaman nan, kuma ka bari na le
a waje" Abu-turab ya ware idanu yana shafa sumar kansa ya ce.

"Me Jiddo zata yi a waje yanzu? 2 saura ok" tayi shiru ya
arasa shigowa cikin bedroom
in tayi saurin
ame jikinta waje guda lokacin Khalil ya fara kuka..

Sosai Abu-turab ya rufe
ofar kana ya nemi waje nesa da ita ya zauna saman kujera ya har
afa.

Malama Majeederh hankalinta ya rabo wajan kashi uku,
aya na waje,
aya na kan Khalil dake kuka,
aya na kan Abu-turab daya sanyata a gaba tare da kafeta da idanu.

Sai ta zama ira bata
aunar kallo yana takura ta ainun.

Abu-turab yana
arin magana su ka ji an daki
ofar ya mi
e tsaye tare da kallon Jeederh ya ce
"Sorry, na ce a kawo mini abin shur ina da azumi" bata ce komai ba ita dai.

Ya nufi
ofa yana fita ya rufe ta, kokawa ake sosai da Abraham Daniel David wanda yake son ta
arfi sai ya
alle
ofar, gadai securities da yawa amma sun kasa controlling nasa ya jiwa kansa ciwo amma ya
i ya yi giving up, wani irin
arfi ke zuwar masa.

"Abraham" Abu-turab ya kira shi,ya juya kalli Abu-turab.

"Me ka ke bu
ata?" Da hannu ya nuna masa bedroom
in da Malama Majeederh ke ciki, kana ya nuna
irjinsa wajan zuciyarsa ya ce.

"Jeena, nan" Abu-turab ya fahimci Abraham na son shaida masa Jee na cikin zuciyarsa ita kuma yake nema.

Cikin nutsuwa yana murmushi ya ce
"My friend zo ka ji" Abraham ya kafe waje guda domin babu na biyunsa a taurin kai.

Cikin tattausa harshe ya ce "Ita Jee
in bata nan, amma ka dawo gobe zan kaita wajanta" ya fa
i hakan cikin harshen Ingilishi yadda Abraham zai fahimci mai yake nufi.

"Promise?" His Excellency ya ce "Promise" Abraham ya sanya hannu a tsakiyar rigarsa inda ya yage ya zaro wata kyakkyawar flowers sai
amshi take ya mi
awa Abraham yana wani irin bu
e ido ya ce "Malumana"
Ma'ana the flowers is for her.

His Excellency ya amsa deep down na zuciyarsa cike da mamakina Abraham who is he to her?.

Securities
in za su kama shi ya girgiza musu kai tare da yin gaba yana
an tanga
i yana yin gaba ya ji saukar muryar Khalil na kuka ya tsaya cak, sai ya juya kawai sai su kaga ya yi murmushi ya ce
"My pregnancy"
"An samu matsala" In ji Khamal.
Chapter 9 · 0% Book details