Sashe 54
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na sameka lafiya?" Ya ce "Lafiya lou" Ya yi shiru ta
ago kanta ta saci kallon Mahaifin nata, ba zaka ce shi ne ya haifeta ba, sbd ya samu duniya da abinda yake so wato ku
i jikinsa ya murje alamun kwanciyar hankali sun bayyana a tare da shi.
Ta sauke ajjiyar zuciya a hankali ta furta "Allhamdulillah na cika burin Abbu" Ta
auka zai tambayeta kalar rayuwar da tayi a Egypt ba tare da iyaye ko wani nata ba, ta
aukan zai sanya mata albarka bisa namijin
arin da tayi na zama Gwarzuwa a musaba
ar Alkur'ani ta
asa, ta
auka zai albarkaci rayuwarta bisa burinsa data cika sai ta ji ya ce "Na haifi
ar da bata san girma da
imata ba, na haifi
ar da take son tuna mini asiri a cikin al'umma, na haifi
ar da take son saka mini ciwon zuciya...,"
A gigice Majeederh ta dakatar da Abbu da fa
in "Me na yi Abbu, me aka ce nayi idan zuwa gidan Latifa ya
ata ranka don Allah ka yafe mini" Jikinta duka rawa da
ari yake sbd tsoran
acin ran mahaifin nata.
Abbu ya dubeta sosai kana ya jawo laptop
insa ya shiga Gmail ya nuna mata wani sa
o ya ce "Hukumar makarantarku ta
asar Egypt take
orafin sun nemi alfarmar ki zauna musu domin zama malama amma ki ka
i bayan sun yaba miki ba za su samu wata
aliba data kai ki ba" Majeederh ta ce
"Ka yi ha
uri Abbu" Ya
aga mata hannu cikin tsawa ya ce "Ha
uri?
Kin manta al'
awarinmu dake?" Ta ce
"Ban manta ba" Cikin zafin rai ya ce "Ok isa ce ban ba?
Anya zaki albarka kowa Majeederh?
Kina son wanyewa lafiya?" A ru
e ta ce
"Ka yi ha
uri Abbu, rayuwata a wata
asar da bani da kowa akwai hatsari ba zan iya zama ba, na yi
arin cika al'
awarin amma na kasa ka yafe mini, bana da kowa a Misira bana da mai mini fa
a, bana da wanda zai kalla a matsayin wani nawa, bana da wanda zan zauna nayi fira da shi" Abbu ya dinga kallon Majeederh cikin tarin tsana da
onar rai ya ce
"Shi
an uwanki Alpha ba mutum bane?
Da yake tafiya cikin jeji sai ya yi shekara bamu sa shi a idanun ba, ba kuma mu san halin da yake ciki ba, gwara ke mun san inda kike...,"
Ta ce "Abbu taya zaka ha
iyarka mace da namiji?
Namijin daya kusa tun karar shekaru arba'in?
Kuma zai iya kula da kansa?" Ta
are maganar tana sakin kuka sosai.
Abbu ya ce "Ok ke yarinyar goye ce kenan ba zaki iya kula da kanki ba?
Kinga tashi maza ki bar mini parlour idan na ci-gaba da ganinki zuciyata bugawa zatai mu zauna mu cinye
an ku
en da suka rage kinga ma dawo gidan jiya talakawa" Zatai magana ya
ara daka mata tsawa kamar ba Mahaifinta da take mutuwar so kamar rai ba ta mi
e jiki na
yarma da
ari ko kallon gabanta ba tayi ta nufi waje ga idanunta da suke mata wani masifaffan
ayi nan da nan sukai jajir ta shiga susawa tana yin main parlour kuka na cin
arfinta, karo tayi da mutum tsaye wanda shigowarsa kenan cikin garin Kano tana
arin yin compound a tunaninta main parlour ne sbd idanunta rufe yake caraf ya sa hannu ya ri
o nata hannun....
*BOOK 1 PAGE 31*
MIJIN MALAMA
LITTAFIN KU
I NE WANDA YAKE SO YA YI MAGANA 08119237616
Ina godiya bisa ta'aziyyar da akai mini ta babban rashin da na yi na wan mahaifina Alhaji Musa Zakari sheka ( Dagacin sheka) Na gode sosai Allah yabar zumunci marubuta da yawa wasu ma ban san su ba, sun nuna mini kara
warai makaranta ina alfahari daku kune silar kai ni inda nake kune kuke goya mini baya ta hanyar siyan littafaina, ina fatan ba zaku gajiya ba
Janta ya yi har tsakiyar main parlour yana zuwa ya saki hannunta yana binta da wani irin kallo kafin ya ce "Baki da hankali?" Ta bu
e idanu wanda sukai jajir ta ce "Me na yi?" Da idanu ya dubi shigar dake jikinta da kuma kallon fuskarta dake bu
e, itama tayi saurin kallon kanta tana
an marairaice fuska zuciyarta duk babu da
i ta kasa cewa komai sbd yadda
irjinta ke
agawa ga zafin da idanunta suke mata duk ta sushe su.
Ya gyara tsaiwa yana har
e hannu a
irji shi ma nasa idanun sun yi ja sbd abubuwan da suke masa yawo a zuciya can
asa ya ce "Kuma da gaske fita zaki haka?
Tsirara?"
....
Tsirara!?
Ta fa
a da sauri cike da tsoro, Alpha ya ha
e fuska ya ce "Mene marabar dambe da fa
a?" Majeederh ta yi shiru domin ita sam tunaninta baya nan wajan, zuciyarta ta Ka
aita da maganganun Abbu, lura da yanayinta ya sa Alpha bai
ara magana ba ya bi ta gefenta ya shige ya zauna saman kujera yana har
afafuwan.
Majeederh ta shige part
inta not too long ta dawo sanye da rolling na vail a kanta, ta nemi waje saman kujera ta zauna, shiru ya biyo baya can ta ce "Ina yini?"
"Lafiya" Ya bata amsa a ta
aice.
Majeederh ta yi
asa da kanta cikin sanyin murya ta ce "Ance an maka
arin girma congratulations" Alpha ya ce "Uhm" Yana
an ka
afa kafin babu wasa idanunsa ya kira sunanta ya ce "Majeederh!" Ta yi shiru.
"Zabiya?" Ta kwa
e fuska tunda bata son sunan ya
an shafa kai daman He just wants to tease her.
Ta mi
e zata bar parlourn ya ce
"No, please" Ta zauna kamar zatai kuka ta ce "Tun ina
arama kake ce mini Zabiya Yaya, ni ban so idan kai ma da Aljanar nake maka kama to"
"Stop it Majeederh!" Ya furta a tsawa ce, domin ji ya yi kamar ta caka masa nashi a
ahon zuciya, ya girgiza kai ya ce "Sorry"
Ta yi shiru speaking calmly ya ce "Sannu da dawowa
asa Nigeria, yanzu sai me?" Kanta a
asa tana wasa da yatsun hannunta ta ce "Sai abin da Abbu ya ce" Alpha ya watsa hannu ya ce "Kina sane da problem
inki, komai zaki ki fara tuna aure first" Kunya ta kama Majeederh sai yanzu take dana sanin sanar masa da matsalarta, kuma yanzu da baya ai ba
aya bane tuni Ubangiji ya ye mata "Kina ji?" Ta ce "Aiki zan nema" Da wani irin sauri ya ce "Aiki?" Ta
aga kai ya ce "Shi ma Abbu ne?" Tayi shiru cike da tausayawa ya ce "Am sorry, zan masa magana ya fara bari kiyi aure" Wani irin abu ne mai
aci ya tsayawa Majeederh a ma
oshi ta runtse Idanunta tuni ta ji rauninta na son bayyana muryarta na rawa amma ta dake domin tayi al'
awarin ko hawan jini zai sameta, ko zuciyarta ce zata buga ta mutu nan take ta daina yin kuka ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Idan ya amince nayi auren wa zai aureni?" Alpha ya zura mata manyan idanunsa ya ce "Kamarya? kina nufin tsayin shekarun da ki kai a Egypt baki saurayi ba?" A hankali Majeederh ta girgiza kai ta ce "Even friend ban ba, shekaruna ashirin da takwas 28 ban ta
a yin saurayi ba idan ka
auke Imran shi ma ya guje ni ba tare da sanin dalili ba, ba
in jini ne dani Yaya na zama mujiya a idanun mazan duniya, hatta soyayyar
uruciya ban san ya take ba, ban san da
in soyayya da wahalar cikinta ba, ko saurayin da zai zo ya yaudareni ban ta
a yi ba, balle wanda zai ji muradin aurena a zuciyarsa....,"
Ta yi shiru sbd numfashinta dake fisga ka
an ka
an kafin ta ce "Duk son da maza suke wa farar mace, duguwa mai kyan fuska nawa ya tashi a banza, mummunar mace wada ta fini farin jini, to idan ban yi aiki ba me zan Yaya?
Shi ma Abbu fahimtar hakan ce ta sanya ya za
a mini wannan rayuwar kuma ina farin ciki da ita" Duk rashin imanin Alpha kasancewar shi Soja, wanda yaga masifu da yawa ya kashe rayuka da yawa amma a yanzu a gaban Majeederh sai dai zuciyarsa ta karye ya mi
e tsaye ya shiga kaiwa da komowa yana bugawa hannayensa waje guda kafin cikin sauri ya tsaya a gaban Majeederh ya ce "Majee ki minin wani al'
awari, do me a favor please" Ta kasa kallonsa ya kai hannu zai ri
e nata tayi saurin janye nata tana
an yi murmushi ta ce "Na maka"
Ya ja baya ganin bata son ya ta
a jikinta, numfashinsa na sauka ya ce "Kiyi accepting duk wani abu dana yanke miki muddin ba cutarwa bane, ki yarda ba zan cuceki ba Majee" Ta ce "Me zakai?" Ya bata amsa ya ce "Zaki ji, ki amince first" Ta jinjina kanta bai
ara cewa komai ba, ya fice daga part
in ya shige part
in Abbu ita kuma ta nufi Kitchen ta fara ha
a dinner harta gama ta shige part
inta ba taga fitowar Alpha ba....
Washegari ya kama weekend ne, Aaliyah na zaune a parlour watching Ds t.v lokacin 10:10 na safiyar Saturday jin ana sallama ya sanya Aaliyah
ago kanta tana amsawa da fa
in "Wasalamu Alaiki, Anti Latifa" Latifa ta zauna tana cewa "Ashe fa yau weekend da tuni kina school" Aaliyah ta yi murmushi ta ce "Ina kwana?" Ta amsa da "Lafiya lou" Sukai shiru can Latifa ta ce "A level nawa kike ne yanzu?"
... 200" Aaliyah Said, tana
an bu
e Idanunta akan series
in _My heart knows_ da take kallo a zee wrld.
"All The best little sister, ina Malama?" Aaliyah ta nuna mata hanyar kitchen da hannu ta ce "She's in the kitchen" Lura da hankalin Aaliyah nakan series ya sanya Latifa mi
ewa ta nufi hanyar kitchen
in tana zuwa ta samu Majeederh tsaye gaban sink tana wanke hannunta tayi dariya ta ce "Sannu da aiki Madam koko" Majeederh ta
an yi murmushi ta ce
"Uhm" Latifa ta ce "Gasky am lucky na samu abinda nake so"
...
Kike so?