← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 106

Sashe 85

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A nan na kawo
arshen BOOK1 wanda suka labari ne, akan yadda aka samu cikin Khalil da kowa ke cewa
an shi.

I hope yanzu zaku fahimci labarin daidai idan mun
ora...

Da yawa za kuga kamar Malama Majeederh ba ta yi achieving komai a rayuwarta ba sai ba
in da
addarori da suke ta rige-rigen fa
a mata.

Ba zan iya cewa kun ji da
in BOOK1 ko aka asin hakan ba...

Abu
aya na tsani tsagwaron labarin yana BOOK2.

Akwai wasu
alubalen tunda mutum a karan kansa bai ta
a dauwama da farin ciki ba, to rayuwa haka take yau fari gobe ba
i, yau zuma gobe ma
aci.

Duk m
acen da zata bu
e baki ta ce tunda tayi aure da mijinta zaman da
i suke basu ta
a samun matsala ko sa
ani ba, tuni na bugi
irji na ce
ARYA TAKE.

Allah ya ta
a zuciyata na fahimci komai na gane komai kuma ina fatan zaku biyoni domin kuma ku fahimta...
1.

Wacce rayuwa Majeederh za ta yi a gidan Abuturab?
2.

His Excellency zai yarda ya saketa ko ya ya?

Zata haihu da shi ko ya ya?
3.

Abraham zai dawo kamar yadda ya yi al'
awari?

Idan ya dawo ya samu labarin Majeederh na gidan mijinta me zai faru?

Zai ha
ura ya barta tayi rayuwa da mijinta ko ya?
4.

Ina fatan baku manta da General Alpha Bello khan ba?

Shin bayan ya gudu sbd baya son auren ha
i tsakaninsa da Majeederh ina yaje?

Yana raye ko ya mutu ne?

Yana cikin hankalinsa ko hauka yake?

Zai bar Majeederh ko ya?
5.

Aliyu ya ce idan har bai auri Majeederh ba to mutuwa ya yi, shin ya zata kaya?

Zai ha
a su kishi da Latifa ne?
6.

Kuna ganin Abbu zai yi aman shi ya lashe?

Wacce magana Fulani zata fa
awa Majeederh amma bata samu dama ba sai Abbu ta fa
awa.
7.

EHEM
WAYE AJLAAL SULTAAN Mr ji dakai masu ta
ama da rawani, kuna ganin zai dawo Nigeria a karo na biyu?

Waye zai yi SACRIFICE a cikin zataran mazan?

Su waye zasu ha
ura da Majeederh wa kuma kuke ganin ya dace da ita matsayin miji na gari?.

WANNE IRIN ZAMA ZA A YI TSAKANIN MAMI DA
AN RAINONTA?

BILLAHI DRAMA CE BABBA WANDA BAI BIYONI A BOOK2 BA BABU RUWANA...

KUN TA
A GANIN INDA MATA TAKE GUDUN MIJINTA?

DUK MAI SON SHIGA GROUP 2 ZAI BIYA #500 BABU YAWA TA WANNAN ACCOUNT NUMBER6850917335
Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank shaidar biya 08119237616 ayi maza a cika group wanda bashi da 500 kada ya karanta na sata yazo na yi masa Discount sbd Allah shi ya ta
a zuciyata ba ruwana.

Ina
aunar masoyana na amana da gaskiya da duk mai karanta littafina.

Ubangiji yabar zumunci da
auna Allah ya baku abinda kuke nema duniya da lahira ya sadaku da dukkan alheri yayi muku albarka
Ya hure muku ku
in siyan MIJIN MALAMA 2 thanks for the love and cares thanks for patronize me
kune ni da bazarku nake ta
ama kune kuke sawa asan da zamana
Nimcyluv sarauta's love you
_*Arewabooks@Nimcyluv*_
*MIJIN MALAMA*
BOOK 2 PAGE 51
Kukan ta ya shiga ratsa dukkan wata jijiya dake kan His Excellency Abu-turab zuwa tsakiyar
walwar shi, me ya sa ta kuka har haka?

Bata son shi ne ko yaya?

Ko kuma kukan farin ciki ne ta same shi a matsayin mijinta?

He couldn't understand why she was crying, deep down na zuciyarsa yana jin fa
uwar gaba.

A hankali ya nemi waje ya zauna saman kujerar dake parlourn ya
an sunkuyar da kansa
asa, ya jima nan zaune He was thinking about where to start??

Ya mi
e yana gyara zaman babbar rigarsa ya nufi Main parlour ya samu Uncle Isma'il zaune shi da Jawaad ya zauna yana rusinawa ya ce "Sannu Uncle" Uncle I ya ce "Yawwa Ur Excellency, har ka fito?

Fatan lafiya?

Ta dai fito ko?" Ya jinjina kai cikin nutsuwa ya ce "Eh, daman nace yanzu zamu ta fi ne?" Uncle I ya girgiza kai ya ce "To ni dai san samu ka tafi da matarka, tunda babu amfanin wani zaman tana
ashin ikonka a yanzu, to amma kasan bidia'a irin ta mata yanzu sai ka ji wannan surutu, kuma ni ma a karan kai na ina son sai mun zuba mata furnitures
in ta da komai ai ba a kai ta haka ba" His Excellency ya
an kalli Uncle I can ya ce
"No need Uncle,I have fixed the part where she will sit, added new furniture's that was ordered from Turkey" Uncle Isma'il ya yi jim sai kuma ya girgiza kai ya ce "I don't think that would be possible, gwara dai ka bari akai mata na iyayenta wanda za mu yi, daman ai responsibility
in mu ne" His Excellency kallon Uncle I kawai yake bai san yadda zai masa bayani ya fahimta ba.

Ganin hakan yasa Anti data fito daga bedroom ta nemi waje ta zauna tana
an murmushi ta ce "Ba aikin lada zamu hanaka ba, kasan mu mata muna da gutsiri tsoma, ina tsoran watarana a goranta mata rashin kayan
akin ace kai ka yi mata komai" A hankali Abuturab ya ce "Haba Anti, ko ban auri Majeederh ba zan mata komai, plx na yi niyya" Ta girgiza kai ta ce "Baka san mata ba ne Ur Excellency, musamman dangin miji ka
an daga cikin halinmu ne gori" Ya lumshe idanunsa ya bu
e calmly ya ce "Oh, a bari na tafi da ita, after that sai ku kawo mata tunda kun matsa" Uncle Isma'il ya ce "Better, hankalina sai ya fi kwanciya da hakan" Anti ta ce "Amma kayi mana alfarma, ko zuwa Magriba ne sai ka dawo ku tafi not now" Abuturab ya ce "if you are more comfortable with that, Allah ya kaimu" Ya mi
e tsaye Uncle Isma'il ma ya mi
e suna ha
a hannu ya ce "Thank you, Uncle"
Daga nan ya fita yana rufe Idanu, sbd daman bai gama warkewa ba ya matsa dole sai ya zo.

Tun kafin ya
arasu P.a Hammad dake tsaye shi da Jawaad suna hira zaka
auka abokai ne, sbd Hammad he's so funny and nice person friendly to everyone.

Driver ya bu
ewa His Excellency Abu-turab back seat ya shiga ya zauna, Hammad ya ce "Jawaad see you soon" Ya ce "Ok Dear bye" driver yaja motar bayan Hamma ya shiga gaba, slowly suke tafiya bisa umarnin Abuturab
Majeederh har yanzu tana zaune bakin
ofa, tana jin kamar bata kyautawa Abuturab ba na rufe
ofar da ta yi amma gaba
aya she's Uncomfortable da shi, zuciyarta ta kasa ganinsa matsayin mijinta na sunna, what should I do?

Think, Majeederh
Zuciyarta ta bata amsa, ta
ara sunkuyar da kanta kamar
aramar yarinyar, her heart broke, she hugged her knees even righter.

Nothing hurts like they words, maganganun mutane da surutun su akanta suke damunta, taya zata ya fewa Abraham?

Duk duniya ta tsane shi wallahi bata ko
aunar jin sunan shi balle sake ganin mai kama da shi.

Kukan Baby Khalil ya sanya ta mi
e jiki a sanyaye ta nufi inda yake tana zuwa ta
auke shi, haka kurum ta samu kanta da
ura masa idanu, wani kyakkyawan bugu zuciyarta tayi sbd wani mahaukacin kama da yake sake yi da Abraham, ya juye sak Abraham komai da komai musamman yadda yake tsotsar lip's
insa da saurin kwa
e fuska, tayi saurin rufe Idanunta,tare da rungume Baby Khalil a hankali ta ce "Allah ya isa, ba zaka ta
a ganin daidai ba a rayuwarka, Ubangiji ya rusa maka farin cikinka kamar yadda ka rusa nawa, Allah ya hanaka kwanciyar hankalin kamar ka hana nawa kwanciya Ubangiji ya raba ka da iyayen...," Anti data mur
ofa ta shigowa da spare key
in dake hannunta tayi saurin cewa "Subuhanallah!

Ya isa haka" Kalmar da ta tsayar da Majeederh daga mummunar addu'ar da take akan Abraham.

Ta nemi waje ta zauna idanunta akan Baby Khalil tana
ara ganin kammminsa da Abraham
in kafin ta ce "Why?

Wannan muguwar addu'ar ta mece Majeederh?" A hankali ta ce "Ya rusa mini rayuwa Anti" Anti ta girgiza kai kawai kafin ta sauke numfashi ta ce "Idan Abraham ya lalace still ke ya lalacewa tunda uban
an ki ne khalil, kina ganin yadda suke muguwar kama" Majeederh ta ha
e fuska tare da yin
asa da kanta.

Anti ta
ora da cewa "Bai kyauta, bai kyauta, bai kyauta amma hakan baya nufin ki yi mummunan alkaba'i akan shi, idan ki ka ce kin barsa da Allah ka
ai ya wadatar, wlh duk wanda ya bu
e baki ya ce ya barka da Allah to mutum ya shiga uku, no need ki yi wannan addu'ar ko dan Khalil
an ki plx, Majeederh ke malama ce kin fi kowa sanin me ya dace da wanda bai dace ba, Majeederh Ubangiji ne ya amshi addu'armu ya dubi halin da kike ciki ya ha
aki da miji na kece raini, kaf familyn Khan!

Babu wanda ya yi dace da miji irin naki" Ta
an yi shiru tana
ara girgiza
afa ta ce "Wlh yanzu baki da wanda ya shige Abuturab, yana son ki sosai Majeederh ki yi
arin kyautata mu'amalar ki da mijinki, ki duba yadda idanun duniya ke kan ki ko?

Kada ki yarda ki bada wata
ofa da zaku samu matsala da mai gidanki yanzu shi yake da iko akan ki, yi na yi bari na bari, ki ri
e uwar mijinki hannu bibbiyu da sauran dangin miji, babu ruwanki da kowa balle a
ara saka mini wani tension
in kizo jininki yana mugun hawa zuciyarki ta buga a iska,
addarar data same ki ita take ta trending a duniya kiji na fa
a miki bawai iya Kano ko Nigeria ba, da kin shiga Google ki Twitter za kiga shi ne the most trending news" Gaban Majeederh ya fa
i ta runtse Idanunta, ita kam taya zata daina tsinewa Abraham?

Babban takaicinta wai
an cikinta shi ne yaga tsaraicinta?
Chapter 85 · 0% Book details