Sashe 94
Kanwar Maza 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aisha why, meyasa a karon farko ki ka tsallake umarnina abun da baki taɓa yi ba, gashi kin sanya mu a wani hali" ya furta lokacin da hawayensa ya gangaro ya zuba a hannun rumaisa.
Juyi tayi zata gyara kwanciyarta, ya ga tana nema ta danne masa ɗa, dan haka cikin azama ya miƙa hannu zai ɗauke yaron. Caraf rumaisa ta riƙe hannunsa ta buɗe ido ta kalleshi.
"Wayyo Allah zai sace mini ɗa, mama kina ina" ta ware murya iya ƙarfinta tana ihu.
Ayshercool.
*₦500 ne, via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
https://chat.whatsapp.com/G9XU8tDJMjq02zlZMHurZ5
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*
*15. Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Tsayawa yayi cak ya ƙura mata ido, sai yayi mata kwarjini sosai da sosai, hakan ya tilasata yin gum da bakinta tana cigaba da bin sa da kallo.
Hannu ya saka ya ɗauko jaririn daga kusa da rumaisa, ai kuwa ta tashi zaune sosai ta tsatstsasreshi da ido, ko ƙiftawa ba ta yi, dan kar ya shammaceta ya gudar mata da jariri.
Ya nemi wuri ya zauna, ya ɗan tsurawa yaron ido, a hankali ya kai bakinsa kunnen yaron, yayi masa huɗuba da Mahmud kamar yadda ammi ta buƙata, ba kuma dan yayi niyyar sanya sunan ba.
Ya sauke yaron a hankali yana cigaba da kallonsa, ya É—aga kai ya kalli rumaisa ya ce "A karo na babu adadi, ina sake tambayarki ina aisha take? Bana son ki kai ni bango, in yi miki abun da ba shikenan ba, ki bani amsar tambayoyin da nayi miki, matata na cikin hatsari dole na san in da take"
Kawar da kanta ta yi gefe, ta ƙi kallonsa.
"Am talking to you" yayi maganar cikin tsawa ganin yadda take nema ta mayar da shi mahaukaci.
Sake kawar da kanta gefe ta yi, ta dafe kanta da hannayenta, tana ƙunƙuni.
"Da ke nake, ki bani amsa" ya sake maganar kamar zai kai mata duka.
"Wai dan Allah me kake so na ce maka, ni na san a in da take? Nima fa saceni a kai, ko garinmu ne da zan san ina ne, ka je da kanka mana ka duba, ni na san sunan wurin ne? Kuma wallahi kar sake yi mini tsawa bana so"
Ya yinƙura zai sake magana mama ta yi sallama. Ya haɗiye maganar ya waiwaya ya kalli in da mama take.
Cikin girmamawa suka gaisa, mama ta ce "Ashe ka zo, na je sayo mata magani ne a waje"
Adam ya ce "Eh na zo, ban jima ba, amma ku din ga kai takardar pharmacy zasu baku ba wani abu".
Mama ta ce "A'a basu da shi ne, ai yakamata muma mu din ga taɓukawa, masu shagunan ne ma basu fito ba, saboda haƙarƙarin da take kuka da shi, ya sanya na fita dubawa".
Adam ya karɓi takardar hannun mama, ya ɗau hotonta, ya kalli mama ya ce "In anjima Bashir zai zo, zai taho da maganin sannan ya kai ku wurin X-ray ɗin".
Mama ta girgiza kai ta ce "A'a, mun gode É—awainiyar ta yi yawa, hakan ma Allah ya saka da alkhairi yayi maka albarka, ka bari kawai wannan zamu yi ba zai gagara ba da yardar Allah"
"Nima É—an ki ne, ba zan ji daÉ—i ba idan ki ka nuna ba kya son na yi muku abu"
Tsidik ruma ta sanya baki ta ce "A'a bama so, yaya Abubakar zai zo su kai ni, idan ma wayo kake yi mini na fika wayo in gaya maka" ta yi maganar tana harare-harare.
Da ido ɗaya yayi mata wani irin kallo, mama kuma ta yi mata daƙuwa ta ce "Ke bana ciki da rashin hankalinki, sa'anki ne ko wani ya saka baki da ke? Kin ma taɓa yi masa godiyar ɗawainiyar da yake da ke?"
Ruma ta yi shiru tana basarwa, kar mama ta cigaba da yi mata faÉ—a a gabansa ya rainata.
Huzaifa ne yayi sallama da kwandon kayan abinci, suka amsa masa bayansa kuma Gwaggo ce da lawisa.
Nan suka zauna suna gaggaisawa, Huzaifa ya ƙarasa ya karɓi Mahmud a hannun takawa ya riƙe hannun jaririn ya ce "Mai sunan babanmu, kana lafiya?" Yayi maganar kamar jaririn zai amsa masa.
Takawa kuwa bin su yake da ido, lawisa ma ta bi Huzaifa tana cewa ya bata ta É—auke shi.
Adam ya tashi yayi musu sallama ya fice, tabbas ranar da zai karɓi jaririn nan akwai daru, mussaman a wurin uwar riƙonsa rumaisa, yarinyar da ta riga ta fara shi kai bango saboda halinta.
***
"Ammi kin yi shiru baki ce mana komai ba"
Ammi ta ce "To Nusaiba me zan ce muku?"
Iman ta ce "Ammi kina ɓoye mana abun da yake faruwa, amma gaba ɗaya yanayinki da na takawa a 'yan kwanakin nan ya tabattar da akwai wani abu a ɓoye, bama jin daɗin yanayin nan sam".
Nusaiba ta ce "Ni fa ina daf da sanarwa Anty laila, wataƙila ki gaya mata meke damunku ku ka ƙi gaya mana"
Ammi ta numfasa ta ce "Kar ki kuskura ki haÉ—a ni da laila, koma menene dole zaku ji, amma ba yanzu ba"
"Yanzu Ammi haka zamu cigaba da kallonku a haka, ba fa haka muka saba rayuwa a tsakaninku ba, taya zamu yi adopting hakan lokaci guda, ammi walwalarki ce fa tamu" Nusaiba tayi maganar kamar za ta yi kuka.
Iman kuwa tuni idonta ya tara hawaye ta ce 'Ammi ko dai nice, idan saboda ni ne, ki kai ni Gombe can family house ɗin ku, zan zauna, kuma duk wanda ki ka zaɓa mini zan aure shi, amma dan Allah ki cigaba da walwala muna ganin murmushin ki"
Tausayin Iman ya kama Ammi, ya kamo hannun iman ta ce "Haba iman ɗina, ki na tunanin akwai wani ƙalubale da zai ta so na rabu da ke ne? Kar ki kuma wannan maganar, wani abu ne yake faruwa daban, amma komai zai daidaita in sha Allah".
"Ammi wai muma 'ya'yanki baki yadda da mu ba, muma munafukai ne kenan yaya takawa ne kawai mai iya riƙe sirrinki?" Nusaiba ta yi maganar har cikin zuciyarta.
Duk da halin da Ammi ke ciki, sai da Nusaiba ta bata dariya, ta girgiza kai ta ce "Ba abun da ku ke tunani bane ba Nusaiba, wata yarinya aka tsinto a katsina da jariri" sai kuma ta yi shiru.
"Ammi to meye haÉ—in hakan da damuwar da kuke ciki?"
Ammi ta ce "ÆŠan takawa ne"
Nusaiba cikin rashin fahimta ta ce "Wane takawan? Ta ina za a tsinto yaro a katsina kuma ya zama É—an sa?"
"ÆŠan sa ne" Ammi ta basu amsa.
Iman ta ce 'Amma Ammi, ta yaya?"
"ÆŠan Aisha ne, ta kawo É—an kwalinta da gwala-gwalanta"