Sashe 31
Kanwar Maza 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye burgar dawakin da suka wuce ta je ta tsaya. Ta tarar da wani dogari yana basu Abinci.
"Sannu da aiki"
Ya kalli ruma ya ce "Yauwwa sannunki"
"Dan Allah ina dokin sarki a nan?" Yayi murmushi ya ce "Nan babu dokin sarki, na 'ya'yan sarki da manyan Hakiman fada ne"
"Dan Allah ka cewa sarki ya bani doki É—aya"
Yayi dariya ya ce "Ke idan aka baki doki ya zaki yi da shi?"
"Hawa zan din ga yi mana" ruma ta din ga yiwa dogarin nan surutu, sai da ya gaji sannan ya ce "To ai Shikenan, yanzu dai fita za ayi da su, za ayi kilisar angwaye"
Ta jinjina masa kai, ta koma gefe ta tsaya, tana kallo aka shirya dawakan, aka yi musu kwalliya sannan aka fita da su.
Hauwwaliya ce ta fito ita da ƙawar ta ta tana faɗin "Ke ruma, tun ɗazu jira nake ki dawo, amma ki ka ƙi komawa"
"Ke ƙyaleni, kallon dokuna nake"
Ƙawar hawwaliya wadda suke da Turaki, ta ce "Mu je to, sai mu kalli kilisar"
Suka fita daga cikin gidan gaba É—ayansu, kan barandar wani gida suka je suka tsaya, suna tsumayin a fara kilisar.
Abin yana burge ruma sosai da sosai, duk wanda ya zo wucewa sai ta É—aga masa hannu tana tsalle.Tun da suke wucewa babu wanda ta kira sarki, sai da ya zo wucewa tare da ango.
"Sarki mai koriyar alkyabba, a dawo lafiya, dan Allah ka bani kyautar doki, ko kuma ka É—anani a kan dokinka!!!"
(Wannan 'ya ni kaina tana bani ciwon kai 😒 in kun ji ni shiru ku dinga yi mini addu'a, Allah ya Æ™ara mini lafiya ðŸ™)
Mai nema daga farko, ya duba watpad Please ðŸ™
Ayshercool
08081012143
[21/07, 10:53 am] JAKADIYAR AREWA:         ƘANWAR MAZA
        Â
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA? TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE? KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHEƘI TA NA HASKAWA? MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban haɗa 1k subscribers a channel ɗina ba, anya akwai amana kuwa😒*
Ku yi subscribing YouTube channel ɗin
@Cool Hausa Novels, domin samun daÉ—aÉ—an litattafan hausa na sauraro.
*Ina yiwa 'yan uwa musulmi barka da shigowar, sabuwar shekara musulunci, Ubangiji Allah ya sada mu da alkhairan da yake cikinta, akasin haka kuma Allah ya iya mana*
P 15
Gaba É—aya aka juyo ana kallon ruma, mutanen wurin suka hau dariya.
Shi kansa Jamil da yake ango, da sauri ya ƙara rufe fuksarsa da rawani yana murmushi, dan saura ƙiris dariya ta ƙwace masa.
Adam kuwa sake tsare gida yayi, kasancewar dama can ba mai yawan fara'a bane ba, jin muryar ruman yake a wani abu daban, anya mutum ce?. Kamar zai juya domin ganin fuskarta, sai kuma ya fasa ya sake rufe fuskarsa da rawaninsa, yayi gaba.
Ƙawar Hauwwaliya kuwa ɗan zaro ido ta yi ta ce "Ke kin san waye wannan kuwa?"
Ruma ta ce "Ba shine sarki ba?"
"Ba sarki bane ba ai, É—an gidan marigayi Galadima ne da ya rasu, sunan sarki ne da shi, Takawa ake ce masa, wallahi ki ka bari ya kamo ki, sai kin gayawa mutanen garinku, ba ki san yadda muke jin tsoronsa ko a family ba, hmmm su Ummanmu sun girme shi amma tsoronsa suke ji, ba ya wasa da mutane"
Bayan gama jin jawabin da aka yi mat, ta taɓe baki ta ce "Taɓ, na gama yaya umar, ni gani nake kamar na taɓa ganinsa ma, ko a ina oho mini dai na manta, so nake na ga fuskar sa"
Dariya yarinyar ta yi ta ce "Ki zo wataran mu je gidansa, ko gidansu sai ki ga fuskar sa amma daga baya zan laɓe ke ki shiga" ruma ta kwashe da dariya ta ce "Ke da wasa nake miki, amma dai zan zo wataran a ɗanani a doki"
Yarinyar ta dubi Hauwwaliya ta ce "To yaushe zaku kuma zuwa?"
"Ke, ita fa ruma ba a nan unguwar take ba, zuwa ta yi yau zata koma gida, a É—orayi take fa"
"Haba, idan mun zo hawan salla wataran, sai na zo gidanku"
Ruma ta yi murmushi ta ce "Allah ya kawo ki, amma baki gaya mini sunanki ba"
"Sunana Jannah, ke kuma ruma ko?" Ruma ta jinjina mata kai alamar eh.
Ta miƙowa ruma ledar viba ta ce "Ga saƙonki" ruma ta karɓi ledar ta yiwa Jannah godiya, suka tafi gida.
Allah ya taimaketa, Abdallah bai dawo ba sai bayan salla magariba, sannan ya É—auketa suka tafi gida.
Tun a hanya yake tambayarta meye a ledar hannunta, amma tayi mursisi ta rungume ledarta taƙi nuna masa, har suka je gida.
Mama sai da tayi mita "Abdallah ka É—aukar mini 'ya ka tafi da ita, tun É—azu nake zuba ido in ga ta ina zaku dawo, ka san da wuri take bacci, kun je kun yi dare".
Abdallah ya ce "Mama wai dama kina son yarinyar nan?"
Mama ta buɗe baki, tare da yin murmushi ta ce "Dan ƙaniyarka in haifi 'yar a cikina ka ce dama ina son ta, ni duk cikinku waye bana so, ai banda hali irin na ruma son da nake yi mata daban ne, kasancewar ta mace ɗaya tilo a cikinku, amma sanin halinta ya sa wasu lokutan nake kamar bana son ta, idan ba haka taɓarar da zata yi sai Allah"
Ruma ta ce "Kai ban taɓa jin kin ce kina sona ba, ashe idan na mutu zaki yi kuka"
Mama ta ce "Ke rabani da shiririta, tashi ki yi sallar isha'i ki zo ki ci Abincin dare ki kwanta, gobe in Allah ya kaimu akwai makaranta".
Ruma ta tashi ta ce "Ai ni yau ba abincinki zan ci ba, na gidan sarauta zan ci" mama ba ta É—au maganarta da muhimmanci ba, sai da ta idar da salla, ta janyo viva, tana firfito da Abinci.
Mama ta matsata da tambaya, ta bawa mama labarin abin da ya faru.
Abdallah ya ce "Wallahi mama ban ma san ta je ba, na ƙarasa na gaisa da abokaina na tsohuwar unguwarmu, shi ne ta samu ta tafi, yanzu da doki ya takaki ki ce me?"
"Doki bai takani ba, sai abin arziki da na samo, kun ga gidan sarautar nan, wai gidan Turaki, gaskiya suna da kuɗi, mama kalli kaza guda ta sako mini, kalli kayan gara, ya ma sunan wannan dunƙulellen abun mai kamar kashi?" Ta yi maganar tana nunowa mama Alkaki, gaba ɗaya ko a jikinta, dan ita ba ta ji a jikinta ta yi laifi ba.
Mama zurru kawai ta yi da ido ta na kallon ruma, mama ta gaji da faÉ—a a kan halin ruma, dan haka ta yi shiru ta na faÉ—in Allah ya shirya.
******
Yanayinsa ne ya nuna wa Ammi cewar ya na cikin damuwa.
"Takawar ka lafiya babban mutum, basarake kuma jinin sarakai, me yake faruwa ne?"
Adam ya yi murmushi ya ce "Bakomai Ammi, gajiyar bikin nan ce ta Jamil, kuma kwana biyu ban hau doki ba yau na hau doki, duk jikina ciwo yake"
Ammi ta yi murmushi, a dole wai sai ya ɓoye mata akwai abin da yake damunsa, dan haka ta yi murmushi ta ce "Shikenan, ka je ka ɗan watsa ruwa ka kwanta ka samu ka huta" ya jinjina mata kai, yana shirin tashi ta ce "Yauwwa Takawa, ni ko tun da ka dawo, ka je ka gaida babarka?"
Take ɗan ragowar annurin fuskarsa ya ɗauke, ya ɗan ɓata fuska tare da girgiza kai alamar a'a.
"To ka san dai yakamata ka yi hakan, bana son ƙananan maganganu, tun da yanzu a gajiye ka ke, kuma kana gidan nan yakamata in an jima ko da safe dai, ka je ku gaisa ka ce mata ka dawo"
"To" ya amsa a taƙaice.
*****
Mama sai fama take da ruma a kan shirin makaranta, sai laƙai-laƙai take yi, sai ta fara shiri, sai ta tafi banɗaki yawon kashi, saboda ciye-ciye da ta yi, ya ɓata mata ciki. Mama ta kai matuƙar ƙuluwa sai faɗa take yi, ruma kuwa ko a jikinta.
Har ta É—au jaka, sai ga kira a wayar mama.
Mama ta É—aga tare da yin sallama.
"Da ga makarantar su Rumaisa ne, dan Allah idan za ta taho, a haÉ—ota da wani babba daga gida"
A É—an ruÉ—e mama ta ce "Lafiya, wani abun ta yi?"
"A'a, a dai haÉ—ota da wani babba, ko babanta ko wakili"
"To shikenan, babu laifi, za ta taho in sha Allah" mama ta ajiye wayar ta kalli ruma. "Ruma, me ki ka yi a makaranta?"
"Ni kuma? Ni babu abin da na yi"
"Ki gaya mini tun kan raina da na ki su ɓaci"
"Wallahi mama ni babu abin da na yi"