Sashe 149
Kanwar Maza 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta riƙe ƙafar sabir, tana kallonsa tana murmushi.
Adam yayi gyaran murya ya ce "Ammi ta ce, na tambayeki idan da abun da ki ke buƙata na shirin biki"
Maimakon ta amsa kawai sai ta hau dariya ta ce "Ni fa mantawa nake yi aure za ayi mini, ni bana buƙatar komai, su yaya Aliyu suna saya mini kaya, su mama kowa sai mini kaya yake yi".
Ya jinjina kai ya ce "Good, that's their part, a ɓangarena nake nufi, wanda ni yakamata na yi"
Ta girgiza kai ta ce "Za a saya mini komai, ni fa bana son ayi mini abu azo daga baya ana yi mini gori, komai za su saya mini, har da turmin ƙarfe"
Ya ce "Shikenan, na gaya mata ba kya son komai, tashi mu tafi na san ke suke jira"
Ta sumbaci goshin sabir ta ce "Ka yi mafarkina babyna" sannan ta yi gaba ta bar takawa a baya.
Aikuwa ta tarar da su a falo har sun fito, Ammi ta ce Adam ya mayar da su gida, mama ta ce ba ta yadda ba, ba zata iya hawa motar siriki ba, ƙarshe aka saka direba ya mayar da su, mai sunan baba ya ce za shi wani wuri, dan haka bai bi su ba.
A daren sai da baba uwani ta kai wa mummy tsaigumin zuwan su mama, tare da sanar mata ba ta san ko suwaye ba amma suna yawan zuwa gidan.
Mummy ta ce lallai ta sanya ido, ta gane ko suwaye, ta zo ta gaya mata.
Tun da Allah ya sa rumaisa, ta gaya wa ammi abun da ta gani a mafarki a kan iman, suka dage da addu'a, kuma cikin ikon Allah ta samu lafiya.
Æangaren su mama shiri suke sosai da sosai, a kan bikin da yake gabato su, sai dai rumaisa ta cigaba da mafarkai barakatai, da razana, har da ganin ta a wurin Æ´an bindiga.
Mama ta sanarwa da Gwaggo, in za Gwaggo ta yi ta faÉ—a a kan ta sha cewa a nemawa rumaisa maganin tsari, amma maman tana yin burus da ita.
Danginsu rumaisa kowa da abun da yake kawo wa na gudunmawarsa, sai dai Æ´an unguwa basu san me ake ciki ba.
Kwanci tashi asarar mai rai, ya rage saura kwanaki goma sha uku, auren rumaisa da adam, yayyen rumaisa da dangin mahaifinta, da na mama sai rawar gani suke yi.
Gefe ga masu kawo gudunmawar magunguna na gyaran jiki, da gyara aure, mama ta kasa bawa rumaisa, gani take kamar idan aka bata za a cutar da ita, shekarunta basu kai ba, ba ta da tabbacin ma shi kansa mijin ya saurareta.
Sai dai mussaman babar hauwwaliya, ta biya mai gyaran jiki, take zuwa gida yi wa rumaisa gyaran jiki, shi ma ta din ga tamɓele kenan tana guje-guje tana ihu, wai ana azabtar da ita, za'a rina mata fata da azaba.
Tun zuwa É—ayan nan da takawa yayi zance, bai kuma zuwa ba sai yau, da dole ce ta kawo shi.
Yau tun da ya zo, ba a kula shi ba, balle a gaishe shi, wasanninta ma kawai take yi, har da duwatsu. Ya lura ta yi wani kyau na musamman, fatarta ta yi haske, sai zuba ƙamshi take yi.
Yayi gyaran murya ya ce "Haryanzu kina zuwa makaranta ne?".
"An yi hutu"
Ya numfasa, ya É—auko wayarsa a aljihunsa ya kira iman, ya jira ta É—aga sannan ya bawa rumaisa, suka gaisa iman na ta tsokanar ta amarya.
"Yauwwa anty rumaisa, lefenki ya kammala haɗuwa, dama size ɗin undeas ɗinki zaki faɗa da za a saka" ta kalli takawa taga yana danna ɗaya wayar ta sa sannan ta yi ƙasa da muryarta ce "Ni bana saka underwear, sai gajeren wando"
Iman ta ce "Ok, size É—in phant fa?" Ruma ta buÉ—e baki, tana kallon fuskar Adam ko yana jin me iman ke tambayarta.
"Wannan kuma mama za'a tambaya"
"Brezia fa, ko ita ma a tambayeta?"
Rumaisa ta ce "Amma dai anty iman kawai dai tsokanata ki ke yi, idan aka saka wannan ai sai dai yayanki ya saka, tun da da nace a bani sabir, cewa yayi bani da abun bashi nasa ma yafi nawa girma, sai dai idan shi zai saka, ni bana saka komai, bani da su"
Dariya Iman ta yi ta ce "Allah ya baki haƙiri. Akwai kaya da zai baki, kalar da ki ka zaɓa ne, wanda zaki rabawa ƙawayenki, zamu saka ranar bridal shower, sai kuma na dinner, kayan lefenki na ji su mama sun yi magana sun ce kawai a kai miki gidanki, idan kin tare sai ki gani, kayan da zaki saka ma duk ya taho da su"
Rumaisa ta ce "To, sabir fa wanne zai saka?"
Iman ta yi murmushi ta ce "Iri É—aya da babansa"
Rumaisa ta yi murmushi ta ce "To ki gaishe mini da ammi". Ta miƙa masa wayar, ba tare da ta kalleshi ba.
Mayafin kanta ne yake zamewa, gashinta baƙi ƙirin, har gaban goshinta, tamkar zai haɗe da yalwatacciyar baƙar jagirarta.
"Me ki ke cewa na ce nawa yafi naki?"
"Au kasa kunne ka yi ka ke jin me ake faÉ—a? To me ka ji iman ta tambayeni?" Ta yi maganar tana tsare shi da ido.
"Size É—in brezia take tambayarki, kuma tun a gida na gaya musu, baki da abun sakawa"
BuÉ—e baki ta yi tana kallonsa da mamaki, shi ko nauyin faÉ—ar brezia ba ya ji a bakinsa, a haka sai ka rantse da Allah ba ya magana.
Ya ce "Ba kin ce mata, na ce nawa yafi naki ba, ai ba ƙarya na yi ba, ko baki gani ba"
'Wallahi na kusa daina rufa maka asiri, zan fara faÉ—ar maganganun da kake gaya mini na batsa, bana so ni ba Æ´ar iska ba ce ba"
Guntun tsaki ya ja, ya tashi tsaye ya ce "Mu je ki karɓi kayan nan, ina da wurin zuwa" tashi ta yi ta bishi tana haɗe rai, saboda kar ya kuma kawo mata maganar banza.
Ko da suka fito ƙofar gidan, ɗan ƙare mata kallo ya yi, mayafi ne a jikinta yau, ɗan ƙarami, siririya ce mai matsakaicin tsayi, ƙirjin nan fayau babu komai, sai dai daga ƙasa ƙugunta ya buɗa, ko ta zama cikakkiyar budurwa, zata kasance a cikin mata masu diri daga ƙasa.
"I just wish you are that big enough, a kece raini tsakani na da ke, in ga ƙarshen fitsara, unfortunately look at you, ƙwaila mara jin magana, ban san ma iya adadin lokacin da za a ɗauka kan ki zama mace ba, baki da magana sai ce mini ɗan iska, ba zan manta ranar da ki ka gaya mini haka ba, amma zaki ga ɗan iska ganin idon ki, zo ki kwashi kayan nan zan tafi "
What's app only please.
Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*
*15. Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*