← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 127

Sashe 97

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 7 min read

Aira tayi " Daddy ne dake sauraronsu Kallonta yayi ya ce "Dia kina daiji da twins d'innan sosai naga alama " Murmushi Mummy tayi ta Kalleshi ta ce "Sosaima dia saima ka gansu" Inda mu gaisa dasu daddy ya fad'a sosai Mummy tayi mamaki Kallon Aira tayi ta Cikin waya a hankali ta ce "Karku juyo fuskarku zasu gaisa da Daddynku Sannan karkiyi magana kunji" to sukace a tare Mikewa Mummy tayi da wayar a hannunta ta nufi wajen Daddy "Fuskar twins dake Dariya suna zillo Ta bayyana a jikin wayar Wanda sak kamanninsu suka k'ara fitowa da Arman Dan suna girma kamanninsu na bayyanuwa gaban daddyne ya fad'i sosai Ganin yara masu kama da tilon d'an nashi ga kuma wata soyayyar yaran da yaji ta tsargamai Lokaci guda baitabajin yara da suka shiga ranshi lokaci guda irin twins d'innan da yake ganiba " murmushi yayi musu ta Cikin waya ya ce "My twins yakuke" Kamar sunsan me ake cewa sukahau Dariya da zillo Shima dariyarsu ta manya yayi musu Bayan an katse kiran kallon Mummy yayi ya ce "ya akayi naga yaran nan suna tsananin kama da Arman?gaban Mummy ne ya fad'i tamaza ta fusge ta ce " wlh ko dia kowa haka yakecewa kamarsu d'aya sak kasan wasu su dangi suke biyowa kuma kaga Arman kama dani yafi daukowa to kaga Y'an gidanmu yawaici duk kakanninmu d'aya inaga shiyasa haka"jinjina kai Daddy yayi Alamun ya fahimta ya ce "Hakane Allah ya rayasu yayi musu albarka yaran suna da shiga rai Sosai Gaskiya Idan kinkira ina nan ki dinga banisu” Mummy ita kadai tasan farincikin da ta shiga Wannanma dama ce ta sameta babba ta ce "Angama ranka ya dad'e nan Mummy ta tuttura masa hotunan su Naila Inda ya shiga kallonsu har murmushi yake yanajin inama ace yaran nan daga gudan jininshi suka fito Dan har yanzu da soyayyar Arman a ranshi dukda kuwa fushin da yake dashi Saidai idan ya tuna girman laifin da yayi masa yakejin Haushi a ranshi amma sosai yake kewar Dan nasa Tundaga ranar Duk sanda idan yana gidan ake video call da twins tofa Shima amsa yake ayi tayi dasu sosai hakan yakeyiwa su Arman dad'i. Yanzu Aira ta Tara uban followers da suka haura 50k Likes da comment din da takesha a hotunan twins naban mamaki wani comment dinma bata tsayawa karantawa yau ta shiga Duba comment duk hoton data daura nasu na cikin satin nan taga wata lemart l Sadeq saitayi comment wasu ta ce " wow masha Allah bantaba ga yaran da suka burgeni irin yaran nan ba Allah dai ubangiji ya raya ya Kade bakin mutane "refly Aira tayi mata ta ce " Ameen sis Thnks"User din ta kurewa ido tasan y'an gidansu ne ke using da sunannan ko a school sosai tayi mamaki to ko akwai masu irin sunan daman haka dai ta kyale . Washegari tayi post din videon twins Inda Naila ke janyo Nihal daga zaune harta sanyata kuka Sai comment ake wata kawarta Rahama da suke kawance har chat suke sbd twins y'ar Kaduna ce ta ce "Gaskiya Naila zan zaneki Dan Kinga takwarata Nada hakuri shine kika rainata harkika sanyata kuka to zan rama mata ke kuma mom twins munbata tunda kika kyale waccen uwar fad'an ta zalintarmun takwara. Emogis din Dariya Aira ta tura mata ta ce " am sorry mumcy da yake haka take kiranta ta ce "Takwarar takice y'ar tsokana ce Bakigaba daga farko ba Ai ita ta fara ja mata gashi ba "" emogis din harara ta aiko mata ta ce "To ke kuma saiki kyale Allah ku kiyayeni duk Randa nazo zantafi da takwarata saiku nemu wacce zak'uwa" Dariya Aira tayi ta ce "To saikinzo kullum haka kike cewa Amma mundaiki ganinki kidaiyi zuciya ki taho ki tafi da takwarartaki mana" emogis din kuka ta turo ta ce "Ai k'watsam zaku ganni a London Zuwan bazata zan maku"Allah yasanya Aira tafada" Duk hirar da suke amma na saurara Dan tunda ta fara ga yaran taji sun shiga ranta ga mamakin ta na kamannin yaran da Arman da tagani Ta PC tayiwa Aira magana ta ce "Aslm mom twins ykk" Dubawa Aira tayi ta ce "Alhamdulilla auntyn twins ygd " Alhmdllh amma ta fad'a ta ce Wlh yaranki sun burgeni Aunty Ga kama da sukeyimun da wani cousin brother Dina wlh kamar harta b'aci"gaba Aira ne ya bada daram Mikewa tayi daga zaunen da take ta ce "Na shiga ukku Kardai amma ce cikin Sauri ta shiga profile d'inta ta duba ba post Ko d'aya tana shiga hoton data daura taga hotonta ita da ita Lokacin wata salla sosai sukayishi sunyi kyau sunsha ankonsu na dogayen riguna wasu ziraren hawaye ne suka zubo mata ta maza ta Goge a ranta ta ce " Allahsrk ashe y'ar uwatace Amma bazan tab'a nuna mata ni ce ba "Yadai sis kinyi shiru ta k'ara maido mata refly " Goge hawayenta Aira tayi ta ce "Allahsrk Kinsan duniya akwai kamanni da yawa" lemart:Hakane kam wlh ai Naji ma kamar London kuke ko? Aira:😅smile eh amma ba haifaffun Chan bane Aikine ya kaimu Chan Lemart:Allahsrk wace kasa kuke kenan Naji kuna hausa: Aira:9ja muke kefa sis:Lemart:wow Kasarmu d'aya kenan mom twins kice wataran zanga twins Dina wani gari kike a 9ja"Aira:insha Allah zakiga twins dinki har gida Auntynsu Yola nake kefa"Kano nake nikuma "Murmushi Aira tayi jin kukan Naila a palour ya sanyata saurin cewa " Bye sis Naila na kuka sai anjima"Ki shafamun kanta Y'ar uwa Sannan inba dmw turoman numberki ta what's app mudinga gaisawa"Typing number Aira tayi ta tura mata tare da saurin kashe datar ganin Arman ya shigo da naila hannunshi d'akin kallonta yayi ya ce "Bakijin kukan momcy Sweetheart kwanannan kin tarki Danna waya wlh " Sorry honey Tafada tana amsarta Ta ce "Sorry mummynmu "ammako cikin murna ta sanya number Aira tayi mata magana a what's app Mikewa tayi da wayar a hannunta d'akin mama ta tafi ta ce " Mama Kinga Wasu Yara masu kama ya yaya Arman kuwa diyan wata kawata ne dake London wlh yaran suna da kyau Ga shiga rai"Dan kullum idan Aira tayi post saita dauki hotunansu "Kallonsu Mama tayi ta ce " wlhko Kinga kama ikon Allah masha Allah dai yaran Akwai kyau "Wlhko mama ta fad'a tana tashi tare da nufar d'akin Mamy ta sameta tana Sanyawa Amer kayan islamiya Dan yanzu Amer an girma anshiga shekara hud'u Kallonta mamy tayi ta ce " ywwa amma gashinan ki mik'awa driver ya kaishi A hanya ya saya masa choculate ta fad'a tana mik'a mata 500 to Mamy amma ta fad'a tare da isowa ta ce "Mamy wani hoto ne zan nuna maki'ta fad'a tana zama gefenta tare da nuno mata hoton su Naila ta ce " Mummy kalli twins d'innan basa kama da yaya Arman"Kallonsu Mummy ta tsayayi gabanta na tsananta fad'uwa sosai yaran suka shiga ranta lokaci guda ta ce "suna kama sosai wlh ba Ama magana ina kika samesu ke kuwa" murmushi tayi ta ce "Wlhko Mamymamansuce kwt a London suke amma tacemun y'an Yola ne karkiga maman yaran tana da kirki" ta k'arasa fad'a tana nuna mata sauran videos din yaran tiktok dinma gaba daga tahau ta ce kalli Mamy uban comment da likes din da yarannan ke samu"kallonta Mamy tayi ta ce "Wai uwar yaran da kanta take dorawa koko wanine daban yake dorawa ya sunan maman tasu" Wlh Mamy bansan sunantaba Oum twins kawai ake cemata maman yarance ke dorawa mana Ta fad'a tana nuna mata fadansu na d'azu ta ce kalli Mummy yaran Akwai wayau ji kamar diyan turawa wannan mai fad'an ita ce "Naila d'ayar kuma Nihal" kallon videon Mamy ta tsayayi harya k'are itama yaran sun burgeta jinjina kai ta yi ta ce "Amma uwar yaran nan anyi mahaukaciya wlh bata da magaya Inbanda Rashin magaya tazo tana d'ora diyanta a bainar duniya haka kawai a cinye mata y'ay'a tama rasa Inda zata dinga dorawa sai tiktok to Allah ya kyauta ya k'are matasu amma wannan kam uwar bata da magaya da d'iyatace da taci ubanta wlh Shi mijin ko yana haukan me Mamy ta fad'a tana Jan tsaki" (Nikam nace d’iyar takice ma mamy)Dariya Amma tayi ta mik'e ta ce "Mamy kenan " Amma na fita da Amer Mummy tayi tagumi hawayen kewar y'artata na zubo mata batasan ya akayi ba Ganin yaran nan da tayi taji hankalinta ya tashi sosai Saida tagama kuka tukwana ta gode Allah ta ce "Allah tsaremunke a duk Inda kike y'ata Albarka ta na tare dake insha Allahu bana fushi dake Allah ya shiryeki..................✍🏿
Chapter 97 · 0% Book details