Sashe 51
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 10 min read
😭😭😭😭😭😭😭
*NI DA YAYA ARMAN it's not free it's for sale #200 for more information contact me on my phone number as follows 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿🤙🏿
[6/26, 09:43] Hajo hajo: 🅿️..........*63&64*
....Suna isa Airport Abba da kanshi ya kama Aira ya fito da ita Yana gaba itadashi da take Rungume jikinshi tana shashekar kuka sauran y'an rakiyar na baya daman an Riga Angama musu komai ba ayi minti goma ba akace jirginsu zai tashi y'an uwan Alh Yusuf su suka amshi Aira da ke hannun Abba dak'yal suka Bambareta sai risgar kuka take cikin sanyi Abba ya ce musu "Ga amana nan na baku dan Allah ku rik'emun ita amana bata da kowa a chan na damk'ata a hannunku ku rikemun ita amana"a tare suka ce insha Allahu mun karb'a hannu biyu Alhaji mungode Allah ya saka da alkhairi Aira na kuka tana kiran sunan Abba har suka kamata suka shiga jirgin Mama Halima da Aunty Ramlat sukayi mata rakiya a tare suka tafi ba b'ata lokaci jirginsu ya d'aga sokoto Abba ko cike da kewar y'artashi ya koma gida har yanzu duk cikin y'ay'ashi ba Wanda yakeyiwa son da yake yiwa Aira a cikin zuciyarshi ba yanda zaiyine dole sai hakan yana komawa gida ya ci karo da Mamy tana fitowa da akwatinta tare da Amer a hannunta kallonta yayi ya ce " ke kuma ina zaki"Cike da masifa ta ce "Gidanmu zan koma kuma.wlh saika sakeni tunda ka rabani da y'ata ka turata uwa duniya cikin kishiyoyi mararsa imani inma kashemun ita za ai ayi kai ba ruwanka ka cuceni wlh Alhaji sakayyata dakai sai lahira Sannan ka bani takardata na koma gidanmu yau ba Inda zani saida takardata tunda kayi abunda kakeso hankalinka ya kwanta nima kuma zanyi abunda nake so ka bani takardata Alh tun muna mu biyu " sosai maganganun Mamy suka b'atawa Abba rai Danne zuciyarshi yayi ya ce "Kije na aika Miki takardar taki gida sannan ya mik'a hannu ya ce " bani d'ana ai ba da shi kikazo ba ba yaro d'aya ba zaki tafarmun dashi ba Tunda ke mahaukaciya baki da hankali sakarai kawai "Mik'a mishi Amer d'in tayi tare da Kayanshi na d'ayar akwatin ta ce " ga shinan Ai daman bance zan tafar maka da yara ba Shima Dan naga mama yakesha Gashinan Inma kashesu zakayi saika gamu ka kashesu daman ai ka kashe rayuwar d'ayar suma saura su "Mama da Aysha Da suka fito Aysha tayi saurin rik'e hannun Mamy tana hawaye Dan sai yanzu take kukan tafiya da Aira bata iskesuba tana zuwa akace suntafi sosai ta sha kuka kallon Mamy tayi ta ce " Dan Allah Mamy karki tafi kiyi hakuri Dan Allah nasan kina cikin fushi ne kiyi hakuri ki dawo "Mama ko Abba ta Kalla ta ce " Bazaka hanata tafiya ba Alhaji"Tsaki Abba yaja ya ce "ta tafi d'in mana aiba wani abu akayi mata ba bare na bata hakuri sannan ya mik'awa Mama Amer ya ce " Amsarshi ku koma ciki "Haba Alhaji wannan fa ba daidai bane Ku dinga kai zuciyarku nesa sannan ta kalli Mamy ta ce " Ke yanzu Rahama yaron shekara guda zaki tafi ki bari "Ai bani nace bazan tafi dashi ba shiyace na Aje mishi d'a Dan haka bazan tsaya jayayya ba Allah ya raya" Tana gama fad'ar haka Mamy taja akwatinta ta saka a motarta ta zagaya tashiga tayiwa maigadi horn ya fito ya bud'e mata taja ta fice Amer dake Kuka Hannun Mama Aysha ta Goge hawayenta ta amsa Mama ce ta ce "Haba Alh wai meyasa baku sassauta Abu ka maida mata d'anta akwai zalinci fa me yaro karami yayi" cike da b'acin rai Abba ya ce "Ina ruwanki ko bazaki rik'emunshi ba na nemi Inda zan kaishi" Jan bakinta Mama tayi ta ce "Allah ya baka hakuri" Sannan ta juya Kallon Aysha yayi ya ce "zanba Driver yanzu ya kawo muku irin abincin da yakeci ki lallabashi yayi bacci Sannan Anjima ki tafi gidanki bansan wannan zaryar da kike tunda an k'are biki ya isa kuma" To Abba "Aysha ta fad'a tukwana itama ta koma ciki tana jijjiga Amer dake Kuka harta samu yayi bacci sosai Abba yayo sayayyar irin abubuwan da Amer ke sha na yara damanshi bai fiya rigima ba Sosai inba yunwa ba Dan Ya saba da y'an gidan sosai Musamman Haidar dake yawan daukarshi Haidar Bayan dawowarshi daga school ya samu labarin Tafiyar Aira da kuma tafiyar Mamy Sosai ya sha kuka Shima harya hakura ya daina tukwana ya d'auki Amer ya dinga mashi wasa Mamy ko koda ta isa gidan Yayanta kallonta yayi ya ce " ya na ganki da akwati Rahama "Cikin kuka ta ce " Yaya gida na dawo na gaji ya ce ma zai aikomun takardata gida"Dak'uwa yayi mata ya ce " Bansan shiririta Rahama wuce ki koma gidanki"Kuka Mamy ta fashe dashi ta durkushe ta ce "Dan Allah yaya kayi hakuri amma Bazan komaba Saidai na tafi Agadez indai kace saina koma " Matar Yayanta Hindatu ta ruk'ota ta ce "To bar kukan wuce muje ciki " Hindatu bansan irin wannan ki barta ta koma gidanta dukda ban bincika ba nasan ita ce bata da Gaskiya "Haba Alh aikama ka bari ka bincika ko sannan ai bata tab'a zuwa ko yaji ba Tunda kaga haka kila da abunda aka mata " hindatu kenan saikace baki zauna da Rahama ba bakisan halinta ba kinsan halinta fa sarai inta rikice to muje Naji abunda ke faruwa?Bayan sun zauna ya Kalleta ya ce “fad'amun abunda ke faruwa"Cikin kuka ta ce "Yaya maganar Aira ce sanin kanka ne har kashe kanta tayi kokarin yi amma Abbansu bai saduda ba yanzu haka sun tafi da ita sokoto yaya gidan kishiyane fa za a kaita da y'ay'an miji ina Aira ina zama da kishiya yarinyar da bata da wayau ko fad'a bata iya ba" tsaki yaja tare da tashi ya ce "nama zaci ko keda shi ne daman baki hakura da maganar nan ba duk abunda nafada maki baki yarda dashi ba to wuce ki koma gidanki badani ba daurewa karya gindi dama ace wani laifin yayi miki shine da saina d'aukar maki mataki" Kuka Mamy ta fashe dashi ta ce "Yaya ai ban k'arasa fad'a maka ba " a tsaye ya ce inajinki yi Sauri bansan jin shiririta cikin kuka ta ce "Yaya Kuma kullum daya tashi bai kunyar zagi na Gaban kowa har gaban yara na ya dinga Cemun mahaukaciya mai k'aramar kwalwa "To Ai ita d'ince Rahama na rasa me yasa har yanzu bakya girma Abunda zakiyi wani d'an shekara goma ma bazaiyi ba yanzu kin tashi kin taho Ina Amer d'in yake dallah ki wuce ki koma gidanki zanyi magana dashi bazai sake zaginkiba shikenan ko" kuka ta fashe dashi ta ce "Yaya Dan Allah ka bari ko zan koma ba yanzu ba Amer shi ya amsheshi ya ce Bazan tafar mashi da yaro ba " Hindatu ce da ke Dariya ta mik'e tare da kama hannun Mamy tayi ciki da ita dawowa tayi wajen mijin nata ta ce "Kaida kasan Rahama y'ar rigima ce idan tak'i duk bakai ba ka ja da ka shagwaba ta ba Alhaji itafa har yanzu jinta take kamar wata y'ar shekara sha takwas Bata girma Rahama Harta Aurar da Y'a Amma batabar shiririta ba yanzu kawai tunda ta kafe ka barta ta d'an huce zata Huce ai fushi ne "Girgiza kai Yayi tare da murmushin manya ya ce " Allah ya shiryeta Ki dinga mata nasiha da nuna mata rayuwa Dan Allah"Insha Allahu Alhaji zan nuna mata ai dole duk kai ka ja mana wannan aikin da ka dinga shagwabata da yawa ai yanzu Rahama da me fad'awa wanice"murmushi yaya yayi ya ce "Hindatu kenan gata da soyayya ne na nunawa Rahama bawai shagwabata nayi ba kin manta amana ce ita da iyayenmu suka barmana Kingakwa dole na nuna mata soyayya da gata " asalinsu! Mamy su shidda kenan wajen iyayensu Babban yayansu Safiyanu,Ramlat,Asma'u,Aisha,Fadila ,sai autar su Rahama mahaifinsu Alhaji Ibrahim sanannen mai kud'ine a garin Agadez mahaifiyarsu Hajiya Saratu haifaffiyar garin katsina ce Aure ne takaita Niger amma y'an uwanta duk suna Chan suntasone cikin Had'in kai da k'aunar juna Babban yayansu tunda yazo karatu kano yaga wuri Inda ya fara kasuwancinshi a nan kano har yayi Aure ya auri matarshi Hindatu y'ar nan kano ce itama yayyun mamy ma mata duk sunyi aure a nan niger kasancewar sun bata shekaru sosai iyayenta da yayunta suna ji da rahama sosai kasancewar ita ce autarsu musamman iyayensu da suka shagwabata komai ance Auta kwatsam wata rana iyayensu zasuyi tafiya zuwa k'asa mai tsarki Dan yin Umrah A lokacin Rahama na da shekara Bakwai a duniya da tare dazu tafi da ita amma tasa kuka ta ce ita bazata k'ara zuwa ba saboda tsoron jirgi take sun taba tafiya da ita ta tsorata sosai hakan yasa ko jirgi taji an ambata a lokacin sai tasa kuka ana gobe zasu tafi yaya Safiyanu yazo daga kano Dan suyi bankwana Hannunshi iyayenshi suka damk'a da na Rahama suka ce "ga Amanar Rahama nan a hannunka amana amana amana ka rik'e mana Ita amana karka yarda tayi kukan rashinmu ko Bayan ranmu ka zame mata uba kaji ka dauki nauyinta sannan kuma ka jajirce a kanta ka bata ilimin zamani da na arabi " Sosai Safiyanu yayi sanyi ya ce "kidaina fad'ar haka Mama sainaga kamar wani abun ne ko bazaku dawoba insha Allahu na amshi Amanar Rahama har abada" sosai suka dinga yi musu nasiha a lokacin Rahama bata da wayau bata ma sanin abunda Suke cewa ba Sosai a ranar da zasu tafi har aiport suka yi musu rakiya duk sunyi sanyi har suka tafi suna juyowa sunayiwa yaransu bye bye harzasu shiga jirgi Rahama ta Ruga tare da rungumesu sai kuma tasa kuka hakan yasa hankalin y'an uwanta tashi duk tafiyar da iyayensu suke basu tab'a jin ba dadi ba irin wannan tafiyar shafa kanta iyayenta sukayi sukace "Allah yayi miki albarka Rahama kibar kuka kinji ko bakison idan muka dawo mu taho maki da d'iyar roba mai tafiya tana wak'a " Cike da murna Rahama ta ce "Ina so Mama Allah maidoku lafiya" a wannan tafiyar ne aka samu hatsarin jirgi da akayi asaran rayuka Wanda ciki hada iyayensu Rahama cikinsu babu Wanda ya fita Sosai y'ay'ansu suka sha kuka daga karshe suka yi hakuri sukacigaba da yiwa iyayensu addua tundaga lokacin Rahama ta koma kano wajen yayanta da zama Inda shida matarshi suka rik’eta amana sosai Yayanta ke bata kulawa tare da bata dukkan abunda take so bai tab'a yarda daidai da rana d'ayaba Rahama tayi Rashin iyaye Komai takeso mata yake musamman idan ya tuna da wasiyar da iyayenshi suka bar mishi a kanta Ya sanyata makaranta mai tsada tun daga Primary har secondary Wanda da kyal ta k'arasa secondary saboda samari da suke yi mata chaaa saboda masha Allah Rahama akwai fari ga kyau Alh Safiyanu yana da yara hud'u Duka maza ne ana hakane har Daddy Ya shigo rayuwarsu soyayyarsu da Daddy da kuma yanda akai ta koma wajen Abba Wanda son farincikin Rahama ne ya sanya Yayanta yarda akan Amincewa da Abba a lokacin tana da shekara sha takwas akayi mata a yanzu Kuma tana da shekara talatin da bakwai *Wannan kenan*
K'arfe Shida da wani Abu tayi musu a sokoto a jirgima Aira har suka iso Kuka take motocine na alfarma su kusan goma suka zo taryar su Aira a ta tsakiya aka sanyata Mama Halima na rik'e da ita tare da Yayar Alh Yusuf a haka har suka isa katafaran gidan Alh yusuf dake Arkilla quarters har lokacin fuskar Aira na lullub'e cikin laffaya gabanta banda fad'uwa babu abunda yake jin abun take tamkar mafarki A haka aka kamo hannunta suka fito ita dai Aira bata ga gidanba saboda fuskarta lullub'e ta ke ta na dai jin dai bud’ar mutane da zasu shiga cikin gidan Mama Halima ta ce "Kiyi bismillah ki shiga da k'afar dama Au'zubillahi minashshaid'ar Rajim Aira ta fad'a tare da shiga da k'afar hagu.......✍🏿