Sashe 82
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 4 min read
*Sokwattawan shehu*
"Daman ashe asibitin banza ne bansaniba mata ta tazo a duba ta Dan Rashin sanin aikinyi Ku bata result ba daidai ba ku d'irka mata maganin typord Mukaje tayi ta d'irka kullum ta dinga ciwon ciki wata guda kenan matata tana dirkar maganin typord Alhalin ba wani typord dake damunta Cikine da ita karshe sai b'arin cikin tayi a Gaskiya Dr ka cucemu Ka zaluncemu Kayi mana sanadiyar zubewar gudan jininmu da mukasa buri a kanshi yanzu haka Aikine kuke yanzu idan da mutuwa tayifa sosai mutumin dake tsaye gaban Dr Luqman ya shiga Surfa mashi masifa Inda ya shiga ba ta nan yake shiga ba " Dafe kanshi Dr Luqman yayi tare da mik'ewa nan ya dinga bawa bawan Allan nan hakuri Dak'yal ya samu ya hakura ya koma cikin fad'a ya kirawo nurse din da ta bada result d'in ba daidai ba dan bai manta da lokacinba cikin Masifa ya ce "Daman Bakisan aikinyinkiba Kintuna ranar da Alhaji Madugu ya kawo matarsa bata da lafiya kekikayi awon ina sane me yasa kika bada result ba daidai ba so kike ki tab'amun Carrier Asibiti na yanzu kinje kin bada result d'in me typord matsayin mai ciki kin bawa Mai ciki typord sanadin haka tayi asarar cikinta yanzu haka dak'yal na karkare da mijinta" Sosai nurse din ta shiga bawa Dr hakuri ta ce "Ranka ya dad'e kayi hakuri karka koreni daga aiki wlh Tsautsayine a lokacin na d'auki jinin waccen itama na d'auki nata haka fitsarin nasu a tare na dauka to Natafi na yiwa wata allura saina mance wannene nasu kuma naga kuna da alaka dashi sosai hakan yasa na fara Auna na matarsa Bansaniba kenan na waccen ne na fara aunawa Ta nan ne aka samu matsalar Amma Dan Allah kayi hakuri" Sosai ran Luqman ya b'aci Tsawa ya daka mata ya ce "wuce kiban waje Wayarshi ya lalubo cikin Sauri ya dannawa Alh Madugu kira ringing biyu ya d'auka Bayan sun gaisa daga bangaren Alh Madugu yana palour tare da matarshi da yaranshi " Alh Dan Allah kayi hakuri ranar da ka kawo amarya Asibiti an samu mistake ne wajen awon bamu saniba sai yanzu muka gano ba awon Matarka bane aka baka na Wata baiwar Allah ce take d'auke da ciki wata hud'u Matarka typord ne ke damunta bata da juna biyu Dan Allah kayi hakuri Ayi mana uzuri"Alh jin maganganun Luqman yayi tamkar saukar aradu a ka tuni wata uwar zufa ta karyomai da hannu ya fara firfitu ya ce "what Luqman me kake nufi kana nufin ba ciki ne da Aira ba typord ke damunta" Eh Alh kayi hakuri Ayi mana afuwa matsala ce aka samu"ba wata matsala sakarcine dai bakusan aikinyinkuba daman Ka bada awon da ba daidai ba ka hassadamun tashin hankali Luqman Naji Daddy Ya fara fad'a yayi saurin kashe wayar Wulli da wayar Madugu yayi cikin tashin hankali ya ce "Innalillahi wa inna ilaihiraji'un" Zaune yayi dafe da kanshi yana Salati Mama saude ce ta ce "Alhaji lafiya" Cikin tashin hankali ya ce "Wai ashe ba cikine da Aira ba typord ke damunta Amma dai Allah ya tsinewa Luqman yaja na saki matata Firgit yace bazaiyuba wlh na maidoki " Sosai Hajiya saude tayi mamaki itama Kallonshi tayi ta ce "Amma Ai Alhaji saki Ukku ne fa kayi mata kuma a rarrabe bare ace saki d'aya yake" Innalillahi wa inna ilaihiraji'un Daddy Ya fad'a tare da mik'ewa kallon saude yayi ya ce "Amma kun cuceni kun zalunceni" wai Alh meye abun tashin hankali a nan Inma bata da ciki ka manta dumu dumu muka kamata ita da Saurayinta a d'aki meye abun tashi. Hankali a y'ar iska "cikin tsananin Zafin nama ya Mike tare da wanke ta Mari ya ce " Kika Kara danganta matata da y'ar iska zakici ubanki Munafuka duk bake kikaja mun ba ke kika sanya nayi mata saki Ukku saki d'aya nayi niyyar mata ba ukkuba "Ni ka Mara Alhaji " An mareki Munafuka Wlh inbanda darajar y'ay'anki yau kema da saina sakeki Munafuka kinja na saki matata Sosai ya shirga Surfa ruwan masifa da ba I da Wanda yaji da wanba baijiba kan uwar wa da wabi kawai yake .......✍🏿
*wannan shi ake kira ana tunanin wuta a makera sai aka Sameta a Masaka kowa yayi tunanin mama saude ce ta shirya abunnan to haka rayuwa take wani lokacin wanda akafi zargin zai aikata abu bashi yake aikatawaba Allahsa mudace duniya da lahira happy juma at khareem 2@ll muslims Allah sadamu da aikhairan dake cikinta*🕋🕌
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[7/15, 18:04] Hajo hajo: 🅿️........*99&100*