Sashe 15
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana Hakane shekaru Biyu da suka wuce Abubakar ya fito takarar gwamnan wannan jahar ganin haka ya sanya Kabir cewa Shima ya samu damar da zai rama Abunda Yayan nashi yayi mashi Shima ya fito takarar gwamna a wata jam'iyar Wanda Duka su biyun aka tsaida y'an takarar gwamna.
Sosai Abun ya bak'antawa Abubakar Nan aka shiga siyasa ba kama hannun yaro dukansu kamar ba y'an uwaba Dan yanda mabiyar kowannensu ke sukar d'ayansu musamman mabiyar Kabir wakoki da maganganu na habaice habaice na y'an siyasa aka shiga yiwa Abubakar ba yanda banyi dasu ba akan cikinsu wani ya janye amma sukak'iya Hatta kanwarsu Halima da tayi Aure ta auri wani soja a Kaduna Inda ta haifi hafsat kusan sa annin Aira ce kwana ashirin Aira ta bata Dan kusan tattare akayi Auren Halima da Rahama Halima yaranta biyu Hafsa itace babba sai kaninta Sadiq ita kanta ba irin tashin hankalin da bata shiga ba akan siyasar da y'an uwan nata suka fito Dan tuni zance ya baza duniya .
zancen Cin Amanar da Abubakar yayiwa Kabir Y'an siyasa sukayi Amfani dashi dukda ba kowa yasan maganar ba amma suka yayata maganar ko ina Wanda da wannan ne suka samu damar kayar da Abubakar siyasa Dan Sun sokeshi da cewa tunda yaci Amanar d'an uwanshi suma talakkawa zai iyacin Amanarsu Inda suka zab'i Kabir a matsayin gwamnan wannan Jahar yanzu.
Abubakar ya shiga tashin hankali ba Kad'an ba akan wannan Abun da d'an uwanshi yayi mashi wannan ya k'ara rura wutar k'iyayyar junansu Wanda Abubakar yakejin tsabar kiyayyar Kabir fiye da wacce kabir yake mashi Tun daga lokacin Abubakar ya raba Mujahid da y'arshi amma sukaki rabuwa kullum yaganta tare dashi saiya daketa Amma washegari sai ka gansu tare .
daman Hajara wajena take tun tana yarinya to anan suke haduwa da mujahid dan baya shiga gidan su Abubakar ya daina yiwa Mujahid magana ya daina Amsa gaisuwarshi Dan k'iyayyar Mahaifinshi Ta shafeshi Mujahid ganin Idan ya gaishe dashi baya amsawa ya sanya ya daina gaisheshi kwata_kwata Duk yanda Abubakar yaso Raba Mujahid da Hajara gagara abun yayi shakuwarsu sai abunda yayi gaba har zuwa yanzu dai ya kasa rabasu.
To Yau dai kinji Dalilin wannan Gabar da k'iyayyar Duka akan mace macen ma Rahama shiyasa kikaga bana son Rahama inbanda ma ina son d'iyarta da me zanyi da Rahama Mayaudariyar da ta raba mana Kan iyalai Duka fa itace munafukar da ta had'a abun nan da batace tana son Abubakar d'inba da duk haka ta faru ba"
" amma Munafukar Mayaudariyar ta tashi daga kan k'ani ta koma Yayanshi ku yanzu duk a tarihi da kuka taba ji ina kuka tab'a ganin Anyi haka "Inna ta k'arasa fad'a tana hawaye Tare da murje ido ta ce " Ai Tsakani na da Rahama sai Allah ya isa Nasan da Adda Hajara na raye da bazata yarda A auro mata wannan annobar Rahamar ba "Inna takarasa fad'a ta na shaftar Majina".
Hafsat ce da aka gama bata labari saida tayi hawaye jin wannan sark'ak'k'kiyar ta ce Daman ashe wannan dalilin ne ya had'a Daddy da Abba Jin Inna na shiruftu Daga karshe tana zagin Mamy ya sanyata B'ata rai ta ce " haba Inna Daga cewa ki bani labari kuma sai kihau kuka da Zage_Zagen Mamy nidai shikenan labarin ya isa Haka "
"Yoke y'ar nan ba dole na zagi Rahama ba Dole kiga nayi kuka idan na tuna da Abun nan " Aira da tunda Inna ta fara labarin tana jinta tayi shiru sosai surutun ya dameta saida taga ta fara zagar mata uwa ya sanyata tashi cike da Masifa tana hawaye ta kalli inna ta ce.
"Karki sake zagarmun uwa me tayi maki da zaki hau zaginta tun d'azu fa ina jinki na kyaleki" Cikin masifa Inna ta ce "to Mai ido a tsakar ka ai bansan kin damu da uwar taki ba Sai kin rama mata An Zage ta d'in"To wlh karki sake zagarmun uwa tunda uwa ba fin uwa tayi ba kowa son uwarshi Yake ke da dadi a zagar maki taki uwar"
Aira ta fad'a tana gallawa Inna harara"Kuka Inna ta fashe dashi ta ce "Shikenan yau Hajara kin zageni amma kedai ba y'ar arziki bace tun kina yarinya nake wahala dake naci kashinki naci fitsarinki uwarki Haihuwarki kawai zata gwadamun amma badai wahala dake ba shine yau Kika saka mun da Zagi "
Mama Halima da ta shigo lokacin taji abunda Aira ke cewa Inna "Tsawa ta dakawa Aira ta ce " Dan Ubanki Aira Inna sa'arkice da zaki fad'awa wannan maganar kin manta uwarmuce itad'in zaginta kike shirin yi ko me koma Ince zagin nata kikayi "kuka Aira ta fashe dashi ta ce "Mama fa tun d'azu take zagarmun uwa na kyaleta Kuma ni ba zaginta Nayi ba Daman Kullum idan ta tashi gidan nan bata zagin uwar kowa sai tawa " .
ta k'arasa fad'a tana kuka Tsaki Mama Halima tayi ta ce "Ta zagi uwar taki ko Dukanta tayi kin mata wannan Rashin kunyar Dan baki da ta ido" Inna ko kuka take tana cewa "Rabu da Ita Halima ta haifu ai Tsautsayi ne ya kaini na tab'a jinin Rahama sakayyace tamun dan haka yau yau d'innan saikin barmun b'angare ki koma chan gidanku inma kasheki uban naki zaiyi ya kasheki daman ni nake Daure maki gindi yau ko ya k'are bani ba ke maza_maza fitarmun daga gida"
''Inna tafada tare da mikewa ta rike k'ugu "Kuka Aira ta fashe dashi tare da tashi Tayi d'akinta Da gudu tana kuka ta fiddo duk wani abunda take buk'ata a akwati Ta janyota Ta fito Mama Halima ta Kalleta ta ce " Ke ina zaki"Gidanmu zan koma sannan ta kalli inna tace "Daga yau idan kin k'ara gani na wajenki duk abunda kikaga dama kimun" ta fad'a tare da ficewa tana hawaye".
"Ikon Allah " Mama Halima ta fad'a tare da tab'e baki Hafsa ce ta ce "Ni wlh Mama Aira har ta bani tausayi dama baki mata fad'a ba ga Abba ya daketa da safe yanzu sun b'ata da Inna kuma fa Mama innar ita ta dinga zagin Mamy wlh konice Aka zagi uwata haka zanyi "
Harararta Mama Halima tayi mata ta ce "To kema zagarta Dan ubanki Da yake sa'arkuce" Cikin Sauri Hafsa ta tashi tana Dariya ta bi Bayan Aira Dan tasan itama maman tata gwanace wajen fad'a yanzu ta gane ashe Duka ukkun Mama da Daddy da Abba Duka halinsu d'aya na fad'a Dan yanda taga yanda Daddy da Abba sukayi fad'an nan da safe har sunfi ma mamanta fad'a .
Suna fita Aysha ma ta tashi Dan ita daman ba gwanar zama bangaren Inna bace "Mama Halima tayi ta Lallashin Inna ta ce " Dan Allah Inna ki daina zagin mamanta inma zakiyi kidainayi a gabanta Kinga ba dad'i"Tsaki Inna taja ta ce an zageta d'in ko kema bayansu d'in zaki shiga ko gobe saina zageta"Shiru mama Halima tayi Dan tasan Halin Inna ta rikice sai da lallab'o.
Aira kai tsaye gidansu ta nufa ta na kuka Mama kad'ai ta tarar a palour Mama ta ce "Lafiya Aira ya na ganki da akwati kina kuka kuma" Gidanmu na dawo ta fad'a tana kuka tare da shigewa Dakinsu na y'an matan gidan tana shiga ta saki akwatin Tare da Fad'awa Gado ta saki kuka mai ciwo............✍🏿
*NI DA YAYA ARMAN book 2 it’s not Free it’s for sale if you wan’t subscribe pay 200 only katin M t n hoton katin ko transfer #200 Naira to 07026166536 Vtu #300 Pc wanda basa bukatar a Sakasu grps suma #300 y’an niger zaku iyamun magana ta wannan number +234-7026166536*
*Share fisabilillah*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[6/7, 10:24] Hajo: 🍏 *NI DA YAYA ARMAN* 🍏
Hot love story♥️🔐
```MALLAKAR```
*Hajara L Sadeq*
📚 *JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION* 📚
بسم الله الر حمن الر حين
*BOOK ONE*📔
🅿️...............27&28
....Sosai take kuka ta ma rasa Inda zata tsoma ranta taji sanyi yayyinta ba irin Lallashin da basu mata ba amma tak'iya saida ta gaji Dan kanta tukwana ranar ma da mugun zazzab'in ta kwana Wanda zazzab'in duk na tunanin Arman ne .
Washegari koda ta tashi bata lafiya sosai dak'yal ta samu tayi salla ta koma Ta lullub'e da bargo dukda zafin da ake Ba yanda su Ummy basuyi ba akan ta fito ko tea ne Tasha amma tak'iya har Ayshar mutuniyartata ba yanda batayi ba amma ta kiya.
Ganin sosai jikinta yayi zafi ya sanya su tsorata Amma ce ta je ta samu Mamy ta ce "Mamy Aira bata lafiya fa kixo kiga jikinta yayi zafi sosai" Cike da b'acin rai Mamy ta ce "me zanyi mata taje tayi ta ciwon ina ruwana" Ganin ran Mamy bace ya sanya Amma Zuwa ta fad'awa Mama Taje ta dubata taga har yanzu zafi jikinta.
Wajen Abba Mama Taje ta lallabashi akan ya fiddo mota akai Aira Asibiti Dak'yal ta lallabashi ya kira Family doctor d'insu ba ayi minti Talatin ba saiga Dr Bashir yazo tare da Abba suka shiga Mamy ta rakasu har d'akin da Aira take Haidar na gefenta Aysha na Jik'a ruwa tana shafa mata a ka dr yace meke damunta Amma tayi mai bayani dan har lokacin Aira ta kasa tashi kanta ji take kamar zai rabe gida biyu.
Kallon Dr Bashir Abba yayi ya ce "idan ka duba ta ka auni jininta Kayi mata har awon Ciki" Ciki kuma Alhaji "Mama ta fad'a cikin mamaki Duka saida sukayi mamakin maganar Abba Aira ko hawaye kawai take tasan shikenan yanzu Abba ya daina yarda dani ta fad'a cikin zuciyarta hawaye na zarya daga idanunta.
" Okay to Alhaji"Doctor ya fad'a Abba ko baiba Mama amsa ba ya fita cikin k'ank'anin lokaci Dr ya duba ta ya dauki jininta ya tafi dashi da niyyar zaije ya Auna Haidar ne yaje wajen Mamy ya ce .
"Mamy Dan Allah Kije ki duba Ya Aira wlh bata da Lafiya yanzu ma Dr yazo ya duba ta Hada Awon ciki wai Abba yace ayi mata"Cike da tashin hankali Mamy ta ce " Shi Abban naku ne ya kira Dr yace ya mata awon"Eh Mamy wlh y'anzu ma Dr ya d'auki jininta ya tafi kuma sai kuka take"Sosai ran Mamy ya b'aci fitowa Palour tayi.