← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 127

Sashe 81

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 9 min read

*Kibiya ki karanta cikin kwanciyar hankali akan Naira 200 kachal 07026166536*

_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[7/14, 12:43] Hajo hajo: 🅿️.........*97&98*

.....Lagos jirginsu ya sauka wanda daga chan suka hau jirgin london Tafiyar awa Shida da Rabi ta kaisu kasar London Wanda Aira baccinta Tasha jikin Arman koda Suka isa saida ya tasheta hannunsu mak'ale Dana juna suka fito a lokacin baka ganin komai sai Haske Alamun su k'asar ma dare ne amma kuma Kamar rana Dan kowa Harkarshi yake Karewa wajen kallo tayi ta ce "Wow yaya K'asar ta had'u Gaskiya" Dan Mitsininita yayi a hannu ta ce "Auchhh sorry to my Zumah" murmushi yayi ya ce "kinmasan laifinki kenan" Langabar da kai tayi ta ce "kasan na sabane sai a hankali zan daina "har suka fito daga Airport Aira sai kalle kalle take Taxxi Arman ya tarar musu Bayan sun shiga ya fad'a musu unguwar da zai kaisu koda suka isa bakin get d'in gidan Sosai Aira ta zama bakauya Dan gidane na alfarma tun daga wajenshi Knoking Arman yayi ba ayi minti biyu ba baturen Mai gadin ya fito yana ganin Arman ne ya fara fara a cikin harshen turanci ya ce " Sannunku da zuwa mai gida marhaban "Hannu Arman ya mik'a masa suka gaisa Bayan shigarsu gidan cikin harshen turanci ya gaishe da Aira ta amsa da yaren Arman ko jinjina mishi yayi da hannu ya ce " Gaskiya kana kula da gidan yanda ya kamata"cikin harshen turanci"mai gadin shi ya shigo musu da akwatinansu cikin gidan ya aje bakin kofar palourn yayinda su kuma kai tsaye cikin harabar gidan suka Nufa madaidaicine da ya tsaru da shuke shuke gwanin burgewa da sha'awa ga tsarin gidan kanshi abun kallone parking space d'in mota hudu ce d'aya daga gidan Arman ne Dake nan k'asar London saboda Daddyma yana da nashi gidajen Ukku a k'asar Kasancewar suna yawan zuwa Hutu kasar "Da remote yayi amfani wajen bud'e k'ofar palourn Ai sumar tsaye nayi numfashina saida ya d'auke na y'an sakanni wannan shi ake kira da Aljannar duniya kenan Kujeru ne shak'e a palourn sabbi katakar na Alfarma Ga wani lallausar carpet dake baje a tsakiyar palour center Table d'in kanshi ya isa abun kallo Banda TV stand d'in dake baje Duka jiginta glass ne yanda kasan anyi tsomen gold saboda yanda take d'aukar ido ga k'atotuwar plasma d'in dake manne a Bango jikin glass din TV stand d'in Duka shake yake da kwalbar turarruka hatta d'akin da labulayen d'akin ya bud'e da k'amshin Rahama gefe kuma wajen dining ne Wanda irin na kujerun ne nan kadai ma ya isa kayi kauyanci selling din gidan ko kanshi Saiya tsorataka kamar hadari hadari nidai tsawon rayuwata bantabaga irinshiba Jinjina kai Arman yayi Dan Duka sabbin kaya ne a d'akin yasan wannan Aikin Mummy ce Aira ko cewa tayi " wow amma fa my Zuma gidan yayi da kayan d'akin ji yanda yake k'amshi kamar dama mutane a ciki"murmushi ya sakar mata danson tabbatarwa mai gadi ya kwalawa kira Bayan yazo tambayeshi yayi ya ce "Wa ya sanya akayi gyaran nan " Hajiya ce Ranka ya dad'e ita tazo da masu Daura kayan aka cire komai na gidan aka saka sabbi sannan ta dauki Wanda yake zuwa kullum yake zuwa yake gyaran gidan naga har ciki yake shiga yanzuma baijima da tafiya ba ya ce Hajiya ce ta aikoshi"Murmushi Arman yayi yana karajin soyayyar mahaifiyar tashi har ranshi ya ce "zaka iya tafiya(Karku manta duk maganganun nan da turanci sukeyinsu) Airama sosai taji k'auna da soyayyar Mummy na k'ara ninkuwa cikin ranta Allahsrk Mummy tayi mata abunda iyayenta zasuyi mata " Cikin palourn suka yada zango Inda Arman ya sauke Nauyayyar Ajiyar zuciyar ban gajiya Tare da janyo Aira jikinshi basuyi hutawar minti biyar ba ya Mike tare da ita d'akunan Suka shiga d'aya Bayan d'aya daman bedroom hudu ne Na farkon sosai yayi kyau kayan cikinma na ban mamaki y'an daurene Wanda koban fadaba kunsan Sunkai Duk yanda ba a tunani sosai kayan suka burge Aira tukwana suka Shiga dayan Shima Dai ba karya kayan sun hadu Duka kayan d'akin tundaga kan kujerun milk ne da ratsin golden kayan na masu tsaftane sannan suka shiga na ukkun shima shake yake da abun duniya Dayan bedroom d'in suka shiga Inda suke iske Gadon yara guda hud'u kowanne da drawer su da Abubuwan wasa birjik a d'akin Na wasan yara "Dariya Sosai Aira tayi ta ce " Allah bar mana mummynmu wannan d'akin kuma ko na waye jifa Duka kayan yara ne ciki "Rungumeta yayi ta baya Tare da Fara shinshinar wuyanta cikin kasalalliyar muryarshi ya ce " ta yaranmune da zamu Haifa Kika sanima ko yau na baki Twins"Rufe fuska tayi ta ce "Uhm my Zuma kenan" A hankali ya ce "My wife kenan" murmushi tayi Shima ya mayar mata cike da so da k'auna ya kama hannunta suka fito palour kallonshi tayi ta ce "to inane bedroom d'ina dia" Harararta yayi ya ce "Ai babu raben bedroom da zamuyi kowanne na kowane Ki saka kayanki Inda kikaso nima na saka nau Inda naso nidake kin manta Abu d'aya ne"murmushi tayi tana karajin k'aunar mijin nata na ratsa kowani sassa na jikinta Tashi Arman yayi ya dinga shigo da akwatinan Mikewa tayi ta ce " My Zumah na tayaka ko"Rufamun asiri ina kikatabaga amarya tayi aiki aike yanzu gimbiyace komai Saidai nayi miki "Cikin shagwaba ta ce " To ai nima banson naga Habiby na yana wahalshe da kanshi"Dariya yayi tare da nuna mata damtsenshi ya ce "kwantar da hankalinki Matar mijinta ai ba rago kika aura ba kalli Mijinnaki naki akwai k'arfi ai" Dariya Aira tayi sosai ta zauna tana Kallonshi har ya gama shiga da kayan ciki tukwana yazo ya zauna tare da d'ora kanshi a kafadarta kamar yaro Cikin shagwaba ya ce "Uhm my cutie ni kuma yanzu yaza ayi dani" Dariya Aira tayi Kad'an ta ce "Sorry my boy ko yunwa kakeji" Dariya Arman yayi ya ce"boy d'inki na koma kenan"d'age mishi gira tayi "mik'ewa yayi kamar Wanda aka tsunkula ya ce " Kije ki shirya tarbar mijinki ina dawowa nan kusa"Gaban Aira ne ya fad'i amma ta fusge ta ce "Ina kuma zaka my Zumah"peck ya bata a kumatu ya ce "Yanzu zandawo karkiyi salla kijira na dawo muyi tare kinji" gyada mishi kai Aira tayi ta ce "A dawo lafiya my hero" murmushi yayi yana karajin k'aunar Matar tashi ya fita Ya d'auki mota Aira najin Tada motarshi ta mik'e dukda tana d'anjin tsoro Inda taga ya sanya mata akwatinanta d'akin ta shiga tana zuwa ta cire kayan jikinta ta d'aura towel koda ta shiga toilet din saida taso tayi kauyanci Saboda yanda toilet din ya had'u wanka tayi Bayan ta fito ta had'a ruwan turaren da Mummy ta bata ta koma ta karayin na karshe dashi hatta toilet din saida ya bud'e da k'amshi daga nan tayi alwala Tana fitowa ta d'aga akwatin English wears din wata shalaulawar rigar bacci ta sanya Wacce da ita da babu duk d'aya iyakarta gwuiwa ita kanta saida taso taji kunya amma tunowa da hud'ubar da Ummu Rumah ta dinga mata ya sanyata barin rigar jikinta cikin Sauri ta d'auko magungunan da Mummy ta bata tayi amfani da miskin kadai sauran ta boyesu Inda Arman bazai iya ganiba Ganin ba abunda take ya sanyata Fara shirya kayanta a drawer Tana cikin shiryawa taji shigowar Arman juyawar da zatayi ta Kalleshi tsaye sosai yayi mata kyau cikin shigar k'ana nan kayan da sukayi mugun Karbarshi Ga wani k'amshi dake tashi daga wajenshi kamshin shi da nata suka had'u suka bada wani irin sanyayyen sanyin kamshi mai ratsa zuciya Arman ko saida numfashinshi ya d'auke na Dan wasu dakiku kafin ya dawo sosai Shigar ta cutie d'inshi ta tafi da imaninshi take yaji wani irin yanayi Wanda tunda yake bai tab'a shiga irinshi ba Dak'yal ya iya karasowa cikin dakin Kallonta yayi tare da bata rai ya ce "Cutie kinason wahalar da kanki ko ki bari aikin nan ba yanzu ba" Ajewa tayi ta ce "Daman naga bana komai ne shiyasa My hero Ammafa kayi kyau sosai yaushe ka shigo ka shirya bansaniba" murmushi ya sakar mata yana kallonta tundaga sama har kasa a take ya had'e wani irin miyau muk'ut ya ce "Shigar nan tayi mun my prince's daga yau irinta za adingayimun" Dukda gabanta dake fad'uwa Hakanan ta daure ta ce "Uhm to my husband komai kace ayi ai shi za ayi" Kama hannunta yayi ya ce "Shiyasa nake Kara kaunarki koda yaushe my prince's wannan na Daga cikin halayyarki da nafi k'auna Rashin gardama plz karki chanza daga haka" Murmushi ta sakar masa batare da tace uffan ba Arman Ganin alwalarshi na neman karewa ya sanyashi cewa "kina da alwala 'gyada mishi kai tayi " yawwa to sanya hijab d'inki muyi salloli To ya...saikuma tayi dariya ta ce "Tohm my Zumah" murmushi yayi mata Yana karajin k'aunar Matar tashi na ratsa ko ina na jikinshi Hijab har kasa Aira ta sanya Bayan ya shimfida musu prayer mat yana gaba tana bayanshi nan ya dinga jansu salla saida suka rama Duka sallolin da basu samuba tukwana suka dora da nafila Bayan sun salamce Ya juyo tare da dafe kanta nan ya shiga kwararo dukkan addu'ar da tazo bakinshi na nemawa aurensu albarka tare da zuri a ta gari da Larabci yake addu'ar sosai kamar yanda manzan Allah S A W ya koyar damu yakai minti ashirin yana kwararo adduo kafin ya gama Ledar da ya shigo da ita ya janyo Tare da fita Dan ya d'auko plate ita Aira bacci ma tafaraji bai dau wani lokacin ya dawo tare da plate da cup gasassiyar gasar gashin oven tunda aka bud'e ta wajen ya mamaye da k'amshin dadi Sannan ya bud'e fresh milk tare da tsiyayawa a cup Matsowa yayi tare da kallonta da tayi kasa da kanta ya ce "ha a cutie" Kallon kazar tayi tare da marairaicewa tana shirin magana taji ya sungumeta bai direta ko ina ba sai saman cinyarshi itako uwar son jiki Lafewa tayi jikinshi a haka ya dinga yago kazar yana bata tana ci yana binta da zafafan kalamai masu sanyata zuciya yana bata tana amsa Sosai ya samu taci Inda daga karshe ta cije baki"cike da kulawa ya ce "plx cutie ki bud'e" Cikin shagwaba ta ce " umm Ummm my yaya ni na k'oshi Allah cikina zai cike"Fresh milk d'in ya bata Tasha Kad'an "Kallonshi tayi ta ce " Baby kai bazakaci ba"Kashe mata ido guda yayi ya ce "bazanci ba Wanda dai kikaci zan cinye yanzu" kamarya yaya"Mikewa yayi a tare da ita in bridal style ya ce "me kikeci na baka na zuba yanzu zakiga yanda zan cinye" yana gama fad'ar haka ya yaye hijab d'in jikinta tare da kwantar da ita kan bed ya kashe fitulun d'akin tare bin kanta Ya haye Sosai gaban Aira ya dinga fad'uwa tana shirin kuka yayi saurin had'e bakinshi da nata sosai yake yimata wata irin zafaffar tsotsa kissing d'inta ya shigayi ta ko sosai yake romance d'inta cikin salo mai kashe jiki tuni jikin Aira ya mutu Dan sak'on sosai yake shigarta A haka ya samu har ya rabata da rigar jikinta Inda ya shiga wasa da tsayayyun na shanunta da su suka k'ara rikirkitashi Sosai Arman ya fita daga hankalinshi ya fara zaucewa Sosai a zafafe yake yin komai gaba d'ayansu saida yazamana ba komai a jikinsu ganin hakan ya sanyani saurin barin d'akin saboda wannan sirrinsu ne Zaune nayi a palour nayi tagumi Chan na jiyo wani gigitaccen k'aran Aira Wanda ya kauraye ilahirin gidan Sosai ta cika gidan da kuka Ni kaina saida nayi hawayen tausayinta Inason na koma na d'auko muku rahoto ina tsoro hakan yasa nayi zaman Inajin kukan Aira yayinda Arman ba abunda kakeji sai gurnaninshi da kukan dad’i dan yariga ya fita daga hayyacinshi ya lula wata duniyar ta daban (lol)
Chapter 81 · 0% Book details