Sashe 13
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aira jinta tayi cikin Wata duniyar ta daban kafin tayi ihu ya k'ara kifeta da wani marin da yafi na d'azu k'ara ta fasa cikin gigicewa Abba ko ranshi yayi kololuwar b'aci Wayar dutsin guga ya ciro Tare da wullata kanta ya bugi da Bango Nan ya hau lafta mata ta ko ina ihu take tana neman d'auki Abba ko baimasan tanayiba Dukanta kawai yake kamar baitab'a saninta ba.
Duka mutanen dake d'akin saida suka tausaya mata Dan ko jakki aka yiwa dukan nan Yagamu da azaba dukda haushin Aira da Mamy keji Amma saida ta tausaya mata Cikin kuka taje ta rik'e Abba ta ce "Dan Allah kayi hakuri Abbansu Karka kasheta" .
Bankad'eta Abba yayi Kad'an Ya hana ta fad'i cike da masifa ya ce "Ai gwara ta mutu Da ta d'auko mun magana mutuwar ta ta fiyemun rayuwarta " Cigaba da laftarta yayi Aira ko suma ce kawai batayi ba Inna ma Tana kuka ta taso ta dinga ba Abba hakuri ya kyaleta Baimasan ta nayi ba.
Dak'yal dai Mama Halima ta rik'e Hannun Abba ta ce "Dan Girman Allah Yaya ka rabu da ita wlh ta daku karka mata illa nasan bata kyauta ba da ciwo amma kayi hakuri ka zauna " Dak'yal ta samu Abba ya zauna yana huci Aira ko Wajen Aunty Aysha ta ruga da gudu ta Rungumeta ta na kuka itama Rungumeta Ayshar tayi tana kuka Dan Duk wani mai imani saiya tausayawa Aira irin bugun da Tasha.
Cikin tsawa Abba ya ce "Munafuka K'aramar karuwa Har kinyi girman da zakibi namiji kuje ku kwana waje ni zaki tozarta ki kunyata a idon al'umma ni da daraja da kimata da komai "Abba ya fad'a yana nuna kanshi" Aira ko sosai Kalmar k'aramar karuwar tayi mata ciwo Kara fashewa tayi da kuka magana ma ba kasa Mamy ma kanta saida Kalmar Tayi mata ciwo "Fad'a sosai Abba ya shigayi Inda ya shiga ba ta nan yake fita ba yana cewa .
" Duk cikin y'ay'ana ban haifi y'ar iskaba tun daga kan Yayyunki saike y'ar karshe_Karshe Zaki gagareni ki bani matsala Tun yaushe na rabaki da d'an iskan yaron nan baki rabu dashi ba Abu har yayi k'amari kun Fara kwanan hotel hotel k'aramar yarinya dake ni zaki daukowa magana to baku isa ba Dagake har shi har ubanshi nafi k'arfinku wlh idan kuma da kene aka had'u aga bayana to ta Allah ba takuba kinja kin fita daga raina harna Fara tantamar ma Anya Nina Haifeki kuwa".
Innalillahi wa inna ilaihiraji'un Mama Da Mama Halima suka fad'a a tare Mama ta ce "Haba Alhaji wannan wace irin magana ce Kai da ranka ya b'aci baka iya control d'in bakinka wannan Maganar Ba Abun yi bace " Mama Halima kuka ta sa ta ce "Haba Yaya Wannan wace irin rayuwace kaida d'an uwanka Amma kun zama kamar Annabi da kafiri kawai kun biyewa shaid'an yayi tasiri a cikin zuciyar ku Wlh saboda ku yasa ko garin nan Banason zuwa kun Riga kun b'ata mana zumunci Kun b'ata zumuncin y'ay'anmu ".
Mamy ko Itama kukan take sosai Maganar Abba ta k'ona mata rai cike da b'acin rai Ta tashi ta sab'i d'anta ta ce "Idan ba kai bane ubanta saika fad'i uban nata kokuma da ita nazo daga gidanmu Abun kuma ya tashi daga kanta ya koma kaina sharrima Ake neman K'ullamun kenan saikaje asibiti a Auna jininka da nata idan ba y'arka bace saika nemi ubanta ka maida mai"
sannan ta kalli Aira tace " Ke kuma hankalinki ya kwanta saiki zubda ruwa a k'asa kisha kinja Anyimun wulakanci burinki yau ya cika"Ta k'arasa fad'a cikin kuka tare da barin Palourn.duk saida sukaji ba dad'i musamman Aira da ta k'arawa kukanta Volume inna ko tsaki taja ta ce “munafuka duk ba kece silar komai ba “.
Abba baiko kula mamy ba saima ya tashi ya ce zanje wajen ubanshi na Mashi warning Rikeshi Mama Halima tayi ta ce Dan Allah kayi kayi hakuri kar kaje Bari a kirashi yaya Kabir d'in yazo a sasinta tunda haka kakeso wannan Maganar Ba ta waje ba ce tukwana ya zauna yana huci.
Aunty Halima ta kira Abbansu Arman Bayan sun gaisa ta ce "Yaya Dan Allah kazo gidan Inna yanzu tana son ganinka da Sauri" Subhanalla innarce ba lfy ko wa cewar Daddy"Lafiya qalu yaya kaidai kawai kazo "To gani nan yanzunnan" Cikin Sauri Daddy Ya taho Dan a tunaninshi Inna ce ba lafiya Kafin minti Ashirin Ya Iso gidan.
Suna zazzaune Kamar y'an zaman makoki Daddy Ya shigo Security d'inshi Ya umarta su tsaya a waje Har PA d'inshi Yana shigowa ganin Inna ya sauke ajiyar zuciya ya ce "Ai nama zaci Inna ce ba lfy hankali na harya tashi" .
Lafiya qlau Yaya ka zauna "Bayan Daddy Ya zauna Mama Halima na kuka ta ce " Yaya Dan Allah Dan Girma Allah ku taimakemu ko ba Dan mu ba Dan Allah Kuyi hakuri ku janye wannan gabar Dake tsakaninku da tashin hankalin nan kamar Ba y'an uwa ba karku manta yaya ciki d'aya ba wasa ba ne Wlh kullum Da Bakin cikin wannan abun nake kwana nake tashi Ku taimakemu ku fahimci Juna na tabbata hatta ran iyayenmu dake k'asa basajin dad'in abun nan na tabbatar da suna raye da bazaku mana haka ba ".
Abba ne Ya tashi cikin fad'a ya ce "Daman Halima dalilin da yasa kika kirashi kenan to babu wani saurin shiri tsakani na da mutumin nan Sannan ya kalli Daddy Ya nunashi da yatsa ya ce .
" Kashe ne zan maka Akan Lalataccen d'anka Jiya ya d'aukar mun y'a sun kwana waje Dan haka kajawa Dan iskan d'anka kunne ya rabu da y'ata na rabasu sunk'i rabuwa nan gaba na k'ara ganinshi da ita Zan d'auki mummunan matakin da kowa saiya koka Dan wlh ka sake d'anka ya lalatamun tarbiyar y'a ko yayi mata ciki Kotu ce Zata rabani dakai".
Cikin b'acin rai Shima Daddy Ya tashi cikin masifa ya ce "Daman saboda wannan dalilin ne kuka kirani sannan Shima ya nunashi da yatsa ya ce " Karka k'ara kiran d'ana da lalatacce y'arka ce lalatatta tunda har ka kasa bata tarbiyar da har ta bishi ta kwana Sannan kai zakayiwa y'arka kashe ba ni ba Idan ka isa da ita Kai zaka rabata dashi ba ni ba bazan rabasu d'inba Kuma da kake maganar abun Kunya ,y'a mace ke abun Kunya ba d'a namiji ba Dan haka idan ma yayi mata cikin kai da y'arka kukayi abun Kunya ba ni da d'ana ba Hope ka gane "
Yana gama Fad'ar Hakan Fuuu yayi waje Duka Wanda ke Palourn Babu Wanda bai koka ba Musamman Mama Halima da take ganin tazo kiran gyara gashi an k'ara b'arna Shima Abba cikin b'acin rai da k'unar rai ya tashi ya fice daga palourn Tabbas yau Aira ta Ja Amfad'a mashi magana masu ciwo Aira ko Sosai take kuka ita kam ta shiga Ukkunta ya zatayi da rayuwarta da gudu tayi d'aki ta haye Gado ta na kuka mai tab'a zuciya.
Yinin ranar Kowa sukuku ya yishi Haka dai akayi soye Rai duk babu dad'i musamman Mamy da zata iya cewa ranta yafi na kowa b'aci Aira ko ranar yinin D'aki tayi ko abinci bata iya ciba Tasha kukanta Har ta gode Allah ga shaftun bulalun Abba da suke mata mugun rad'ad'i.
Daddy ko cikin b'acin rai ya nufi gida yana zuwa Ya d'auke Arman da Mari Arman da jin Marin kawai yayi a sama dafe kumcinshi yayi ya tsaya yana kallon Daddy karo na farko kenan a tsawon Rayuwarshi da Daddy Ya tab'a daga hannu ya dakeshi cikin fad'a Daddy Ya ce.
"Ubanme yasa ka d'aukar musu y'a ina ka kaita har kuka kwana Waje Kaja yau an fad'amun maganganu masu zafi a saboda kai To daga yau bakai ba y'arsu na Rabaka da ita indai nine mahaifinka bakai ba ita tunda ba kanwar uwarka ba ce "Arman sosai ranshi ya b'aci Daman shi bai iya b'acin raiba " yace "Daddy daman A saboda Aira ne ka dakeni?Cikin fad'a Daddy Ya ce " A saboda ita d'in zan iya k'aramaka fiye da Wanda na maka Tukunnama fad'amun wata alak'ar ce Ke tsakaninku da bazaka iya rabuwa da ita ba "
"Daddy sonta Nake Kuma Auranta zanyi itace matata bazan rabu da ita ba kome zakuyi Saidai Kuyi Amma bazamu tab'a rabuwa da junan mu ba Fad'anku bazai shafemu ba " So Mummy da Daddy suka fad'a a tare Bai jira sun Sake cewa wani Abu ba cikin b'acin rai yayi Hanyar waje Mummy na kirashi ta na cewa
"Son dawo ina zaka kuma" Dan tasan Halin d'anta bai iya b'acin raiba musamman da har daddy ya mareshi shiyasa basusan b'ata mai rai Dan Duk maganar da tazo bakinshi fad'a yake "Amma ko juyowa Arman baiyiba Mumy zata bishi Daddy cikin fad'a ya ce " ke kuma ina zaki bishi ki rabu dashi mana yaje duk inda zaije yaro ne"
"Cikin marairaicewa Mummy ta ce "Alhaji kasan halin Arman Da zuciya ka bari na bashi hakuri" Tsaki Daddy yaja Ya wuce yabar mata palourn Mummy bin ARMAN tayi lokacin da ta fita harya ja mota yabar Harabar gidan ba yanda ta iya ta koma ciki cike da tunanin Arman d'in Daman Aira ce yake so shiyasa duk lokacin da ta yi mashi maganar Aure yake cemata yana da wadda yakeso cikin ranta ta ce .
"Kaikam son Soyayya batazo maka cikin Sauk'i ba ka kamu da son wacce iyayenku bazasu bari ku mallaki juna ba Sosai tashiga damuwar halin da D'an nata zai shiga Dan tasan Arman ba k'aramun so ne yake yiwa Aira ba Tunda har ya iya furtawa iyayenshi kai tsaye.
Arman kai tsaye Airport ya nufa Yana zuwa ya yanki ticket na zuwa Abuja Allah ya taimakeshi akwai jirgin da zai tashi Kafin 1 hour jirginsu ya d'aga Abuja.
B'angaren Aira har 6 tana daki ga wani zazzafan zazzabi da ya zubar mata Aysha ce ta je ta sameta Da kyal ta lallab'ata ta fito tana rik'e da hannunta a palour ta zaunar da ita ta na mata Sannu tukwana ta d'auko abinci ta dinga bata a baki dak'yal ta samu take karb'a kadan taci tace ta k'oshi.