← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 127

Sashe 96

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read

.....Washegari Bayan anyi soye y'an uwan Mamy wasu suka tattafi garage daga Murja sai Hasina da goggo sai Mummy kawai da dare Suna kan Gado su Ukku suna ta fira yayinda Hasina ke kalle_kalle a tiktok Amsar wayar Aira tayi ta ce " wai muga iktok d'innan ya yake " Amsa tayi tayi ta kallon videos da na kirkin da Wanda bana arzikiba saitaji abun ya burgeta kallon hasina tayi ta ce "Sis amma Wlh abun yayimun kyau ka d'ebe kewa " Wlhko ga kinci Dariya Ko na bud'e maki kuma Kinga kina d'ora hoton twins wlh zakiyi mamakin followers din da zasu jawo maki"Allah sis Saidai yaya Ya ce whats app kadai yakeson inayi ga karkiga yanda ya tsani tiktok d'innan"Yo sani zaiyi kinayi shida bayinshi yakeba bare yagani inaga yaya what's app kadai yake ki bud'e abunki wlh"Mik'a mata wayar Aira tayi ta ce "Anshi budemun " Amsa tayi ta bud'e mata account da Oum_twins_Naila&Nihal (Karfa Kuyi search fans k'irk'irarren account ne😂dan naga kun k'agu ku samu shiga wajen Aira lol😉😝) Ana gama bud'ewa ta d'ora mata hotunansu sannan ta nuna mata yanda akeyi ai Aira abun nema ya samu Nan tayi ta shiga Inda ta fara d'ora hotunan twins da photographer yayi musu rannan wa iya zubillahi fad'ar kyan da sukayi bata bakine walahaula ta tofa a hoton su kansu su Hasina saida suka d'auka suka daddaura a nasu shafin dan su kansu twins sun isa su janyo musu followers a cewarsu (Nima dai inaga hoton twins din Aira zankoma post Ko sunjayomun followers lol)Boye mata account din sukayi Inda bazai ganiba koya d'auki wayar. Washegari Suna zaune a palour ana fira twins na hannun Mummy da goggo Magungunan miyagu da na iska goggo ta mik'awa Aira ta ce "Amshi ku dinga turarawa duniyar nan ba yarda " Amsa Aira tayi tayi mata Godiya goggo Ce ta kalli Mummy ta ce "Ke yanzu fatima haka za abar yaran nan su kadai Nidai Dan kinji tawa amma da muntafi dasu idan tayi arba in sai ta dawo" jinjina kai Mummy tayi ta ce "Goggo bazaki gane bane yaran ne basuyi kwariba AC jirgi ba wasa bace illa zatayi musu sannan ayita yawo dasu da kafin ta haihu ne za ayi wannan din" Hakane.kuma to yanzu wa zai zauna wajensu kenan nidai Kinga jibi zamu wuce da ina da lfy da ni saina zaunama tunda dai ba ambar yarinya haihuwar farko ita kadaiba"goggo ni zan zauna daman har tayi arba'in din wa garesu Wanda ya fini "Haba Fatima dukga y'an uwanki nan da d'iyan yayyinsu har a rasa Wanda zai zauna saike ki zauna a a baza Ayi hakaba a kira hadiza ta dawo (kanwar Mamy ce tana Aure a Yola)saita zauna har suyi arba'in din?banki taki ba goggo amma kiyi hakuri na zaunadin nasan bawai mai rasa zaman akaiba a a nafison su samu kulawar tawane yaran Dan Yaran nan saina taka musu birki ta fad'a tana Hararar Arman " Dariya kawai sukayi ita Aira suna jinsuma amma hankalinsu nakan hirar da suke" jinjina kai goggo tayi ta ce "To shikenan amma gsky bazakiyi kwana arba'in ba mijinki baisan Inda kikeba kidaiyi sati biyu gasu Hasina nan Saisu zauna Har suyi kwarin" To goggo Hakanma yayi "Su Hasina da Murja ko tsallen murna suka daka Za a barsu Aira ma sosai tayi farinciki suka Rungume juna Dariya Mummy tayi ta ce " Uhm shirirta ai saita karu kuma"Dariya sukayi Naila ce ta tsala kuka dake hannun goggo saurin mik'awa Aira tayi ta ce 'ke amshi d'iyarki ni ban iyawa Haba yarinya sai jarabar kuka harta rika wani hakikicewa ita ga shak'iyiya"Duk Dariya sukayi Aira ta amsheta tare da mik'ewa sukayi Bedrom ita da su Murja hartabar wajen Arman na binta da wani mayen kallo suna shiga Gado suka baje Inda ta fara feeding Naila Wayarta ta bud'e ta ce Bari ma shiga Munsamu followrs Dariya sukayi tana d'agawa kuwa taga Uban followers tare da likes da 70 comment "Ihu tayi ta ce " Sis Kunga kuwa followers Dina farawa da iyawa daman sunsan anrina amsa sukayi sukayi ta karanta comment din mutane Wasu addua Allah raya wasu masha Allah sosai ake yaba yaran Nan wata Hartana Tayi kamun D'aya idan za a bata. Sosai Aira da twins d'inta suke samun kulawa daga wajen Mummy Inda Mummy sosai take gyara y'artata Dan sanyawa tayi aka kawo mata kayan gyara daga Sudan Sosai ta shiga gyara y'artata tuni Aira tayi zam kamar bata tab'a haihuwa ba Arman ko duk matse yake da Matar tashi satin Mummy Ukku a lokacin twins sunfara wayau sunyi b'ulb'ul abunsu ta tattara kayanta Dan komawa 9ja ba irin kukan da Aira batayiba akan Mummy ta zauna takiya tace Ai zata dinga zuwansu itama wajen mijinta zata koma Aira da Arman sai twins kadai suka mata rakiya airport Dan su Hasina suna gida "Suna filin jirgi jirginta zai tashi Naila dake hannunta ta mik'awa Arman tanajin kamar karta tafi Dan sosai take so da k'aunar jikokin nata Ta ce " Kuci gaba da kula dasu yanda ya kamata sannan dai Karku manta da adduoo Allah ya raya "Amsar ta Arman yanajin kamar yayi kuka Aira ko jikin Mummy ta fad'a tana kuka Lallashinta Mummy tayi ta ce " Haba daughter idan inazuwa zantafi kina kuka aisaikisa na daina zuwa insha Allah nan kusa zan dawo kodan nayi supervised d'inku inga kuna kulamun da jikoki kiyi shiru kinji y'ar Mummy"Goge hawayenta Aira tayi tare da kama hannun Mummy ta ce "To Mummy nadaina Dan Allah Mummy kidawo" murmushi tayi tare da ida Goge mata hawayenta ta ce "Insha Allahu daughter" cike da kewar juna Mummy ta hau jirgi har jirginsu ya tashi suna nan Saida sukaga dagawarshi sama tukwana suka koma mota Inda Aira duk tayi sanyi tunanin Mamy kawai take tanason jin koda muryar mahaifiyartata ne amma ba dama a motama kuka ta dingayi Arman Lallashinta sosai ta dingayi Dan a tunaninshi ko tafiyar Mummy Ce itako kewar Mamyntace yanzu ta addabeta tasan a yanda uwa takeson d'anta Dan ta haihu taji kalar soyayyar da takeyiwa twins d'inta Itamafa haka Mamy take mata Amma Yanzu basa tare tsawon shekara kusan biyu kenan Sai take ganin kamar batayiwa mamy adalciba sosai tayi sanyi danma Arman ya kwantar mata da hankali Dan son rage mata damuwa ya sanyashi kaita wajen shakatawa sosai taji dad'in wajen ita da twins d'insu d'aya na hannunta daya hannun Arman duk Inda suka gitta sai an kallesu sai magriba suka Koma gida. Mummy koda ta isa sosai suka sha dagu da Daddy hakuri sosai ta dinga bashi yana burkucewa yace ta rainashi hartatafi kusan wata guda ba waya ba komai sannan tayi mashi k'aryar mutuwa ashe da Inda zata hakuri Mummy ta bashi ta ce "Diyar yayata ce dake London ta haihu to damukaje suna bamai zama sai ni na zauna Dan na kula dasu cs ce akai mata kuma kaga ni nayi karatun health ga kula.da twins sai babba shiyasa harna zauna nakai haka Amma kayi hakuri Dan Allah habiby hakan bazata k'ara faruwa ba please" Sassautawa dady yayi ya ce "Amma wlh raina ya baci amma tunda kikace hakane bakomai Allah ya raya koni kika fad'awa haka aiba hanaki zanyiba Haushin da Naji da kika tafi ba izinina" Ai nazata bakaza bariba shysa amma dai kayi hakuri nidai bada hakuri nake "Daga nan suka shirya kunsan tsakanin mata da miji Da daddare tana d'aki suna Hira wajen 12 dasu Hasina twins na wajen Arman taji kiranshi "D'auka tayi cikin kasalalliyar murya taji ya ce " kizo Ki bawa su twins Susha santashi"Mikewa tayi Tare da cewa "Ina dawowa" A daki ta sameshi kwance rik'e da mararshi Twins na gadonsu suna bacci "wajenshi ta nufa tare da tsayawa ta ce " Honey lafiya naga kamar baka da lafiya fa Kuma naga baccima suke kace sun tashi" janyota yayi jikinshi tare da kwantar da ita gefenshi cikin k'arfin hali ya ce "I need you My wife please kiyimun dabarar da zan samu nutsuwa ya fad'a yana hade bakinsu Ita Aira saima ya bata tausayi Hakan yasa ta bashi Had'in kai sosai ta yi duk yanda zatayi ganin ta gamsar da mijin nata Har ta samu ya samu nutsuwa tukwana ya Rungumeta yana sanya mata Albarka A haka bacci mai dad'i ya kwashesu Cikin dare twins suka tashesu Madara suka basu tukwana suka koma suka kwanta cikin ikon Allah basu Kara tashi ba kusa har safe. Sosai Aira ke amfani da magungunan da mummy ta had'o mata ba kama hannun yaro ga kuma cima me kyau da takeci sosai sukayi b'ulb'ul da kyau itada Twins d'inta twins Nada wata biyu su Hasina suka koma 9ja Inda saida aka sha kukan rabuwa kafin su tafi Dan sosai suka shaku da Yaran ga shakuwar dasukayi da su Aira Bayan Tafiyarsu tare da Aira da Arman suke kula da yaransu Da safe shi yayiwa Naila wanka ita tayiwa nihal haka wajen shirya suma daman girki da gyaran Gidan kuku yakeyi hakan yasa Aikin bai wani chakude musu ba ranar da Aira fa tsarkaka Taji wuta wajen Arman Dan banbanci da first night d'insu kadanne sosai ta wahaltu aiki ya dawo mata sabo har dingishi saida tadingayi Kuka ko ta shashi kamar me haka rayuwarsu taci gaba da wakana cikin soyayya da k'aunar juna ga kullum cikin turawa Mummy hotunan twins ake da video d'insu a haka har twins sukayi wata biyar. Yau suna Video call da Mummy dake zaune Daddy na Kan sopa yana Danna laptop Twins na kekensu na koyan zama sai wutsil wutsiltu suke suna Dariya Aka haskawa Mummy su cikin farinciki Mummy ta ce "Ah lallai kuna kulamun da twins yanda ya kamata ji yanda suke Dariya da zillo Alamun dai akwai lafiya tattare dasu" Dariya Aira tayi ta ce "Mummy kindai gani muna kula miki dasu sune dai suke missing d'inki musamman takwararki idan tana gwalamgwamtu zaikiji tana muuum " Dariya sosai Arman da Mummy sukayi ta Cikin waya ta ce "Ah gsky dole nazo naga takwara tunda harta fara kiran suna na " Itako kamar tasan me ake Naila Sai Dariya take yana zullo zata kamo wayar Mummy ta ce "Ah na tabbatar gsky ganinan zuwa next week insha Allahu tsallen murna
Chapter 96 · 0% Book details