Sashe 4
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inna ce ta ce " To Allah ya maido shi lafiya nikadai a raina nace lafiya Kabir zai kwana biyu baizo ba "shidai Arman baice komai ba sai satar kallon Aira yake inna ce ta tashi ta ce " Nidai na gaji da zafin nan bari na fita waje nasha iska tafada tare da ficewa farfajiyar wajen kamar jiran fitarta yake ya taso tare da zama kujerar da Aira take a hankali ya ce "My cutie" Shiru tayi kamar bacci take nanko ta na jinshi "Hmmmm nasan kina jina dan idonki biyu wake up zamuyi magana" badan taso ba ta tashi Dan sai yanzu take ganin me tayi mishi da zaiyi fushi da ita.
"kallon ta ya tsayayi yanda idanunta sukayi jawur ga alamar Tasha kuka cike da damuwa ya ce "Kuka kikayi ko Cutie" Kamar jira take nan take ta fashe da wani sabon kukan jin kukanta yake har cikin ranshi rungumeta yayi yana Lallashinta dak'yal ya samu tayi shiru cike da damuwa yace "wa ya tab'amun ke" Shiru tayi ta na shashsheka "ganin shaftun bulala a hannunta yayi ja abunka ga farar fata cike da damuwa ya rik'e hannun ya ce.
" Cutie Abba ya dake ki ko"Gyada mai kayi tana hawaye "sosai ranshi ya b'aci Dan a duniya ba abunda ya tsana sama da b'acin ran airanshi Har takai ga an tab'a lafiyarta wlh ba Dan shi ya haifeta ba da nikadai nasan matakin da zan d'auka cikin zuciyarshi yake maganar nan amma a fili cewa yayi "cewa yayi ki rabu da ni ko" gyada mishi kai tayi ta na hawaye "Dan son gwadata ko tsoro zaisa ta iya rabuwa da shi din yasanyashi cewa" Cutie Tunda Abba bayason mu'amularmu zan hakura na daina zuwa "wata irin zabura tayi tare da Rungumeshi tsam ta gefenshi ta zagayar da hannayenta cikinshi kamar wacce akace za a kwace mata shi tana kuka ta ce .
" kadaina cewa haka Dan Allah ni babu mai rabani dakai ko mutuwa ma tare Zata daukemu "sosai yaji dadin kalamanta cikin zuciyarshi amma Dan son Kara latsata ya sashi cewa" Bakya tsoron irin dukan da Abba yake maki banason Ana tab'amun lafiyarki shiyasa "Ni dukanshi baya mun komai nidai ka daina cewa zamu rabu daman zaka iya rabuwa dani ni bazan iya juran missing dinka ba ko Abba zai kasheni nidai ina son ganinka " ta fada tana shasheka sosai yaji dadin kalamanta A ranshi "bubbuga bayanta ya fara tare da fara Lallashinta yace.
" Sorry my cutie nima bazan tab'a iya rabuwa dakeba Kisa wannan a ranki babu mai rabamu sai mutuwa kibar kukan nan kinsan kukanki yana tab'amun Zuciya "Lokaci guda ta Had'iye kukan tayi luf jikinshi tana sauke ajiyar Zuciya kokarin Bambareta daga jikinshi yake amma ta kiya saima Kara Lafewa da tayi jikinshi tana shak'ar daddad'an k'amshin turarenshi har wani bacci bacci yake kokarin daukarta shiko bayason Yanda Aira ke rungumarshi Dan yana cutuwa amma ba yanda ya iya " A hankali ya ce "Cutie son jikinki yayi yawa " Murmushi kawai tayi ta na lumshe ido ta ce "Turarenka yanamun dad'i yaya" Ko kina so na kawo maki shi"cikin shagwaba ta ce "kamanta ka tab'a kawomun Amma ni idan na shafa banajin dad'in kamshinshi kamar ma ba shiba a jikin ka ne yake k'amshi me dadi" Murmushi kawai yayi ya ce.
"Ya Exam din fatan kina maida hankali" Alhmdllh yaya ina karatu sosai ai "yaya aramun wayarka nayi game" Ciro wayar yayi tare da mik'a mata "gyarawa tayi tare da d'ora kanta a kafad'arshi ta na game din da ta fad'i yayi mata Dariya ganin haka yasa suka fara yi tare yayi ci daya tayi daya idan ta fad'i yayi mata Dariya Shima idan ya fad'i tayi mishi Dariya idan kuma taci tayi ta mashi gwalo Sosai suka shagala Aira harta manta da wani abu waishi damuwa Dan ita daman b'acin rai bai zama cikin zuciyarta.
"Ummy ce ta shigo ita da Amma Duk.kallon Mamaki suka dinga kallonsu dashi Ummy dai tab'e baki tayi ta zauna Amma ko mamakin irin taurin kai iri. Na Aira take " Amma ce ta gaisheshi ya amsa yana mata dariyar ya fad'i Inna ce Ta shigo tsaki taja ta ce "Ohni Halima ina ganin rayuwa yaran zamanin nan baku San ta ido ba wlh ayi yara baku da aiki sai Rungume Rungume da tab'e tab'e kai nidai Na kusa korarku wlh a daina shigomun Bangare ehe akanme" ta k'arasa fad'a tana zama tare da Mike kafa "yi sukayi kamar bada su take ba saima cigaba da game d'insu sukayi " inna Haushi ya cikata ta tashi tace "ku tashi ku fita tare da nuna musu hanya turo baki Aira tayi ta ce " kedai tsohuwar nan baki son zaman lafiya me aka miki kuma"Ubanki akamun ku tashi ku fita nace "Bazamu fita dinba ki daukemu ki fiddamu ta fad'a tana murguda baki "
Salati inna tayi tare da Goge hawaye ta ce "Ni kike zagi Hajara kai albasa batai halin ruwa ba baki biyo halin mai sunan ki ba Y'ar uwata ba haka take ba kai amma ma wlh an cuceta da aka saka mata sunanki kaico Adda Jaru Allah ya jikanki yasa kina cikin rahama ke kuma bari inje nafadawa ubanki kina zagina " Jin hakan ya sanya Aira saurin tashi tare da ruko hannun Inna Dan tasan ta kaita wajen Abba ta kade Ta ce .
"Haba my lovely grandy wasan jika da kaka ne fa ni ina ni ina maki Rashin kunya waya haifeni a garin nan" Inna ta tsuke baki tace "ba wani dad'in baki da zakimun " ta kama hanyar fita tayi Sauri ta bita Tare da ruko ta ta ce "Inna dawo zan baki Zumar turawa wlh ai kina so ko" Lokaci guda Inna ta saki fuska ta ce "da gaske kike y'ar nan " Eh mana inna da gaske Amma saikin dawo saikin fasa zuwa"juyowa inna tayi tana washe baki ta ce "Daman ai wasa nake maki y'ar albarka ai duk cikin d'iyan Habu ke kika fita zakka ba kamar waccen Zakalkalar bata da aiki sai latsa waya Ko y'ar halawa bata tab'a kawomun ba .
" ta fad'a ta na kallon Ummy Aira ko Dariya hada rik'e cike jin an tabo ummy itako Ko kallon Inda inna take bataiba saima cigaba da chat d'inta da tayi Arman dukda bai fiya Dariya ba saida ya d'an dara jin irin dramar da inna da Aira sukesha Bayan Aira ta kawowa inna coculate din Arman ya tashi ya ce "Cutie zan wuce " Kamar zatayi kuka ta ce "Yanzu kazo fa " wara idanu yayi ya ce "Kai cutie nafa jima" Cikin shagwaba ta ce Ni ban gaji da ganinka ba"Durkusawa yayi tare da rada mata wani Abu Wanda koni banjishi ba sainaji ta dago ta na Dariya ta ce.
"promise fa yaya" Dage mata gira yayi ya ce "Gaske" tsalle tayi ta ce "Thnks you my yaya Goodbye sai gobe" Tare suka fita saida taga shigarshi mota tana mishi bye bye tukwana ta koma ciki ta na shiga lokacin Inna ta shige ciki Ummy ta wurga mata harara ta ce .
"kedai wlh kin zama jaka Jiya Abba ya gama jibgarki akanshi yanzu kuma a ganku tare keda bakison ciwon jikinki ba" Turo baki gaba tayi ta ce "To ina ruwanki " Babu ruwana Jiki ma magayine ta fad'a ta na cigaba da latsa wayarta "Tsaki Aira ta ja kasa kasa ammako kallon y'ar uwar tata take kallon tausayi Dan sosai ta jima da ganewa Aira da Arman sunjima da Fara son junansu so ma ba na wasa Dan wannan abun nasu yafi k'arfin a kirashi shakuwa.......✍🏿
*Share fisabilillah*
_*Miss Hajo ce_*🤙🏿
[5/27, 21:33] Hajo: 🍏 *NI DA YAYA ARMAN* 🍏
Hot love story♥️🔐
```MALLAKAR```
*Hajara L Sadeq*
📚 *JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION* 📚
بسم الله الر حمن الر حين
*BOOK ONE*📔
🅿️...............9&10
Washe gari Aira basu da Exams sungama Waec suna Dan hutun kwana Biyu kafin a fara neco hakan yasa bataje ko ina ba wajen 2 ta lek'a bangarensu Wanda rabon da ta shiga tun sanda Abba ya daketa Bayan ta gaishe da Mama dake palour ta wuje bedroom d'in Mamy "Kwance ta tarar da ita Alamar batajin dadi cike da damuwa tace.
" Mamy meya sameki"Cikin k'arfin hali tace bakomai da sauki bandanjin dad'i ne amma na samu sauki"Zama tayi bakin gadon tare da cewa "Allah Kara sauki kema Mamy kidaina haihuwar nan Gaskiya ni kunya ma nakeji ace uwata zata haihu gashi sai wahala kikesha " idan na haihu kice d'an ko d'iyar ba k'aninki bane ba shikenan ba marar kunya ku biyun ne harzaki dinga mun complain masu y'ay'a goma suce me ke inaga ke d'aya kikaso a haifeki ma ko Dan ki juya ni yanda kike so ".
Dariya Aira tayi ta ce "Sorry Mamy na Ba haka nake nufi ba wahalar da kikesha ce banso" Ummm Naji dai ya exams din "Mamy yau bamuyi ba Sai next week amma alhmdll" Masha Allah Allah ya taimaka ki dage Aira sosai Kinga kinci Jamb 230 yanda akeso ki dage kici Waec and neco yanda next year makaranta kawai zaku tafi banson shiriritar nan da kika fara koya Aira Kinga dai Mahaifinku Karatu yake so Kuyi tun daga kan Yayyunki kina gani da idonki saida suka kammala degree d'insu aka musu Aure Batare da sunba iyayensu matsala ba inma Akwai soyayya a ranki ki cireta Aira kin tabbatar Mahaifinku bayason Kule kulen samari Karkija ki samu matsala dashi kinsanshi mutum ne mai ak'ida Dan haka ki nutsu ki maida hankalinki ga karatu kinji y'ata karki bani kunya".