Sashe 35
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Karki fitarmun da Littafi mu Rikewa juna amana y'an uwa duk maiso ta biya ta karanta cikin kwanciyar hankali*
*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
[6/19, 10:19] Hajo hajo: 🅿️..........*51&52*
.....Washegari haka Aira ta tashi sukuku kallo d'aya zaka mata ta baka tausayi lokaci guda harta rame Ba irin yanda ba ayi da ita ba akan taci abinci ba Amma takiya had d'ure Aysha tazo zata mata amma ta cije Haka.ta yini har dare bataci komai ba kwance ta yini a d'aki Tunanin Arman yaki barin kwalwarta Yama zaiji idan yaji wannan mummunan labarin shi yafi damunta saida dare Mamy taje har d'akin da take kamar zatayi kuka ta ce "ki tashi kici abinci Dan Allah Aira inba so kike hankalina ya k'ara tashi ba wani abun ya sameki ba " Aira da harta gaji da kukan tashi kanta dafe da kanta dake tsananin sarawa sai hawaye da take ta ce "Mamy bazan iya ci bane Dan Allah Mamy ku bawa Abba hakuri ya janye Auren nan Ji nake mutuwa zanyi kafin lokacin" Rungumeta Mamy tayi itama tana hawaye tayi Sauri ta Goge Dan son kwantar mata da hankali ta ce "ki kwantar da hankalinki yanzu haka Inna na wajenshi kuma Halima ma ta kirashi Suna Chan suna kokari zai janye insha Allahu Amma kici abinci kinji y'ar kirki" Goge hawayenta Aira tayi cikin muryar da ta gaji da kuka ta ce "Allah yasa ya yarda A baki Mamy ta dinga bata abinci har ta samu ta d'anci sai sannan hankalin Mamy ya Dan kwanta ita ta taimaka mata tayi salla har isha'i tukwana ta kwantar da ita Dan taji jikinta zafi ta ce " kiyi bacci Dan Allah "gyada mata kai Aira tayi ta ce " to Mamy "kallon aysha mamy tayi ta ce " ki shirya mijinki ya zo ku tafi" mamy bazan iya tafiya ba Aira na wannan halin please ku ce mashi ya bari sai gobe"a a a aysha ba za a yi haka ba shiryawa zakiyi ki tafi goben zaiki dawo tunda ba wani abu ake ba mijinki karya daukemu k'ananan mutane"Aysha ta Goge hawayen tausayin y'ar uwar tata ta tashi ta sanya hijab d'inta zuwa tayi ta Rungume AIRA ta ce "karkisa damuwa a ranki plz sis kiyi bacci gobe zandawo kinji kuyimun Alk'awarin" gyada mata kai Aira tayi daga kwance hawaye nabin gefen idonta Badan ta so ba Aysha ta koma gidanta cike da tunanin tausayin y'ar uwar tata Mamy ko tashi tayi ta nufi dakinta itama cike da tausayin y'artata Aira ko har 1 bacci bai d'auketa ba wajen karfe ukku kallon gefenta tayi taga amma ce kwance tana bacci tashi tayi tare da shiga toilet ta d'auro alwala Tana fitowa ta sanya hijab nan ta tada salloli ba abunda take sai rokon Allah akan ya lalata wannan Abun karo na farko kenan da Aira ta shiga tashin hankalin da har ta tashi cikin dare take k'iyamul laili inba da azumiba idan sunje tuhajji Har asuba tana salla Sai Bayan asuba bacci ya kwasheta akan sallaya bama tasani ba da safe Mamy ta shigo Dan ta bata break fast ta ganta kwance kasa kan sallaya da hijab amma data fito daga toilet ta tambaya tace ya na ganta kasa kwance "wlh mamy kwana tayi tana salla inad'anjinta cikin bacci to bayan tayi asuba ne bacci ya kwasheta shiyasa ban tashetaba Dan ta d'an samu baccin girgiza kai Mamy tayi ta ce "Allah mai iko kenan Wai Aira ce da Sallar dare Allah Amsa maki abunda kika roka Mamy ta fad'a tana barin d'akin ta na fita part din Abba ta nufa zaune ta sameshi yana Tasbihi saida ta jira ya gama ta gaisheshi " Bayan ya amsa "hawaye ta fara ta ce " Dan Allah Abbansu kayi hakuri ka janye maganar Auren nan wlh yarinyar nan zata shiga wani hali ka tausaya mata Dan Allah"bazaki gane bane Rahama nafiki Sanin abunda nake Idan na zubawa yarinyar nan ido wlh abun Kunya zata d'auko mana ke uwace kiyi mata addu'a kawai Allahsa hakan shi yafi alkhairi bawai ki rik'a zuga ta ba "Cikin muryar kuka Mamy ta ce " to tunda zarginsu kake Abbansu ka Bari su Auri juna mana Ita dashi tunda kana zargin sunsan juna a waje kaga Inma sunyi Auren Chan su karata asiri ya rufu amma Dan Allah karka Aura mata tsohon nan ka barta ta Auri Wanda takeso "tsaki Abba yaja ya ce " ki tashi kiban waje indai Akan maganar wannance Har abada indai Nina haifeta bazan tab'a Aura mata Mujahid ba akan idonki wace irin Maganace ubanshi bai fad'a mana ba Har cewa yayi indai na isa da y'ata na rabasu sannan y'a mace ke abun Kunya ba d'a namiji ba irin maganganu masu ciwo da baifadamunba akanta Shine kike zancen wai na barsu su Auri juna karki Kara zomun da wannan shashanci Aure ne an Riga ansanya gwarama ku fara shiri"tashi Mamy tayi cikin fad'a ta ce "To Dan kaga muna Binka lakwa lakwa karka fasa d'in mu zuba mu gani niko Allah banga Auran nan ba Allah kaimu lokacin Saimuga ta yanda za a daura Wannan ai zalinci ne kake kai ba a isa a baka hakuri ka hakura ba Allah baza ayi Auren ba Indai Nina haifi Aira aiba y'arka bace kai d'aya bare kayi ikonta kai d'aya nima y'ata ce kuma ni nasha wahalar Haihuwarta harda za adinga mun iko akanta" ta k'arasa fad'a cikin kuka" tsaki Abba yaja ya ce "Karki samun ciwon kai da safen nan mai k'aramar kwalwa kawai har yanzu kwalwar yara gareki wlh shirmen da zakiyi ko Haidar d'anki na biyu baya yiba Dan ta farkonma irin kanki tayo shiyasa take bani matsala duk maganar da tazo bakinki ki dinga fad'amun Kamar ba mijinkiba wlh in banda kece da babu wacce ta isa tamun abunda kikemun na kyaleta amma ke bakya gani ganinkima ke ake chuta yanzu wannan Abun da kike shi zaki koyawa y'arki taje tanayiwa miji" Tsaki Mamy taja ta ce "Ai daman ka saba Cemun mai k'aramar kwalwa to wannan Karin zakaga aikin k'aramar kwalwar tana gama fad'ar hakan fuuuu ta fice daga d'akin tana komawa d'akinta ta kira Mama Halima tana kuka ta ce " yanzu Halima haka zamu zuba ido Abun nan ya faru wlh yanzu haka daga wajenshi nake naje mai da lalumarma amma karshe ba arziki muka kwashe yanzu ya zamuyi halima"da yake Mama Halima Tabawa Mamy wannan shawarar numfasawa Mama Halima tayi ta ce "To ni yanzu wlh kaina ma ya kulle Banmasan ya zamu b'ullowa yaya ba Nima fa Dana kirashi ba irin magiyar da ban mashi ba Amma ya murje ido yanzu yanda za ayi kawai kiyi hakuri mu zubawa sarautar Allah ido sannan ita kuma Mamana ki lallabeta kice mata kunyi magana dashi ya ce ya janye Dan a kwantar mata da hankali karta shiga wani hali" goge hawayenta Mamy tayi ta ce "To shikenan Halima nagode Bari nace mata hakan " sai wajen Azahar Aira ta tashi tana tashi taji saukin ciwon kan wanka taje tayi tana fitowa Mamy ta shigo da abinci saida Mamy ta bata fuska tukwana ta yarda taci abincin cikin lallashi Mamy ta ce "ki kwantar da hankalinki Mamana Munyi magana dashi kuma yace zai hakura amma saiyaga nutsuwarki har zuwa lokacin ki kwantar da hankalinki kinji" cikin farinciki Aira ta d'ago ta ce "Mamy da gaske " gyada mata kai tayi ta ce Gaske mana"Alhamdulilla Aira ta fad'a tare da Rungume Mamy ta ce "Nagode Mamy Allah tsundumaki a aljanna nikuma insha Allahu zankiyaye nagode Gaskiya Mamy kincika uwa ta gari Allah saka miki da alkhairi " murmushi Mamy tayi ta ce "Ameen yanzu ki kwantar da hankalinki ki dinga bacci kina cin abinci kinji" gyada kai Aira tayi tana murmushi ta ce "Insha Allahu Mamy kai ashe addu'a ta ta amsu " murmushi kawai Mamy tayi a zuciyarta ta ce "tukunna dai" Tun daga ranar Aira ta d'an kwantar da hankalinta take cin abinci amma walwalarta taki dawowa Tana waya da Arman akai akai ta kasa fad'a masa abunda ke faruwa Abba ko dabara yayiwa inna ya tura ta umrah dan yasan halinta haka zatayi ta cewa dan ba ita ta haifeshi ba shiyasa bayajin maganarta Yaya Umar ko tuni ya koma wajen aikinshi tare da matarshi dan yace ko bikin bazaizo ba a haka har akayi sati Ukku Ranar Litinin Aira na baccin rana Haidar yazo cikin tashin hankali ya dinga Bugata ya ce "ya Aira ki tashi " tana tashi ta ce "ya akai haidar ina bacci kanamun wannan tashin hawaye haidar ya fara ya ce "ya Aira kije palour ki gani wlh ashe Abba da gaske yake Auren nan Lefenki ne aka kawo yanzu daga sokoto firgit Aira ta mik'e ai bata gama Jin Abunda Haidar zai fad'a ba tayi palour cikin tashin hankali tana zuwa ta tarar da Wasu mata tare da su Mama hada su Mama Halima Akwati Sunkai guda ashirin baje a palourn tashin hankalin da ta shiga bai misaltuwa tsaye tayi tare da kama k'ugu tana k'arewa y'an d'akin da akwatinan kallo Wata mata ce daga cikin Wanda suka kawo kayan ta ce " Ah masha Allah itace amaryar kenan ba shakka Allah Sanya alkhairi ya bada zaman lafiya"Ba Ameeen ba Aira ta fad'a tare da Jan tsaki cike da Rashin kunya tare da nuna yatsa ta ce "Na rantse da Allah kuka yarda Aka d'aura Auren nan kun saiwa kanku tashin hankali wlh tun wuri ku kwashi tsiyarku ku koma Inda kuka fito kunzo kun wani jugum jugum bako kunya tsaffin banza kawai uban Waye za a aurawa tsohon najadun nan ko nayi muku kama da kalar tsaffi kuje chan ku nema mishi tsohuwar zawara ko sa’anninku ne itace mate dinshi ba niba wlh ko ku fita da Kayan nan ko na zagi tsohuwa har uban tsoho da uwarsa zan zaga dan haka ku kwashi tsiyarku ko in sawa kayan fetur wlh “Lokaci guda Aira taji jinta da ganinta sun fara gushewa kwalwarta ta fara juya mata Duka matan da suka kawo kayan sororo sukayi suna mamaki wace mata ta ce " lallai yusuf yau ya kawomu inda za a wulakanta mu Daman yarinyar bataso kenan to Aiko da sake "Kanwar Alh Yusuf ce ta mik'e ta ce " Ku tashi mu tafi munfasa daman yasan yarinyar bata da tarbiya shine zaisa muzo ayi mana Rashin mutunci "Mama ce ta ce " Dan Allah Kuyi hakuri yarinta ce Mama Halima ko d'auke Aira tayi da Mari ta ce "Daman baki da mutunci Aira Rashin kunya zakiyiwa mutane Dan iskanci wadannan waye bai haifekiba" kuka Aira ta durkushe ta fashe dashi ta ce "Mama kuyimun rai wlh banason shi sannan ta Ruga wajen Mamy ta jijjigata kamar mahaukaciya ta ce " Daman Mamy k'arya kikamun kikacemun Amfasa Mamy dake za a had'a baki a kashemun Rayuwa"Tsawa Mama Halima ta daka mata ta ce "Wai baki da hankali Aira uwar taki kike cewa ta miki karya ki wuce kiba mutane wuri" Durk'ushewa Aira tayi kuka kawai take kamar ranta zai fita Wanda suka kawo kayan nan wata dattijiwar mata ta ce "ku bita a hankali Dan Allah mu bamusan yarinyar bataso ba Gaskiya a hakura da abun nan tunda Kunga halin da yarinya ke ciki" Abba ne ya shigo da ya samu labarin Abunda Aira tayi da belt ya shigo ya hau lafta mata ihu da kuka Aira take tana neman a kawo mata d'auki tashi Mamy tayi tabar d'akin gaba d'aya dak'yal matan da suka kawo Lefe suka kwaci Aira a hannun Abba su suka dinga bawa Abba hakuri Aira ko da gudu ta Ruga Dakinsu tana kuka Wayarta ta janyo cikin tashin hankali ta shiga kiran Arman.
Arman yana kwance a kan sopa Idonshi bud'e amma ba bacci yake ba Hakanan kawai tun satin nan gabanshi ke fad'uwa jin Kiran Aira ya tasheshi kiranta yayi tana d'auka ya jiyo kukanta cikin tashin hankali ya mik'e tare da cewa "Lafiya cutie me ya sameki kukan me kike " shiru Aira tayi sai kuka ta ke "cikin tashin hankali ya ce " please cutie ki fad'amun abunda ke faruwa kin tayarmun da hankali ki fad'amun me yake faruwa"Cikin kuka Aira ta ce "Yaya nashiga Ukku shikenan mutuwa zanyi Aure Abba zaiyi mun cikin satin nan yaya har ankawo Lefe yau wlh bansaniba yaya sai yau na shiga ukku shikenan an kasheni " What Arman yafada cikin tsananin tashin hankali ya ce "Bansan irin wannan wasan kinfi kowa sani Aira ki fad'amun Gaskiya" Cikin kuka ta ce "Wallahi tallahi da gaske Yaya abokinshi zai auramun tsoho ne kuma" Ai Arman baisan lokacin da..........✍🏿