← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 127

Sashe 38

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 5 min read

daman ita fad'a gareta nan ta hau Aira da fad'a ta ce "To saikiyi tayi hawan jini ya hauki kanki farau Auren dole Ni kaina ai ba Wanda nakeso aka auramunba kuma nayiwa Abba biyayya na zauna da mijina lafiya yanzu ba gashi munason junanmu ba harda zuri'a ke akanme bazakiyi hakuri ba baki da tawakkali kenan kuma Arman din da kika likewa ai gwara da Abba zai miki Auren Dan ubanki daman hak'e nake dake harkuje Kuyi birthday a idon duniya kuna Rungume_Rungume ke inkina da zuciya me zakiyi da Arman yaronda ubanshi ya tsaya takara da ubanki a gaban idonki wani irin wulakancin da cin mutunci ba ayiwa Abba ba dukda yana Dan uwanshi ya take shine ke Dan Rashin zuciya kika likewa d'anshi to ai yanzu ta k'are saikiyi hakuri ki tsaya a gyaraki ko kinje kiyi daraja gidan mijin naki"Aira ji tayi kamar ta shak'e Aunty Maryam tsaki taja da batasan tayi ba cikin kuka ta ce " Aike saurayine aka Aura miki Nifa sa'an ubana ne za a auramun ko kece ai nasan saikin damu Kuma yaya Arman da kike magana Nidashi mutu ka raba insha Allahu babu Wanda ya isa ya rabamu kuma ni shi nakeso sannan in kinga anyi Auren nan Saidai in baya numfashi ke daman Aunty Maryam ai nasan ba k'auna ta kike ba "Rik'e hab'a Aunty Maryam tayi ta ce " Eyye lallai Aira Tabbas na yarda yanda aka ban labarinki kin wuce nan Harni zaki d'aga baki kiyiwa Rashin kunya tare da tsaki to wlh ni ba Ummy da su Aysha bane sai in tsiinkeki da Mari ko inyi maki dukan tsiya "Aysha ce ta shigo ta ce " Haba Haba Aunty wai meye haka ki bartama da abunda ke damunta kinzo kin hauta da wani fad'an "ai daman ke da ita halinku d'aya" inji Aunty Maryam Rungume Aira Aysha tayi ta fara Lallashinta tacewa Aunty Maryam "eh munji mudai ki tashi ki tafi" Lallashi sosai Aysha ta shiga yiwa Aira harta samu tayi shiru wajen magriba Aira ta fito palour ganin kowa na harkar gabanshi masu salla nayi daga ita sai doguwar Riga da kallabin rigar hanyar fita tayi ba Wanda yayi mata magana Dan a tunaninsu alwala zatayo a tap din waje tana fitowa taga mai gadi na alwala hamdala tayi tare da basarwa taje tap ta fara alwala Tana ganin fitar Baba mai gadi tayi Sauri ta bar wajen Allah ya taimaketa farfajiyar gidan ba kowa a guje ta Ruga ta fice daga gidan gudu ta shigayi sosai kamar wacce aka biyo saida tayi nisa sosai tana hak'i ta kira Arman yana d'auka tace Yaya na gudo kayi Sauri ina daidai inda ka d'aukeni rannan kayi Sauri"Ai Arman na shirin shiga Salla fasawa yayi a sukwane ya d'auko mota ya nufi unguwar su Aira yana zuwa ya sameta a wajen sai waige waige take tana ganinshi aguje ta shige Motar Tana Shiga Arman ya ja motar a guje Dukansu Ajiyar zuciya kawai suke saukewa Kallonshi Aira tayi ta ce "Yanzu ina zamu yaya " shiru yayi itama shirun tayi Dan ta lura da yanayinshi sai huci yake a wani katafaran hotel yayi parking Bayan ya biya ya sai mata hijab tasa tare suka fito d'aki ya kama musu mai kyau da komai room45 itadai Aira Ajiyar zuciya kawai take tunda ta samu ta kub'utowa daga gida ai alhmdllh suna shiga d'akin ya Umartar Aira da tayi salla Shima anan sukayi Sallar har isha'i itadai Aira ta rakube kamar munafuka sai yanzu takejin tsoron idan gida aka nemeta aka rasa Danna belt din d'akin akai Arman ya lek'a ya amso plate din abinci d'aya gaban Aira ta Aje ya ce "oya ci" d'agowa tayi cikin hawaye ta ce "Yaya bazan iyaci ba" d'aure fuska yayi ya ce "ji yanda kika rame kamar bakeba d'aga bakin na baki" Arman shiya dinga bawa Aira abinci sosai kuma taci taji dad'inshi har saida ta k'oshi Kallonshi tayi ta ce "Yaya kai kaci mana kaimafa karkaga yanda ka rame" girgiza mata kai yayi ya ce "Bazan iyaciba " Ruwa Tasha a fridge din d'akin tare da zama bakin gadon ta cire hijab din jikinta Dan ta takura mata Kallonshi tayi tace "Yaya me yasa ka kawoni nan wani zai iya ganinmu yayi mana wata fassarar ko a zargemu daman gidan Mummy ka kaini" cike da yanayin b'acin rai Arman yace "Daman ai bamuyi ba suke zarginmu suke cewa munyi dukdai ba dalilin hakan bane yasa har zai miki Aure shiyasa na kawoki nan muyi abunda da bamuyi ba wlh bantaba sonki da wani Abu na jikinkikiba Aira Amma har Gobe kallon d'an iska mahaifinki yakemun why tunda nake bantab'a zina ba na tsaneta na tsani masu aikatata amma mahaifinki da laifin wannan yake dangantamu To Yau abun yazo karshe yau d'innan zan rabaki da virginity d'inki sai Inga ta yanda zasuyi miki Auren Tunda su basu tunanin halin da zamu shiga nan gaba ya k'arasa fad'a yana cire kayan jikinshi ya rage Dagashi sai singlet da gajeran wando sosai Aira ta tsorata da maganganun Arman sosai tashiga tashin hankali ja da baya ta fara tare da girgiza mai kai tana hawaye shiko tuni ya hayo gadon tare da chafketa yabi ya hau kanta ya danne sosai Aira ta shiga tashin hankali marar musaltuwa cikin hawaye ta ce " yaya karkamun hak.....bata k'arasa maganarba ya had'e bakinsu waje d'aya tare da Fara musu wata irin tsotsa kamar mayunwacin zaki a zafafe yake Aira ko tuni numfashinta taji ya fara d'aukewa fusfusgewa ta fara iya karfinta amma Arman ko motsi baiba daga kanta.................✍🏿
Chapter 38 · 0% Book details