Sashe 55
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 10 min read
*NI DA YAYA ARMAN it's not free it's for sale #200 for more information contact me on my phone number as follows 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[6/27, 22:01] Hajo hajo: 🅿️.........*67&68*
...Saida ta tabbatar da cikinta ya cika tukwana ta sha ruwa tare da Goge hannunta da tissue satar kallon Daddy tayi ta ga hankakinshi Duka yana kanta tsaki taja tare da mik'ewa tayi hanyar bedroom d'inta ya ce"Beauty bazaki zauna muyi hira ba"Tsaki Aira taja tare da galla mai harara ta ce "Kayi hira da Television badai niba kai ko kunya ma bakaji Auren y'ar cikinka mugu kawai azzalumi ka rabani da Masoyi na Allah ya isa tsakani na dakai ta fad'a fashewa da kuka tare da rugawa tayi bedroom d'inta ta fad'a Gado taci gaba da kuka Soyayyarsu da ARMAN ta shiga dawo mata cikin kwalwa tajima tana kuka yinin ranar ma a d'aki ta yini tare da kulle d'akinta bata fito taci komai ba Daren ranar ma ba irin bugawar da bai mata ba Amma taki bud'e mashi rayuwar Aira gidan Alh Yusuf cikin k'unci taci gaba dayinta Kullum tana rufe a d'aki Saidai idan taji yunwa ta fito taci abinci ta koma bata yarda tana had'uwa da mutanen gidan Alh Yusuf ko hakan sosai yake damunshi a haka har akayi sati guda Aira duk ta rame saboda zullumi da tunanin Arman da misalin k'arfe hud'u na yamma zaune take bakin gadonta tayi tagumi tunanin halin da take ciki kawai take siraran hawaye na zubo mata ita so take ko sau d'aya ne tama ji halin da Arman yake ciki amma ba hali Jiyo knoking tayi a d'akinta Kamar bazata bud'e ba saikuma ta mik'e zuwa tayi bakin Kofar ta ce " wanene"Idan kika bud'e ai zakiga wacece "Laila ta fad'a tana Jan tsoka jin Haka ya sanya Aira bud'ewa " Cike da Kallon rainin wayau Laila ta ce "Kije Palour Mama na nemanki yanzu yanzu sannan kuma batasan jira"To Aira ta fad'a tare da komawa ciki ta sanyo hijab ta d'ora doguwar rigar jikinta kasancewar me d'an d'amewar nan ce a palour ta tarar da Su mama tare da wata mata da yara su hud'u "durk’usawa ar k'asa Aira tayi ta ce " Ina yini Mama"Tsaki Mama taja ta ce "Kinga bansan kinibibi da salon barikanci a ina na zama mamanki idan na haifeki ai bakin auremun miji ba Dan haka ki rik'e sanabe da kinibibinki kina jina " Kasa Aira tayi da kanta hawaye nabin kumcinta "Zuhura ce ta ce " Kan uban Chan Amma wlh Daddy Ya gama damu daman wannan abar ce ya auro har yake wani rawar k'afa wannan ai zubda girma ne Wlh ki dubeta fa Mama da Kad'an ta girmi Intesar babbar y'ata a jikima intesar ta fita idan za a had'asu dambe saita kada ita ma.wlh me yasa Daddy zaiyi mana haka bama sa'ar autarsa ba Laila kanta fa ta girmi yarinyar nan Inma Auren zaiyi yaje ya nemu manyan mata mana wlh Mama har amfara fad'amun magana cikin kishin Sauri na wai ubana ya auro sa ar jikarshi wannan ai raini ne Daddy Ya saya mana wlh "ta karasa fad'a cikin Masifa " Dariya mama tayi ta ce "Kema kya fad'a Zuhura ai tunda har ta iya Aure mun miji Saidai ta zama y'ar boyi boyi na amma nafi k'arfin nayi zaman kishi da wannan abar "Aira dai na jinsu Goge hawayenta tayi cikin ranta ta ce " Da kunsan yanda na tsaneshi da bakun fad'a haka ba ni kaina a ra ayin kaina ina zan auri ubanku sosai takejin da tana da dama da saita fad'a musu magana amma ita harga Allah tsoronsu take Dan karsu jibgeta a banza "Tsawa Mama ta daka mata ta ce " d'ago ki kalleni Munafuka cikin rud'ewa Aira ta d'ago hawaye na bin k'umcinta "ki bud'e kunnanku ki saurare ni da kyau Daga yau babu Wanda zai Kara maki girki kici a gidan nan kamar yanda kikasan Aure Har kika auremun miji to haka zaki saki jiki kiyi aiki daman na Daga maki kafane na sati guda Dan haka daga yau zaki Fara girkinki kina jina" Cikin rudewa Aira ta ce "Eh naji" yawwa to yanzu tashi ki Mike ki shiga kitchen ki girka mana abincin Dinner"Mikewa Aira tayi ta ce "Me za a girka tsaki Mama taja ta ce " tuwo zakiyi mana da miyar agushi"Kamar zatayi kuka ta ce "Wlh Mama ban iya ba kidai fad'a wani abun" Ohhh baki iya ba Aiko yau zaki koya ai Aure kikazo ba Hutu ba saiki koya daga yau"Kuka Aira ta fashe dashi Sakato duk sukayi suna kallonta cike da mamaki Zuhura ta ce "Ikon Allah wai kodai Reno ne Daddy Ya kawo maki Mama bamu saniba" Tsaki Laila taja ta ce "wani salon barikanci ne" Mama Tsawa ta daka mata ta ce "Dukanki nayi da zaki yimun kuka Munafuka" girgiza kai Aira tayi da goge hawayenta cikin muryar shagwabar da ta zaune mata ta ce "To yi hakuri Mama Allah ban iya tuwo ba karnayi kuma ba daidai ba kimun fad'a" Tsaki Mama taja ta ce "Jeki dafa shinkafa da miya" To Aira ta fad'a tare da Goge hawayenta tayi hanyar kitchen Dariya Zuhura ta fashe da ita ta ce "Ai inaga nan gidan zandinga zuwa kallon drama Mama wannan ai fitar da ita gidan nan Abu me sauki ne bakiga yarinya ce kuma matsoraciya wannan ai ba kishiya ba Daddy Ya kawo maki y'a ce sai yanda kikayi da ita" murmushi Hajiya saude tayi ta ce "Zuhura kenan Ai kishiya kishiyace Zandai gyara musu Zama danma karkiga yanda Daddynku ke rawar k'afa a kanta ke daga zuwanta fa harya fara sauyamun saina fad'a magana ya take kingako ai matsala ce ta shigomun gida" haka dai suka cigaba da tattaunawarsu akan Aira Aira ko Tana shiga kitchen din aiki ta fara ba kama hannun yaro tanayi tana kuka Dan ita bata saba da aikin wahala a gida ba tunda Maid house ke masu Saidai wani karin Mamy ta ce tazo ta tayata Dan ta koya mata kafin magriba ta gama komai sai huci take tana hada zufa tana gamawa tahau Jerawa a dining Hajiya saude na kallon shige da ficen ta murmushin mugunta kawai take Dan da gangan ta kori me aikinta saida Aira ta gama Jerawa sai sauke numfashi take tukwana taje ta zauna Kan sopa tana sauke numfashi ta ce "Na kammala Mama" Kallonta Mama Tayi ta ce "Sannu " yawwa Aira ta fad'a tana niyyar tashi Mubarak ya shigo da earpiece a kunnenshi yana tafiya ta y'an duniyar nan "tunda ya shigo ya kafe Aira da idanu harya zauna yana kallonta Wow she's Beautiful babe Mama ina kika samo mana me kyau haka" Aira jin Haka sosai gabanta ya fad'i Mikewa tayi cikin Sauri tare da Kallon Mama ta ce "zan shiga ciki" okay kije "Haba beauty ya zaki tafi kuma bamu gaisa ba " ya fad'a yana karkace baki Kallonshi Aira tayi ta kalli Mama dake aika mishi da harara batare da tace uffan ba ta wuce ciki har tuntube take Dan Sauri tana zuwa ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Ohh nima Allah ya kawoni Allah ka fitar dani daga halin nan da Nike ciki sannan ta fashe da kuka ta ce " Yaya Arman ina kaje kadawo please ga airanka nan cikin wani hali karka manta alk'awarinmu"ta k'arasa fad'a tana rushewa da kuka tana kuka taje tayi wanka tayi salla tana ta addu'ar Allah ya kawo mata sassauci Aira na barin palourn Mubarak ya bita da Kallo har wani Had'iye yau yake Kallonshi Mama tayi cikin b'acin rai Ta ce "Bansan iskanci Mubarak Meye haka" Mama please wacece wlh tana da kyau nidai tayi mun ina sonta plx Mama ina kika samota ko y'ar uwarmuce ban saniba Kai cikin danginku babu farare Mama Plx ina kika samota "Wani irin kallo ta watsa masa ta ce " To ka nutsu tun wuri ma ka kama kanka Amaryar Daddynku ce"what Mubarak ya fad'a yana mikewa ya ce "Wai Mama kina nufin wannan itace amaryar da Daddy Ya auro kai amma wlh Daddy nidai ya cuceni wannan ai dani ta dace ba shiba yayimun shigar Sauri Gaskiya nidai sonta nake" Wlh babu ruwana Mubarak tun wuri ka kama kanka kasan Daddynku ya ji maganar nan ba k'aramun hukunci zai yanke maka ba Sannan karna karajin ka fad'i Kalmar kana sonta kasandai ko sakinta Daddynku yayi babu Aure tsakaninku Dan Haka karna karajin haka ta fito daga bakinka"Cike da jin Haushi Mubarak ya Mike yana gunguni tare da barin palourn yana sharce kanshi da masharcin dake mak'ale cikin sumarshi Haka rayuwa taci gaba Aira kullum cikin k'unci take ga aikin abinci da take azabtuwa Dan Hajiya saude har girkinta Aira take sanyawa tayi mata ita kuma Aira na tsoro dole haka zata dirtsawa katti abinci wani lokacin ma ba ci take ba kullum Saidai ta yini d'aki tana kuka gashi Hajiya saude ta ce ta sake ta fad'awa Daddy tana aiki ita kadai tasan abunda zata mata abun duniya duk ya isheta ga Mubarak da yake takurawa rayuwarta shiyasa yanzu ko Kad'an bata fitowa Daddy ko saita kwana biyu bata ganshi ba Dan har yanzu kulle d'akinta take tabar key din jiki Daddy kullum cikin damuwa yake Dan ko Kad'an Aira taki sakin jiki dashi ko tana palour da taga shigowarshi zata maza ta koma daki ta kulle kamar dodo hakan ba k'aramun damunshi yake ba a haka dai da dad'i ba dad'i har Aira tayi wata guda a gidan Wanda cikin k’unci tayishi Dan Hajiya Asabe da y'ay'anta sosai suke musguna Mata Saidai tayi kuka ta gode Allah duk ta rame lokaci guda Yau Aira ganin Daddy Ya fita wajen la asr ya sanyata fitowa Farfajiyar gidan Sai sannan take karewa gidan kallo tana nan zaune sanye take cikin atamfarta mai golden doguwar Riga rigar ta d'an dameta kallabi kawai ta yafa Mubarak ne ya shigo gidan tunda ya hangota ya sauke ajiyar zuciya Dan Yajima bai gantaba sosai yake kallonta yana k'ara yaba kyau da zubin halitta irin tata harya karaso kusa da ita ya zauna Aira da batasan da wanzuwarshi ba saida taga zaman mutum kusa da ita ya sanyata Juyawa ido hud'u sukayi Da Mubarak gabanta na fad'uwa saurin matsawa tayi murmushi yayi ya ce "Ina yini Auntynmu" Harararshi Aira tayi tare da turo baki "Y'ar Dariya yayi ya ce " tofa Aunty daga gaisuwa sai harara"Kallonshi Aira tayi saikuma ta ce "Lafiya" Yawwa ko ke kefa beauty hutawa kike kenan"ba tare da Aira ta Kalleshi ba ta ce "ummmmm" nan Mubarak yayi ta janta da hira tana kaucewa tun tana harararshi tana fad'a mashi magana harta dawo tana Dan maida mas dan takula Dan naci ne kuma ga alamu duk cikin gidan ya fisu mutunci cikin hirar ne ya ce "Amma na tambayeki mana Aunty" inaji"Aira ta fad'a cike da kosawa Dan ta fara gajiya da surutunshi "Dan Allah wai garin ya kika auri old man d'innan yanda kike da kyau da diri d'innan me ya kaiki Auran tsohon mutumin nan Allah yayi miki kyau da fari kamar baturiya aike matar Manyan Yara ce masu jini a jika y'an tashe ba tsaffi ba " Cike da mamaki Aira ta juyo tana Kallonshi ta na mamakin wai ubanshi yake fad'awa haka Sai sannan ta lura da tsaf d’an duniya ne ma "tsaki taja tare da cewa " Saikaje ka tambayi shi uban naka ya baka amsa"Daddy ne tunda ya shigo yake kallonsu Yasan sarai halin d'an nashi cikin zafin nama ya nufi wajensu kallon Mubarak yayi ya ce "Ubanme kake A nan " Tashi yayi yana wani babbasarwa ya ce "Hutawa nake Nida Beauty " Daukeshi da Mari Daddy yayi cike da b'acin rai ya ce "Matar tawa Dan ubanka d'an iska to wlh na k'ara ganinka kai da ita ni kad'ai nasan Abunda zan maka xakaja in koreka daga gidana " Sannan ya kalli Aira tare da daka mata Tsawa ya ce "Wuce ki koma ciki" Aira sarkin tsoro tuni ta rud'e tare da rugawa tayi ciki Dan yanda taga ranshi ya b'aci kamar zai daketa tana shiga da gudu ta fad'a d'akinta sai huci take kulle d'akin tayi tare da kwancewa ta fad'a Gado tare da fashewa da wani irin kuka mai cin rai ta ce "Yaya Arman ina kashiga ka barni har tsawon wannan lokacin yaya idan baka dawoba zan iya mutuwa ka dawo Ina cikin wani hali yaya ina cikin begenka yaya kazo ka fitar dani daga rayuwar k'uncin nan ina cikin wani hali yaya ba uwa ba uba ba d'an uwa a kusa dani sannan babu kai........✍🏿