Sashe 21
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read
a haka suka dinga Jan hannunta idonta Rufe suna zuwa wani waje taga sun damk'a hannunta jikin na wani ko wata ita dai bata bambance ba tana nan tsaye anyi kusan 5 minutes tukwana taji Wanda yake rik'e da hannun nata ya fara since mata Kyallen da aka rufe mata Idanu Har ya isa sincewa yana gama sincewa Taji suka wajen ta d'auko satin wak'ar Love mai narkar da zuciya wara idanunta tayi Dan son ganin Da gaskene ko mafarki take Arman ta Kalla dake sakar mata murmushi sosai yayi kyau sanye yake cikin bak'ar coated Fuskarnan tashi Cike da annurin farinciki a cikinta.
Juyawa tayi ta kalli wajen Bata San Lokacin da ta furta Kalmar wow ba "Duka wajen Anyi mai decoration na ban mamaki ko biki Sai y'ar gata zata samu wannan daular Duka wajen kuma robobine ga wasu danjoji da suke Rubuta Happy Birthday Aira Wasu na fita wasu na fitowa ga kuma mutane Sunkai 20 Sanye da Riga An rubuta *A A HBD MRS ARMAN* Photographer ko sunfi biyar hada Camerar gidan wasu gidajen television ta gani bama ta Tantance gidan television d'inba Juyawa tayi ta kalli wata k'atotuwar Laptop dake nuna duk abunda suke Alamun Live Kenan Kallon Arman tayi da ya ke ta kallonta Yasan dole tayi mamakin duk wannan Abun da ya shirya .
Ai batasan lokacin da ta fad'a Jikinshi ba ta saki kuka " Tallabota yayi cikin rad'a ya ce "Kiyi shiru mana so kike ki b'ata make up d'inki ko so kike mutane suce Matar tawa saurin kuka gareta " Dagowa tayi ta Goge hawayenta saikuma ta zumb'uro mai baki Murmushi yayi ya kama hannunta .
A wani makeken High Table suka Je K'atoton cake shake wajen zan iya cewa tunda nake ban tab'a ga cake mai girma da Kyanshi ba Ga wata had'ad'd'iyar agogo dake Juyawa a Gaban wajen Rik'e hannunta yayi Tare da wuk'a a hannunsu.
Mutanen wajen ne suka hau lissaafi daidai lokacin da 12 ta kusa Bugawa 1,2,3,4,5,6,7,8,9,10 Arman ya kama hannunta suka Yanka cake Duka wajen tab'i ya d'auka tare da wakar Happy Birthday Aira sosai wak'ar tayi Bala'in dad'i Aira zata iya cewa cikin rayuwarta bata tab'a shiga farinciki irin wannan ba kwata kwata ta ma mance yau ne ranar birthday d'inta sai yanzu ta tuna .
Ita ta fara bashi cake d'in a baki tukwana Shima ya bata ya na Gama bata Ya amshi Abun magana tare da kallonta duka camera na kanshi
k'asa da kanta Aira Tayi Ya fara magana cikin zazzak'ar muryarshi kamar haka "Alhamdulilla Alhmdllh Alhamdulilla My Love sister she's +1 year God bless you for many more years Happy Birthday Lover for you is the real,real,real,a deal a really ,really really big deal You are my North Star and help me know my direction in life you make me happier and a better person Happy Birthday to you My cutie Aira I Love I Love I Love you so much My Cutie Please Love Me my Aira sannan ya durk'usar da gwuiwarshi har k'asar Inda take tare da kallonta ya had'e hannayenshi biyu Alamun rok'o ya ce " will you marry me?...........✍🏿
*Tofa ya kenan Arman ya k'ara ringimo wata rigimar ya kuke tunanin iyayensu zasuyi idan sukaga wannan birthday d'in a duniya*???
*Wani irin mataki kuke tunanin Abba Da Daddy zasu d'auka Kuna tunanin zasu bari wannan Abun ya tafi a banza kuwa*??
*Yau dai Arman ya fito ya bayyanawa Aira tare da duniya Kalar son yake mata tilon d’an governor guda ya dukursawa mace cikin bainar Jama’a*
*Iyayensu zasu samu daman raba su kuwa*???
*ya makomar soyayyarsu zata kasance nan gaba Zasu mallaki juna ko akasin haka*
*Idan iyayensu suka samu damar rabasu ya kuke tunanin halin da wannan masoyan zasu shiga yanda suke jin bazasu iya cigaba da rayuwa ba ba tare da d'ayansu ba*
*Shin Abba da Daddy Zasu shirya kuwa*?????
*Duka wannan Amsoshin zaku samesu ne kai tsaye idan kin biya 200 kachal zaku karanta cikin kwanciyar hankali karku bari kice sai an sata a kawo maki ki karanta ba girmanki bane Hajiya ki biya ki karanta cikin nutsuwa da kwanciyar hankali darajarshi tafi ta kudin na barshi hakane a saboda k'auna da soyayya Masoyan Asali*💃💃💃
*wannan shine last page na free page na wannan littafin kamar yanda na fad'a daga yanzu sai Wanda suka biya ne suke da damar ci gaba da karanta wannan k'ayattacen littafin mai cike da salon burgewa sannan duk Wanda zata saya ta saya da zuciya d'aya Karki saya ki fitar mun da Littafi kud'in karantawa kika biya ba na mallaka ba Kunsan dai mahimmanci hak'k'i Sarai bazanyi Allah ya isa ba Ammafa ban yafe ba akwai hak'k'i ni da yaya Arman koda kudinka saida rabonka nasan babu wacce zataso ayi tafiyar nan babu ita ga masu bukatar saya ga tsarin yanda biyan yake*
*Normal group Transfer Ko hoton katin MTN #200 kachal*
*PC Wanda basa buk'atar sakasu group ta PC zandinga tura musu zasu biya #300*
*VTU 300*
*Zaku turo ta wannan number 07026166536*
_Saimun had'e a Paid group_
Taku har kullum
👇
*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
[6/11, 16:49] Hajo hajo: 🅿️....*35&36*
........."Will you marry me??Aira da jin kalaman Arman kawai take tamkar a mafarki " Dagowa tayi ta Kalleshi batasan lokacin da wasu zafafan hawayen farinciki suka fara zirarowa daga idanunta ba "Cikin saurin Arman ya tashi tare da d'aukar handchiep ya fara Goge mata hawayen ya ce " Kinsan bansan kukanki My Love ki bari"d'agowa Aira tayi ta Kalleshi Shima itad'in yake kallo idanunsu suka sartse Cikin na juna Aira batasan lokacin da ta fad'a Jikinshi ba har yanzu ji take kamar mafarki yau Itace Arman ya bayyana mata kalar son da yake mata kuka ta fashe dashi Arman jin kukan nata Yake har cikin ranshi daddab'a bayanta ya fara cikin sigar lallashi ya ce "I m sorry cutie bansan ranki zai b'aci ba ko baki sona ?cikin muryarta mai kama da wacce ta sha kuka ta ce " I love you too yaya I love you so much I can never live without you yaya I love you more "Duka wajen tab'i ya dauka tare da sakin wak'ar love sosai suka burge mutane da dama dake wajen Ai Arman baisan lokacin da ya k'ara kankameta ba cike da farinciki ya ce " Thnks you thank you thank you so much My Love Bazan tab'a iya kwatanta maki farincikin da nake cikiba "Aira ko shiru tayi jikinshi tana shak'ar daddan k'amshin turarenshi Mai narkar da zuciya Sosai Akayi bishasha a birthday din kamar wani biki Wanda wadanda sukajema saida suka.shaida arziki daga k'arshe ARMAN yayiwa Aira kyautar Sark'ar gold tare da Dan kunnenta da zobenta wadda a k'alla ta haura sama da 3million A matsayin special gift d'inta na birthday Aira jinta take kamar a mafarki tama kasa kwatanta kalar farincikin da take ciki 12:40 aka tashi daga kayataccen birthday d'in a Mota d'aya Aira da Arman suka shiga Driver ya jasu tana baya ta lafe jikinshi Tayi shiru Arman ko yau jinshi yake kamar ya sauke wani katoton dutsi a kanshi ya fad'awa Aira abunda ke ranshi A mota sai zolayanta yake itadai tayi shiru Dan wata kunyarshi kuma take ji.
B'angaren gidan Su Aira Mamy harsun kwanta Aunty Maryam ta kira Abba saida ta kusa Katsewa tukwana ya Dauka cikin rud'u Maryam ta ce " Abba kuna ganin abunda nake gani yanzu kuwa"Abba ya ce me kenan "ku kunnan tashar Haske Television(k'irk'irarrar Tasha ce )yanzunnan zakuga abunda nake gani Mamy ce ta tashi ta ce " Lafiya Abbansu "To kawai Abba ya cewa maryam sannan ya fad'awa Mamy abunda maryam ta ce mashi "
A tare da Abba da Mamy suka fito palour suna shigowa sukaga Mama da su Amma suna kallo Duk a tsaitsaye Alamun abun al'ajabi suke kallo A sanyaye Abba da Mamy suka kai dubansu TV sosai hankalinsu ya tashi ganin abunda ake nunowa a tashar kuma Live tundaga lokacin da Aira da Arman suka Yanka cake har zuwa Maganganun da Arman yayiwa Aira na soyayya da Rungumeshin da Aira tayi Da ita ma Kalaman da ta mayar mashi komai saida suka gani har zuwa kyautar da yayi mata "d'ora hannu a ka Mamy tayi ta ce " na shiga Ukku Abbansu me nake gani kamar Aira "Abba da ranshi ya gama b'aci Zuciyar shi tafarfasa kawai take cikin tashin hankali ya kashe t v safa da marwa ya fara kafin ya bar palour cikin tashin hankali Mamy kuka ta dukurshe tanayi Mama ta lallasheta ta ce " Kiyi Hakuri Ni kaina nayi mamakin al'amarin nan garin Yama ta fita cikin Daren nan "Mamy cikin kuka ta tashi tabi Bayan Abba Bangaren inna Abba ya nufa cikin tashin hankali ya dinga buga mata k'ofa Inna cikin bacci ta fito ta na wanene " Abba yace nine "tana bud'ewa cikin tashin hankali Abba ya. Ce " Ina Aira??Sosai gaban Inna ya fad'i ta ce "basu dawoba" Cikin tashin hankali da zafin rai Abba ya ce "Daman da saninki ta fita" Kuka Inna ta fashe dashi ta ce "Kai amma yaran nan sun chucheni daman basudawo ba" Abba da ranshi ya gama b'aci yasan wata maganar ma ya kumayi ran Inna zai iya b'aci a yanda yakeji baice komai ba ya juya Mamy ko cikin kuka ta ce "Inna ina sukace maki zasu" Inna bata bada amsa ba sai sharb'ar hawaye take inna ganin Mamy ta dameta cike da borin kunya ta ce “to ni ina zan San inda take kema uwarta baki saniba bare ni ta fada tare da rufe dakinta ta koma ciki sai rarrabe ido take Itama Mamy Juyawa tayi cikin tashin hankali ta koma gida Mamy tun tana kukan har ta dawo tana zubda hawaye Abba wajen mai gadi yaje yayi ta surfamai masifa akan ubanwa ya bashi umarni budemai gida har wani ya fita shi kanshi mai gadin saida ya tsorata hakuri ya dinga bawa Abba Komawa ciki Abba yayi Wanda Da za a shiga zuciyarshi a fito da ita tofa da za aga tana ci da wuta tsabar bacin ran da yake ciki Safa da marwa kawai yake Mamy ko tayi tagumi sai hawaye take "Nikam ya Aira takeso dani mutuwata takeson gani kome" ta fad'a tana hawaye.