Sashe 84
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 5 min read
tana Dariya Kowa na wajen harkokinshi yake kunsan rayuwar turawa ba ruwan kowa da kowa Ganin da gaske Arman a goye zai tafi da ita ya sanyata Fara zillo cikin shagwaba ta ce "Honey please saukeni" Dariya yayi ya ce "Ai tunda kika hau keda sauka sai a mota" Rufe fuskarta Aira tayi tare da tutsata a bayanshi"Dariya yayi sosai ya ce "Ai kunyarki a nan wajen ta banzace ba 9ja bace nan kowa Rayuwarshi yake a haka har saida ya kaita mota tukwana ya direta dukda kowa Harkarshi yake amma saida suka burge wasu mutanen a wajen, Da dare tana jikinshi suna kallon hotunan da sukayi a wayar Arman sosai hotunan sukayi bala in kyau karewa hoton kallo Arman yayi ya ce " Ammadai na fara zama mijin tace wlh cutie da har na biyeki kika sanya wannan kayan kartan banza na ganemun surarki"Dariya Aira tayi ta ce "Yaya Ka manta kowa Rayuwarshi yake ba ruwan wani da wani" Harararta yayi ya ce "Kin manta a musulunce haramun ba maganar right ake ba" Jan bakinta Aira tayi shiru"janyota jikinshi yayi ya ce "Daga yau a gida kadai za a dingamun irin shigarnan cutie ki daina cewa Na barki ki sanya kinsan wani ganin ba komai nake iya hanaki ba saboda bansan b'acin ranki plc karki sake cewa zakisa kinji" tohm my prince's insha Allah bazan sakeba dazun ma naga kayan iri d'ayane kuma sunyi mana kyau shiyasa"Halshenshi ya sanya a Bayan kunnanta tare da Fara mata wani irin Abu marar fassarawa lokaci guda Aira itama ta kawo wuta Sosai sukayi ta abubuwansu a palour Inda daga karshe ya sungumeta sukayi bedroom d'insu". Washegari jirginsu ya d'aga Paris Dan fara yawon honey moon Tunda sukaje k'asar kullum saisun fita Dan a hotel suka sauka haka zasu fita suyi ta hotuna a gurare da snap Sosai suke zuba love ta ban AL ajabi Satinsu Biyu a Paris suka wuce England Chanma sosai k'asar tayiwa Aira dadi Dan kullum Chanma saisun fita sun shakata saida sukayi wata guda a England Dan Aira k'asar sosai tayi mata dadi daga Chan kai tsaye Dubai suka wuce Ai Aira zuwanta Dubai ji tayi kamar karsu koma Dan k'asar tayi mata bala in dadi a nan ma har tayi wata kawa Zainab balarabiya ce sunje shakatawa suka had'u har tab'ata numberta kasancewar Aira najin labarci hakan yasa sukayi saurin sabo Saida suka kwashe wata biyu a Dubai Wanda Allah keda kullum saisun fita Daga nan k'asa mai tsarki suka wuce Dan gudanar da Aikin Umrah Sosai Aira taji wani sanyi da annashuwa a ranta jinta a kasa mai tsarki saitaji ai Duka k'asashen da taje ba Inda yafiyi mata dadi kamar saudiya sosai ta Zage damtse ta dinga gudanar Da ibadodinta Da kuma addua a kan Allah ya daidaita tsakaninsu da mahaifanta Satinsu Biyu suka gama aikin Umrah lfy suka wuce London Gidansu suka sauka Wanda kullum sai anshiga a gyarashi a lokacin watansu biyar da Aure Bayan sun huta sunci abinci Lafewa Aira tayi jikin Arman Ta ce "umm baby wai yaushe zamu koma 9ja nasan Mamy ma yanzu fushi take dani" shafa cikinta yayi ya ce "Ba yanzu ba Honey sai Babynmu yayi kwari sannan saisun Kara hucewa" k'asa tayi da kanta Tare Goge hawayenta ta ce "Yaya banda komai fa har yanzu" K'ara shafa cikinta yayi ya ce "Nidai ban yarda ba Inajin kamar nayi ajiya a cikin nan"Dagowa tayi ta ce " Yaya serious yanzu haka perioud nake"na yarda my prince's insha Allahu soon munkusa zama iyaye"wayarshice tayi ringing dubawa yayi yaga mummy ce kiranshi video call kasancewar ya bar data bud'e d'auka yayi tare da Kallon mahaifiyartashi ta Cikin waya ya ce "mummynmu"Aira ma murmushi tayi ta ce " mummynmu ina yini"Cikin fara a Mummy ta ce ''lafiya qalau ya gajiya sarakan yawo kunje sai wahalarmun da jika kuke daga dai yanzu saiku nemu waje ku zauna"kallon juna Aira da Arman sukayi sai suka kalli Mummy kasa da kanta Aira tayi yayinda Arman ya ce "Mummy wani jikan kenan" cikin jikin daughter mana nasan k'ilama ya fara girma b'oyemun kawai kuke ko?A a a Mummy ai kinsan da tana da ciki kece zaki farajin wannan albishir din wlh bata da komai yanxu haka perioud take"Jikin Mummy ne yayi sanyi Dan duk daukarta tuni Aira ciki gareta har tafara sa ran Dan sosai ta matsu taga y'an jikokin nata murmushi tayi ta ce "To Allah ya kawo mai amfani" Ameen Arman yace yayinda Aira ta tashi tana Goge hawaye tayi bedroom da kallo Arman ya bita Nan suka cigaba da Hira Mummy Wanda hankalinshi Duka yana kan Aira saurin yiwa Mummy bankwana yayi tare da binta yana zuwa ya sameta ta hade kai da gwuiwa tana kuka subhanalla meye haka cutie me akayi miki kike kuka kin.manta ked'in amanace a wajena kukanki kamar yana nufin ban rik'e Amanar da aka bani ba ya k'arasa fad'a yana zuwa tare da rungumota "Cikin shashekar kuka ta ce " Yaya wata biyar Da Aurenmu amma har yanzu bansamu ciki ba nasan kaida Mummy Duka kunaso karfa naki haihuwa ka daina sona"Rufe mata baki yayi ya ce"Banyi tunanin haka daga bakinkiba cutie ko da haihuwa ko babu bazan tab'a daina sonki ba sannan haihuwa da kika sani ta Allah ce Duka yaushe mukayi Auren wata biyar nefa har zaki Fara mita sannan Nida Mummy Duka munasanki wa ya ce maki baki haihuuwa da zaki zauna kina kuka Cutie bantaba fushi dake ba Amma kika k'ara irin haka zanyi fushi ki maza ki Goge hawayen nan"Cikin Sauri ta Goge hawayenta tare da cewa "Sorry my hero bazan sakeba daga yau kayi hakuri please" gyada mata kai yayi ya ce "na hakura cutie na y'ar gatan Yayanta" murmushi tayi tare da Lafewa jikinshi tana jin dad'in daddad'an k'amshin turarenshi A haka bacci ya kwasheta Arman ya jima Rungume da ita yana Kara tunanin yarinta irin ta Aira wai kawai ta zauna ta dinga kuka sai kace wacce ta shekara goma bata samu haihuwa ba murmushi yayi tare da kwantar da ita a hankali ya ce "Allah ya shiryamun ke my cutie Gefenta ya kwanta yana kallon kyakyawar fuskarta mai cike da kwarjini da haiba wutar sonta na k'ara fisgarsa shafa fuskarta ya fara a hankali tare da Rungumeta yayi kissing d'inta a goshi a haka Shima bacci mai dad'i ya kwasheshi cike da gajiya Dan akwai gajiya sosai tattare dasu......✍🏿