Sashe 22
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read
B'angaren gidan su Arman ma haka ta kasance Duka abunda ya faru Mummy da Daddy sun Kalla sosai ran Daddynshi yayi kololuwar b'aci itadai Mummy hakuri kawai take bashi.
Aira bata tsorata ba saida sukazo bakin get d'in gidansu Sai sannna ta tuna da tashin hankalin gida idan suka gani"Kallon Arman tayi cikin hawaye tace "Yaya tsoro nakeji" karki damu ba abunda zai faru "Shiya kama hannunta suka fito Sukayi knoking mai gadi yazo ya bud'e musu " Kallon Arman mai gadi yayi ya ce "yallab'ai da zakubi shawarata Karku shiga gidan nan ka kaita wani waje ta kwana dukda bansan abunda ya faru ba Amma muddin ta shiga komai zai iya faruwa Dan ran me gidan ya b'aci sosai'"Kuka Aira ta fashe dashi tace" ka gani ko yaya"kama hannunta Arman yayi suka juya suka shiga mota driver ya umarta da ya wuce government house har suka isa Aira kuka take shikuma sai aikin lallashinta yake a tare suka shiga makeken Babban palourn gidan Aira na baya tana hawaye tana biye dashi Mummy da Daddy suka gani tsaitsaye Sosai Aira ta tsorata Arman ko ajikinshi "Kanshi Daddy yayo cikin Masifa ya ce " Daman kalar tarbiyar da na baka kenan,hakan da kayi me kenan me kake nufi ka fa sani bamu kadai muka kalli abun nan ba duniya ce gaba d'aya me kake tunanin mutane zasu d'auki Lamarin nan Mujahid kana cikin hankalinka kuwa ka rasa wacce zaka durkusawa cikin bainar jama'a sai mace macen ma wacce bazaka tab'a Auranta ba har abada muddin ina numfashi"Sosai ran Arman ya b'aci jin Kalmar Daddy ta k'arshe ya ce "Daddy ina sane nayi hakan Dan na gwadawa duniya Kalar son da nake mata kuma duniya ta shaida kuma ku shaida idan kuna tunanin wasa ne ku daina tunani sannan kuma Aira ita ce Mata ta insha Allahu bazaku iya rabamu ba Tunda bamuda masaniya a rigimarku Dan haka bazata shafemu ba " sosai ran Daddy Ya b'aci ya d'aga hannu zai wankawa Arman mari Mummy ta rik'e ta ce "Haba Alhaji yaron nan da Gaskiya ya fad'a Akanme duk kukeso kubi ku rikitawa yara rayuwa Bayan suna son junansu Gaskiya ya fad'a babu ruwansu a rigimarku a kanme zai shafesu " Cikin fad'a Daddy ya ce "ke daman na Riga da sanin ke kike daurewa yaron nan gindi Bakijin irin maganganun da yake fad'amun bako d'a'a sannan ya kalli Aira da ke lab'e Bayan Arman ya ce " ita kuma da ka taho da ita ina zaka kaita ko so kake ka k'ara jamun wulakanci wurin mahaifinta kamar yanda ka jamun a kwanakin baya"Sai sannan Mummy ta kalli Aira Wajenta ta nufa tare da kamo hannunta ta ce "Taho y'ata " a sanyaye Aira tabi Mummy "Arman ko cewa yayi kwana zatayi kafin gobe " yana gama fad'ar hakan ya haye sama "Kallon Mummy Abba yayi ya ce " Fatima kina ganin abunda d'anki yayi ko ban fad'a maki irin wulakanci da mahaifinta yayimun ba a saboda shi shine yanzu zai kawo mana Ita gida to ba gida na ba ya maidata gidansu ko yaje ya nemu Inda zai kaita"Mummy ce ta ce "Haba Alhaji wai wannan wace irin rayuwace To babu Inda zataje da Daren nan haba wannan Abun da kuke kanku kuke wulakantawa wlh d'iyar d'an uwan naka uwa d'aya uba d'aya kake cewa ta bar maka gida idan mahaifinta yayi maka Abu ai ba ita tayi maka ko a lahira laifin wani bai shafar wani Dan haka ba Inda zata" cikin fushi Daddy Ya fice daga palourn bai kara cewa komai ba Mummy ko Aira ta Rungume tayi ta lallashi ganin kukan da take ta ce "Ki kwantar da hankalinki.kinji y'ata nid'in Tamkar uwa nake a wajenki muje kije kiyi wanka ki kwanta " makeken bedrom d'inta Mummy takai Aira Ta bata towel ta cire doguwar rigar jikinta Taje tayi wanka tana fitowa Mummy ta miko mata wata rigar bacci marar nauyi tasa Aira duk a kunyace take A Gado d'aya mummy da Aira suka kwana sosai Mummy ke k'aunar Aira har cikin ranta.
B'angaren gidan su Aira Mamy da Abba cikinsu babu Wanda ya rintsa Mamy ga Karin tashin hankalinta na k'in dawowa da Aira tayi Inna ko tana Chan duk ta tsure.
Washegari tunda Safe kiran Mama Halima ne ya tayar da Arman Cikin fad'a ta ce "Tun jiya nake kiranka bansameka ba abunda kukayi kun kyauta kenan Arman da hankalinka da komai Dan iskanci kuyi wani birthday a idon duniya to inbaka saniba tuni labari ya bazu ko ina har social media zancen da ake kenan tun jiya da daren " Murmushin gefen baki Arman yayi ya ce "Mama ai haka nakeso tunda su Daddy suna d'aukar abun wasa hakan yasa na bayyanawa duniya" Cikin fad'a Mama Halima ta ce "Mahaukatan banza ita ina Airar ta ke" Ta na d'akin Mummy,okay gidanku ta kwana kenan?Eh Mama "To Kada ka sake ka maida ita gidansu Ran Yaya ya b'aci sosai Dan na kirashi Yanzu Naji ranshi matuk'ar b'ace zai iya mata dukan da zata kasa tashi ka kawomun ita nan Kd anjima" Ajiyar zuciya Arman ya sauke Dan daman yanzu matsalarshi Hukuncin da Aira zata fuskanta Wanda bazai jurewa hakan ba "To big Mama saimunzo" ja'iri "Mama Halima ta fad'a murmushi yayi.
Driver ya aika ya sayowa Aira rigar da zata saka ya ba da aka Aiko mata Bayan tayi Wanka ta shirya cikin kayan da ya Aiko mata sosai sukayi mata kyau sannan ta yafa Belt din rigar ko hoda bata shafa ba kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali Mummy tazo ta ce " Daughter harkin tashi kenan "k'asa da kanta Aira tayi ta ce " Eh Mummy ina kwana"Lafiya qalau Kintashi lafiya "Alhmdllh ta fad'a a sanyaye kama hannunta Mummy tayi ta ce " kindaiki sakin jiki da ni ko Daughter keda gidanku amma sai bakunta kike"murmushin da bai kai ciki ba Aira tayi ta ce "Ba haka bane Mummy" to yaya ne"shiru tayi tama rasa abun cewa A dining suka tarar da Arman yana breakfast cikin kwanciyar hankali kallo d'aya Aira tayi mai tayi kasa da kanta Kujera taja ta zauna Mummy ma ta zauna Mummy tayi serving d'in Aira Kad'an taci ta ce ta k'oshi"Mamy ta ce "a a a baki isa ba saikin cinye wannan D'an dankalin da kikaci zakice kin koshi ha a d'aga bakin Mamy ta fad'a tana d'auka a spoon ta Saka mata a baki " murmushi Aira tayi sosai taji Mummy ta shiga ranta cikin shagwaba Arman ya ce "Mummy Nifa''Harararshi tayi ta ce " y'ar tawa zan fasa ba na baka d'an karere "b'ata fuska Arman yayi ya ce " Kai mummy "Sannan ya kalli Aira dake yar dariya cikin so da k'auna ya ce " My cutie bazakicewa Mummy nima ta bani ba "mak'e kafada Aira tayi ta na wurgamai Harara ta ce " kayi girma da yawa "Dariya Mummy tayi ta ce " Fad'a masa dai Shi inaga baisan ya girma ba "cikin raha har suka gama cin abincin Sosai Aira ta fara sakin jiki da Mummy Dan ta lura kwata kwata bata da wata matsala a rayuwa ga yanda take nuna mata so wannan ne lokaci na farko da ta tab'a ganin Mummy saboda Daddy baya barinta zuwa Chan suma kuma Abba baya barinsu zuwa nan shiyasa basu San juna ba sai a Hoto idan Arman ya nuna mata itama mummyn a Hoto take ganin Aira.
Arman ya fad'awa Mummy yanda sukayi da Aunty Halima akan yakai Aira Chan " cewa ta yi "Me makon ka barmun ita nan" a a Mummy Chan din yafi kwanciyar hankali kafin komai ya lafa"jinjina kai tayi ta ce Hakane kuma Allah dai ya kyauta "Sosai ta had'a Aira da tsaraba Turamen atamfofi shida ta ce ta kaiwa Mama Halima biyu hud'u nata banda kayayyakin makuleshe da turarruka har Parking space Mummy ta rakasu Hug din juna Mummy da Aira suka yi tukwana Shima Arman yayi hug din Mummy ta shafa kansu ta ce " Allah ya kiyaye yayi muku Albarka "Da ameen suka Amsa har suka fice tana musu bye bye sosai Aira ta shiga ran Mummy Daman ita a rayuwarta tana son y'a mace sai taji Aira tamkar y'arta muddin Arman ya samu Aira a matsayin mata da saitafi kowa farinciki.
Kai tsaye Airport suka nufa duk Inda suka gitta ana kallonsu wasu hada cewa" Wallahi su d'inne "wasu kuma suce " laila majnon kenan"wasu kuma na gardamar couple's ne wasu na cewa a a saurayi da budurwa ne "kowa na fad'ar albarkacin bakinshi Dan cikin k'ank'anin lokaci video d'insu ya baza duniya duk Inda suka wuce ana kallonsu (😂nikam nace Aira da Arman fa kunzama cele)Cikin kankanin lokaci Arman yayi musu clearing d'in komai jirginsu ya tashi Cikin kankanin lokaci suka isa Kaduna Aira daman ba wannan ne lokaci na farko hawan jirginta ba idan zasuje garin su Mamy ko zasuje lagos gidan Aunty maryam a jirgi suke zuwa Aunty Halima ya kira yace sun iso suna Airport ta ce " su jira ga driver nan zaizo ya d'aukesu sosai sukayi mamakin anan d'inma kaduna sai kallonsu ake Itadai Aira duk ta tsure ga tunanin Gida Dan batasan irin hukuncin da Abba zai yanke mata ba driver yazo ya d'aukesu A hanya Aira ta kalli Arman ta ce "Yaya Saboda me kayi haka kasan Abba bazai kyaleniba" karki damu cutie nayi hakan ne saboda na gwadawa su Daddy kalar son da mukeyiwa junanmu Susan Soyayyarmu tayi k'arfin da bazasu iya rabamu ba hakan zai iya sawa su hakura su barmu mu mallaki juna"Aira badan ta gamsu da maganarshi ba ta gyada kai ta ta ce "Amma ya akai Inna ta bari ka tafi dani hadafa yimana saimun dawo Murmushi yayi ya ce.........✍🏿
*littafin Ni da yaya Arman na kud'ine it's #200 via Katin MTN to 07026166536 v t u #300 PC #300*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[6/12, 17:01] Hajo hajo: 🅿️.......*37&38*