Sashe 75
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Barka da Salla fatan kowa yayi sallah lfy Allah amshi ibadunmu ya nuna mana bad’i da rai da lafiya*
*Masu fitarmun da littafi ina sane daku kuma ku sani na barku da Allah saboda hakkinane Ni da Yaya Arman na kudine akan Naira 200 kachal ku tuntubeni akan number wayata 07026166536 ki saya naki ki karanta cikin kwanciyar hankali ba sai an sata an kawo maki kikaranta ba ba girmanki bane hajiya*🙅🏻♀️
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[7/12, 14:52] Hajo hajo: 🅿️.......*91&92*
Mujahed yaushe rabonka da garinnan "Dan sosa kai yayi ya ce " gwaggo kinsan yanayin aikin namu ne sai a hankali"Kaidai baka zumunci ne kawai zaka likawa aiki bikin y'an uwanka nawa akayi amma bakazoba To yanzu ba wannan ba ya jikin naka kasan munso zuwa Chan mu duba ka Allah baiyiba"Alhamdulilla Inna jiki yayi sauk'i "Masha Allah Ubangiji ya k'ara sauki Ai dazu mahaifiyar taka take kirana take Cemun Zakuzo kaida Bakuwa tafarayimun bayani kuma sai tace Saidai tazo" Sosa kai yayi tare da mik'ewa ya ce "Wlhko gwaggo bari naje na gaishe da Bappa " yana fad'ar haka yabar palourn Dan karma tayi mashi wata maganar..bangaren su Aira Suna janta a Gado suka zaunar da ita d'aya daga cikinsu ta ce "Ni suna Hasina wannan Maryam Waccen kuma y'ar bak'ar murjanatu" Ta k'arasa fad'a tanayiwa murjanatu Dariya "Hararta tayi ta ce " banza kin saba ko ina saikin nuna halinki na hauka"Tsaki Hasina taja ta ce "Kece ai za Ama kallon mahaukaciya bani ba" Tsaki Maryam taja ta ce "kudai kunji kunya gaban kowa saikun gwada halin " Itadai Aira na jjnsu batace uffan ba Maryam ce tashi sis kije ki watsa ruwa na hada maki komai na wanka "murmushi Aira ta sakar mata ta ce "To tare da mik'ewa ta shiga toilet ba ayi minti goma ba ta fito d'aure da towel jikinta lokacin da ta fito tuni hasina ta fito mata da wata rigar bacci Doguwar Riga Sanyawa Tayi Aira Bayan ta gabatar da Sallar magrib da isha i Abinci kala Ukku suka kawo mata ba yanda basuyi da itaba taci amma ta ce ta k'oshi " Mujanatu Ce ta ce Bari naje na fad'awa yaya takicin komai Tana fita ta sameshi a palourn Inna sunashan hira Bayan dawowarshi daga gaishe da baffa Kallonshi tayi ta ce "Yaya Aunty tak'icin komai fa ba yanda bamuyi da ita ba " Mikewa Arman yayi ya ce "tana ina" tana ciki "Bai jira ta sake cewa wani Abu ba ya nufi d'akin zaune ya sameta da hijab akan prayer mat Kusa da ita yaje ya duk'ursa ya ce " me yasa bakison cin abinci my cutie so kike ulser ta kama munke"Dagowa tayi ta Kalleshi tare da marairaicewa ta ce "Yaya banajin yunwa ne shiyasa zazzabin ne kamar yakeson dawomun" Tab'a jikinta yayi yaji ya fara zafi cike da damuwa ya ce "Sannu my dia Allah baki lafiya yanzu dai dan Allah idan baso kike hankalin yayanki ya tashi ba please Ki daure kici abincin ko Kad'an ne kinji y'ar lelena" Gyada mishi kai tayi ta ce "To yaya" Kallon Maryam yayi ya ce "mik'omin plate d'in" cikin Sauri ta mik'a mashi zaunawa yayi tare da Fara bata tana amsa batasaniba sosai ta ci Dan Arman na bata yana binta da zafafan kalamai bata saniba harta cinye plate din"wara idanu tayi ganin plate din ba komai ta ce "Yaya Amma tare mukaci" Dariya yayi ya ce "a a a da aljani kikaci" Hararar wasa tayi mishi ta ce "Sarkin fadan magana" Shafa sajenshi yayi ya ce "nid'in " Ehmana ta fad'a tana aika mashi da harara"Dariya Kad'an yayi ya ce "Ina son harararnan fa sosai cutie please kici gaba dayimun" Wara idanu tayi ta Kalleshi sai kuma tayi dariya magani ya b'alla mata Tasha tukwana ya Mike ya ce "ki huta sosai nima zanje na kwanta na Shawo gajiya" To my yaya have a nice dream "yana fita su Hasina suka kwashe da dariya " Hararar wasa Aira tayi musu ta ce "me kukema Dariya" Salon love mana Muma dai koba komai mun k'aru "Murja ta fad'a tana Dariya Nan suka shiga mata tsiya Inda ta Kyalesu Tayi Tare da kwanciya kan Babban gadon da saiya d'auki mutane da yawa Ba jimawa baccin gajiya ya kwasheta.
Washegari da misalin Goma na safe tayiwa Mummy a garin yola Wanda Bata fad'awa Daddy dalilin zuwantaba tadai cemai ne zataje zumunci wajen y'an uwa shi kuma daman baya hanata kasancewar Jirgi tahau yasa tazo da wuri Bayan tazo ta huta Inda y'an uwanta maza da mata suka dinga zuwa gaisheta tare y'ay'an y’an uwanta Dan masha Allah gidansu badai yawaba kasancewar mata hud'u Bappa ya jera Allah yayiwa biyu rasuwa yanzu saura biyu sannan mutane ne masu zumunci da girmama na gaba dasu kasancewar Mummy itace ta ukku a Duka gidan cikinsu Talatin a lokacin da tazo Aira bata saniba tana Chan sun baje dasu hasina sai hira ake Dan tuni ta saki jiki dasu kamar daman sunsan juna Dan sudin suna da wayau sosai irin wannan mutanen ne masu saurin sabo Arman ma baisaniba saida wani cousin d'inshi Suleman yazo ya fad'a masa Dayake part d'aya suka kwana Bayan ya shirya around 12 ya shigo Palourn a lokacin daga mummy sai gwaggo da Baffa saikuma Babban Yayan su Mamy Nasiru har kasa ya duk'ursa ya gaishe da mutanen palourn yayinda Mummy idonta nakan d'an nata Yana Dagowa suka hada ido biyu Harara ta maka mai da ta sanyashi yin kasa da kanshi '"Sanyawa bappa yayi aka kira Aira fitowa tayi cikin doguwar hijab d'in Hasina saboda kayantane ma ta sanya kasancewar irin jikinsu daya A sanyaye ta fito Kallonta mummy tayi tare dayi mata fara a ta ce "taho nan y'ata " a sanyaye Aira taje wajen Mummy tare da zama k'asar kujerar da take a kunyace ta gaishe da mutanen dake d'akin gaba d'aya suka Amsa mata cikin sakin Fuska"gyaran murya Baffa yayi tare da Kallon Arman ya ce "Yanzu mahaifiyarka tayi mana bayanin komai dake faruwa Wanda mu bamu da labari sai yanzu kamar yanda kukasani bana magana me yawa Saidai nayi Kad'an walau tayi dad'i walau kada tayi yanzu kai Mujahed maganar da Aka fad'a Gaskiya Ce Kai kayiwa y'ar uwarka ciki Dan Rashin Imani" D'agowa Arman yayi ya kalli vappa tare da Kallon Aira da tayi kasa da kanta tana hawaye ya ce "Wallahi tallahi Bappa ni wani Abu bai tab'a shiga tsakani na da itaba kuma gata nan a gabanku ku tambayeta" Kallon Aira Bappa yayi ya ce "Kinji abunda Yafada jikata da gaske yake ko Karya karkiji nauyi ko kunyar kowa ki fadamana Gaskiya" Ba abunda Aira take inbanda hawaye Cikin k'arfin hali ta gyad'a kai ta ce "Da gaske yake " Kallon Arman Bappa yayi ya ce "To meyasa akace ka amsa cewar kai kayi mata Bayan ba haka bane" Kanshi na kasa ya ce "Na amsane kawai baffa banason Ana cira magana d'ayane shiyasa " Kallon Aira Baffa yayi ya ce "To ke jikata Wa yayi miki Tunda dai tsohon mijinki ya ce " ba shi bane,sannan Mujahid ya ce bashi bane "Kukan da take rikewa Aira ta fashe dashi tare da cewa " Wlh Baffa zan iya rantsewa da alquran mai girma akan ban tab'a zina ba Nima bansan ya akayi hakan ta faruba amma wlh bantaba ba Banmasan ya ake ba ta k'arasa fad'a tana rushewa da kuka"Rungumeta Mummy tayi tare da Lallashinta ta ce "ki kwantar da hankalinki y'ata ni kaina ina tantama akan Abunnan kallon Bappa tayi ta ce " Bappa inason ka bamu izinin mu kaita Asibiti yanzu a k'ara gwadata Dan Gaskiya ni banga alamar wani ciki a tattare da itaba sannan ban yarda zata aikata hakanba"To Fatima kuje asibitin dan a tabbatar din ba matsala kallon nasir yayi ya ce "Nasir gashi ka rakasu asibiti Gwaggo ta ce " Gaskiya kam gwara Aje asibitin amma ni banga Alamun ciki a tattare da yarinyar nan Mai ciki kama da wa yake kowa yayi na am da wannan shawarar har Arman A tare da Mummy da Arman da Aira tare da Baba Nasir dake tukasu suka nufi general hospital Adamawa Suna zuwa basu bi wani layina Nan aka Auni jinin Aira tare da fitsarinta Dan Mummy ta ce awon komai za ayi mata itadai Aira tayi tagumi Sundau minti ashirin Tukwana Result ya fito Bayan Dr ya duba ya karanta kallonsu yayi ya ce "Ba wani Abu ke damunta ba face Typord ya kama ta sosai tun baikai haka ba Rashin shan magani yasa ya fara tsanani Sannan aman ma da take typord dinne shike sanya wannan Amma yanzu zan rubuta muku magani insha Allahu tayi sati Tana sha zata samu sauk'i Allah ya k'ara lafiya ya fad'a tare da Fara rubuta musu maganin" Sosai sukayi mamakin jin Abunda dr ya fad'a Arman ko wata nauyayyar Ajiyar zuciya ya sauke ya ce "Alhamdulilla daman nasan cutie bazatayi irin wannan Abun ba" Aira ko Itama Ajiyar zuciyar ta sauke Dan daman tayi mamakin Ace tana da ciki idan dai ba a ruwa ake shan cikinba Mummy ko sosai tayi hamdala Dan dama bata gama yarda ba Bayan Dr ya rubuta musu magunguna a asibitin suka saya Dan son tabbatarwa Bayan sun bar asibitin nan Saida sukaje Private hospital Ukku amma Duka result d'in d'aya ne typord ne ke damunta sosai sukaji dadi sukayi murna musamman Arman Saidai kuma sosai sukayi mamakin wancen result d'in na sokoto cikin farin ciki suka koma gida Inda suka tari su Gwaggo da wannan daddad'an labarin sosai suma sukayi hamdala da murnar AL amarin nan Bappa ya ce "Ba abunda zamuyi sai hamdala ga ubangiji to amma ko meyasa Chan Sokoton suka bada result haka" Wlh Bappa inaga kawai shirine akai ko da kishiyar kasan mu mata ba abunda bamu aikatawa"hakane kuwa to Allah ya tsare mana imaninmu"ARMAN ko cikin zuciyarshi cewa yayi "wannan ai likitan ma na ganshi Dana bashi tukuici tunda yayi sanadiyar Raba cutie da wannan k'ayar" Gyaran murya Bappa yayi ya ce "To Alhamdulilla yanzu sai magana ta gaba a Gaskiya duk abunda yake faruwa bamu da masaniya mu godewa Allah da ya sanya yaran nan basu fad'a muguwar hanya ba dukda dai suma da nasu laifin amma ni nafi ganin laifin iyayensu sannan irin wannan Abun da iyayensu suke ba Abu bane me kyau Suna son su jefa yaransu ne cikin Wace hanya ta daban tun yaushe aka wuce da Yayin Auren dole illolinshi yafi amfani shi yawa sannan idan saurayi da budurwa suka nuna sunason junansu to abunda yafi shine ku barsu su Auri junansu saboda idan ba a haka ba zasu iya aikata abunda iyayen suzo sunayin nadama a Gaskiya Kabir da Abubakar basu kyauta ba Suna matsayin y'an uwa su dinga Abu kamar Annabi da kafiri Musamman Abubakar da yake da y'a mace shi ya kamata ace ya fara saukowa amma dukansu Suna zurfafa abu to yanzu Nidai a shawarata da tunanina namu na manya na yanke shawarar d'aurawa yaran nan Aure Saboda gujewa abunda zaizo ya faru nan gaba tunda yanzu an samu an tsallakewa wannan Abun kamar wasa nan gaba zai iya zama gaske ya kika gani Fatima kina ganin ba matsala" Ajiyar zuciya Mummy ta sauke ta ce "Alhamdulilla Bappa ai maganar da tazo dani kenan kawai a daura musu Aure a huta amma banason ayi da masaniyar iyayensu har zuwa muga lokacin da Allah zai daidaita abun dan yanzu Duka iyayen sun dau zafi"daman baza a sanar dasu ba insha Allahu mu nan mun isa mu wakilcesu gaba d'ayansu su biyun d'aya suke a wajena " Wani sanyi da farincikin da basu tab'a shiga ba ya ziyarci zuciyar sannan masoyar Alhamdulilla kawai suke furtawa "Kallon Arman Baffa yayi Ya ce " Kai Mujahed kaji hukuncin da muka yanke ka amince sannan kana sonta?Sosa keya Arman yayi Tare da cewa "Ai bappa so bama saina fad'a ba kowa yasan ina kaunarta Amincewa kuwa da gudu ma ai saida kawai muce mungode Allah ya k'ara girma da dattako "Dariya Bappa yayi tasu da manya yace kaji mun yaran zamani ba kunya" Mummy ko girgiza kai tayi tana murmushi Gwaggo ce ta ce "Kaji fitsararren yaro" Baba Nasir ne ya ce "Ai abunda ke ranshi ya fad'a ba laifi bane" Duk Dariya sukayi yayinda Aira kanta na kasa tana mamakin yanda Arman bayajin kunyar nuna soyayyar da yake mata gaban kowa"Bayan anyi shiru Sannan Bappa ya kalli Aira ya ce "To saura ke jikata Kinji duk abunda muka fad'a Kin yarda kin amince mu d'aura muku Aure ba tare da sanin Iyayenku ba ?Aira kunya dukta rufeta Gyad'a kai tayi tare da tashi cikin Sauri ta Riga da gudu Tayi Dakinsu Maryam" Duk Dariya y'an palourn sukayi "Bappa ya ce Kinji yaran zamani ko" Airako na zuwa su Maryam suka dareta Dan suna lab'e sunji abunda akecewa sukace "Wow congratulations sis Finally dai Kin kusa zama real Mrs Arman.......✍🏿