← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 127

Sashe 83

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read

...Bari mu lek'a bangaren amarya da Ango zaune take saman Gado yayinda ta lafe jikinshi sai shagwaba take zuba mashi Arman ko Lallashinta kawai yake cike da so da k'auna ya ce "Kin gamayimun komai a duniya cutie tunda kika kawomun budurcinki na rasa da wasu irin kalamai zanyi amfani wajen gode maki da nuna maki kalar soyayyar da nake maki Saidai kawai nace Allah yayi miki albarka my beautiful wife " Arman jinshi yake cikin farincikin da bai tab'a shigar shiba Dan sosai Aira ta jiyar dashi dad'in da baitab'a jin irinshiba a duniya Lafewa tayi a jikinshi tare da Fara hawaye ta ce "Yaya Har yanzu fa zafi wajen “cike da kulawa ya ce "Sorry my love zaidaina bari muje ki k'ara shiga ruwan zafi Daukarta yayi kamar wata baby Dan shakwal yake jinta bathroom suka nufa Inda ya k'ara gasata sosai saida ya sanyata ruwa sau Ukku dukda tana raki a haka dai ya samu ya gasata sosai taji sassauci akan dazu daukarta yayi suka fito zai dorata kan bed cikin shagwaba ta ce " yaya Ajeni kamarma zan iya tafiya"k'in tabbata my love"gyada mishi kai tayi sauketa yayi a hankali Cije baki tayi tare da mikewa ta kama hannunshi kamar mai koyan tafiya shiko sai Lallab'ata yake tana d'an dingisawa Kad'an a haka suka fito palour akan three siter ta zauna tana turo baki"sorry my love da sauki ko"Eh "ta fad'a tana kauda mishi kai murmushi ya sakar mata ya ce " kodai fushi ake da yayan "Mayar masa da murmushin tayi ta ce " Nina isa nayi fushi da my nasful hayat "Rungumeta yayi yana karajin sonta na k'ara ratsa dukkan sassan jikinshi ya ce " I love you so much My everlasting"sannan ya Mike ya nufi kitchen cikin.kankanin lokaci ya had'o mata lafiyayyan breakfast din soyayyan dankalin turawa da kwai sai kazar jiya d'aya dumama mata Yanzun ma da kanshi ya dinga feeding d'inta Inda daga karshe itama tayi feeding d'inshi yinin Ranar dai haka suka yishi cike da k'aunar juna Dan tuni Aira harta mance wahalar da tasha soyayya kawai suke zubawa ba kama hannun yaro washegari a tare sukayi wanka Bayan sun fito Aira na gaban mirror daure da towel jikinta Ya fito Shima daure da towel ta baya ya rungumota tare da far'a sinsinar wuyanta Ta madubi yake kallonta murmushi ta sakar masa ta madubin "Uhm baby yaza ayi dani" ya fad'a yana y'ar shagwaba "y'ar Dariya Aira tayi ta ce " Zumah na kenan ko yunwa kakeji"Jujjuya kai yayi ya ce "Ummm amma bata abinci ba" jin hakan ya sanyata Jan bakinta tayi shiru"Bakice komai ba my cutie ya fad'a yana shafa lallausan hannunta dake d'auke da kunshi"turo baki tayi ta ce Uhm yaya Me zance to"sorry my babe ki taimakawa Yayanki mijinki kinji"yaya zafi fa."Daukarta yayi tare da Yin sama da ita ya ce "Wannan Karin bazakijiba Kad'an zan miki" bai direta ko ina ba sai kan bed lokacin nan ma Aira ta dansha azaba gogan naku ko abunki ga sabon shiga Shine bai kyaletaba sai 12 na rana Shima saida yaga ta dinga yimai ihu hakan yasa ya rabu da ita Da kanshi yayi mata wanka sannan sukayi wankan tsarki suka fito Aira sai turomai baki take ala dole yayi mata laifi shiko bawan Allan lallashi kawai yake yana bata hakuri saida suka koma ya k'ara gasata sosai tukwana suka fito shi ya shiryata cikin shalauliyar wata k'aramar Riga Ganin ana kiran salla ne ya sanyashi kallonta cikin marairaicewa ya ce "Cutie naje masallaci nayi salla ko nayi a gida" tana tutturo baki ta ce "Kaje am okay" Kama kunnenshi yayi ya ce "a'm sorry my love nayi laifi ko yi hakuri" kamar mai jira ta fashe da kukan shagwaba ta ce "Aishine kamun wayau kace bada yawa zakayiba yanzu haka zafi nakeji" Rungumota yayi ya ce "Sorry my prince's ayiwa Yaya hakuri bazai sakeba kinji my love " turo baki tayi ta ce "Uhm Uhm " Saukowa yayi tare dayin knell down ya kama kunnanshi ya ce "Sorry my cutie to ki zaneni indai zaki huce" Sosai hakan yabawa Aira Dariya saida tayi dariya sosai kafin ta mik'e ta ce "Kai my Zumah Inani ina dukanka wace ni na hakura ka maza kaje karka makara salla" Murmushi yayi mata tare da mik'ewa yayi hug d'inta tare da bata peck a kumatu ya ce "ki kulamun da kanki kafin na dawo" Nima ka kulamun da kanka my hero Allah ya tsare munkai a cikin tafiyarta da kuma dawowarka sannan banda kallon y'an mata ta fad'a tana aika mishi da Hararar wasa"Dariya yayi yana karajin soyayyar Matar tashi sosai yaji dadin addu'ar da ta masa ya ce "Ameen Matar aljanna sannan yayi dariya ya ce " Ina ni ina kallon y'an mata ina da wannan zuk'ek'iyar a gida ai kowace mace kallon namiji nake mata ke kad'aice nakeyiwa kallon mace my prince's zuciyar Arman takice ke kad'ai ko kin manta ne"Murmushi tayi tana jin dad'i sosai ta ce "Hakane my hero a dawo lfy" yana fita itama ta mik'e Bayan ta dauro alwala ta gabatar da tata Sallar Azahar din Bayan tagama tajima tana addua nemawa aurensu albarka tukwana ta mik'e tana d'an tafiya dak'yal palour ta nufa kai tsaye kitchen ta shiga tana shiga tayi dube dubenta bataga komai ba na girki Juyawa tayi ta fito palour daidai da shigowar Arman kallonta yayi ya ce "Me ya kaiki kitchen matas" k'arasowa Inda Yayi tayi ta ce girkine zan daura kuma nashiga naga ba komai"Kama hannunta yayi tare da zaunar da ita ya Ce "wai gidanwa kikatabaga amarya tayi girki amaryarma Ta musamman kamarke babyn Yayanta aike y'ar hutuce Dan haka karna k'ara ganinki a kitchen akwai kuku da mukayi magana dashi zaidinga zuwa yana girki daga mundawo daga honeymoon Hakan yasa ban Aje komai ba saboda order zamu dingayi " Marairaicewa tayi ta ce "Amma my...rufe mata baki yayi yace " Nasan kinajin yunwa ya fad'a tare da bude take away din da yayo musu Shi ya dinga Bata a baki saida ya kosar da ita tukwana itama tayi feeding dinshi suna gama Aira ta kwanta Saman cinyarshi ta mik'ar da kafarta kan kujera wayarshice da ya saka layinshi na k'asar ba jimawa yaji tayi ringing cikin Sauri ya duba yana ganin number Mummy ce Sai sannan ya tuno laifin da yayi mata tunda sukazo bai kirataba yace mata Sun isa lafiya cikin Sauri ya d'aga tare da cewa "Hello Mummynah" ba wani Mummy ni ba kai nakiraba y'ata na kira Naji lafiyarta nasan da ita take da waya ai bazata kwana biyu bata kiraniba Kodan Naji saukarku lafiya "sorry mummynmu nayi laifi ayiman afuwa wlh tunda nazo ban d'ora layin k'asar nan ba sai yanzu shysa kiyi hakuri kinji mummynmu bazamu sakeba" Murmushi Mummy tayi ta ce "Sarkin dad'in baki to yakukaje lafiya " Alhmdllh Mummy munga gyara da akayi mungode Allah ya saka da alkhairi ya k'ara girma"ameen kawai Mummy tace tare da cewa "Ina y'artawa fatan dai kana kulamun da ita" Dariya yayi tare da shafa sajenshi ya ce "Mummy y'arki gata nan ina kula miki ita kamar kwai " Masha Allah haka nakesonji bani ita mu gaisa"Aira da tana jinsu cikin Sauri ta amsa wayar cikin zazzak'ar muryarta ta ce "Hello mummynmu nayi kewarki" Daga bangaren Mummy tace "oyoyo y'ata nima nayi missing d'inki kin tafi kin barni da kewa To ya k'asar fatan dai kinajin dad'in gidan" Lafiya qalu Mummy Alhmdllh Ya su Murja"Lafiyansu qlau su Murja na barosu Chan nadawo kano suna cewa idan kinyi waya a basu numberki suna son. Ku gaisa"murmushi tayi ta ce "Allah srk ina Gaishesu Mungode Mummy Allah kara arziki da girma “murmushi tayi ta ce "amen d'an tashi kusa dashi muyi magana" Kallonshi Aira tayi da Shima ita yake kallo"Ganin yanda ya bata fuska ya bata Dariya tare da tashi tashiga Bedrom ta ce "Mummy na baro" yawwa y'ata abubuwan nan Dana baki kina amfani dasu kuwa?kasa kasa ta ce "Nadaiyi amfani da miskin Mummy sauran ne banfara amfani dasu ba" Ajiyar zuciya Mummy ta sauke Dan daman batason ta fara amfani dasu kafin ya santa anfiso daga baya cewa tayi"to shikenan daga yanzu ki fara amfani dasu kinji suna da amfani sosai musamman Kinga sanyin nan da yayiwa AL Umma yawa "kasa da kanta tayi ta ce " to Mummy insha Allahu"Allah miki albarka maida mashi wayar fitowa palour Aira tayi tare da Kallon Arman dake shshsan magani Kara mishi wayar a kunne tayi amsa yayi cikin shagwaba kamar wani yaro ya ce "Shine Mummy Dan ba Aso inji abunda zakuce shine zaki ce ta tashi yanzu fa naga duk wariya ake nunamun ''Ai sirrin y'a da uwa ne ba dole saikajiba sarkin y'an sa ido sai anjima Ka dai dinga kulamun da y'ata sannan kar a takurata " tana gama fad'ar haka ta kashe Kallon Aira Arman yayi ya ce "Baby gulmata kukayi ko" Dariya tayi tayi da mashi gwalo tace "sarkin wayau badai zakajiba Mikewa yayi zata Ruga kamu d'aya yayi ya chankofa tare da dorata kan kujera nan ya shiga kissing dinga ba kakkautawa Aira ganin Abu na neman wuce goma da iri ya sanyata fashewa da kuka dolenshi ya kyaleta sati guda sukayi suna zuba love d'insu a gida Arman tuni ya fara mayar da Aira yar hannu Dan yanzu hartafara sabawa dashi Dan ta lura mijin nata Yana da tsananin bukatuwa ita kuma a duniyar nan bataga abunda zata hana Arman ba ga kuma magungunan da take amfani dasu na wajen Ummy Wanda suke Kara rikitashi Satinsu guda suka fara fita outing cikin gari sosai Arman yake zagayawa da ita wajejen shakatawa love sukesha ta ban Mamaki yauma sanye suke sunyi ankon K'ananan kaya amma rigar ta Aira irin polo dinnance Shima irinta a jikin rigar tata an rubuta Quen shi kuma an rubuta Princess ta yafa black din mayafi a kanta tayi rolling d'inshi sosai tayi kyau a bakin ruwa suka zauna sunata shan love d'insu tare da wasanni ta Ruga ya bita sosai suka shagala suke nishad'i sunyi ciye ciye sosai su ice cream komai ya burgesu saya suke yayinda suka biya mai hoto ya dinga kashe musu hotuna Inda daga karshe ya durk'ursa Aira ta Dare bayanshi
Chapter 83 · 0% Book details