Sashe 61
Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 5 min read
da kuka Alh Yusuf ko sosai ya shiga buga kofar toilet din kamar zai ballata ya ce "ki bud'e nace Wlh karki bari raina ya b'aci" Aira ba abunda take inbanda kuka ta ce "Bazan bud'e d'inba mugu azzalumi" Alh Yusuf ya dau minti ashirin tsaye yana mata magiyar ta bud'e amma takiya sai kuka take jin bazata bud'e d'inba ya sanyashi Juyawa cike da jin Haushi Mamy cikin waya ta dinga cewa Hello hello amma taji shiru ta cikin waya ta dinga jin Abunda ke faruwa cikin Sauri ta maza ta kashe wayar gabanta na fad'uwa Laila ko ta biyo Aira Dan amsar wayata tajisu saurin Juyawa tayi cikin Sauri cike da kunyar abunda mahaifin nasu yake Aira ko sosai take kuka a toilet d'in ta durkushe ita wannan wace irin jarabawace Allah ya jarabceta ita kwata_kwata tsohon najadun nan ya takurawa rayuwarta Arman kawai take kiran sunanshi tana kuka tana cewa "Yaya ka kawomun d'auki plx " tana kuka har bacci ya d'auketa a toilet d'in saida asuba ta farka ta ganta a toilet cike da tsoro ta mik'e ta ce "Na shiga ukku yau nice da kwanan toilet abubuwan da suka faru Daren jiya suka shiga dawo mata A hankali ta bud'e k'ofar toilet din ta tura taga ba kowa cikin Sauri ta fito tare da rugawa taje ta rufo d'akinta tasa key tabarshibu jiki Juyawa kan Gado tayi taga wayar Laila Na vibration Cikin Sauri taje ta d'auka tana ganin number Mamy ce " Cikin Sauri ta d'auka tare da fashewa da kuka cike da tsoro Mamy ta ce "Kina lafiya Aira kukanme kike what happend to u " Cikin kuka ta ce "Mamy Dan Allah kizo ki tafi da ni wallahi nagaji Mamy nasan ke kina sona kizo ki tafi dani Dan Allah kafin mutumin nan ya kasheni wlh Mamy kusan kullum sai yayi k'ok'arin yimun fyad'e Allah yake tsareni yanzu haka yau a toilet na kwana Mamy Allah Abba d'an iskane kawai ya auramun Mamy kizo ku tafi dani kafin na mutu" ta k'arasa fad'a tana fashewa da kuka. Mamy ita bada magana ba Amma sai kunya ta kamata ruwa yabi ya cinyeta Daman tun jiyan ta kasa bacci tana tsoron ko wani abun ne ya samu Airan hakan yasa tunda safe ta kira Sosai a ranta tayi mamakin kenan tunda akayi Auren wani Abu bai shiga tsakaninsu ba"murtukewa tayi kamar tana gabanta ta ce "Bansan shirme da shiririta Aira karna k'arajin maganar nan kin fad'awa kowa waike har yanzu bazakiyi hankaliba waya gaya miki kowace magana ake fad'a daga yau karna k'arajin maganar nan a bakinki" Cikin kuka Aira ta ce "To Mamy Nadaina Amma yaushe zakizo ki tafi dani Dan Allah Mamy na Allah ina cikin wani hali" Dan son kwantar mata da hankali ya sanya Mamy cewa "karki damu na kusa zuwa Natafi dake inason ne na shayo kan Abbanku sai muzo tare mu tafi daken sannan karki k'ara kwana a toilet komai zai faru karki sake ki k'ara kwana a toilet akwai kwankwamai kinji" cike da farinciki Aira tace "Da gaske Mamy sannan ta b'ata rai Ta ce " To Mamy bazan sake kwana a toilet ba amma ai gwara da na kwana Allah da ban kwana ba da yanzu saidai ace miki na mutu wannan shirgegen k'aton banzan daman haka kwanaki Allah ne kad'ai ya kwaceni Harsaida na fasa masa kai Mamy na farajin Aira ta fara sakin layi ta kashe wayarta saida Aira takai karshe jin shiru ya sanyata Duba wayar taga Mamy ta kashe turo baki gaba tayi tare da Aje wayar ta cire kayanta ta fad'a toilet tayo wanka tare da alwala Tana fitowa tasa doguwar Riga marar nauyi ta tada salla tana gamawa ta haye Gado tare da Fara Game da wayar Laila Jiyo knoking ya sanyata mik'ewa daidai bakin Kofar taje ta ce "waye?Nice " jin muryar Laila ce ya sanyata saurin bud'ewa Kallonta Laila tayi ta ce "Ina kwana Auntynmu " Turo baki Aira tayi ta ce "Yau kuma hada zolaya ta fad'a tana kamo hannunta sukayi ciki wayarta ta mik'a mata ta ce " gashi sis Laila nagode jiyan naso Na Kawo miki bacci ya daukeni kiyi hakuri"Murmushi Laila tayi tana jin yanda Aira ta shirga mata karya nanko batasan ba Taji komai dukda dai taga da Alamun ba abunda ya shiga tsakaninsu ta ce "Ayya karki damu sis daman Kiranki nayi muje muyi break fast " Uhm Dan Allah Laila ko zaki kawomun nan Banason fitar Dan Allah "Batare da gardama Ba Laila ta ce " Okay bari na d'auko mana sai muci a nan "Ajiyar zuciya Aira ta sauke ta ce " yawwa Thnks my sis"a tare sukayi breakfast a d'akin Aira suna ci suna Hira harsuka gama Laila taje ta kawo musu Ruwa Laila ce ta ce "Nidai bacci zanyi wlh " Mikewa Aira tayi ta ce "Nima baccin zanyi saimu kwanta ta fad'a tare da zuwa ta rufo d'akin tasa key" Kallonta Laila tayi ta ce "Meye na sanya key kuma" Sosa kai Aira tayi ta ce "Uhm kedai kawai ki barshi hakan" Girgiza kai Laila tayi Dan tasan saboda Daddy take rufe d'akin a zuciyarta ta ce "in banda abun Aira Kome zaiyi ai bayayi ina d'akinba " Cikinsu ba Wanda ya k'ara cewa uffan Aira ta kwanta itama Ba b'ata lokaci bacci yayi awon gaba dasu musamman Aira da daman jiya a takure ta kwana a toilet. Alhmdllh Arman yana ta samun sauk'i Sosai Mummy da Daddy ke kula dashi cikin sati biyu Arman ya warke ya murmure komai shi yakeyiwa kanshi Saidai Rashin yin magana da bayayi sosai koda yaushe tunanin Aira yaki barin kwalwarshi wani lokacin yana tunanin baisan lokacin da hawaye ke zubar masa ba suna zaune a kan sopa shida Mummy Daddy Ya shigo Sannu da zuwa sukayi mishi Bayan ya zauna "Kallon Arman yayi ya ce " Alhamdulilla son daman jira nake jikinka yayi sauk'i mu fara da maganar Aurenka Kamar yanda na fad'a Aure zanyi maka to ba chanji Dan haka ni da kaina mahaifinka na zab'a maka matar da ta dace dakai munyi magana da mahaifinta daman kuma ya shaidamun yarinyar ta amince Dan haka ni bana buk'atar amincewarka tunda nine mahaifinka gobe za a sanya Ranar auren ka da........✍🏿