← Book details Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 127

Sashe 101

Ni Da Yaya Arman Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Ki biya naki ki karanta cikin nustuwa da kwanciyar hankali akan Naira 200 kachal to 07026166536*

_*Miss Hajo ce*_

[7/18, 13:05] Hajo hajo: 🅿️........*111&112*

Ya ce "Chab Kwaiwayonmunefa sukayi?Dariya Aira tayi ta ce " Aidaman shirun nan danaga sunyi sunajin me akecewa "Dariya twins sukayi Naila ta kama rigar Aira zata d'aga ta kasa turo baki tayi ta Ce " Cuty mama ansha"Itama jin Haka ya sanya Nihal saurin Rugawa ta Dare Aira ta ce "Cuty nima ansha"Dariya sosai Aira da Arman suke Arman ya ce " Kinga yara karfa su sa mana suna"Dariya itama Aira tayi ta ce "Ai na yayeku tunda kuka iya gulma daga yau " kamar sunsan me tace sukahau kuka Arman da bayason kukan yaran nashi saurin yiwa Aira magana yayi akan tabasu susha tukwana ta basu tana jin haushin yanda Arman yaki bari ta yayesu gasudai tubarakalla saika d'auka sun haura shekara biyu ita har kunyar Shayar dasuma take wlh.
Tundaga ranar twins suka sanyawa iyayen nasu suna ba irin yanda basuyiba su hanasu amma suka hanu saidai wani gamun sucewa Aira "Cutie mom" Shikuma Arman "Hero dad" sosai yanzu jikin Aira ya k'ara tsanani kome taci saita maidoshi Koda sukaje Asibiti gwajin farko likita ya tabbatar musu da tana d'auke da juna biyu na Wata biyu zokuga farinciki wajen wannan masoyan haka suka dawo gida suka ci gaba da rainon cikin su Wanda kuma lokacin Mummy da taji Aira Nada ciki ta yiwa Arman magana akan a yaye twins sun girma da kansu suka yaye yaran nasu daman sunacin abinci sosai hakan yasa basu sha wahalar yayensuba Mummy ma tazo ta duba jikin na Aira Inda taso tafiya da twins saboda rage musu wahala Amma sukak'iya subita suka dinga rafka kuka hakan yasa Mummy ta ajesu tace karma mutane suce satosu tayi daman iyayen baso suke ba Dan Aira bata nuna ba Amma Arman Saida ya nuna bayason Dan ko Kad'an bayason abunda zaiyi nesa da yaran nasu a lokacin ya kaisu school saboda shegen wayau da garesu da baki ya sanya malaman amsarsu Dukda sai ansha dagu suke zuwa school d'in musamman Naila danma sayayyar Choculate da kayan makuleshen da ya ninka saya musu ya sanya suka Dan yarda suke zuwa makarantar kullum idan zasu tafi sai sun tofe su da adduo'i Dan idan ka gansu da kayan makarantar zakayi mamakin irin kyan da sukayi yau Aira na kwance saman bed Dan da zazzabi ta tashi ga ciwon kai Arman ya bata maganin da Dr ya rubuta musu ta sha Rungumeta yayi akan bed Dan twins na palour suna wasa kasancewar yau weekend Yana shafa bayanta yace "sorry cutie Cikin nan Yana baki wahala da sauki d'auko" gyada mashi kai tayi tana Lafewa jikinshi dan bacci takeji"Kwantawa sukayi a tare Rungume da juna ya dorata saman ruwan cikinshi irin yanda akema yara idan sunaso suyi bacci tare da Daddab'a bayanta yana zuba mata kalamai masu zafi Itadai Uhm kawai take cemas shikam arman a hanksli ya dinga shafa ta tare da sanya hannunshi a rigarta yana mata wani irin salo twins ne jin iyayen nasu shiru ya sanyasu rugawa d'akin suna banka k'ofar suka samesu a haka Kallon juna sukayi tare da wara idanu Saikuma suka k'ara kallon iyayen nasu ido hud'u sukayi da Aira da Arman Saurin Juyawa sukayi suka koma palour Aira ko cikin saurin ta mik'e Ta ce "Yaya me suke nufi jifa kallon da suka mana" Shima Mikewa yayi tare da kama hannunta Suka fita a palour suka tarar dasu sun had'e waje guda suna kallo"Wajensu Aira ta nufa ta ce "My twins Kallo ake " banza sukayi da ita kallon Arman tayi tamai nuni da yazo yana zuwa Ya ce "my twins Me yasa kuka kyale mummynku naila uwar iyayi da tsiwa tana turo baki ta ce " Ba luwanmu daku mu"Wara idanu a tare sukayi suka kalli juna sannan suka kallesu Aira ta ce "Me mukayi muku" suna turo baki Nihal miskila ta kauda kai Naila kuma ta ce "ku Daina kaji Hero ba chauu"Kallon juna Arman da Aira sukayi saikuma Aira ta fusge Dan ta lura yaran nata abunda suka nufi tsaki taja ta ce " yara sai shegen sa ido mu wlh daman mummyn ta tafi dasu suka barmu muka huta ba damar Mu sake muda gidanmu yara sai gulmar tsiya "Dariya Arman yayi ya ce " ai shiyasa kikaga na sanyasu school a a gwara da Mummy ta barmu da abunmu ai sakacinmunema da muke barin d'akin bud'e"Turo baki Aira tayi tare da kallonsu ta daure fuska ta ce "Kuka k'ara shigo mana d'aki batare da kun nemu iziniba saina zaneku uban me ke hanaku knoking Dan iskanci ku fadowa mutane d'aki ba ko sallama haka nakoya muku?kamar jira suke Dan a rayuwarsu basason fad'a aiko suka fashe da kuka rungumesu Arman yayi tare da Hararar Aira ya ce " Kinga kin sanyamun su kuka wa yace ki musu fad'a "tab'e baki Aira tayi tare da barin palourn taje ta haye Gado tare da kwanciya Dan bacci takeji Arman ko sosai yasha dagu wajen bawa yaran nashi hakuri Dak'yal ya samu suka hakura Shima saida ya kaisu shan ice cream da wajen wasa tukwana suka sauko Aira a lokacin tana d'aki ta tashi dak'yal ta yunkura tayi wanka tana fitowa ta sanya rigar bacci ganin magriba nayi tana fitowa palour ta samesu suna shigowa da kayayyaki a hannunsu " tana ganin haka tasan wajen wasa ya kaisu Dan kullum suna hanyar park Sannu da zuwa tayi musu tare da kwantawa Sannu Arman yayi mata Twins ko sai kallonta suke sunason suje Wajenta suna tsoron karta musu fada irin na d'azu Take away din da yayo mata ya bud'e tare da nufar ta ya ce "Cutie bakici komai ba Yau ki daure kici ko Kad'an ne zakiji sauki" Hero amma kasan zan iya maidosa"girgiza mata kai yayi ya ce "Bazaki maidosa ba " Ya fad'a yana kai saitin bakinta Tare da Fara bata ci spoon hud'u ba Taji zuciyarta ta tashi da gudu ta mik'e kafinma ta isa toilet din palour ta fara amai sosai take yi kamar zata amayar da y'ay'an cikinta Arman yaje cike da tausayawa ya taimaka mata ta gyara jikinta shiya gyara Inda ta bata tare da sanya k'amshi twins ko sosai suka rude ganin mamansu cikin wannan halin musamman Naila da har ta fara kuka Wajen Aira data fito daga toilet din taje tare da Rungumeta tasa kuka Shafa kanta tayi tare da karasawa palourn ta zauna dasu a tare da ita Nihal ma jikinta ta fad'a tana hawaye a tare suka ce "Sorry cutie mom bazamu sakeba" Gyada musu kai kawai Aira tayi tare da kwantawa kan sopa "Jikinta suka haye Naila ta dinga shafa fuskar mamantata ta ce " Sorry mom sannu"Murmushi Aira ta sakar musu tare cewa "yawwa" Ganin sun damu sosai ya sanyata K'arfin halin nuna lafiyarta qalau ranar dak'yal ta samu sukayi bacci da anjima anjima saisu zo wajenta suna mata Sannu Aira saida tayi hawaye ganin yara dai kanana yanda suke tattalin uwarsu kamar wasu Manya '"Allah sarki d'a da uwa kenan sai Allah sosai itama ta shiga kogin tunanin tata mahaifiyar Arman ma sosai yake jera mata Sannu da tattalinta.
Yau da lafiya gobe babu haka har cikin Aira yayi wata takwas Inda ya fito amma baiyi girma sosai ba Yau suna zaune a garden din gidan Su Duka Twins na Danna tab D'insu Mummy ce ta kira Arman Bayan sun gaisa yabawa Aira itama suka gaisa Jin Mummy da gudu twins suka amshe wayar suna rigen cewa "Mummy Mummy " murmushi bangaren Mummy tayi ta ce "Iye yaran Mummy yakuke " am Very fine mom how are you"Nihal ta fad'a cikin Muryar yara'alhmdllh Mummy ta fad'a "Naila ce ta amshe ta ce " Hello takwala "Dariya Mummy tayi ta ce " na am my takwala yakike "Lafiya qalau takwala yauce jakijo munyi missing d'inki" ni bazanzoba Saidai ku kuzo ganina Mummy ta fad'a "Shagwaba Naila ta dinga mata akan saitazo daga karshe danson kwantar mata da hankali ya sanya Mummy cewa 'to shikenan zanzo " tsallen murna Naila tayi tare da wulla wayar ta Dare Arman ta ce "Hero Mummy zatazo am very happy"shafa kanta yayi yana murmushi ya ce " kice takwararki ta kusa zuwa Me zaki shirya mata"Abinci me nice "Naila ta fad'a tana zillo jikin Arman " dauko wayarshi yayi da ta fashe dan tunda aka haifi twins waya kusan biyar suka fasa masa saidai ya sauya wata Nihal ko kuka ta fashe dashi Duk kallonta sukayi Aira ta janyota ta ce "Lafiya kukan me kike" Cikin kuka ta ce "Nima cutie ina takwala ta kullum takwalal Naila kadai take zuwa muke waya da ita ni hal yanju banga takwalata ba " Jikin Aira ne yayi sanyi harshi Arman Naila ce tayi mata gwalo ta ce "yeyeye yalinya to ai ke sunan maman cutie gareki Mummy maman Hero ce ko?ta fad'a tana kallon Arman?cikinsu ba Wanda yayi magana " Nihal ce cikin shagwaba ta kalli Aira da har ta fara hawaye ta ce "Cutie wai gaske sunan mom enki galeni?gyada mata kai Aira tayi tana Hawaye " a tare kamar sun had'a baki Nihal da Naila suka ce "Cutie ke ina mom En taki bamu tab'a ganinta ba mom En hero kadai muka sani sannan bamusan Dad enki ba Dad ein hero kadai muka chani "Aira kamar daman jira take Wani kududune taji tundaga zuciyarta sosai yaran Suka tayar mata da hankali bata tab'a jin tashin hankali tunda tabar gidansu ba irin na yau bata tab'a sha awar waiwayar gida ba sai yau kuka ta fashe dashi sosai Rungumeta Arman yayi ya ce " Subhanalla cutie meye haka kukanme kike"Sosai take kuka a jikinshi Inda twins duk suka tsaya suna kallonta suma harsun fara hawayen ganin mom d'insu na kuka Arman duk ya rud'e ganin irin kukan da Aira take ya ce "Kiyiwa girman Allah cutie kibar kukan nan daga yara sunyi magana zaki tashi hankalinki " Cikin kuka ta ce "Yaya Mamy nakeson gani Dan girman Allah ka kaini na ganta......✍🏿

*tofa ya kenan Twins sun Tayarma da Mummynsu hankali harta fara tunanin Gida*
Chapter 101 · 0% Book details